Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
file_name
stringlengths
15
15
transcript
stringlengths
12
39
ajami_00001.png
Waƙar Infiraji Ta Farko
ajami_00002.png
Waƙar Majidu
ajami_00003.png
Bismi l-Lāh al-Raḥmān al-Raḥīm
ajami_00004.png
Wa ṣalla l-Lāhu ʿalā l-Nabiyyi l-Karīmi
ajami_00005.png
Wa ʿalā ālihī wa ṣaḥbih wa sallam
ajami_00006.png
Bismil l-Lāhi Majīdi
ajami_00007.png
Na yi nufin waƙa jadīdī
ajami_00008.png
In yabon manzo ḥamīdī
ajami_00009.png
Dhu shafā Yawmal Miʿādi
ajami_00010.png
Mai sonsa ba zai baƙin ciki ba
ajami_00011.png
Rabbanā ya daɗin aminci
ajami_00012.png
Gun mafificin mutunci
ajami_00013.png
Ɗa wani nasa ɗan karumci
ajami_00014.png
Wanda ka ba shugabanci
ajami_00015.png
Ya yi horo ba da kangara ba
ajami_00016.png
Rabbi na nufi wagga waƙa
ajami_00017.png
Ta yabo nasa ba nifāqā
ajami_00018.png
Taimake ni ka ban ḥadhāqā
ajami_00019.png
In yi waƙa mai zalāqā
ajami_00020.png
Ta yabo nasa ba da kuskure ba
ajami_00021.png
Rabbanā ka yi min ijābā
ajami_00022.png
In ga nai sallah a Ɗaiba
ajami_00023.png
Har in tada ido in duba
ajami_00024.png
In ga Koran nan ta gubba
ajami_00025.png
In yi murna ba da fariya ba
ajami_00026.png
Ya Ilāha l-ʿālamina
ajami_00027.png
Taimakan ni in je Madina
ajami_00028.png
In ji daɗi in yi murna
ajami_00029.png
In ga qabrin ɗan Amina
ajami_00030.png
Baban Kulthumu ɗan Suwaiba
ajami_00031.png
A dare ka yi min ishārā
ajami_00032.png
In ga na je nai ziyara
ajami_00033.png
Gun kushewan na da nura
ajami_00034.png
Ta cika shi na mai bushara
ajami_00035.png
Ga Musulmi ba da kangara ba
ajami_00036.png
Ka ji mai waƙar hululu
ajami_00037.png
Tūba zanka yabon Rasulu
ajami_00038.png
Musɗafa jikankKhalīlu
ajami_00039.png
Gobe ka sha salsabīlu
ajami_00040.png
Wanda ya fi ruwan zuma a gumba
ajami_00041.png
Don mutum ne shi karimi
ajami_00042.png
Mai yawan haƙuri ḥalīmi
ajami_00043.png
Ya abokina ʿAsīmi
ajami_00044.png
In ka so ka zame salami
ajami_00045.png
Ya bi Annabi ba da sunkuye ba
ajami_00046.png
Kafirai da sun fahimta
ajami_00047.png
Bin Muhammadu ya kamata
ajami_00048.png
Ambato nasa ya gabata
ajami_00049.png
Can ga Attaura, ku huta
ajami_00050.png
Ku bi Annabi ba da gardama ba
ajami_00051.png
Ya kamata mu gode Allah
ajami_00052.png
Can gabanmu akwai qabīla
ajami_00053.png
An kashe su cikin jahālā
ajami_00054.png
Mu zuwansa tazan fitilla
ajami_00055.png
A gare mu ba mu yi zaman duhu ba
ajami_00056.png
Shekarar ƙarnin dashensa
ajami_00057.png
Ya katarta da maʼu nisa
ajami_00058.png
Shi muke cin arzikinsa
ajami_00059.png
Ka ga ba don shi ba da sa-
ajami_00060.png
Muwa ba ta riski mai rashi ba
ajami_00061.png
A’a in ba ka mayyaze ba
ajami_00062.png
Gaskiya ba ta sa fita ba
ajami_00063.png
Sai da ya zaka nuna turba
ajami_00064.png
Ko duhu bai wartsake ba
ajami_00065.png
Ba dan aiko shi duniya ba
ajami_00066.png
Ɗan Amina muna yabonka
ajami_00067.png
Don mafificin rabonka
ajami_00068.png
Nai duʿaāʿi in gane ka
ajami_00069.png
Zuciyata ba ta harka
ajami_00070.png
In ban yi yabonka na natsa ba
ajami_00071.png
Sanda an aiko shi shirya
ajami_00072.png
Gaskiya ta kori ƙarya
ajami_00073.png
Masu aikin ratse hanya
ajami_00074.png
Ƙi da so wasu sun biyayya
ajami_00075.png
Tamkar ba su gaji kangara ba
ajami_00076.png
Shi mutum ne mai laɗafa
ajami_00077.png
Kyan jiki da hali da siffa
ajami_00078.png
Na ga Annabi ba khilāfā
ajami_00079.png
Ko a baiwa ya fi sarfa
ajami_00080.png
Ba shi kan kyauta shina bari ba
ajami_00081.png
Ba shi rowa don ƙiyayya
ajami_00082.png
An yi sammu gami da cinya
ajami_00083.png
Aka ba shi a kan hamayya
ajami_00084.png
Don yawan ladabi da kunya
ajami_00085.png
Ya ci ba bisa kan rashin sani ba
ajami_00086.png
Hankalinsa yana ga Allah
ajami_00087.png
Bai kula ba, maras kasala
ajami_00088.png
Gun yawan azumi da salla
ajami_00089.png
Taimakonsa yana ga Allah
ajami_00090.png
Ya ko isa jalla bai gaza ba
ajami_00091.png
Rabbanā ya baza wanjin
ajami_00092.png
Masu ƙinsa sabo da ƙwanjin
ajami_00093.png
Arzikinsa ya haske ƙirjin
ajami_00094.png
Annabinsa aboka bar jin
ajami_00095.png
Maganarsu ba su yi muwāfaqā ba
ajami_00096.png
Shi ya ɗaukaka ɓirbishinsu
ajami_00097.png
Hassadarsu ta hallaka su
ajami_00098.png
Aka karkashe galibinsu
ajami_00099.png
Galibin wasu masu mussu
ajami_00100.png
Suka tuba da sake ba shi gaba

Hausa Ajami OCR Dataset

Ce dataset contient des paires image/transcription de manuscrits haoussa en écriture ajami (écriture arabe adaptée au haoussa).

Contenu

Chaque ligne du fichier data/train/metadata.jsonl correspond à une ligne de texte ajami segmentée, avec :

  • file_name : nom du fichier image correspondant (image de la ligne)
  • transcript : translittération en écriture latine de la ligne
  • source : identifiant du manuscrit d'origine (voir tableau ci-dessous)

Sources des manuscrits

Le champ source fait référence à l'un des manuscrits suivants :

ID source Titre du manuscrit Auteur Notes
1 Infiraji 1: Le glorieux (Waƙar Infiraji Ta Farko : Waƙar Majidu ) Alhaji Malam Aliyu Namangi, Zaria Poème religieux islamique magnifiant le Messager Muhammad (saw), scan 300 ppi

(ce tableau sera complété à mesure que de nouveaux manuscrits seront ajoutés au dataset)

Convention de translittération

  • Consonnes glottalisées haoussa notées selon l'orthographe boko standard : ɗ, ƙ, ɓ
  • Emprunts arabes (vocabulaire religieux) translittérés avec macrons et signes diacritiques scientifiques (ex. ā, ī, ū, ʿ, , )
  • Hamza notée par une apostrophe simple '
  • Les tons et la longueur vocalique du haoussa courant ne sont pas systématiquement notés dans cette version

Segmentation

La segmentation actuelle est faite au niveau de la ligne. La segmentation au niveau du mot n'est pas encore disponible dans cette version du dataset.

Contributeurs

Réalisée dans le cadre du projet AjamiXTranslit (Université d'Orléans).

Downloads last month
45

Collection including Sobanane/Ajami_Hausa_OCR