Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
text
stringlengths
47
104
audio
audioduration (s)
2.81
10
speaker_id
stringclasses
1 value
age_group
stringclasses
1 value
domain
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
1 value
Malaman addini na taimakawa wajen gyaruwar mutane ko kuma lalacewarsu
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dokar hana shigo da kayan abinci ta jefa alumma cikin yunwa da fatara.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu dokokin gwamnatin suna da amfani, amma wasu suna hana mutane samun sauƙin rayuwa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Duk da muhimmancin shiga al'amuran al'uma yana da kyau, amma mutum ya fara gina kansa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Akwai buƙatar kafa doka mai tsauri kan cin zarafi da karbar cin-hanci daga 'yan sanda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Hukumar Hana Sha da Mafataucin Muggan Ƙwayoyi ta yi awon gaba da wasu mashaya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ku kai ƙarar azzalumin hedimastan nan ko a samu a yi masa hukunci
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yin biyayya ga magabata da sauraron su, yana samar da ingantacciyar al'umma.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dole ne gwamnati ta tabbatar da cewa manufofinta suna amfanar da kowa ba wariya ba bambanci.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Akwai buƙatar a koyar da mutane yadda za su yi bincike kan koyarwar addini.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu dokokin gwamnati karo suke ci da juna, musamman a kan haraji.
HAGT1F1
15-29
EV
female
’Yan kasa sun gaji da alkawurran da ba a aiwatar da su a zahiri ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutane ba sa yanke shawara kan aure sai sun tuntuɓi shugabannin addininsu.
HAGT1F1
15-29
EV
female
A gaskiya gyaruwar ƙasar na sai dai Allahu, domin kuwa cin hanci ya zama kamar ruwan sha.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan gwamnati ta kafa dokoki masu tsauri, mutane na iya jin takura a rayuwarsu ta yau da kullum.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dole ne wasu malaman su dinga yin bara, domin yawancinsu ba sa yin komai.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Samun jagora a aiki yana taimakawa wajen haɓaka ƙwarewa da samun ci gaba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Jama’a suna buƙatar yin magana da juriya domin yaƙi da cin hanci.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu jami’an tsaro na amfani da aikinsu don azabtar da mutane ba tare da dalili ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Shugabanninsa sukan sa shi ya kai 'ya'yansu makaranta, duk da ba aikinsa ba ne.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Oganta yana yawan gayyatar ta gidansa, amma ta ƙi zuwa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
A lokuta da dama wasu jami’an tsaron suna cin zarafin mutane ba tare da wani dalili ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutanen suna jin tsoron yin magana saboda fargabar abin da zai biyo baya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yadda al’umma ke kallon jami'an tsaro ya dogara ne da yadda suke gudanar da aikinsu.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dole ne gwamnati ta gyara tsarin tsaro don dawo da amana a tsakanin al’umma.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Sauya dokoki na iya haifar da sauƙi ko kuma wahala ga talakawa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dole ne shugabanni su daina yin alkawuran bogi kuma su mayar da hankali kan aiki.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Gaskiya da aiki na da mahimmanci fiye da magana kawai a mulkin demokuraɗiyya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yi addininka da fahimta ba kawai bin shugabanni ba tare da ilimi ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Kar ka ji komai tunda ka san ba ka aikata komai ba, mu je caji ofis ɗin
HAGT1F1
15-29
EV
female
Rage raɗaɗin wahalar tattalin arziƙi na buƙatar ingantattun manufofin gwamnati.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Cin zarafi da ‘yan sanda ke yi na sa mutane su daina aminta da su.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Rashin daidaitaccen tsarin aiki na iya mayar da ‘yan sanda da sojoji barazana ga jama’a.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Kodayake jami'an tsaro suna aiki don a bi doka da oda, wasu suna kuma jawo tarzoma.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Kowanne ɗan ƙasa yana da alhakin bayar da gudunmawa ga zaman lafiya da tsaro.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Rashin daidaito a tsarin bin dokoki yana sa mutane su daina bin su da gaske.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu jami’an tsaro na amfani da rashin ilimin mutane wajen ƙala musu laifin da basu yi ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Al’adar karɓar cin hanci tana rage martabar dokokin ƙasa da tabbatar da adalci.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yawancin mutane kan yi kunnen uwar shegu, idan sun ji wani abu daga gwamnati.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Mutane na jin tsoro su kai rahoton cin zarafi saboda tsoron ramuwar gayya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
A cikin watan azumi malamai suna taka muhimmiyar rawa, wajen wa'azi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutane sun zama ɓata gari saboda tsadar rayuwa da matsin tattalin arziƙi ya haifar.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan ba a hukunta masu cin hanci ba, ba za a iya kawo sauyi mai ma’ana ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Magana kan matsalolin al’umma na iya kawo ci gaba, amma yana bukatar hikima da kariya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan gwamnati ta zare hannunta daga rayuwar mutane ta yau da kullum, hakan yana hana cigaba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu dokokin suna taimakawa wajen inganta rayuwar al'umma wasu kuma suna sa mutane cikin wahala.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yallaɓai da wuya aikin nan ya gamu a cikin sati guda fa
HAGT1F1
15-29
EV
female
Gargajiyancin oganmu shi ya sa aiki tare da shi ba daɗi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Jama'a suna kai rayuwarsu ta yau-da-kullum da gumi da siɗin goshi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Zaluncin ‘yan sanda yana haifar da fargaba a cikin al’umma, da kuma rage amincewar mutane da doka.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ga shi gwamnatoci na iƙirarin magance matsalar cin hanci, amma ba a gani a ƙasa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
A wasu lokuta, mutane sun fi jin tsoron jami’an tsaro fiye da masu laifi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ana buƙatar horar da jami’an tsaro kan yadda za su yi hulɗa da jama’a cikin aminci.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Akwai bukatar daidaitawa tsakanin fadin gaskiya da kuma kare kai daga barazana.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan an tsayar da kai, ba lallai ne ka bada duk wata takarda ba tare da dalili ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Lokacin da naje belin abokina na ƙi yarda da in bayar da ko kobo.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wani lokacin sojoji sun fi 'yan sanda daɗin mu'amala sosai.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan muka yi shuru yayin da ake zaluntar wasu muna goyon bayan rashin adalci ne.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Qaramar Hukumar Daɗinkowa ta samar da rijiyoyin burtsatse kamar yadda ta yi alƙawari.
HAGT1F1
15-29
EV
female
An ce magani a asibitin kyauta ne, amma sai da muka biya
HAGT1F1
15-29
EV
female
Rashin gaskiya kan tsaro yana jefa al’umma cikin haɗarin tsaro.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan aka ƙara mana kwana biyu, sai a yi aikin a tsanake
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu shugabannin suna wuce iyaka, inda suke saka ƙananan ma'aikata yi musu aikin ƙashin kansu.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dakta ya ban shawara na koma karatu don samun ƙarin ƙwarewa
HAGT1F1
15-29
EV
female
In dai za a hukunta masu aikata laifin cin hanci, wataƙila za a daina
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu ‘yan ƙasa ba sa samun isassun ayyuka saboda gazawar tsare-tsaren tattalin arziƙi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yana da kyau mutum ya yi ibada bisa gaskiya, ba don a yaba masa ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dokokin gwamnati na iya kare ‘yan ƙasa, amma wasu suna hana ci gaban kasuwanci da tattalin arziƙi.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Gwamnati ta yi alƙawarin sababbin ayyuka waɗanda ba a gudanar da su.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Zanga-zangar lumana haƙƙi ne na ‘yan ƙasa, amma dole ne su kiyaye doka da oda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Idan ba a ɗauki matakan gyara manufofin tattalin arziki ba, yana iya jawo koma baya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yallaɓai a duba dai ba wani laifi ba ne a dokance da za a yi ɗauri
HAGT1F1
15-29
EV
female
Akwai jami’ai nagari, amma rashin bin doka na wasu yana ɓata sunan su.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ba na yi wa ogana katsalandan, domin gudun samun matsala.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yin magana cikin nutsuwa da jami’an tsaro yana taimakawa wajen gujewa hatsaniya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Akwai wani abu da za mu iya koya daga wannan al'amarin
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yana da muhimmanci ka san haƙƙoƙinka yayin alaƙa da 'yan sanda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ayi amfani da ilimi da bincike kafin karɓar duk wani bayani da ake danganta wa Allah.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Lokacin da jami'an tsaro suka yi amfani da ƙarfi fiye da kima suna zama barazana.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Shawarwarin shugabannin addinai suna taimaka wa mutane wajen samun zaman lafiya
HAGT1F1
15-29
EV
female
Mutane sukan rasa haƙƙunansu da ya kamata su kare saboda tsoron shiga matsala da ƴan sanda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Al'ummar da suke da cin hanci na buƙatar jajircewa don ganin canji ya zo.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Shugaban ƙasa ya kasa cika alƙawarin da ya ɗauka na samar da ayyukan yi
HAGT1F1
15-29
EV
female
Gwamnati ta ce za ta samar da magani kyauta, amma babu a asibitin
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ana buƙatar gyara tsarin aikin ƴan sanda don daƙile matsalar cin hanci da rashawa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dokoki masu amfani ga al’umma, suna taimakawa wajen inganta rayuwar mutane.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu wuraren aiki suna da matakan ci gaba, wasu kuma basu da su.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutane suna komawa sana’o’in gargajiya domin tsadar rayuwa ta sa ba sa iya aiki a birane.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dokokin gwamnati na iya taimakawa wajen kare ‘yan ƙasa, amma wasu lokuta suna da wahala sosai.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutane sun daina amincewa da tsare-tsaren gwamnati saboda yawan cin hanci a ma'aikatu.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Dole ne mutane su sami sahihiyar hanyar bayyana ra’ayinsu ba tare da fuskantar matsala ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Ana yin biyayya ga ɗan sanda ne kawai a abinda bai saɓa da dokar ƙasa ba.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yanzu Naira ta zama yayi, inda darajarta ta yi rugugu.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Wasu mutanen suna gujewa faɗa da ƴan sanda ne saboda tsoron matsalolin da ka iya tasowa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Yin biyayya da ƙa’idojin hanya na iya taimakawa wajen gujewa rikici da ‘yan sanda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Cin hanci ya zama ruwan dare a ƙasar nan, amma ana bukatar gyara mai dorewa.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Zanga-zanga mai lumana haƙƙi ne na 'yan kasa, amma dole a kiyaye doka da oda.
HAGT1F1
15-29
EV
female
A wasu lokutan jami'an 'yan sanda suna bayar da gudunmawa wajen kawo zaman lafiya.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Muna yin iya ƙoƙarinmu wajen gudanar da ayyukan ofis yadda ya kamata.
HAGT1F1
15-29
EV
female
Al'umma tana buƙatar samun haɗin gwiwa daga jami'an tsaro don inganta tsaro a ƙasa
HAGT1F1
15-29
EV
female
End of preview. Expand in Data Studio

No dataset card yet

Downloads last month
35