text string | audio audio | speaker_id string | age_group string | domain string | gender string |
|---|---|---|---|---|---|
Mahmud yana siyan magunguna ya ajiye don kada ciwo ya zo masa ba zato. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Sabiru zai ƙara adadin kuɗin da yake ajiyewa don gujewa matsaloli a gaba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idris ya yi asara a kasuwanci saboda bai shirya don hauhawar farashi ba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ladi tana yanka alayyahun tuwon sallah na gobe da safe | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Atamfofin sallah na fara saya ina ajiyewa saboda tsadar da za su iya yi | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan ba ka da tanadi, kwatsam za ka iya shiga matsalar biyan kuɗin haya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na fahimci cewa rage yawan sayayya yana taimakawa wajen samun tanadi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan mutum yana da tsari na tanadi, zai iya shawo kan matsalolin rayuwa cikin sauƙi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na bincika wuraren yawon buɗe ido da za su yi daidai da kuɗinmu. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
To ziyarar 'yan'uwan ce yawo? Ai kuwa ya zama dole. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idris ya sayi sababbin tayoyin mota bayan tsofaffin sun fashe a hanya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
An ƙaddamar da asusun shirya bikin cikar garin Dutse shekara ashirin da kafuwa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Abdullahi ya sayi sabbin tayu guda biyu daga Peugeaot Workshop don kada motarsa ta samu matsala. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na sayi sababbin fitilu don gujewa kashe kuɗi kwatsam idan tsofaffin sun ƙone. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Za mu fara shirin zuwa da yaran nan gidan ajiyar namun daji | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na shirya ajiyar kudi domin idan jirgin da zan hau ya samu jinkiri. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Hajara za ta rage yawan sayen tufafi don ta tara kuɗin abubuwan ba-zata. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Don haka ake gudun kar su je su shantake, da ma ga shi ba kwaɓa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
An sayo ragon sallah a gidan Ado saboda gabatowar bikin Babbar sallah | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Binta za ta je Adis Ababa domin yin hutunta na shekara. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Kuma lallai ba na so su wuce kwana biyu gaskiya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yakan je wurin shaƙatawa a lokacin da yake hutu, inda yake tafiya tare da matarsa | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
‘Yan ofis ɗinmu da dama za su tafi China, inda za su shafe mako uku suna hutu. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Duk kuɗin da ka ga na ajiye a wancan bankin, to akwai abin da zan yi da shi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Tanadin asusun gaugawa yana taimakawa wajen guje wa matsalolin kuɗi na ba zato ba tsammani. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Mutane da yawa suna yanke kuɗi daga albashinsu don ajiya ta gaggawa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
A wasu lokutan, ana haɗa kuɗaɗe domin yin biki cikin haɗin kai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Kamar yadda ake tanadi don a huta, haka ake tanadi domin larura. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Wannan ne ya sa na ce a tsara tun yanzu, kafin lokaci ya ƙure. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan mutum yana son samun kariya daga manyan kashe-kuɗi, dole ne ya yi tanadi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Sukari za ki saya ki adana, kin san yana tsada da azumi | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Mun zaɓi wurin shaƙatawa da za mu kwana a lokacin hutun ƙarshen shekara. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan muka gama tsara abubuwan da za mu yi a wajen bukukkuwan, za mu tafi kasuwa don sayayya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Bayan an gama shiryawa, an fara raba katin gayyata ga ‘yan uwa da abokai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Kayan miya za su iya yin tsada a watan azumi, ka saya ka adana | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
An sanya Musa ya jagoranci shirin murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarsa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
More lokacin bukukuwan Sallah nada daɗi, musamman tare da iyali. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Sabiru ya ajiye wasu kuɗi a asusun ajiyar banki don gujewa bashi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Wasu lokuta, ana iya samun matsalolin lantarki ko ruwan famfo da ke buƙatar gyara. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Kyakkyawan shiri ga bukukuwa na ƙara musu armashi da nishaɗi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan na shirya da kyau, ko hatsarin mota ba zai dame ni ba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Shirya ayyuka kyauta ga yara ya ƙara wa hutunmu ma’ana da farin ciki. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Nadiya ta ci burin zuwa filin jirgin sama kallo idan an musu hutu | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ina ƙoƙarin rage kashe kuɗina don tanadi, domin ba a san gobe ba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na sayi kyaututtuka domin taron iyali da za a yi lokacin hutu. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan mutum yana da iyali, yana da kyau ya yi tanadi domin buƙatun gaugawa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yin tafiya a lokacin hutu yana sa mutum jin daɗi da more hutun. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ki sayi komai ki ajiye, ana sa ran kayan abinci za su tashi | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yana da kyau a samar da jadawalin ayyuka don bukukuwa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan har sai an je ko'ina to lallai ba za a dawo a kan lokaci ba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ba zan taɓa kuɗin nan ba, don ban san makarantar yaran nan nawa za su ƙara ba | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Za mu rage yawan fitowa don tanadi idan farashin mai ya ƙaru. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ina da asusun banki da na ware saboda amfani da kuɗin yayin da wani a cikin iyalina ba shi da lafiya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Nakan duba aljihuna kafin na tsara inda zan je hutuna na shekara | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Nasiru yana tara kudi daga shagonsa a Sahad Stores don shirya wa duk wani abin da zai taso. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
A ƙauyen Madobi, wani tsoho ya tanadi kuɗi don gyaran rufin gidansa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Abubakar yana ajiye kudi a Zenith Bank domin tunkarar jinyar ƴarsa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yana da kyau a ƙiyasta yawan kuɗin da ake buƙata domin magance buƙatun gaugawa a rayuwa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Aminu ya gama ɗinka wa yaransa kayan sallah ƙarama tun kafin watan azumi ya kama. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yin tsari da tanadi yana hana yawan dogaro da rance ko bashin banki domin biyan buƙatun kuɗi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Iyaye suna amfani da bukukuwan da suka wuce domin tsara na gaba. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na fahimci cewa mutane da ke da tsari wajen tanadi sukan fi samun kwanciyar hankali. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Mahaifina ya koya min yin tanadi domin abubuwan da ba a tsammani yana hana shiga cikin wahala. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
A lokacin Sallah; muna shirya haɗuwa a gidan kaka don yin biki tare. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Shirya hutu yana buƙatar tsara lokaci don morewa jin daɗin hutun. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Shirya ayyukan yi yayin hutu yana ba wa yara damar jin daɗin lokutan hutu. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ka fara magance matsalolin da su ka zama dole kafin ka yi sauran buƙatu. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na lura cewa rashin tanadi yana sa mutane shiga cikin matsalar kuɗi ba zato ba tsammani. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Yana da kyau a tsara kasafin kuɗin bukukuwa don gujewa kashe kuɗi fiye da ƙima . | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ku daure ku sayi barguna cikin zafi da sanyi za su iya ƙara tsada | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Tana yawan shirya bikin zagayowar ranar haihuwarta, inda take gayyato ƙawayenta. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Lokacin bikin sabuwar shekara, ana buƙatar tsara abubuwan da za su faranta wa kowa rai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Za a shirya bikin murnar cin amfanin gona na farko a ƙauyen nan | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Lokacin da na sami matsalar lafiya, sai na fahimci cewa tanadi yana da matuƙar muhimmanci. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Kamal yana tara kudi a Ecobank don biyan kudin haya idan wani abu ya taso. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Wani uba yana tara kudin Dinar don kula da iyalinsa idan wani abu ya faru. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan mutum yana son tsira daga wahala, yana da kyau ya tsara yadda zai yi tanadin kuɗi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Domin na san bayan azumi, yara suna yawan wasannin da yawa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na fahimci cewa idan mutum yana da tsari wajen kashe kuɗinsa, zai fi samun tanadi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Maimuna ta yi asarar wayarta, amma tanadin kuɗinta ya taimaka mata sayen wata. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idan mutum bai tanadi ba, yana iya fuskantar wahala a lokacin matsala. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Sani ya siyo shaddar da zai sa ranar bikin kalankuwar garinsu | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Idris ya sayi man fetur mai yawa tun da farko don kauce wa tsadar mai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Akwai buƙatar adana kuɗi saboda hatsari ko rashin lafiya na iya faruwa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
A bara na yi hutu na a Morocco, amma bana zan je Iran. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na keɓe wani kaso daga cikin albashina don gudanar da hutu cikin jin daɗi. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Lokutan bukukuwa suna zama lokacin da mutane ke taruwa domin farin ciki. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Maimuna ta fuskanci matsala bayan ya bayyana cewa ba ta da kuɗin da za ta kashe wajen jinya. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
A lokacin da gidanmu ya kama da wuta, tanadin kudi ya taimaka sosai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ladi ta cire kuɗi daga ajiyarta bayan an yi mata gaggawar tiyata. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Bukukuwa suna zama lokaci mai kyau na raya al’adu da kiyaye tarihihin al'umma. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Akan yi ayyukan ibada yayin da ake cikin tsara biki | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Amma ya maganar zuwa gidan namun dawa fa? Ko an fasa? | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Ina adana kuɗi domin guje wa rikice-rikicen kuɗi idan na fuskanci matsala. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Na fahimci cewa matsalolin kuɗi ba su yin tasiri sosai idan mutum yana da tanadi na gaugawa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Wani saurayi a Abuja yana tara Riyal don kauce wa rashin tabbas a rayuwa. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Za mu rage yawan amfani da wutar lantarki don tanadi idan kudin NEPA ya hau. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Sun shirya tsaf don zuwa gidan gwaggonsu hutun sallah ƙarama | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Shiga tsarin inshora ya na taimakawa wajen rage asara yayin da wani ibtila'i ya samu mutum. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male | |
Shirya bukukuwa yana buƙatar haɗin kai don tabbatar da cewa komai ya tafi daidai. | HAGS1M1 | 15-29 | EV | male |
End of preview. Expand in Data Studio
- Downloads last month
- 148