audio audioduration (s) 0.48 14.4 | speaker_id stringlengths 5 5 | text stringlengths 8 172 | language stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | age_range stringclasses 3
values | phase stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
4VVBT | Ka ba ni wannan ƙwanƙwasa na wuyanka! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
8WXLR | Babur yafi keke fitula mai haske da daddare. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | Ana iya sa titus sardine cikin abinci | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
U07V5 | Na ɗauki gora biyu na zoɓo daga frij. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
XB1TP | Za'a nemo motar daukar marasu lafiya domin kwashe wadanda suka yi hatsarin | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
O0456 | An gyara ofishin shugaban sashe. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
JPKQ0 | Zan maye gurbin tsohon talabijin ɗina da sabo. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
AQ87U | Za a rufe wasu otels din da suke jihar Kano. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
WZ1SO | Sojojin ruwan Najeriya kayan su fari ne. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
RBH8L | Yawanci direbobin haya suna tuƙi da guda. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
H0GLD | An yi linen sun daga shukar flax neh | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
W73D0 | A'a katon ɗin Indomie ba zai kai har tsawon wata guda ba a gidan nan. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
E4J10 | Grey launi ne. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
O0456 | Me kake nufi da tashar ruwa shine mafi inganci? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
X6EMG | Dakin kiɗa an tsara shi don waƙa . | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
MG6A8 | A'a ban taba dandana miyar egusi ba. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
UQ3VS | Ibrahim ya iya ɗakan soya sosai. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
8Z36U | An yi zaɓen shugabannin ɗalibai na wata kwalejin ilimi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
E2T3Q | Sun yi anko a bikin dan a gane su. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
BUI3U | Tsangaya ita ke sama da sashe, kuma Babban Mallami mai kula da Tsangaya shi ke shugabantar ta | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
2FDZY | Tanjari da lemu dangin su daya | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
RAK8E | Ka tabbatar ka lissafa kayan kafin ka bar shagon kayan. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
4MR3L | har shagonta Suka zo su ka damfare ta | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
HJ20Z | Ana sa fursunonin yin aikin Karfi. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
A5R1I | Ba yaro nonon uwa daƙiƙa goma da haihuwa na sa yaro yayi lafiya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
BN5PP | Je ka masallaci kayi sallah! | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ST1D2 | Ana gyara ham din babur a Kofar Wambai. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
R6V5Y | Sun gasa nama ne domin taron. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
4VVBT | Ina sha'awar in ga mutum na zance da karin magana. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
XFL8E | Bazan je aiki mako mai zuwa ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
XH5L3 | Eh telan ya gama ɗinki | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WWBYJ | Babban kanti ya rabu sashe dabn daban | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UG887 | Takardun shiadar biyan kudi ne | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
SQTWN | Itacen kwakwa a cikin fili na yana girma | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
JPKQ0 | Ma'aikatan jirgin ruwa suna aiki a kan jirgi ko jirgin ruwa. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
VUU5S | Haɓa ta ki ke taɓawa? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
9PD95 | Lonart DS misali ne na magungunan ACT da ake amfani dasu wajen warkar da zazzaɓin cizon sauro. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
R55OA | Zan bawa surukaina abinci a sabon ƙwano. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UT6UX | E, zata zo yau? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
KZK5I | Ka taɓa ganin Indomi mai suna Cherrie? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
NPXO5 | Likitan nan dake aiki a gidan gajiyayyau wa na ne. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
YYR2E | Za ka sa wa kajin alura?. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
H0GLD | Ta yi amfani da rogonta wajen yin garin rogo | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
L6WVQ | ina sarkin samari ya ke? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
WVKSL | Na sadu da su suna jayayya a kan amfani da famfo. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
C3SZB | Ki dafa mana taliya da manja | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
42L7H | Sai ka siya zobe! | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
F4JCG | Za ka iya sakin ɓarawo bayan ka kama shi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1OO01 | Kamfanin indomie chicken ya daɗe | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
AQ87U | Jihar Taraba su na noman doya sosai. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
RDN4T | Da kunne ake Jin magAna | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
XXUX4 | ana Kai masu laifi gidan kurkuku bayan an hukunta su | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
3SFN5 | Jaririn matar aboki na ya gama yin hakoran fari | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
3WHEH | Mahaifiyata tana son cin kankana. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
AQ87U | Jaridar deli turos ta daɗe a najeriya | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
UO0XP | Zumu zuma, ga zaƙi, ga harbi. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
YPIGE | Aisha na sayan jakar kayan kwalliya. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | A coci ake ɗaura auren kirista. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
HV448 | Jordan, a ƙarni na 20, ta ga kafawar babban birninta na zamani. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Shin fidiri zai yi gudu kamar doki? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
DLN0F | Abun kyama ne ga 'yan'uwa biyu su auri juna. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
WMKPY | Direba shi ne mai tuƙa mota | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
WWSSL | Yaya ake amfani da kanwa a girki? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
CYSTJ | Yaron da aka haifa tare da dada na halitta ba dole ba ne a yanke shi a wasu al'ada. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
6IJPT | Gini kusa da kogi akwai haɗari | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6N67R | giyar dabino yana sa ni barci | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
9T077 | Jeka ka wanke babur ɗina. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PEYUB | Tafiyar jirgin sama tafi ta mota tsaro. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
530TA | Cocin sent maikel na garin Minna na da girma. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
JXXM1 | An ƙona wani gidan radiyo. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
F624Z | Za ki saurari waƙoƙin Ɗanmaraya? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
MVZWB | Sabulun wanka ya kare | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
O0456 | Giwa tana shan ruwa da gangar jikinta | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
YCQGU | Ita ta buɗe masa shagon aski. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
UT6UX | Eh, Sata, kisan kai da fyaɗe duk suna ƙaruwa. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
GKNOH | Sashen tsaro sun kama ɗalibai suna ƙoƙarin fasaƙorin ƙwayoyi zuwa cikin makarantar. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
BDJ65 | Akwai masu shara da goge goge a ofis | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
VVOPH | Sani ya fara bene a gidan shi | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
HX1RY | ka rufe idonka! | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
8AEJA | Tawali'u hali ne mai kyau. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
V6DK6 | Yanzun kake sanin cewan kana da hawan jini? | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
BNZRG | Aa, lagireto ne. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
TXKJA | Ɗakin kaji na yoyo. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
AQ87U | Aisha tace zata je banki wani sati. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
INU1S | A'a yace sai gobe zai saya giyan | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
E7A9T | Ba mu yanka shanu ba a bikin babar sallan da ta wuce | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
V2T01 | Ƙarar motoci ta hana ta barci. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
66Z1G | Kawo kebur ɗin nan! | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
X03KT | Yusuf ya saka abin zama me laushi a keken sa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
O0456 | Kiristoci suna zuwa coci ranar Lahadi | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
U7CSC | jirgin ya fara tafiya? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UG887 | Lemun babu zaƙi sosai. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
DTN66 | Littattafai sun zama araha sosai bayan an kafa injin buga littattafai | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
UVQVI | Ya ya sunan bankin da kika karɓi bashi. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
KKFFH | Shin Zarah za ta shirya gangamin yaƙi da cin hanci da rashawa a Kaduna shekara mai zuwa? | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
0S58T | Jami'an kudi sun fita. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
W5Z5T | Sojoji suna amfani da bindiga a wajan yaki su harbe duk wani abokan gaban su. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
SFUVM | Ana amfani da kistata wajen kunna injin mota. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
V56PD | Bitamin C yana warkar da ciwon danƙon baki | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
LWXI0 | Yara na yiwa iyayen su biyayya. | hausa | female | 30-over | phase 2 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 13