audio audio | text string | speaker string | id string | locale string | gender string | split string | duration_sec float64 | sample_rate int64 | duration_bucket string |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Taswirar mutum ne yana buga kwallo. | 8 | hau_1740 | hau | Male | train | 8.976 | 16,000 | lt_10s | |
keke mai launin bak'i | 6 | hau_1500 | hau | Male | train | 5.4 | 16,000 | lt_10s | |
Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo. | 6 | hau_1502 | hau | Male | train | 5.448 | 16,000 | lt_10s | |
Dogon kogi. | 6 | hau_1555 | hau | Male | train | 5.04 | 16,000 | lt_10s | |
Hudu sau biyar zai bada ashirin. | 6 | hau_1531 | hau | Male | train | 6.264 | 16,000 | lt_10s | |
Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja. | 6 | hau_1508 | hau | Male | train | 7.032 | 16,000 | lt_10s | |
Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas. | 6 | hau_1536 | hau | Male | train | 6.312 | 16,000 | lt_10s | |
Dabbobi masu sauri. | 6 | hau_1559 | hau | Male | train | 6.12 | 16,000 | lt_10s | |
Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki | 6 | hau_1503 | hau | Male | train | 8.064 | 16,000 | lt_10s | |
Dogon dutse. | 6 | hau_1554 | hau | Male | train | 6.96 | 16,000 | lt_10s | |
Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida. | 6 | hau_1562 | hau | Male | train | 6.72 | 16,000 | lt_10s | |
Watannin shekara. | 6 | hau_1557 | hau | Male | train | 6.096 | 16,000 | lt_10s | |
An zura kwallaye da dama a gasar kwallo. | 6 | hau_1553 | hau | Male | train | 6.864 | 16,000 | lt_10s | |
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu. | 6 | hau_1535 | hau | Male | train | 6.96 | 16,000 | lt_10s | |
Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu.. | 6 | hau_1533 | hau | Male | train | 7.512 | 16,000 | lt_10s | |
Duniya a cikin tsarin hasken rana. | 6 | hau_1558 | hau | Male | train | 7.392 | 16,000 | lt_10s | |
Batun iyali | 6 | hau_1551 | hau | Male | train | 9.36 | 16,000 | lt_10s | |
Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore. | 6 | hau_1504 | hau | Male | train | 9.288 | 16,000 | lt_10s | |
Sittin a raba gida uku ya zama ashirin. | 6 | hau_1541 | hau | Male | train | 7.104 | 16,000 | lt_10s | |
Goma sau goma ya zama dari. | 6 | hau_1538 | hau | Male | train | 7.248 | 16,000 | lt_10s | |
Shida a hada da bakwai ya zama sha uku. | 6 | hau_1532 | hau | Male | train | 8.808 | 16,000 | lt_10s | |
Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu. | 6 | hau_1548 | hau | Male | train | 8.76 | 16,000 | lt_10s | |
Daya a hada da biyu ya zama uku. | 6 | hau_1530 | hau | Male | train | 8.112 | 16,000 | lt_10s | |
Kare mai shekara hudu na iya gano gidan mai gidansa a rukunin gidaje na hudu. | 6 | hau_1564 | hau | Male | train | 8.064 | 16,000 | lt_10s | |
Uku a cikin hudu sau dari da ashirin ya zama casa’in. | 6 | hau_1545 | hau | Male | train | 9.384 | 16,000 | lt_10s | |
Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida. | 6 | hau_1537 | hau | Male | train | 8.88 | 16,000 | lt_10s | |
Adama tana da ƙoƙarin karatu a Jami’ar Bayero da ke Kano. | 6 | hau_1596 | hau | Male | train | 8.352 | 16,000 | lt_10s | |
Ali ya kasance mazaunin Zaria ne a cikin Jihar Kaduna. | 6 | hau_1595 | hau | Male | train | 8.28 | 16,000 | lt_10s | |
Dari sau daya a cikin hudu ya zama ashirin da biyar. | 6 | hau_1547 | hau | Male | train | 9.312 | 16,000 | lt_10s | |
Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a | 6 | hau_1599 | hau | Male | train | 9 | 16,000 | lt_10s | |
Biyu a cikin biyar sau tamanin ya zama talatin biyu. | 6 | hau_1544 | hau | Male | train | 9.384 | 16,000 | lt_10s | |
Yakubu da Musa suna wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na ƙasa da ke Abuja. | 6 | hau_1598 | hau | Male | train | 8.736 | 16,000 | lt_10s | |
Daya a cikin goma sau miliyan daya ya zama dubu dari.. | 6 | hau_1546 | hau | Male | train | 8.592 | 16,000 | lt_10s | |
Dattijo mai shekara sittin ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara sittin da haihuwa.. | 6 | hau_1563 | hau | Male | train | 8.4 | 16,000 | lt_10s | |
Sadiya na cin abincin da ta girka kullum da yamma. | 6 | hau_1597 | hau | Male | train | 9.12 | 16,000 | lt_10s | |
Ka tuna zamu tsaya a Lekki Tall Gate. | 3 | hau_381 | hau | Female | train | 5.568 | 16,000 | lt_10s | |
Yau gidansu Tanko mukaje aka bamu garau-garau da manja da Salak. | 3 | hau_396 | hau | Female | train | 5.952 | 16,000 | lt_10s | |
Dari a raba ta gida hudu ashirin da biyar kenan. | 3 | hau_301 | hau | Female | train | 6.504 | 16,000 | lt_10s | |
Mawakin Davido ya sayi gida mai tsada a Banana Island. | 3 | hau_379 | hau | Female | train | 6.312 | 16,000 | lt_10s | |
Munzali Sunusi ne ya fara zuwa Umara a unguwar mu | 3 | hau_349 | hau | Female | train | 6.36 | 16,000 | lt_10s | |
Shagon yana daga gefen filin parking kofar gabas. | 3 | hau_382 | hau | Female | train | 7.224 | 16,000 | lt_10s | |
A Dajin Sambisa ne aka kashe wani babban soja | 3 | hau_378 | hau | Female | train | 6.216 | 16,000 | lt_10s | |
Kunun nasu yayi zafi dayawa gwara mu bari ya huce tukunna. | 3 | hau_395 | hau | Female | train | 5.76 | 16,000 | lt_10s | |
Milliyan daya a rabata gida biyar shine dubu dari biyu. | 3 | hau_302 | hau | Female | train | 7.656 | 16,000 | lt_10s | |
Muhammadu Buhari ya koma Katsina kamar yadda ya ambata zaiyi | 3 | hau_367 | hau | Female | train | 6.672 | 16,000 | lt_10s | |
Ta bodar kwatano aka shigo da kayan | 3 | hau_358 | hau | Female | train | 6.48 | 16,000 | lt_10s | |
Fatima Taura bata amince da wannan shawarar tamu ba. | 3 | hau_351 | hau | Female | train | 6.888 | 16,000 | lt_10s | |
Dogayen korama biyu ne suke bamu ruwan sha a garin nan. | 3 | hau_309 | hau | Female | train | 6.792 | 16,000 | lt_10s | |
Shugaban kasar Nigeria a yanzu shine Bola Ahmed Tinubu | 3 | hau_366 | hau | Female | train | 6.96 | 16,000 | lt_10s | |
An fatattaki yan ta'adda a wani sansani a kasar Cadi | 3 | hau_355 | hau | Female | train | 7.416 | 16,000 | lt_10s | |
Yau za'aje Goron Dutse da kai? | 3 | hau_380 | hau | Female | train | 7.488 | 16,000 | lt_10s | |
Baban su Helen yana son dangwalar miyar tankwa da Biredi dalilin yajinta. | 3 | hau_394 | hau | Female | train | 7.104 | 16,000 | lt_10s | |
Olusegun Obasanjo shine ya fara karbar mulki na farar hula a Nigeria | 3 | hau_365 | hau | Female | train | 7.416 | 16,000 | lt_10s | |
Kogin Hadejia ya hade ne dana Auyo da Miga har zuwa Tafkin Chad. | 3 | hau_383 | hau | Female | train | 8.376 | 16,000 | lt_10s | |
Zan tafi da dalibai guda shida. Wani malami sai ya taho da ragowar shidan daga baya. | 3 | hau_316 | hau | Female | train | 8.76 | 16,000 | lt_10s | |
A Dajin Yankari muka hangi wata bishiya mai tsahon gaske. | 3 | hau_386 | hau | Female | train | 8.064 | 16,000 | lt_10s | |
Wadanda yafi kowa cin jarrabawa aka bawa kyautar kudade shine Madu Ali. | 3 | hau_352 | hau | Female | train | 8.16 | 16,000 | lt_10s | |
Shugaba Umaru Musa yar'aduwa ya gaza kaiwa karshen wa'adin mulkin sa ya rasu | 3 | hau_364 | hau | Female | train | 7.704 | 16,000 | lt_10s | |
Za'a bada kyautar waya ga wanda yazo na uku. Salisu ne yazo na uku sai aka bashi kyautar. | 3 | hau_306 | hau | Female | train | 8.808 | 16,000 | lt_10s | |
Zaka tarar da masu saida Dabino a bakin gada. Daga kudu maso yamma akwai wani mai kanti. | 3 | hau_346 | hau | Female | train | 9.312 | 16,000 | lt_10s | |
Tsauni na farko wanda yafi ko wanne tsayi a duniya sunan sa Everest. | 3 | hau_308 | hau | Female | train | 8.304 | 16,000 | lt_10s | |
Anci kwallaye dayawa a kashin farko na wasan. Tun a kashin farkon wasan aka kori dan wasa guda daya. | 3 | hau_307 | hau | Female | train | 9.216 | 16,000 | lt_10s | |
Kalidu Dankwai ne yazo na karshe a gasar. | 3 | hau_353 | hau | Female | train | 8.976 | 16,000 | lt_10s | |
Mutum ashirn ne suka halacci taron. Wasu kungiyoyi ashirin ne suka wakilci ragowar mutanen da aka gayyata | 3 | hau_317 | hau | Female | train | 9.624 | 16,000 | lt_10s | |
Daya a raba ta gida shida sai a tara da rabi zai bada biyu bisa uku. | 3 | hau_303 | hau | Female | train | 8.928 | 16,000 | lt_10s | |
Rijiyar Kusugu tanada dumbin tarihi. A garin Daura aka kashe wata Macijiya | 3 | hau_341 | hau | Female | train | 8.568 | 16,000 | lt_10s | |
Rebecca ta dauki Tufa guda takwas. Kuma takwas din sunyi mata yawa ita kadai. | 3 | hau_314 | hau | Female | train | 9.072 | 16,000 | lt_10s | |
Wata fura suka sha suka kasa aiki suna ta bacci. | 3 | hau_398 | hau | Female | train | 8.496 | 16,000 | lt_10s | |
Gidan yana kan titin Jaba dake Ungoggo. Jaba ta kasance tafi ko ina yawan Kabilu a Kano | 3 | hau_344 | hau | Female | train | 9.312 | 16,000 | lt_10s | |
A wanne guri akafi hawa motar daza aje garin Plateu? Ana hawa motar Plateu ne a tashar filin parking. | 3 | hau_389 | hau | Female | train | 9.912 | 16,000 | lt_10s | |
Rabin dari shi ne hamsin | 4 | hau_1292 | hau | Male | train | 3.672 | 16,000 | lt_10s | |
Daya bisan ukun Sittin shi ne ashirin | 4 | hau_1293 | hau | Male | train | 4.632 | 16,000 | lt_10s | |
Kore Alwatika a saman da'ira shud'i. | 4 | hau_1241 | hau | Male | train | 5.976 | 16,000 | lt_10s | |
Da'ira launin blue a tsakiyar a tsakiyar zane guda biyu masu launin rawaya. | 4 | hau_1235 | hau | Male | train | 6.384 | 16,000 | lt_10s | |
Goma sau goma ya zama dari. | 4 | hau_1290 | hau | Male | train | 4.944 | 16,000 | lt_10s | |
Daya bisan ashirin shi ne biyar | 4 | hau_1294 | hau | Male | train | 3.84 | 16,000 | lt_10s | |
Nunannen tumatir a gefen karas. | 4 | hau_1250 | hau | Male | train | 5.544 | 16,000 | lt_10s | |
Kwallo mai launin baki da fari a cikin raga. | 4 | hau_1231 | hau | Male | train | 6.288 | 16,000 | lt_10s | |
Lemun zak'I biyu da rabi. | 4 | hau_1255 | hau | Male | train | 5.04 | 16,000 | lt_10s | |
Saniya na kiwo a cikin rana gefen bishiya tana cin korayen ciyayi | 4 | hau_1230 | hau | Male | train | 7.56 | 16,000 | lt_10s | |
Shida a hada da bakwai ya zama sha uku | 4 | hau_1284 | hau | Male | train | 4.752 | 16,000 | lt_10s | |
Tsubin litattafai ke nan aje a wuri guda | 4 | hau_1268 | hau | Male | train | 5.88 | 16,000 | lt_10s | |
Zanen keke mai launin baki wulik | 4 | hau_1262 | hau | Male | train | 6.264 | 16,000 | lt_10s | |
Da'ira mai launin ruwan toka da alamar tauraro fari a cikinta | 4 | hau_1234 | hau | Male | train | 6.168 | 16,000 | lt_10s | |
Zanen tsauni da korayen bishiyoyi da ciyayi | 4 | hau_1243 | hau | Male | train | 6.936 | 16,000 | lt_10s | |
Sittin a raba biyu ya kama talatin | 4 | hau_1286 | hau | Male | train | 5.664 | 16,000 | lt_10s | |
Wata ya haske ruwa fes | 4 | hau_1247 | hau | Male | train | 6.504 | 16,000 | lt_10s | |
Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida. | 4 | hau_1289 | hau | Male | train | 5.496 | 16,000 | lt_10s | |
Zabibin da'ira a cikin ruwan kasar Alwatika | 4 | hau_1232 | hau | Male | train | 6.216 | 16,000 | lt_10s | |
zabibin allo mai dauke wasu alamu masu launin farar kasa | 4 | hau_1233 | hau | Male | train | 6.312 | 16,000 | lt_10s | |
Zanen wani yaro mai launin baki na wasa da bakar kwallo | 4 | hau_1249 | hau | Male | train | 7.056 | 16,000 | lt_10s | |
Zanen uwa da uba da 'da a tsakiya launin baki | 4 | hau_1258 | hau | Male | train | 6.6 | 16,000 | lt_10s | |
Da'ira da zanen murabba'I guda uku masu launin rawaya a kicinta | 4 | hau_1240 | hau | Male | train | 6.768 | 16,000 | lt_10s | |
Zanen hudowar rana mai launin rawaya | 4 | hau_1252 | hau | Male | train | 6.048 | 16,000 | lt_10s | |
Ga wani koren tuffa daya da rabi | 4 | hau_1265 | hau | Male | train | 7.08 | 16,000 | lt_10s | |
Hudu sau biyar zai bada ashirin | 4 | hau_1283 | hau | Male | train | 5.784 | 16,000 | lt_10s | |
Budadden taga da wani mashukin bishiyoyi. | 4 | hau_1256 | hau | Male | train | 7.224 | 16,000 | lt_10s | |
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu | 4 | hau_1287 | hau | Male | train | 6.528 | 16,000 | lt_10s | |
Daya bisa hudun dari shi ne ashirin da biyar | 4 | hau_1299 | hau | Male | train | 6.528 | 16,000 | lt_10s | |
Daya bisa goma da miliyan guda shi ne dubu dari. | 4 | hau_1298 | hau | Male | train | 6.768 | 16,000 | lt_10s |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 32