Datasets:
audio audioduration (s) 20.3 77.9 | speaker_id stringlengths 7 7 | language stringclasses 1
value | transcript stringlengths 149 1.09k | transcript_type stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | country stringclasses 1
value | mother_tongue stringclasses 3
values | dialect stringclasses 5
values | os stringclasses 1
value | device stringclasses 1
value | duration float64 20.3 77.9 | script_type stringclasses 1
value | words listlengths 30 229 | n_words int64 30 229 | age_band stringclasses 4
values | native_speaker bool 2
classes | aligner stringclasses 1
value | transcript_model stringclasses 1
value | proficiency stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HAUT_23 | Hausa | Wane wasa kake, kake son yi? Akwai wasan da nake son yi. Wannan wasa kuma shine wasan tsere tseren doki. Domin tun ina yaro ƙarami wannan wasa, takan bani sha'awa sosai. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 26.67 | free_speech | [
{
"text": "Wane",
"normalized_text": "Wane",
"start": 2.901088,
"end": 3.16
},
{
"text": "wasa",
"normalized_text": "wasa",
"start": 3.161185,
"end": 3.481305
},
{
"text": "kake,",
"normalized_text": "kake,",
"start": 4.361635,
"end": 4.86
},
{
"text":... | 31 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_06 | Hausa | Wane irin mai kake amfani da shi? Ina amfani da mai mai gurguwa ne wajen amfani da shi a fata ta ko kuma cocobota shima na kan yi amfani da shi a kan fata ta. Su ne mayukan da nake amfani da su a jikina. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 22.28 | free_speech | [
{
"text": "Wane",
"normalized_text": "Wane",
"start": 1.921725,
"end": 2.18
},
{
"text": "irin",
"normalized_text": "irin",
"start": 2.28,
"end": 2.64
},
{
"text": "mai",
"normalized_text": "mai",
"start": 2.642372,
"end": 2.9
},
{
"text": "kake",
... | 45 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_10 | Hausa | Ina share ƙura sosai, musamman na takalmina. Zai iya kaiwa su biyar a rana. Musamman lokacin da nake yawo a cikin makaranta ko kuma a kasuwa. Dakin da na samu na zauna sai na share ƙuran takalmina sannan ɗan kakkaɓe jikina da tsumman da nake yawo da shi. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 23.65 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 1.660702,
"end": 1.92
},
{
"text": "share",
"normalized_text": "share",
"start": 1.920812,
"end": 2.32
},
{
"text": "ƙura",
"normalized_text": "ƙura",
"start": 2.320981,
"end": 2.74
},
{
"text": "sosa... | 48 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_13 | Hausa | Ai ba ni ma cin barkono ne? Kata-kata abinci mai barkono ma ba na cinsa. Shi yasa ni abinci mai barkono ma bai dame ni ba. Ba na cin barkono. Barkono ba ci ma na ba ne. Ba na ci. Barkono na tayar mini da ulcer. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 21.23 | free_speech | [
{
"text": "Ai",
"normalized_text": "Ai",
"start": 1.300613,
"end": 1.46
},
{
"text": "ba",
"normalized_text": "ba",
"start": 1.460688,
"end": 1.6
},
{
"text": "ni",
"normalized_text": "ni",
"start": 1.600754,
"end": 1.72
},
{
"text": "ma",
"normali... | 46 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_06 | Hausa | Menene kake ji a tsoro? Gaskiya na kan ji tashin hankali da rashin natsuwa idan, idan na ji tsoro a kan wani abu. Na kan ji tashin hankali kuma na kan ji jikina ya kama rawa. Na kararsa natsuwa na a yayin tsoro. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 21.8 | free_speech | [
{
"text": "Menene",
"normalized_text": "Menene",
"start": 1.481359,
"end": 2.08
},
{
"text": "kake",
"normalized_text": "kake",
"start": 2.08191,
"end": 2.48
},
{
"text": "ji",
"normalized_text": "ji",
"start": 2.482277,
"end": 2.66
},
{
"text": "a",
... | 43 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_02 | Hausa | Ina share ɗakina ko wani kwana biyu-biyu tunda ba ni ka dai na ke zama a ɗakin ba. To ba kullum na ke sharewa ba amma a kalla ko wani kwana biyu zuwa uku na ke share ɗaki na gaba ɗaya. Sharan dai akwai shara sama sama akwai kuma gaba ɗaya amma dai ko wani kwana biyu na ke share ɗakina. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 20.7 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 1.561509,
"end": 1.82
},
{
"text": "share",
"normalized_text": "share",
"start": 1.82176,
"end": 2.16
},
{
"text": "ɗakina",
"normalized_text": "ɗakina",
"start": 2.162089,
"end": 2.642553
},
{
"text"... | 61 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_13 | Hausa | Eh ina buga rubutu da sauri, ina rubutu da sauri, da sauri, da sauri. In zan yi rubutu ina yi a cikin kankanin lokaci saboda na saba da rubutu sosai. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 20.58 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 4.76463,
"end": 4.88
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 4.884747,
"end": 5.08
},
{
"text": "buga",
"normalized_text": "buga",
"start": 5.084942,
"end": 5.28
},
{
"text": "rubutu",
... | 30 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_05 | Hausa | A'a ba ma yin wuta da itace. Da dai muna yin wuta da itace yanzu gaskiya an dena yin wuta da itace amma fiyi da gawayi, saboda gawayin ya ɗan fi saukin samu kuma ya ɗan fi saukin kuɗi. Amma itace sai dai idan ana da sha'ani to shine zaki ga ko zaka ga ana amfani da itace. | human_validated | female | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 27.07 | free_speech | [
{
"text": "A'a",
"normalized_text": "A'a",
"start": 1.880695,
"end": 2.18
},
{
"text": "ba",
"normalized_text": "ba",
"start": 2.180806,
"end": 2.42
},
{
"text": "ma",
"normalized_text": "ma",
"start": 2.420894,
"end": 2.7
},
{
"text": "yin",
"norm... | 58 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_15 | Hausa | Eh ƙwarai ina yi saboda rufe baki lokacin hamma yana da mahimmanci. Eh ƙwarai ina yi saboda rufe baki lokacin hamma yana da mahimmanci. Ko ba don iskar da kake fitarwa ba ko don gudun kada wani abu ya zo ya fada a cikin bakin naka. Kuma kai baka cutu ba. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 22.16 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 0.860777,
"end": 1.16
},
{
"text": "ƙwarai",
"normalized_text": "ƙwarai",
"start": 1.24112,
"end": 1.581427
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 2.181969,
"end": 2.44
},
{
"text": "yi"... | 51 | 45-59 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_11 | Hausa | Ƙwarai ma kuwa ina mike jiki da safe. Nakan fita daga gida wani lokaci ko ba fita ba ma dai nakan zagaya a cikin gida domin in mike jikina. Duk wasu gaɓoɓi ya zamanto sun mike inda duk yaɗan maƙale ya mike sosai kafin kuma a zo aci gaba da hada hada. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 24.2 | free_speech | [
{
"text": "Ƙwarai",
"normalized_text": "Ƙwarai",
"start": 2.08172,
"end": 2.42
},
{
"text": "ma",
"normalized_text": "ma",
"start": 2.422002,
"end": 2.64
},
{
"text": "kuwa",
"normalized_text": "kuwa",
"start": 2.642184,
"end": 3
},
{
"text": "ina",
... | 52 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_01 | Hausa | Eh ina rufe baki a lokacin da za a hamma, a lokacin da nake cikin mutane. A baya dai ina da kaina nika dai ina gida. Wani lokaci ina rufe baki, wani lokaci bana rufe baki. Abin da ya sa wani lokaci bana rufe baki dai shine idan har na gaji ko na riƙe abu bana rufe baki. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 21.73 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 1.280589,
"end": 1.86
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 1.860856,
"end": 2.48
},
{
"text": "rufe",
"normalized_text": "rufe",
"start": 2.481142,
"end": 2.82
},
{
"text": "baki",
... | 58 | 18-24 | false | forced-alignment | human | fluent | |
HAUT_10 | Hausa | A'a, ba na rike riga a aljihu na. Uba da rike riga a aljihu abu ne na yara kuma ni kaga da shekaru na. Duk wanda zai rike riga a aljihu ba a mishi kallon wawa ne ko kuma wanda ba shi da wayo duk yawan shekarunsa. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 22.89 | free_speech | [
{
"text": "A'a,",
"normalized_text": "A'a,",
"start": 1.720752,
"end": 1.960857
},
{
"text": "ba",
"normalized_text": "ba",
"start": 2.461075,
"end": 2.64
},
{
"text": "na",
"normalized_text": "na",
"start": 2.641154,
"end": 2.82
},
{
"text": "rike",
... | 47 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_15 | Hausa | Ƙwarai dagaske ina iya tuƙin mota. Ina tuƙa mota kusan fiye da shekara goma sannan kuma tana jin, yana sauƙaƙe ma mutum wasu ayyuka da wahalhalu na tafiyar ƙafa. So ita mota tana ɗauke wa mutum wasu abubuwa sosai. Dan haka kai tun kafin ba ya zama kana da mota ya kamata ace ka iya mota. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 30.47 | free_speech | [
{
"text": "Ƙwarai",
"normalized_text": "Ƙwarai",
"start": 0.520171,
"end": 0.88
},
{
"text": "dagaske",
"normalized_text": "dagaske",
"start": 0.880289,
"end": 1.46
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 1.460479,
"end": 1.76
},
{
"text... | 56 | 45-59 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_08 | Hausa | Yaya kuke aiki tare da ƙungiyar? Ƙungiya ita aiki da ƙungiyar ƙwadago da sauransu yana da kyau. Amma wani lokacin idan mutum ya yi aiki shi kaɗai, yaɗan fi samu abin da yake so saboda in ka samu kuɗi ba sai ka sha nuna wa mutane ba. Amma idan ka yi aiki da ƙungiyar, za ka fi shan wahala kuma za ka sha mamaki sosai. Shi... | human_validated | male | Nigeria | Yoruba | Nigeria - Ibadan | Linux | Mobile | 21.04 | free_speech | [
{
"text": "Yaya",
"normalized_text": "Yaya",
"start": 0.580552,
"end": 0.780742
},
{
"text": "kuke",
"normalized_text": "kuke",
"start": 0.840799,
"end": 1.061009
},
{
"text": "aiki",
"normalized_text": "aiki",
"start": 1.181123,
"end": 1.381313
},
{
"... | 68 | 25-34 | false | forced-alignment | human | fluent | |
HAUT_11 | Hausa | Eh ƙwarai, na iya tuƙin mota kuwa sosai. Ma kuwa na iya tuƙa mota automatic sannan kuma na iya tuƙa manual. Eh sai dai bani da mota amma a baya na koyi tuƙa mota kuma na iya Alhamdulillah. Hade yau, a yanzu ma in da za a bani mota zan tuƙa ta lami lafiya. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 22.44 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 1.661481,
"end": 1.78
},
{
"text": "ƙwarai,",
"normalized_text": "ƙwarai,",
"start": 1.781588,
"end": 2.18
},
{
"text": "na",
"normalized_text": "na",
"start": 2.3,
"end": 2.62
},
{
"text": "iya",
"... | 54 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_10 | Hausa | Yadda nake kiyaye kalman sirri shine ba na faɗanta a inda bai kamata ba. Ba zan iya faɗan kalman sirrin aure a kusa da ƴaƴana na cikina ba ko ƙaramin yaro. Wannan ina faɗanta ne yadda ga ni ga matana. Saboda bayanan sirrin aure ko na kuɗi bai kamata ka faɗe shi a wani waje ko kuma a wajen wani bare daban ba sai wanda a... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 41.78 | free_speech | [
{
"text": "Yadda",
"normalized_text": "Yadda",
"start": 2.161034,
"end": 2.5
},
{
"text": "nake",
"normalized_text": "nake",
"start": 2.501197,
"end": 2.82
},
{
"text": "kiyaye",
"normalized_text": "kiyaye",
"start": 2.821351,
"end": 3.34
},
{
"text": ... | 69 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_23 | Hausa | Menene mafi muhimmanci a kasuwanci? Abu mafi muhimmanci a kasuwanci shine tattala kwastomoninka. Ma'ana abokanan hulda na kasuwancinka, wanda suke sayan kaya a wurinka. Ai tattalin su, wurin kyautata musu da yanayin ba su rangwame na farashi, yadda za'a jima ana mu'amala da su kuma ka zoda su. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 36.25 | free_speech | [
{
"text": "Menene",
"normalized_text": "Menene",
"start": 2.9008,
"end": 3.360927
},
{
"text": "mafi",
"normalized_text": "mafi",
"start": 4.201159,
"end": 4.52
},
{
"text": "muhimmanci",
"normalized_text": "muhimmanci",
"start": 4.521247,
"end": 5.56
},
{... | 48 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_09 | Hausa | Ina cirewa duk bayan sati ɗaya ko sati biyu saboda farce yi na tara kwayoyi kin cuta ba shi da amfani ko kaɗan a jikin ɗan adam. So, dan haka ban ga me zan yi da shi ba. Wani lokacin ni na kan cire shi tun kafin ma sati ɗayan ko sati biyu. Eh. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Pidgin-influenced | Linux | Mobile | 22.39 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 0.56025,
"end": 0.82
},
{
"text": "cirewa",
"normalized_text": "cirewa",
"start": 0.840375,
"end": 1.260563
},
{
"text": "duk",
"normalized_text": "duk",
"start": 2.120947,
"end": 2.3
},
{
"text": "ba... | 54 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_17 | Hausa | Yaya nake bikin ranar haihuwa ta? Ni ina bikin ranar haihuwa ta a sauƙaƙe. Bana son hayaniya ko taron manya sosai. So da yawa nakan yi shine tare da iyali da ƴan uwa muyi addu'a mu gode wa Allah sannan mu ci abinci tare cikin natsuwa. Idan akwai kyauta ko wani abu mai amfani sai a raba shi a hankali. Babban abu a gare ... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 35.15 | free_speech | [
{
"text": "Yaya",
"normalized_text": "Yaya",
"start": 0.440125,
"end": 0.72
},
{
"text": "nake",
"normalized_text": "nake",
"start": 0.720205,
"end": 1.04
},
{
"text": "bikin",
"normalized_text": "bikin",
"start": 1.040296,
"end": 1.4
},
{
"text": "ran... | 73 | 45-59 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_07 | Hausa | Umm, yadda nake shagwana sanyi, tsuguna wanake saka fal. Bana shan ruwa, sai gaskiya Sai in sha. Rashin lafiya sanyi ne, ba ruwa mai sanyi bane. Ba ya ko re kishi. Duba yadda dangan. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 20.84 | free_speech | [
{
"text": "Umm,",
"normalized_text": "Umm,",
"start": 0.600576,
"end": 0.82
},
{
"text": "yadda",
"normalized_text": "yadda",
"start": 0.820788,
"end": 1.46
},
{
"text": "nake",
"normalized_text": "nake",
"start": 1.461402,
"end": 1.74
},
{
"text": "sh... | 34 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_12 | Hausa | Ina kake son ciyar da hutu? Gaskiya ban cika son tafiya ba. Ko da na samu hutu, nakan zauna ne kawai a gida in yi hutuna ba tare da zuwa wani wuri nesa ba. Amma in ya kama, tafiyan ta kama, to sai in je in ba matsala. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 23.14 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 0.680588,
"end": 0.94
},
{
"text": "kake",
"normalized_text": "kake",
"start": 0.940813,
"end": 1.3
},
{
"text": "son",
"normalized_text": "son",
"start": 1.301125,
"end": 1.48128
},
{
"text": "ciyar"... | 48 | 35-44 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_16 | Hausa | Muhimmancin a cikin abokanka, muhimmanci a cikin abokaina. Lallai ina da muhimmanci a cikinsu don ina taimaka musu da al'amuran abin da ya shafi rayuwa ta gudanar da iyali ko kuma ƴan uwa da sauran. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 21.33 | free_speech | [
{
"text": "Muhimmancin",
"normalized_text": "Muhimmancin",
"start": 1.400657,
"end": 2.2
},
{
"text": "a",
"normalized_text": "a",
"start": 2.201032,
"end": 2.28
},
{
"text": "cikin",
"normalized_text": "cikin",
"start": 2.301079,
"end": 2.6
},
{
"text... | 35 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_14 | Hausa | Eh abincin da na fi so ya haɗa da shinkafa da wake, sakwara, tuwon shinkafa da miyan wake, tuwon masara da miyan yauƙi, da dai wasu ire-iren abincin wanda ya haɗa da kamar kwai da indomi. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 23.1 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 0.580503,
"end": 0.74
},
{
"text": "abincin",
"normalized_text": "abincin",
"start": 0.740641,
"end": 1.18
},
{
"text": "da",
"normalized_text": "da",
"start": 1.181023,
"end": 1.32
},
{
"text": "na",
... | 36 | 35-44 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_10 | Hausa | Eh gaskiya ina satarare kullum ma wani lokacin nasa sau biyu saboda ina da warin ƙashi. Kuma kaga duk mutum mai warin ƙashi, duk in da ya je wannan abin yana damun mutane kuma yana cutar da su. Saboda haka in ba ka sa turare ba, za ka ɗau alhakin mutane. Haka ai ba abu bane mai daɗi. Kaman kai ne wani ya zo kusa da kai... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 37.35 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 2.420648,
"end": 2.6
},
{
"text": "gaskiya",
"normalized_text": "gaskiya",
"start": 2.600696,
"end": 3.1
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 3.10083,
"end": 3.32
},
{
"text": "satarar... | 92 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_01 | Hausa | To, dakantakar na da abokin aiki na, zan ce gaskiya mai kyau ne. Abin da yasa na ce mai kyau ne, kullum idan mun zo za ka ga sai mun yi labari kafin mu fara aiki. Kuma idan ko wanda ɗaya mu ya kawo abinci, muna rabawa muna ci tare. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 21.04 | free_speech | [
{
"text": "To,",
"normalized_text": "To,",
"start": 1.281218,
"end": 1.381313
},
{
"text": "dakantakar",
"normalized_text": "dakantakar",
"start": 2.302188,
"end": 3.08
},
{
"text": "na",
"normalized_text": "na",
"start": 3.082931,
"end": 3.34
},
{
"te... | 50 | 18-24 | false | forced-alignment | human | fluent | |
HAUT_11 | Hausa | Gaskiya bana yin waƙa lokacin da nake wanka. Domin wannan mu a wurin mu a yankin da nake, wannan ba ɗabi'a bace mai kyau, eh yin waƙa ko magana ma dai sanda mutum yake wanka. Ba ɗabi'a bace mai kyau gaskiya. Bana yin waƙa lokacin da nake wanka. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 24.12 | free_speech | [
{
"text": "Gaskiya",
"normalized_text": "Gaskiya",
"start": 1.521261,
"end": 2
},
{
"text": "bana",
"normalized_text": "bana",
"start": 2.00166,
"end": 2.34
},
{
"text": "yin",
"normalized_text": "yin",
"start": 2.341942,
"end": 2.56
},
{
"text": "waƙa... | 48 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_23 | Hausa | Nakan ajiye hotunan wayata a cikin wani folder wadda iyalai kaɗai ne nake da yanda zan iya shiga in gan su, domin wasu bana so su kalle min su dan bana so a ga wasu tsaruka wanda ba nawa ba. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 30.26 | free_speech | [
{
"text": "Nakan",
"normalized_text": "Nakan",
"start": 2.681772,
"end": 3.06
},
{
"text": "ajiye",
"normalized_text": "ajiye",
"start": 3.062024,
"end": 3.342209
},
{
"text": "hotunan",
"normalized_text": "hotunan",
"start": 4.022659,
"end": 4.58
},
{
... | 40 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_12 | Hausa | Wani irin jaka kake kai? Jaka na ɗaukan kaya ko ko na ɗaukan abubuwa yau da kullum? Eh, ina da wata jaka baka da nake fita da ita. Cikin nake sa wayoyina da power bank da ATM da kuɗi. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 22.2 | free_speech | [
{
"text": "Wani",
"normalized_text": "Wani",
"start": 0.800721,
"end": 1.08
},
{
"text": "irin",
"normalized_text": "irin",
"start": 1.080974,
"end": 1.281154
},
{
"text": "jaka",
"normalized_text": "jaka",
"start": 1.921731,
"end": 2.3
},
{
"text": "k... | 39 | 35-44 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_04 | Hausa | Eh to idan na gane tambayan nan, wato wanda apps nake amfani da shi wanda suke da yawa, wanda suke da yawa a waya ko to, ina da apps ba ɗaya ba, ba biyu ba, ba goma ba, ba sha biyar ba akwai su da yawa amma ka ga Opay, ka ga Facebook, ka ga Twitter, ka ga Instagram, ka ga Telegram, yauwa su nake amfani da shi sh kuma s... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 25.55 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 1.760689,
"end": 1.96
},
{
"text": "to",
"normalized_text": "to",
"start": 1.960767,
"end": 2.26
},
{
"text": "idan",
"normalized_text": "idan",
"start": 2.260885,
"end": 2.46
},
{
"text": "na",
"no... | 80 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_20 | Hausa | Ina kake ajiye makullan ku? To, makullai wani lokaci nakan ajiye su a cikin jakata ko kuma in na rataye riga na nakan sa a aljihun rigan in ajiye ko kuma wani lokaci nakan bar shi ma a kan mashin ɗin in ya zama ina wajen aiki ne domin ana zaune a wajen aiki ana tare da mashin ɗin, so ba wani zai fita da shi ba kuma tan... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 44.11 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 1.260286,
"end": 1.400317
},
{
"text": "kake",
"normalized_text": "kake",
"start": 1.50034,
"end": 1.740395
},
{
"text": "ajiye",
"normalized_text": "ajiye",
"start": 1.860422,
"end": 2.140485
},
{
"t... | 131 | 45-59 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_07 | Hausa | Gaskiya a kayan marmari na fi son ayaba, kankana da gwanda ma ina son gwanda gaskiya. Mangoro dai na fi so dai duka duka. Shi ne mango-- mangoro ne na fi so. Shi ne gaskiya abin da na fi so kenan mangoro. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 21.16 | free_speech | [
{
"text": "Gaskiya",
"normalized_text": "Gaskiya",
"start": 0.660624,
"end": 0.98
},
{
"text": "a",
"normalized_text": "a",
"start": 0.980927,
"end": 1.06
},
{
"text": "kayan",
"normalized_text": "kayan",
"start": 1.061003,
"end": 1.34
},
{
"text": "ma... | 42 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_07 | Hausa | A gaskiya ban fiye son zama a tabarma ba, sai dai in ko na gaji da zama a kujera ko kuma in na gaji zama da zama a tabarma sai na zauna a kujera. Vice versa kenan. In na gaji da zama a kujera in koma tabarma. In na gaji da zama a tabarma ko amma na fi son zama a kujera. Gaskiya na fi son zama a kujera. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 20.28 | free_speech | [
{
"text": "A",
"normalized_text": "A",
"start": 0.620612,
"end": 0.72
},
{
"text": "gaskiya",
"normalized_text": "gaskiya",
"start": 0.84,
"end": 1.32
},
{
"text": "ban",
"normalized_text": "ban",
"start": 1.321303,
"end": 1.56
},
{
"text": "fiye",
... | 69 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_19 | Hausa | Yaya kake jagorantar mutane? Ina jagorantar mutane ne ta hanyar kyautata masu. Ina son in kyautata ma al'ummana. Ina kyautata wa mutane sosai ta yadda za su ji dadin zamantakewa na da su Nakan kyautata wa mutane sosai ta hanya kala kala. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 22.16 | free_speech | [
{
"text": "Yaya",
"normalized_text": "Yaya",
"start": 1.221102,
"end": 1.6
},
{
"text": "kake",
"normalized_text": "kake",
"start": 1.601445,
"end": 1.98
},
{
"text": "jagorantar",
"normalized_text": "jagorantar",
"start": 1.981789,
"end": 2.76
},
{
"t... | 42 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_07 | Hausa | Gaskiya ina yankan farce sosai da sosai. Ina iya yanka farce gaskiya. E, farce na ban fiya ason ina barin farce na ya taru ba. Ina yankan farce sosai da sosai gaskiya. Farce na bana so yana taruwa. Ina yankawa irin sau, sau uku ko sau huɗu a wata. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 20.68 | free_speech | [
{
"text": "Gaskiya",
"normalized_text": "Gaskiya",
"start": 1.081045,
"end": 2.02
},
{
"text": "ina",
"normalized_text": "ina",
"start": 2.041975,
"end": 2.26
},
{
"text": "yankan",
"normalized_text": "yankan",
"start": 2.262188,
"end": 2.66
},
{
"text... | 49 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_09 | Hausa | Ina tafiya wajajen da nake so ne ta hanyar hawa mashin ko mota, ko kuma idan babu nisa sai in tafi a ƙasa da ƙafa na. Don jikina in motsa jiki kuma in ga abubuwan da ya kamata ta hanya. In wajen me nisa ne kuma nakan hau abin hawa koh moto ko kuma mashin. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Pidgin-influenced | Linux | Mobile | 21.88 | free_speech | [
{
"text": "Ina",
"normalized_text": "Ina",
"start": 0.680622,
"end": 0.82075
},
{
"text": "tafiya",
"normalized_text": "tafiya",
"start": 0.980897,
"end": 1.321208
},
{
"text": "wajajen",
"normalized_text": "wajajen",
"start": 1.421299,
"end": 1.961793
},
... | 55 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_18 | Hausa | Na fi son tufafin auduga akan na siliki. Dalili a nan shine tufafin auduga yana kare ni daga sanyi, wanda yanzu a lokacin sanyi muke. Kuma tufafin, tufafin auduga yafi kwari, yafi daddewa kuma yafi inganci yadda in ka goge shi kila saka zaka gan shi a mike. Ya kwanta a jinkai yadda ya dace kuma lokacin zafi bazai takur... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 28.89 | free_speech | [
{
"text": "Na",
"normalized_text": "Na",
"start": 1.360471,
"end": 1.58
},
{
"text": "fi",
"normalized_text": "fi",
"start": 1.580547,
"end": 1.68
},
{
"text": "son",
"normalized_text": "son",
"start": 1.680582,
"end": 1.88
},
{
"text": "tufafin",
... | 68 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_14 | Hausa | Eh gaskiya na kan je kasuwa ko da yake kamawa take yi. Wani lokaci na kan je kasuwa don yin wani aiki, sa'annan ko na kan je kasuwa don siyayya. A ranakun da na ke, na fi zuwa kasuwa don siyayya shine kamar ranar Asabar da ranar Laraba. Wa'inan ranaku su na fi zuwa kasuwa don siyayya. Amma in dan aiki ne, na kan je a k... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 22.99 | free_speech | [
{
"text": "Eh",
"normalized_text": "Eh",
"start": 0.440191,
"end": 0.64
},
{
"text": "gaskiya",
"normalized_text": "gaskiya",
"start": 0.640279,
"end": 1.1
},
{
"text": "na",
"normalized_text": "na",
"start": 1.100479,
"end": 1.22
},
{
"text": "kan",
... | 68 | 35-44 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_22 | Hausa | Kana iya yin iyo ƙwarai da gaske. Ina iya yin iyo, ainihi ina shiga ruwa sosai. Lokacin da muka yi yayin zuwa rafi, a nan ne na koya. Tin ina ɗan ƙaramin na koyi yadda ake iyo. Har ma na ke zuwa swimming pool shima in yi iyo. | human_validated | male | Nigeria | English | Nigeria - Nigerian Standard | Linux | Mobile | 20.75 | free_speech | [
{
"text": "Kana",
"normalized_text": "Kana",
"start": 1.420685,
"end": 1.86
},
{
"text": "iya",
"normalized_text": "iya",
"start": 1.860897,
"end": 2.08
},
{
"text": "yin",
"normalized_text": "yin",
"start": 2.081003,
"end": 2.38
},
{
"text": "iyo",
... | 48 | 25-34 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_19 | Hausa | Yaya kake yanke shawara aiki? Yanke shawara aiki wani lokacin nakan zauna nayi tunani da kyau ta yanda bana son matsala ko kuma in samu abokan aikina in tambaye su shawarwari saboda yanda aikin zai tafi mana da kyau. Nakan tambayi abokan aiki shawarwari ta yanda aiki zai tafi da kyau ko in zauna in yi tunani da kyau ta... | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Katsina | Linux | Mobile | 25.05 | free_speech | [
{
"text": "Yaya",
"normalized_text": "Yaya",
"start": 1.660663,
"end": 2.06
},
{
"text": "kake",
"normalized_text": "kake",
"start": 2.100839,
"end": 2.54
},
{
"text": "yanke",
"normalized_text": "yanke",
"start": 2.541014,
"end": 2.92
},
{
"text": "sh... | 66 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native | |
HAUT_07 | Hausa | Gaskiya babu, ba zan ce akwai oke ƙasa irin ƙasan kogin nan ne yashi, yashin kogi ne. Amma dai gidan akwai interlock ne shiyasa. Amma dai yashi kan yashin kogi ne a gefen flower but amma ƙasa kan normal ƙasa ba ƙasa interlock ne. | human_validated | male | Nigeria | Hausa | Nigeria - Kano | Linux | Mobile | 22.68 | free_speech | [
{
"text": "Gaskiya",
"normalized_text": "Gaskiya",
"start": 0.620547,
"end": 1.28
},
{
"text": "babu,",
"normalized_text": "babu,",
"start": 1.28113,
"end": 1.84
},
{
"text": "ba",
"normalized_text": "ba",
"start": 1.841624,
"end": 1.96
},
{
"text": "z... | 44 | 18-24 | true | forced-alignment | human | native |
- Load it
- Speaker and recording metadata
- Splits
- Fields
- Related Hausa speech resources
- Transcription and alignment
- Speaker proficiency and dialect
- Recording conditions
- What this is useful for
- Limitations
- Provenance and consent
- License
- Citation
- Hausa off the shelf
- Silencio: the catalogue behind this sample
Hausa Spontaneous Speech, Transcribed — Silencio
Spontaneous Hausa with human-validated transcription and word-level alignment. 49 clips from 23 distinct speakers in Nigeria, most of them from Kano and Katsina, the core of the Kano-standard Hausa area. Transcripts are in standard Boko (Latin) orthography, with the hooked consonants ɓ, ɗ, ƙ and ƴ.
| Hours | 0.36 |
| Clips | 49 |
| Speakers | 23 |
| Countries | 1 |
| Speaker origin regions | 5 |
| Native Hausa speakers (declared) | 20 of 23 (45 clips) |
| Audio | 48 kHz stereo WAV |
| Mean clip length | 26.8 s |
| Transcripts | human_validated: 49 |
| Aligned words | 2,912 |
| Licence | cc-by-nc-4.0 |
All 49 clips carry a human-validated transcription.
Recordings are unscripted answers to open prompts, captured on contributors' own devices in their own environments. This is spontaneous speech, not read sentences.
This is a sample, not the catalogue. It is drawn to show format, audio quality and metadata, and its speaker mix does not represent what Silencio holds. The off-the-shelf catalogue behind it is far more diverse across regions, age groups, accents and recording conditions. Men are 96% of the speakers in this sample. Across the catalogue the gender split is roughly 40% female to 60% male, with men in the majority in most languages. Licensed subsets can be drawn to a specified gender, age or regional balance.
Load it
from datasets import load_dataset
ds = load_dataset("SilencioNetwork/hausa-speech-transcribed", split="test")
print(ds[0]["transcript"], ds[0]["dialect"], ds[0]["country"])
# datasets v4 returns a torchcodec AudioDecoder:
s = ds[0]["audio"].get_all_samples()
audio, sr = s.data, s.sample_rate
Requires pip install "datasets>=4.0" and FFmpeg ≥ 4.
Speaker and recording metadata
By country
| Country | Speakers | % |
|---|---|---|
| Nigeria | 23 | 100.0% |
Speaker origin / self-reported variety: this is the speaker's own background, not a dialect classification of the recorded language
| Speaker origin | Speakers | % |
|---|---|---|
| Nigeria - Kano | 12 | 52.2% |
| Nigeria - Katsina | 4 | 17.4% |
| Nigeria - Nigerian Standard | 4 | 17.4% |
| Nigeria - Ibadan | 2 | 8.7% |
| Nigeria - Pidgin-influenced | 1 | 4.3% |
Demographics
| Gender | Speakers | % |
|---|---|---|
| male | 22 | 95.7% |
| female | 1 | 4.3% |
| Age band | Speakers | % |
|---|---|---|
| 25-34 | 14 | 60.9% |
| 18-24 | 4 | 17.4% |
| 35-44 | 2 | 8.7% |
| 45-59 | 3 | 13.0% |
Recording conditions
| Device | Clips | % |
|---|---|---|
| Mobile | 49 | 100.0% |
Splits
Single split, test, 49 rows. No train/dev/test partition is provided: at this scale a
partition would leave each part too small to be meaningful.
Speakers contribute more than one clip. 9 speakers have one clip, 8 have two, 1 has three,
4 have four and 1 has five. Any split you build must be speaker-disjoint, which means
grouping on speaker_id rather than splitting by row, or the same voice will appear on both
sides.
Fields
| Column | Description | Values in this release |
|---|---|---|
audio |
Audio payload. Stored at source rate; see the spec table for the exact distribution | 48 kHz stereo WAV |
speaker_id |
Pseudonymous speaker identifier. Coherent within this dataset; deliberately not linkable to other Silencio releases | 23 distinct |
language |
Language of the recording | constant: Hausa |
transcript |
Human-validated transcription of the recording, Boko orthography | 49 distinct |
transcript_type |
Provenance of the transcript | constant: human_validated |
gender |
Self-reported | female, male |
country |
Speaker's country | constant: Nigeria |
mother_tongue |
Speaker's self-reported first language | English, Hausa, Yoruba |
dialect |
Self-reported speaker origin / regional variety. This is the speaker's own background, NOT a dialect classification of the recorded language | 5 distinct |
os |
Operating system of the recording device | constant: Linux |
device |
Recording device class | constant: Mobile |
duration |
Seconds | 46 distinct |
script_type |
Elicitation style | constant: free_speech |
words |
Word-level forced alignment: text, normalised text, start and end in seconds | 2,912 entries across 49 clips |
n_words |
Number of aligned tokens in this clip | 35 distinct |
age_band |
Self-reported age, banded | 18-24, 25-34, 35-44, 45-59 |
native_speaker |
True where the speaker declares Hausa as mother tongue or at native level in their language profile | 2 distinct |
aligner |
Method used to produce the word timings | constant: forced-alignment |
transcript_model |
How the transcript text was produced | constant: human |
proficiency |
Speaker's self-declared proficiency in Hausa | fluent, native |
Related Hausa speech resources
Hausa is the most widely spoken language of West Africa, with a first- and second-language population commonly estimated at over 80 million across Nigeria, Niger, Ghana, Cameroon and Chad. The Hub has a lot of Hausa audio by volume, but almost all of it is read speech or re-packaged copies of the same few sources, and few of those state a speaker count.
| Resource | Scale | Speakers | Type | Licence |
|---|---|---|---|---|
naijavoices/naijavoices-dataset |
1,800 h (yo+ha+ig) | 5,000+ combined | Read, curated prompts; gated | CC BY-NC-SA 4.0 |
google/WaxalNLP (hau_tts) |
part of Waxal | not stated | Read, TTS-oriented | CC BY-SA 4.0 |
google/fleurs (ha_ng) |
a few thousand utterances | few | Read Wikipedia sentences | CC BY 4.0 |
vpetukhov/bible_tts_hausa |
Bible readings | 1 | Read, single speaker | CC BY-SA 4.0 |
| This dataset | 0.36 h | 23 | Spontaneous, human-validated transcription, word-level alignment | CC BY-NC 4.0 |
Use this one for evaluation, not training. It is tiny by hours. What it offers is reference text for spontaneous Hausa: the hesitations, repetitions and restarts that read-speech corpora leave out. Read-speech benchmarks overstate how well a model handles Hausa as people actually speak it.
Also from Silencio. Yoruba, Kenyan Swahili, Cebuano and Tagalog / Filipino are published under the same protocol.
Transcription and alignment
Two provenances, kept separate because they carry different confidence.
Text: human-validated. Every transcript was produced and checked by a native-speaker human
reviewer against the audio. Recorded per clip in transcript_model.
Orthography. Transcripts use standard Boko (Latin-script) Hausa, not Ajami. The hooked (implosive and ejective) consonants ɓ, ɗ, ƙ and ƴ are written as such rather than flattened to b, d, k and y, so models are scored against the letters Hausa readers actually use. As in everyday written Hausa, tone and vowel length are not marked. Text is Unicode; normalise to NFC before computing WER.
Timings: machine. Word-level start and end times come from forced alignment, recorded
per clip in aligner. The words column holds one entry per token with text,
normalized_text, start and end in seconds:
ds = load_dataset("SilencioNetwork/hausa-speech-transcribed", split="test")
for w in ds[0]["words"][:5]:
print(f"{w['start']:6.2f}-{w['end']:6.2f} {w['text']}")
Speaker proficiency and dialect
Proficiency comes from each contributor's own declared language profile rather than a single
primary-language field. Four speakers give English as mother tongue but declare native Hausa;
they are counted as native speakers. Three speakers (one with English, two with Yoruba as
mother tongue) declare Hausa at fluent rather than native level and are marked
native_speaker = False. Filter on native_speaker, or on proficiency and dialect for
finer control.
Dialect is self-reported at enrolment and is left as recorded rather than corrected. The two
Nigeria - Ibadan speakers are the Yoruba-L1 speakers above; the label describes where they are
from, not the Hausa they speak.
Recording conditions
Contributors record on their own devices, wherever they are. Self-reported setting for the 49 clips in this release, recorded at capture:
| Setting | Clips | % |
|---|---|---|
| Home | 32 | 65.3% |
| Outdoor | 11 | 22.4% |
| Office | 2 | 4.1% |
| Cafe | 2 | 4.1% |
| Gym | 2 | 4.1% |
The setting is recorded at capture but is not shipped as a column, so the schema stays identical to the Yoruba, Swahili, Cebuano and Tagalog releases. About a third of clips were recorded outside the home, so there is more real-world background than in the other releases.
Audio quality screen. Every clip was checked for level, clipping, silence and signal-to-noise before release. All 49 passed and none were substituted. The median SNR estimate is 39 dB and the lowest is 22 dB. Audio is shipped at source quality and has not been resampled or denoised.
What this is useful for
- Spontaneous-speech ASR evaluation for Hausa, with human-validated reference text in correct Boko orthography, in a language whose public data is overwhelmingly read speech.
- Hooked-consonant accuracy. Reference text that distinguishes ɓ/b, ɗ/d, ƙ/k and ƴ/y, which many Hausa ASR outputs and text-normalisation pipelines collapse.
- Kano and Katsina speech. 16 of 23 speakers are from the Kano–Katsina area.
- Forced-alignment and VAD work. Per-token timings across the whole release.
Limitations
- Almost all male. 22 of the 23 speakers are men, far more than the roughly 60% male share across the catalogue. Do not use this sample to estimate performance on female Hausa speakers; female-speaker Hausa is available on request.
- Small. 0.36 hours from 23 speakers is a sample for evaluation and for checking the format, not a training set.
- Not one clip per speaker. See Splits: split by
speaker_id. - Nigeria only. No speakers from Niger, Ghana, Cameroon or Chad, and all recordings are on mobile.
Provenance and consent
Every recording is contributed by an opted-in participant through the Silencio platform, under a consent record covering AI/ML training use. Contributors can request deletion, and deletion propagates to downstream releases. Full provenance documentation is available to licensees.
Speaker and recording identifiers in this release are pseudonymised afresh, so they do not match Silencio's internal IDs or those in any other Silencio release.
License
cc-by-nc-4.0: free for research and non-commercial use with attribution.
Attribution string: Silencio Network, Hausa Spontaneous Speech, Transcribed, 2026. CC BY-NC 4.0.
Non-commercial covers research, evaluation and publication. Benchmarking a commercial product model against this data is a commercial use and needs a licence. Ask; it is usually granted for evaluation. Model weights trained on this sample inherit the non-commercial restriction. Contributors may withdraw consent; withdrawal propagates to subsequent releases but places no retroactive obligation on an existing licensee.
Commercial licensing, including terms for models trained on this data: silencio.network/contact
Citation
@misc{silencio_hausa_transcribed_2026,
title = {Hausa Spontaneous Speech, Transcribed — Silencio},
author = {Silencio Network},
year = {2026},
url = {https://huggingface.co/datasets/SilencioNetwork/hausa-speech-transcribed}
}
Hausa off the shelf
This release is a 0.36-hour sample. The Hausa catalogue behind it sits in Silencio's Tier 2 band, 5,000 to 10,000 hours. Silencio publishes catalogue depth in bands rather than exact hour counts. Bands reflect the September 2026 off-the-shelf catalogue and move as collection continues.
Yoruba sits in the Tier 1 band, 10,000 hours and above, and Igbo in Tier 2 alongside Hausa. Nigeria is the largest single origin in the English catalogue.
Available by speech style, accent variety, demographic profile and recording condition, including female-speaker and Niger-origin Hausa collected to order. Human-validated transcription with word-level alignment, as shipped in this sample, is available over any subset.
Silencio: the catalogue behind this sample
This listing is a small fraction of what Silencio provides. Silencio specialises in underrepresented languages, accents and niche domains, delivered at scale. It draws on the largest global community of speech contributors and holds the largest off-the-shelf catalogue of niche-language speech available.
Recorded and available off the shelf. Audio already collected, with metadata, licensable today. Catalogue position as of September 2026:
| Hours, off the shelf | around 500,000 |
| Countries of contributor origin | around 180 |
| Catalogue refresh | Weekly at record level, quarterly at catalogue level |
Contributor community available on demand. Registered, consented contributors who can be activated for a specific brief:
| Contributors available on demand | around 2,500,000 |
| Countries | 180+ |
| Languages that can be collected | around 350 |
Anything not off the shelf can be sourced through the community. A language, an accent or dialect region, a demographic, a recording condition, a speech style or a specialist domain can be collected to a client's brief. Deep coverage across Africa, South-East Asia, South Asia and the Middle East.
Human-validated transcription is available for every language, scoped to each client's needs: script and orthography conventions, normalisation rules, word- or segment-level alignment, speaker labelling and turnaround. Every delivered clip is checked by a native-speaker reviewer. Published samples with human-validated transcripts: Kenyan Swahili, Cebuano, Tagalog / Filipino, Yoruba, Hausa and Amharic.
Proprietary and first-party. Every recording is collected directly by Silencio from consenting contributors. Nothing is scraped, and these recordings are not available in any other dataset on the internet.
Ethical sourcing, with provenance records. Every recording carries a consent record covering AI/ML training use, and contributor-level provenance documentation is available to licensees, including for EU AI Act training-data summaries. Contributors can withdraw consent, and withdrawal propagates to subsequent releases.
More at silencio.network.
For volume licensing, bespoke transcription or commissioned collection: silencio.network/contact
- Downloads last month
- 46