Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audio
speaker_id
string
text
string
language
string
gender
string
age_range
string
phase
string
V56PD
Dafa bindin sa har sai yayi laushi
hausa
female
18-29
phase 2
BDJ65
Gazawan aikin koda zai iya kai mutuwa nan take na marar lafiya
hausa
female
18-29
phase 2
531O5
kun je taron sunan !
hausa
male
18-29
phase 1
PBITM
Hanyar nan ta cika da yashi.
hausa
female
18-29
phase 1
8S8PY
Ba ka yi maganin ciwon ba?
hausa
female
18-29
phase 1
4PKWE
Wace ce macen farko da ta zama farfesa a ƙauyenku?
hausa
female
18-29
phase 1
E5EFQ
Akwai jihohin da ke da gidajen maruyu.
hausa
male
18-29
phase 1
7RTIJ
Zakin ya cinye naman da aka ba shi.
hausa
female
18-29
phase 1
ES37X
Ba a yarda mu yi magana da yare a makarantarmu ba
hausa
female
18-29
phase 1
PEYUB
Liƙitan harhada magani zai iya rubuta ma marasa lafiya magani
hausa
female
18-29
phase 1
V56PD
Za'a bawa baban mu sarautan garjiya, zamu je numa mishi goyon baya
hausa
female
18-29
phase 2
EX3HO
An fi samun amosalin gaɓoɓi a wajen tsofaffi
hausa
male
18-29
phase 2
92IRM
Noma yana bukatan taki
hausa
female
30-over
phase 2
O0456
Matar Tela musa ta yi ƴarta wanka
hausa
female
18-29
phase 2
BZIVH
Zaka taimaka ma babanka da aiki gobe!
hausa
female
18-29
phase 1
CYSTJ
Kishiyar Uwa mai kulawa, tare da haƙuri mara misaltuwa , ta taimaki ƴaƴan kishiyarta
hausa
female
6-17
phase 1
6SKSN
Wajen cin abinci na kan hanya.
hausa
male
18-29
phase 1
Y4D6J
Sun kai baban su gidan tsoffi
hausa
female
18-29
phase 1
EX3HO
Eh na biya kudin abincin da muka ci jiya a gidan abinci
hausa
male
18-29
phase 2
98RNY
Jami'in kula da harkokin dalibai ya mutu.
hausa
male
18-29
phase 2
UVQVI
Yaushe ne bikin aure?
hausa
female
18-29
phase 2
6N67R
Aikin jarida ya haɗa da ɗaukan hoto
hausa
female
30-over
phase 2
WZ1SO
First world otel shine otel ɗin da yafi kowanne girma a duniya.
hausa
female
30-over
phase 2
HOCMW
Yaran dake zuwa makaranta su ake ƙira ɗalibai
hausa
female
18-29
phase 1
XXZ5O
Na je ɗayan ajin na ari dastar su.
hausa
male
18-29
phase 2
8EPK2
Eh ta haihu ba jimawa
hausa
female
30-over
phase 1
092Q3
Domin bai dace dani ba.
hausa
male
18-29
phase 1
98RNY
Likitan zai ba ma tsohon maganin ƙara jini
hausa
male
18-29
phase 2
4Q70Y
Maza da mata suna sa agogo a hannun su.
hausa
male
18-29
phase 1
73UN5
Ta kori 'yan wasan kwaikwayon daga gidan ta
hausa
male
18-29
phase 1
SUNH7
Na ci sushi jiya a gidan cin abincin.
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Kakata tana gaya mana kacici da yawa a gida
hausa
female
18-29
phase 2
3X574
Zaka kai ni lambu?
hausa
male
6-17
phase 1
QEUJ5
Yuli shi ne wata na bakwai a shekara.
hausa
male
18-29
phase 1
B7SRT
Ba'a damu da neman ilimi ba a ƙauye.
hausa
female
30-over
phase 1
RFZIB
Gwamnati ta yi alkawarin gina rijiyar burtsatse a unguwannin talakawa.
hausa
male
18-29
phase 1
19BA6
Amina ta zuba garin fulawa domin ya yi kauri.
hausa
male
18-29
phase 1
22H3Q
Amina ta samu salon ne daga Fintires
hausa
female
18-29
phase 1
QCQRL
An bamu shawara kan fitar tsakar dare.
hausa
female
18-29
phase 1
XZOQB
Shirya abincin yanzu!' manaja ya faɗa wa mai dafa abinci.
hausa
male
18-29
phase 1
6N67R
Jiya ne aka yi wa yaran kaciya.
hausa
female
30-over
phase 2
4M0IQ
Me aikinsu ce take musu girki
hausa
female
18-29
phase 1
XVV3Y
Gaskiya abun nagarta mai ƙyau ne.
hausa
male
18-29
phase 1
6U5P0
Ofisoshin bc zai koma bayan makaranta
hausa
male
18-29
phase 1
43U15
Abdulsamad ya rubuta littafai da yawa da harshen larabci
hausa
female
30-over
phase 2
0N3SU
Mashayin giya bai da tunani miƙaƙƙe.
hausa
female
6-17
phase 1
DJJR0
Ƙudan zuma ys harbi Imani jiya
hausa
male
18-29
phase 1
JBV8C
Bazan iya siyan sardine ba, ya na da sada.
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
A ina aka gina sabuwar cibiya ta koyar da kishin ƙasa?
hausa
male
18-29
phase 2
F624Z
Za a iya samun masu bauta wa ranaku da watanni
hausa
male
30-over
phase 2
DKEZS
Tsuntsaye suna rera kuka da ƙarfi da sassafe.
hausa
female
30-over
phase 1
V6UPJ
A ina ka san ɗan kwamashon?
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
A ina ka ajiye kusoshin da muka sayo?
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
kawo kofuna biyu
hausa
female
30-over
phase 2
H7QEO
Kowa ya taɓa yaranta
hausa
male
6-17
phase 1
LWXI0
Ina son soyayyen kifi.
hausa
female
30-over
phase 2
3ECSM
yanmata suna zuwa gada
hausa
female
30-over
phase 1
WV3I5
Hukuncin shekara ashirin a kurkuku aka yanke mishi.
hausa
male
30-over
phase 1
J00O2
An binne gawar Baban Ibro.
hausa
female
18-29
phase 1
LWXI0
Eh yana kukan dare.
hausa
female
30-over
phase 2
RS1BF
Yaya iyayen ango suka sa tufafi?
hausa
female
18-29
phase 2
T6KYD
Yawancin gine-ginen gilashi a Najeriya na shagunan siyayya ne da ofisoshi.
hausa
male
18-29
phase 1
7TPJE
Radi'o, tangaraho da talabijin dasu ake amfani yanzu fiye jaridu
hausa
male
18-29
phase 1
E4J10
Kasuwa Binta za ta tafi gobe.
hausa
female
30-over
phase 2
0S58T
Khadija ta iya kokawa.
hausa
male
18-29
phase 2
43U15
Barkono yana da yaji sosai.
hausa
female
30-over
phase 2
ROPBS
Kazar tana da yawa?
hausa
female
18-29
phase 2
BB3V8
A ina ka koyu harshen hausa?
hausa
female
18-29
phase 1
9D3TQ
An kama wasu 'yan ta'addan kuma an gurfanar su.
hausa
male
30-over
phase 1
HE0RT
Zan sayi mayonis da kecof domin min shawarma.
hausa
male
30-over
phase 1
AQ87U
Zaka iƴa siyan giyan nan?
hausa
male
30-over
phase 2
JNPEB
Chicken Republic sanannen gidan abinci ne a Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
WZ1SO
An yi girgizar ƙasa a Maroko makon da ya gabata.
hausa
female
30-over
phase 2
Y1RGB
Dauda ya gyara jirgin ruwa.
hausa
male
30-over
phase 1
43U15
Fanadal sunan nau'i ne kawai
hausa
female
30-over
phase 2
6KFWV
Shugaban kasa shine shugaban gwamnatin tarayya
hausa
female
30-over
phase 1
I5VHT
Ɗauko kayan makarantarki a wanke!
hausa
female
30-over
phase 2
UVQVI
Kin bawa mai cutar siga shawarar cin kayan ciye-ciye wanda akayi da fulawa?
hausa
female
18-29
phase 2
2NAZ0
zan yanka abarban in zuba a zoɓo
hausa
female
18-29
phase 1
IFDH9
Gobe Isuhu zai ajiye motar shi a gareji
hausa
female
18-29
phase 1
S3CO7
Gudu mai nisa wani bangare ne na motsa jiki.
hausa
female
18-29
phase 1
BHQAS
A wasu guraren ba a ma yara mata kaciya.
hausa
female
18-29
phase 1
3SOER
Zainab tana sanye da rigar bulawus me shara-shara.
hausa
female
18-29
phase 1
C77E6
Yan sauraro sun tafa yayin da 'yan wasan suka kammala wasan kwaikwayon.
hausa
male
18-29
phase 1
PJ07Y
An yi magi ne domin wayanda ba su da kudin nama ko kifi
hausa
female
30-over
phase 2
QT9UT
Jumai ta shaida mana cewa jiya sun je ziyartar kakanninsu a gidan jinya.
hausa
female
18-29
phase 1
NTTJY
Mutum yana da kyau kamar aikinsa na ƙarshe.
hausa
female
18-29
phase 1
UAZSH
Tatsuniyoyi sun ba da labarin wata taska la'ananne da ke ɓoye a cikin dajin da aka haɗe.
hausa
male
6-17
phase 1
9EXU6
An haifi dankali mai ɗanɗano a cikin kwanon soya, filin wasa mai banƙyama.
hausa
male
18-29
phase 1
BAIGL
Da mu ka je gidan siyar da abincin ni na biya ƙuɗin
hausa
male
30-over
phase 2
AQ87U
Ma'aikatar ta rufe daukar aiki.
hausa
male
30-over
phase 2
I5VHT
Likatan yaron da muka gani jiya yana da kirki.
hausa
female
30-over
phase 2
KKFFH
Jiya sani ya raka kanwar shi siyan zobe
hausa
male
18-29
phase 2
XXZ5O
Ya kasance babban majibincin makarantarmu
hausa
male
18-29
phase 2
43U15
Samaila ya ce gonar kakan shi ya kai shekara biyar bai yi amfani da shi ba.
hausa
female
30-over
phase 2
JC30N
Tani ta shuka icen lemu a tsakiyar gidan su.
hausa
female
18-29
phase 1
QCFPR
Sabon babur na yana amfani da man fetur da yawa
hausa
female
6-17
phase 1
KW260
Ku kasance da aminci gare shi .
hausa
female
30-over
phase 1
DTTYM
Bushiya ta sa maciji ya ji rauni
hausa
female
18-29
phase 1
0FZTB
Al'adar auren mace fiye da ɗaya halal ne a musulunci
hausa
female
30-over
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
12