audio audioduration (s) 1.01 29.9 | text stringlengths 3 504 | speaker_id int64 1 53 | gender stringclasses 2
values | duration float32 1.01 29.9 |
|---|---|---|---|---|
Kwata sau ashirin= ya zama biyar. | 1 | male | 3.808 | |
Bakin kare ne yana wasa da kwallo mai launukan fari da ja da shudi. | 1 | male | 6.368 | |
Yau za a kasance cikin sauyin yanayi a wunin gaba daya. | 1 | male | 5.312 | |
Nan haske da zafin rana za a sha a makon gaba daya. Sai a lura da cunkosa a daki don kada a kamu da wasu cututtukan zafi. | 1 | male | 11.712 | |
Litattafai guda shida wani kan wani. Na kasan mai launin ja na sama da shi mai launin shudi, na sama da shi guda biyu masu launin kore sai na sama da su mai ja sannan kuma na Samansa mai launin shudi. | 1 | male | 15.776 | |
Da sassafe za a tashi da ruwan sama. Amma daga karfe hudu na yamma rana zata hudo gari ya washe har zuwa faduwarta. Haka za a yi ta yi a wannan ranar. | 1 | male | 11.648 | |
Nan tagar wani gini ne mai launin ruwan kasa ita kuma fara ce, ga alamun duhun cikin dakin can an dage labule, sannan ga wata 'yar tukunyar shuka furanni da kwalliyar gida kan alkukin tagar, har ma da wata shuka ta tsiro a ciki. | 1 | male | 22.048 | |
Ka fara tukin da nufan yankin Arewa a titin Dizengoff | 1 | male | 4.64 | |
Iliya mutum me kwazo sosai | 1 | male | 3.36 | |
Idan ka je Ƙasar Botswana za ka ga inda aka shuka bishiyoyi masu ban sha'awa. | 1 | male | 8.352 | |
Duniyar wata nake son zuwa don ganin abin mamaki | 1 | male | 4.416 | |
Lallai malaman jinyar nan sun kokarta wajen kubutar da jaririn. | 1 | male | 5.952 | |
Hawwa ta je gona jiya da safe. | 1 | male | 2.08 | |
Janar Agui Ironsi shi ne ya zama shugaban ƙasar Nijeriya na farko bayan kifar da gwamnatin su Sardauna. | 1 | male | 9.632 | |
Janar Babangida yana ɗaya daga cikin shugabannin ƙasar Nijeriya da ya yi aikin a-zo-a-gani sai da ya shafe shekaru takwas kan Mulki. | 1 | male | 11.712 | |
Daga nan sai ka bi hanyar bulla zuwa babban titi na biyu, wato ta jikin rafi. Ci gaba da bin babban titin ta bangaren Arewa har na tsawon kilomita casa'in. Sai ka ɗauki hanyar Haifa | 1 | male | 14.208 | |
A jihar Neja akwai babbar madatsar ruwa na Kayinji da ke samar da wuta Nijeriya | 1 | male | 9.696 | |
Lugard hall nan inda Gwamna-janaral ya zauna a Kaduna lokacin Turawan mulkin mallaka. Shi ya sa ake kiran wurin da Lugard hall. Kuma a yanzu nan ne zauren Majalisar dokokin Jihar Kaduna. | 1 | male | 15.584 | |
Suna tafiya kasuwa ranar Larabar aka kama su. | 1 | male | 4.832 | |
Yana tsaye daidai wirin shudiyar motar can. | 1 | male | 4.992 | |
Lokacin Kirsimati muna taya mabiya addinin Kirista murna. | 1 | male | 6.208 | |
Yau za a wuni da tsananin rana. | 1 | male | 2.72 | |
Da'ira mai launin shudin mai haske da zanen farin tauraro a tsakiya | 1 | male | 5.78 | |
Yau za a wuni cikin buji da iska. A sanya takunkumin rufe baki da hanci. | 1 | male | 7.54 | |
Rana ta fito ta haske wuri, sai ga wani Jan doki ya keto a guje mai farin gashi a doron wuyansa da wutsiyarsa. | 1 | male | 10.336 | |
A nan fa da alamun za a sha sanyi har a zama kamar kankara. A nemi manyan bargo da rigunan sanyi da mayafi masu kauri kada sanyi ya daskarar da mitane. | 1 | male | 12.608 | |
Tsuntsaye guda uku a sama suna shawagi masu launin rawaya da baki da fari da baki a cikin idanusu.Haka ma bakinsu baki ne da fukafukai masu launin kore mai haske. Sai koriyar tsirrai a kasa da jan fure. | 1 | male | 17.34 | |
Alamomin wasu zane masu launukan kore mai duhu da mai haske da ja da rawaya da kuma ruwan kasa. | 1 | male | 7.62 | |
Busasshen reshen bishiya maciji ya nannade Shi mai launin ruwan kasa da zane-zane. | 1 | male | 7.68 | |
Gambo ya koma kauye da zama. | 1 | male | 2.784 | |
Wai shin da gaske ne Kogin Kwara da ya taho ya rabu biyu nan aka samu kogin Neja da na Binuwai ? kwarai kuwa | 1 | male | 9.88 | |
Sai ka kai nisan Kilomita dari takwas da hamsin | 1 | male | 3.18 | |
Miliyan daya sau day a raba gida biyar ta zama dubu dari biyu kenan. | 1 | male | 5 | |
A jihar Bauchi akwai wurin shakatawa na Yankari mai dauke da namun daji | 1 | male | 5.44 | |
A garin Zuma na hanyar Kaduna zuwa Abuja akwai wani katon dutse da aka hotonsa a bayan naira dari daya | 1 | male | 8.384 | |
Kaura idan aka nika aka mulmula tuwo da gari, ai abin ba a magana. | 1 | male | 6.82 | |
a-Kowanne mutum yana da 'yancin zama dan wata kasa b- Babu wanda za a kwace wa 'yancinsa na zama dan kasa ba tare da kwakkwaran dalili ba, haka kuma ba za a hana shi damar sauya kasa ba idan yana so. | 1 | male | 16.063999 | |
Mutane uku sun mutu ranar Litini saboda sun kamu da cutar zazzabin bera | 1 | male | 5.824 | |
Na yi masa gargadin ya daina taɓa min farar motar nan. | 1 | male | 4.88 | |
Ranar Talata mun isa gida lafiya. | 1 | male | 2.72 | |
Taswirar mutum ne yana buga kwallo. | 1 | male | 3.456 | |
Rabi sau dari= shi ne hamsin. | 1 | male | 4.416 | |
Algashin da'ira hade da alwatika mai launin toka | 1 | male | 5.76 | |
Wannan saniya ce mai launin fari da baki. | 1 | male | 4 | |
Bishiyar ayaba koriya shar da nunannu 'ya'yanta guda uku. | 1 | male | 5.248 | |
Shudin da'ira hade da alwatika shudi a kansa. | 1 | male | 4.16 | |
Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata. | 1 | male | 5.504 | |
An bugo kwallo ta shiga raga ga gajimare a sararin samaniya | 1 | male | 6.08 | |
A nan tumatiri ne guda biyu nunannu da karas wanda ya yi kwarai. | 1 | male | 7.712 | |
Bayan asubahi ke nan, a yayin da rana ta hudo tana fitowa ta bayan tsauni wuri ya yi haske. | 1 | male | 7.232 | |
Murabba'i uku masu launin ruwan kasa a jere kusa da da'ira guda biyu masu launin shudi. | 1 | male | 7.616 | |
uku bisa biyar sau dari da shirin ya zama casa'in | 1 | male | 4.864 | |
Za a samu kadawar iska kadan-kadan. | 1 | male | 3.968 | |
Wannan keken hawa ne baki lafiyayye. Sai a hau a ruga a guje. | 1 | male | 6.72 | |
Koren ganye da fure mai launin algashi ga wani a tsakiya mai launin rawaya. | 1 | male | 7.776 | |
Dari daya sau biyar a raba gida hudu ya zama ashirin da biyar ke nan | 1 | male | 4.96 | |
Shida a haɗa da bakwai= ya zama goma sha uku. | 1 | male | 3.264 | |
Lemon zaki guda nunannu da rabi guda daya da aka yanko daga jikin wata. | 1 | male | 7.584 | |
Daya a haɗa da biyu = ya zama uku. | 1 | male | 3.968 | |
Da'ira mai launin algashi da zane murabba'i uku masu launin ruwan kasa a tsakiya | 1 | male | 7.136 | |
Alwatika biyu bakake sun sanya da'ira mai launin ruwan kasa a tsakiya. | 1 | male | 6.272 | |
Butar dafa shayi mai launin baki da fari. Za ta yi amfani kwarai ainun a wannan lokacin da ake fama da sayi | 1 | male | 9.152 | |
Ma'aunin yanayi takwas, za a sha sanyi har da kankara. | 1 | male | 5.472 | |
Biyu bisa biyar sau tamanin ya zama tamanin da biyu | 1 | male | 5.312 | |
Nunannen aful guda daya da rabi mai launin kore. | 1 | male | 5.952 | |
Saniya mai launin baki da fari a karkashin bishiya tana cin ciyawa ga rana ta kwallaro | 1 | male | 8.384 | |
Daya bisa uku sau sittin= ya zama ashirin. | 1 | male | 4.704 | |
Nan ya nuna ma'aunin yanayi ashirin. Za a samu hasken rana. | 1 | male | 5.408 | |
Daji da bishiyoyi koraye shar da tsauni kewaye da ciyawa mai ban sha'awa. | 1 | male | 8 | |
Yabanya koriya shar a gona da wani shudin tsauni can a gefen gonar. Ga gajimare a sararin sama. | 1 | male | 9.984 | |
Murabba'i mai launin kore mai haske da da'ira guda hudu jikinsa ta gaba masu launin kore mai duhu. | 1 | male | 9.632 | |
Daya bisa biyar sau (ashirin cikin Baka a haɗa da talatin a haɗa arba'in)= ya zama goma sha takwas. | 1 | male | 8.832 | |
Goma sha biyu sau hudu= ya zama arba'in da takwas.. | 1 | male | 5.056 | |
Ana iya wuni yau da sanyi da iska har mutane su ji ba su son fita. | 1 | male | 5.408 | |
Da'ira ja mai farin tsakiya da wani mashi mai launin rawaya ya ratsa shi. | 1 | male | 7.2 | |
Goma sha daya sai dari da goma= ya zama dubu daya da dari biyu da goma. | 1 | male | 6.912 | |
Wata korama ce a tsakiyar wasu duwatsu. Ga ciyawa ta tsaro a kan duwatsun, sannan ga hadari na alamun za a yi ruwan sama. | 1 | male | 10.176 | |
Goma sau goma= ya zama dari daya. | 1 | male | 4.608 | |
Taswirar wasu mutane guda uku manya biyu mace da namiji da suna tsaye da kuma ƙaramin yaro a tsakaninsu. | 1 | male | 10.592 | |
Daya a raba sau goma a raba sau miliyan daya = ya zama dubu dari kenan | 1 | male | 5.504 | |
Zane mai siffar gwangwani mai launin ruwan kasa da zane siffar zuciya mai launin ruwan toka a Samansa. | 1 | male | 9.568 | |
Ga wata gada da fitillun hanya guda biyu a gefe masu launin rawaya da ruwa yana wucewa ta Karkashinta. | 1 | male | 8.608 | |
A yau za a wuni ne gari wasai ba sanyi ba zafi, babu kuma ruwan sama. | 1 | male | 6.24 | |
Za a wuni cikin ni'mar ruwan sama babu hasken rana. | 1 | male | 4.256 | |
Za a kasance cikin yanayi na iska. Sai a sanya gilashi da takunkumin rufe baki da hanci. | 1 | male | 6.816 | |
Murabba'i mai launin algashi da zane mai kusurwowi hudu masu launin ruwan toka guda uku a Tsakiyarsa | 1 | male | 10.176 | |
Takwas sau Tara = ya zama Saba'in da biyu. | 1 | male | 4.704 | |
Bakwai sau takwas= ya zama hamsin da shida. | 1 | male | 4.512 | |
Lemar kare ruwan sama da rana mai launukan fari da ja da shudi da kuma kore. Sannan mai bakin mariki. | 1 | male | 11.136 | |
Sittin a raba wa mutum biyu= ya zama talatin. | 1 | male | 5.408 | |
A nan wani mutum ne sanye da riga mai launin bakar kasa da wando launin rawaya yana zaune a mai launin ruwan kasa yana karanta jarida. | 1 | male | 12.288 | |
Kofuna guda hudu dore a kan teburi mai launin ruwan kasa. Kofunan masu launukan rawaya da ja da ruwan toka da ruwan bakar kasa. | 1 | male | 12.736 | |
Za a samu hasken rana a wannan wunin gaba daya hade da iska-iska ba wacce take da karfi ba. Daga karfe bakwai na safiya har karfe biyar na yammaci. | 1 | male | 10.464 | |
A nan kuwa, za a tashi da hasken rana har zuwa karfe goma sha biyu. Haka kuma za a wuni. | 1 | male | 7.2 | |
Shudin da'ira hade da zane mai kusurwowi hudu mai tsini sama da Ƙasa (rhombus) guda biyu masu launin rawaya a gefe dama da hagu manne a jiki | 1 | male | 12.544 | |
Yau za a wuni ne ciki ni'mar gari, daga kashe kuma ana iya sami yayyafi ln ruwan sama. | 1 | male | 7.232 | |
Goma sha daya a haɗa da uku= ya zama goma sha hudu. | 1 | male | 4.704 | |
Hudu sau biyar = ya zama ashirin. | 1 | male | 3.52 | |
Wannan hasashen yanayi ne na mako guda tun daga Laraba zuwa wata. A sama dai ma'aunin yanayin digiri goma sha biyu ya nuna. Wato za a yi ta samun sanyi ne irin na raba da safe. Daga rana zuwa yamma a samu zafin rana. | 1 | male | 20.736 | |
Hasashen yanayi na dare da wurin zai yi tsit gari ya yi dum. | 1 | male | 5.984 |
Unified Hausa Speech Dataset v5
Dataset Description
A large-scale, cleaned, deduplicated, and quality-filtered Hausa speech dataset compiled from 6 open-source collections. Designed for Text-to-Speech (TTS) and Automatic Speech Recognition (ASR) research on one of Africa's most widely spoken languages.
Hausa (ISO 639-1: ha) is a Chadic language spoken by over 80 million people across West and Central Africa — primarily in Nigeria and Niger, and as a trade language across the Sahel region. Despite its large speaker population, high-quality speech data remains scarce compared to global languages.
This dataset addresses that gap by unifying, cleaning, and standardising multiple existing Hausa speech collections into a single, ready-to-train resource.
Key Properties
- Audio: 16 kHz mono FLAC — silence-trimmed, loudness-normalised to −20 dBFS
- Text: NFC-normalised Hausa transcripts
- Speakers: Sequential integer IDs, stable across pipeline runs
- Sorted: All clips from the same speaker appear consecutively (useful for speaker-adaptive TTS and speaker embedding extraction)
- Deduplicated: Cross-source deduplication by audio hash and transcript text
- Quality-filtered: Clips filtered for duration, clipping, and empty audio
Dataset Summary
| Metric | Train | Test | Total |
|---|---|---|---|
| Total Clips | 782,297 | 8,827 | 791,124 |
| Total Duration | 697.84 hrs | 8.96 hrs | 706.8 hrs |
| Unique Speakers | 2,059 | 51 | 2,110 |
| Avg Clip Duration | 3.211s | 3.654s | — |
Dataset Structure
Features
| Column | Type | Description |
|---|---|---|
audio |
Audio (16 kHz) |
Mono FLAC audio, silence-trimmed, loudness-normalised to −20 dBFS |
text |
string |
NFC-normalised Hausa transcript (Unicode canonical decomposition) |
speaker_id |
int64 |
Unique sequential speaker identifier — stable across pipeline runs; speakers from different sources never collide |
gender |
string |
"male", "female", or "other" (fallback when gender is unknown or not provided) |
duration |
float32 |
Clip duration in seconds (post-processing, after speech trimming) |
Splits
| Split | Sources | Description |
|---|---|---|
train |
WaxalNLP, NaijaVoices (3 batches), BibleTTS train, TWB Voice train, AfricanVoices (6 batches), Common Voice train | General-purpose training data — diverse speakers, recording conditions, and domains |
test |
BibleTTS test + dev, TWB Voice dev + test, Common Voice dev + test | Held-out evaluation data — never mixed into train; speakers may overlap with train in some sources |
Sorting: The dataset is sorted by
speaker_idwithin each split, so all clips from the same speaker appear consecutively. This is beneficial for:
- Speaker-adaptive TTS fine-tuning (e.g., VITS, StyleTTS2)
- Speaker embedding extraction (e.g., d-vector, x-vector)
- Speaker diarisation evaluation
- Batch construction with per-speaker sampling
Sources
This dataset aggregates the following Hausa speech collections. Each source was independently processed through the same cleaning pipeline.
| Source | Repository | Clips Kept | Output Splits |
|---|---|---|---|
| WaxalNLP | google/WaxalNLP |
1,435 | train |
| NaijaVoices | naijavoices/naijavoices-dataset |
308,100 | train |
| BibleTTS | vpetukhov/bible_tts_hausa |
22,057 | train + test |
| TWB Voice | CLEAR-Global/TWB-Voice-1.0 |
7,032 | train + test |
| AfricanVoices | https://africanvoices.io | 30,237 | train |
| Common Voice | Mozilla Common Voice 26.0 | 3,219 | train + test |
Source Descriptions
WaxalNLP (
google/WaxalNLP): High-quality read speech produced by Google for West African language NLP research. Covers a range of topics and speakers.NaijaVoices (
naijavoices/naijavoices-dataset): Community-contributed Nigerian speech recordings. Includes diverse speakers across multiple Nigerian languages; this pipeline extracts only Hausa clips. Processed in 3 sequential batches.BibleTTS (
vpetukhov/bible_tts_hausa): Studio-quality single-speaker Bible readings in Hausa. Exceptionally clean audio with professional-grade recording conditions. The train split contributes to pipeline train; dev and test splits contribute to pipeline test.TWB Voice (
CLEAR-Global/TWB-Voice-1.0): Translators Without Borders (now CLEAR Global) voice datasets created for humanitarian communication. Contains domain-specific vocabulary related to health, crisis response, and community information.AfricanVoices (africanvoices.io): Large-scale crowd-sourced African speech platform. The Hausa dataset was downloaded as 6 batches via the AfricanVoices API. Audio is FLAC with metadata including speaker ID, gender, age group, education level, domain, and SNR.
Common Voice (Mozilla Common Voice 26.0): Mozilla's crowd-sourced speech corpus. Contributors read prompted sentences via a web interface. Community-validated through an up/down voting system. Downloaded via the Mozilla Data Collective API.
Duration Analysis
Per-Split Statistics
| Statistic | Train | Test |
|---|---|---|
| Min | 1.000s | 1.024s |
| Max | 29.888s | 29.792s |
| Mean | 3.211s | 3.654s |
| Median | 2.624s | 2.944s |
| Std | 2.098s | 2.515s |
Duration Distribution (Train)
| Range | Clips | Percentage |
|---|---|---|
| < 2 seconds | 210,276 | 26.9% |
| 2 — 5 seconds | 473,249 | 60.5% |
| 5 — 10 seconds | 86,453 | 11.1% |
| 10 — 20 seconds | 11,367 | 1.5% |
| 20 — 30 seconds | 952 | 0.1% |
Note: Clips shorter than 1.0s or longer than 30.0s were rejected during quality filtering (see Quality Filtering section below).
Speaker Analysis
Top 20 Speakers by Sample Count (Train)
| Rank | Speaker ID | Gender | Clips | Total Duration | Avg Duration |
|---|---|---|---|---|---|
| 1 | 1888 | male | 39,295 | 5071.9 min | 7.74s |
| 2 | 189 | female | 8,367 | 422.8 min | 3.03s |
| 3 | 139 | female | 8,361 | 421.5 min | 3.03s |
| 4 | 217 | female | 8,341 | 416.4 min | 3.00s |
| 5 | 69 | female | 8,335 | 405.1 min | 2.92s |
| 6 | 88 | male | 8,332 | 415.7 min | 2.99s |
| 7 | 225 | male | 8,328 | 513.9 min | 3.70s |
| 8 | 40 | female | 8,321 | 553.0 min | 3.99s |
| 9 | 191 | female | 8,320 | 457.5 min | 3.30s |
| 10 | 86 | male | 8,316 | 390.2 min | 2.81s |
| 11 | 247 | male | 8,299 | 377.4 min | 2.73s |
| 12 | 79 | female | 8,295 | 416.4 min | 3.01s |
| 13 | 141 | male | 8,235 | 373.1 min | 2.72s |
| 14 | 159 | female | 8,224 | 297.5 min | 2.17s |
| 15 | 11 | female | 7,619 | 319.9 min | 2.52s |
| 16 | 275 | female | 7,596 | 320.6 min | 2.53s |
| 17 | 55 | female | 7,526 | 360.4 min | 2.87s |
| 18 | 76 | female | 7,502 | 365.3 min | 2.92s |
| 19 | 134 | female | 7,339 | 326.9 min | 2.67s |
| 20 | 13 | male | 7,206 | 305.9 min | 2.55s |
Speaker IDs are sequential integers assigned during pipeline processing. Each source's speakers are namespaced to prevent collisions (e.g., a speaker from WaxalNLP will never share an ID with a speaker from Common Voice, even if the raw identifiers happen to match).
Gender Distribution
By Number of Speakers
| Gender | Train Speakers | Test Speakers |
|---|---|---|
| Male | 1111 | 18 |
| Female | 947 | 13 |
| Other/Unknown | 1 | 20 |
By Number of Clips
| Gender | Train Clips | Test Clips |
|---|---|---|
| Male | 412,849 | 3,115 |
| Female | 367,645 | 4,296 |
| Other/Unknown | 1,803 | 1,416 |
"Other/Unknown" includes clips where the source did not provide gender metadata, or where the reported gender did not match standard categories. This is common in crowd-sourced datasets where demographic fields are optional.
Text Analysis
| Statistic | Train | Test |
|---|---|---|
| Min Length | 2 chars | 6 chars |
| Max Length | 24311 chars | 329 chars |
| Mean Length | 45.5 chars | 49.3 chars |
| Median Length | 40 chars | 42 chars |
All transcripts are normalised using Unicode NFC form. Minimum transcript length for inclusion is 2 characters.
Quality Filtering Summary
During processing, every clip is evaluated against multiple quality criteria. Clips that fail any criterion are rejected and excluded from the final dataset.
| Filter Reason | Rejected Clips | Description |
|---|---|---|
| No Speaker ID | 0 | Source did not provide a speaker identifier |
| Too Short (< 1.0s) | 4,294 | Clip too brief for reliable TTS/ASR training |
| Too Long (> 30.0s) | 9,995 | Exceeds maximum duration; may contain multiple utterances |
| Excessive Clipping (> 1%) | 303 | Audio amplitude at digital ceiling — distorted recording |
| Empty After Processing | 0 | No audio samples remained after silence trimming |
| Processing Errors | 0 | Decoding failure, corrupt file, or unexpected format |
| Total Rejected | 14,592 | |
| Total Kept | 372,080 |
Deduplication
Cross-source deduplication is applied using two strategies:
- Audio-level: SHA-256 hash of raw audio bytes — catches identical recordings uploaded to multiple sources
- Text-level: Normalised transcript hash — catches re-recordings of the same sentence (configurable, may keep both if speakers differ)
Audio Processing Pipeline
Every clip passes through the following processing steps (in order):
- Resample to 16 kHz mono (if source sample rate differs)
- Noise reduction via spectral gating (
noisereducelibrary) - Silence trimming using energy-based detection (
librosa.effects.trimat 25 dB threshold) - Loudness normalisation to −20 dBFS (peak-based scaling)
- Quality checks: duration bounds, clipping ratio, empty audio detection
- FLAC encoding at 16-bit PCM (lossless compression, ~50% size reduction vs WAV)
Audio Specifications
| Parameter | Value |
|---|---|
| Sample Rate | 16,000 Hz |
| Channels | Mono |
| Format | FLAC (16-bit PCM) |
| Loudness Target | −20 dBFS (peak) |
| Silence Trimming | 25 dB energy threshold |
| Min Duration | 1.0s |
| Max Duration | 30.0s |
| Max Clipping Ratio | 1% |
| Noise Reduction | Spectral gating (stationary noise) |
Usage
Basic Loading
from datasets import load_dataset
# Load the full dataset
ds = load_dataset("suleiman2003/unified-hausa-speech")
# Load a specific split
train = load_dataset("suleiman2003/unified-hausa-speech", split="train")
test = load_dataset("suleiman2003/unified-hausa-speech", split="test")
# Access a sample
sample = train[0]
audio_array = sample["audio"]["array"] # numpy float32 array
sample_rate = sample["audio"]["sampling_rate"] # 16000
transcript = sample["text"] # Hausa text
speaker = sample["speaker_id"] # int64
gender = sample["gender"] # "male" / "female" / "other"
duration = sample["duration"] # float32, seconds
Streaming (Memory-Efficient)
ds_stream = load_dataset("suleiman2003/unified-hausa-speech", split="train", streaming=True)
for sample in ds_stream:
# Process one sample at a time — dataset never fully loaded into RAM
pass
Filter by Speaker
# Get all clips from speaker 1
speaker_1 = train.filter(lambda x: x["speaker_id"] == 1)
print(f"Speaker 1 has {len(speaker_1)} clips")
Filter by Gender
female_clips = train.filter(lambda x: x["gender"] == "female")
print(f"{len(female_clips)} female clips")
Use with Transformers (ASR Fine-Tuning)
from transformers import WhisperProcessor, WhisperForConditionalGeneration
processor = WhisperProcessor.from_pretrained("openai/whisper-small")
model = WhisperForConditionalGeneration.from_pretrained("openai/whisper-small")
def preprocess(batch):
audio = batch["audio"]
inputs = processor(audio["array"], sampling_rate=audio["sampling_rate"],
return_tensors="pt")
batch["input_features"] = inputs.input_features[0]
batch["labels"] = processor.tokenizer(batch["text"]).input_ids
return batch
train_processed = train.map(preprocess)
Known Limitations
Gender metadata quality: Many sources provide gender as optional or self-reported. The
"other"category includes both non-binary identifications and unknown/missing values.Speaker overlap across sources: The same physical speaker may appear in multiple source datasets under different IDs. Cross-source speaker linking is not performed.
Dialect variation: Hausa has multiple dialects (e.g., Kananci, Zazzaganci, Katsinanci, Bausanchi). Source datasets do not consistently label dialect, so this dataset mixes dialect variants.
Recording conditions: Audio quality varies significantly across sources — from studio recordings (BibleTTS) to crowd-sourced mobile recordings (Common Voice, AfricanVoices). Noise reduction is applied but cannot fully compensate for poor source quality.
Transcript accuracy: Transcripts are taken as-is from each source. No independent verification or correction has been applied. Some transcripts may contain errors, particularly in crowd-sourced collections.
No forced alignment: Audio-text alignment is not verified at the word level. Some clips may contain untranscribed speech or the transcript may not exactly match the spoken content.
Ethical Considerations
- All source datasets are publicly available under open licences.
- Speaker identifiers are anonymised sequential integers with no link to personal identity.
- This dataset should not be used to build systems that impersonate specific individuals without consent.
- Users should be mindful of potential biases in crowd-sourced speech data, including demographic imbalances and regional representation gaps.
Citation
If you use this dataset, please cite the original sources:
@misc{unified_hausa_speech_v5,
title={Unified Hausa Speech Dataset v5},
author={Suleiman Ismail},
year={2025},
url={https://huggingface.co/datasets/suleiman2003/unified-hausa-speech},
note={Aggregated from WaxalNLP, NaijaVoices, BibleTTS, TWB Voice, AfricanVoices, and Common Voice}
}
License
Apache 2.0 — see individual source licences for additional terms.
- Downloads last month
- 550