Dataset Preview
The full dataset viewer is not available (click to read why). Only showing a preview of the rows.
The dataset generation failed because of a cast error
Error code: DatasetGenerationCastError
Exception: DatasetGenerationCastError
Message: An error occurred while generating the dataset
All the data files must have the same columns, but at some point there are 1 new columns ({'Unnamed: 0'})
This happened while the csv dataset builder was generating data using
hf://datasets/mtek2000/hausa_topic_classification/train_noisy.tsv (at revision c3a4fd320cc65479cbd3e08fcdb813f5033c61a0)
Please either edit the data files to have matching columns, or separate them into different configurations (see docs at https://hf.co/docs/hub/datasets-manual-configuration#multiple-configurations)
Traceback: Traceback (most recent call last):
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/builder.py", line 2011, in _prepare_split_single
writer.write_table(table)
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/arrow_writer.py", line 585, in write_table
pa_table = table_cast(pa_table, self._schema)
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/table.py", line 2302, in table_cast
return cast_table_to_schema(table, schema)
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/table.py", line 2256, in cast_table_to_schema
raise CastError(
datasets.table.CastError: Couldn't cast
Unnamed: 0: int64
news_title: string
label: string
-- schema metadata --
pandas: '{"index_columns": [{"kind": "range", "name": null, "start": 0, "' + 609
to
{'news_title': Value(dtype='string', id=None), 'label': Value(dtype='string', id=None)}
because column names don't match
During handling of the above exception, another exception occurred:
Traceback (most recent call last):
File "/src/services/worker/src/worker/job_runners/config/parquet_and_info.py", line 1321, in compute_config_parquet_and_info_response
parquet_operations = convert_to_parquet(builder)
File "/src/services/worker/src/worker/job_runners/config/parquet_and_info.py", line 935, in convert_to_parquet
builder.download_and_prepare(
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/builder.py", line 1027, in download_and_prepare
self._download_and_prepare(
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/builder.py", line 1122, in _download_and_prepare
self._prepare_split(split_generator, **prepare_split_kwargs)
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/builder.py", line 1882, in _prepare_split
for job_id, done, content in self._prepare_split_single(
File "/src/services/worker/.venv/lib/python3.9/site-packages/datasets/builder.py", line 2013, in _prepare_split_single
raise DatasetGenerationCastError.from_cast_error(
datasets.exceptions.DatasetGenerationCastError: An error occurred while generating the dataset
All the data files must have the same columns, but at some point there are 1 new columns ({'Unnamed: 0'})
This happened while the csv dataset builder was generating data using
hf://datasets/mtek2000/hausa_topic_classification/train_noisy.tsv (at revision c3a4fd320cc65479cbd3e08fcdb813f5033c61a0)
Please either edit the data files to have matching columns, or separate them into different configurations (see docs at https://hf.co/docs/hub/datasets-manual-configuration#multiple-configurations)Need help to make the dataset viewer work? Make sure to review how to configure the dataset viewer, and open a discussion for direct support.
news_title string | label string |
|---|---|
Atiku Abubakar Ya Kada Kuri'arsa A Jimeta A Jihar Adamawa | Politics |
Kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya | Health |
Afghanistan: Masu Fashin Baki Sun Nuna Shakku Kan Yiwuwar Kulla Yarjejeniya | World |
Gwamnatin Kaduna Ta Gindaya Sharuddan Jinyar El-Zakzaky | Nigeria |
An Fara Yi Wa Jami’an Tsaron Najeriya Binciken Kwakwalwa | Nigeria |
Amurka ta saka Koriya ta Arewa cikin kasashen dake taimakawa ta'addanci | World |
Sinadarin Vitamin C Na Cikin Dillalen Kashe Tarin Fuka | Health |
Ana kara samun yara dauke da cutar shan inna a Najeriya | Health |
Mai Yiwuwa Shugaban ISIS Na Da Rai | World |
An Bullo da Wani Shiri na Talafawa Mata Masu Juna Biyu a Jihar Bauchi | Health |
Kamfanin Pfizer Ya Fara Biyan Diyya A Kano | Health |
Gwamnatin Tarayya taci alwashin shawo kan yaduwar zazzabin lassa | Health |
Hukumar Zaben Nigeria Ta Kara Wa'adin Yin Rajista Zuwa Karshen Wata | Politics |
Kisan Wani Matashi ya Janyo Takaddama da 'Yan Kwastam a Nijer | Africa |
Masanan Lafiya Sun Shawarci ‘Yan Nigeriya Su Yi gwajin Ciwon Suga Lokaci Lokaci | Health |
Hira da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara a Nijar Kashi na Daya | Health |
Gwamna Rotimi Amaechi Zai Gana Da Bill Gates | Health |
Matsalar Sufuri a Babban Birnin Tarayya Abuja | Nigeria |
An Kai Hari A Wata Makarantar Mata A Jihar Zamfara | Nigeria |
Buhari Ya Bayyana Makudan Kudaden Da Ake Sacewa Kasashen Afirka | Africa |
Gobe Lahadi za a fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa a birnin Washinton | Health |
Ganduje Na Neman Ja'afar Ya Biya Shi Diyyar Biliyan 3 | Politics |
Kotu Ta Amince INEC Ta Ba Atiku Damar Duba Takardun Zabe | Politics |
Nijar: An Kammala Taron Tsoffin Shugabannin Afirka | Africa |
VOA Ta Kaddamar da Sabon Bidiyo Akan Illar Ta’addancin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya | World |
Sai An Tashi Tsaye Wajen Yakar Ta'addanci A Kasashen Afrika | Africa |
Rikicin Tiv-Jukun Na Damu Na – Buhari | Nigeria |
Mata Masu Zaman Kan Su A Abuja Sun Zargi 'Yan Sanda Da Yi Mu Su Fyade | Nigeria |
Yar Najeriya Na 'Daya Daga Cikin Mata Hudu Da Aka Karrama a Duniya | World |
An Baiwa Gwamnatin Kano Shawarar Dakatar Da Sarki Sanusi Lamido Sanusi | Nigeria |
Buhari Ya Yi Magana Da Mahaifiyar Leah Sharibu Karon Farko | Politics |
Boris Johnson: Ya Zamo Sabon Shugaban Jam'iyyar Mazan Jiya | World |
Manyan Malaman Islama Na Najeriya Sun Bayyana Goyon Baya Ga Yaki Da Polio | Health |
Ministan Harkokin Noman Najeriya Ya Koka Akan Ingancin Irin Shuka a Najeriya | Nigeria |
Simon Lalong Ya Yi Alkawarin Kawo Sauyi A Jihar Filato | Politics |
An Kafa Kotu Ta Musamman Da Za Ta Binciki Jami'an Soji 21 | Nigeria |
Karin Bayanin Kafa Dokar Hana Fita a Gombe | Nigeria |
Gwamnan Jihar Filato Ya Bayar Da Tabbacin Lashe Zaben Jihar | Politics |
Masanan Lafiya Sun Kiyaye Ranar Cutar Ciwon Hakarkari ta Duniya | Health |
Hukumar DPR Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Na Bugi | Nigeria |
An Sake Jan Damarar Yaki Da Polio A Jihar Bauchi | Health |
An Rabama Sama da Mutane Miliyan Biyu Ragar Gidan Sauro a Jihar Naija | Health |
Dole A Ba Kananan Hukumomi Kudaden Su Kai Tsaye | Politics |
Shin Muhawarar 'Yan takara Na Yin Tasiri a Siyasar Najeriya? | Politics |
Shugaban Amurka Na Shirin Kiran Iyalan Sojojin da Aka Kashe a Nijar | World |
An Gudanar Da taron Tunkarar Sauyin Yanayi A Yamai, Nijer | Africa |
Kada Ku Yarda Ku Shiga Bangar Siyasa: Amina Titi Atiku Abubakar | Politics |
Wani Tsohon Maganin Maleriya Da Aka So Daina Amfani Da Shi Ya Sake Samun Farin Jini | Health |
Zamfara Na Samun Koma Baya A Sulhunta Da ‘Yan Bindiga | Nigeria |
An Ceto Bakin Haure 211 Daga Tekun Libya | Africa |
Matasan Arewa Sun Yi Tir Da Matakan Hukumomin Lagos Da Rivers | Nigeria |
Yan Keke Napepe Sun Fara Yajin Aikin Gama-gari A Jihar Adamawa | Nigeria |
Taliban Sun Hallaka Dakarun Afghanistan 40 | World |
Jami’an Tsaron Farin Kaya Na Tantance Sakon Sautin Leah Sharibu | Nigeria |
Kwararru sun bayyana damuwa game da sabon maganin yaki da cutar kanjamau | Health |
An Tilasta Wa Mazauna Gabar Kogin Binuwai Barin Gidajen Su | Nigeria |
Malaman Makarantun Gaba Da Sakandare Sun Shiga Yajin Aiki A Jihar Naija | Nigeria |
Majalisar Dattijan Najeriya ta amince da dokar zabe | Politics |
Al'ummar Kasar Yigoslabiya Zasu Kada Kuri'ar Raba Gardama | World |
Shin Matsalar Da Kudin Lira Na Turkiyya Ke Fuskanta Za Ta Iya Shafar Naira? | World |
Daliban Jami'o'in Najeriya Sun Koka Kan Yajin Aikin Malamai | Nigeria |
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun Samu Taimako A Taraba | Nigeria |
Wasu Jiragen Ruwa Biyu Sun Kone A Kogin Oman | World |
Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa | Africa |
Sikari Ke Kawo Ciwon Zuciya, Ba Man Kitse Ba | Health |
Yara Miliyan 230 Basu Taba Samun Rejistar Haihuwa Ba | Health |
Fursunoni 40 Suka Halaka A Fadacefadacen Da Barke A Kasar Brazil | World |
Asusun yaki da kanjamau, zazzabin cizon sauro da tarin fuka ya sami tallafi | Health |
Taron AU Ya Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | Africa |
Abin Da Ya Sa Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Shugaban Kasa | Politics |
Sai An Hada Kai Za a Iya Tabbatar da Kawar da Polio | Health |
Indimi Ya Sake Ginawa ‘Yan Gudun Hijara Gidaje 100 | Nigeria |
Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon Tace ISIS Ce ta Kai Harin Jamhiriyar Nijar | World |
An Yi Watanni ba a Samu Bullar Polio a Jihar Borno Ba | Health |
Bawumia: Matasan Ghana Kada Ku Bari 'Yan Siyasa Suyi Amfani Da Ku | Africa |
Ayyuka Sun Tsaya Cik A Kano Sanadiyar Yajin Aikin Ma’aikata | Nigeria |
Kungiyar Myetti Allah Tace Bata Shiga Harkokin Siyasar Najeriya | Nigeria |
Afghanistan: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Da Raunata Wasu | World |
Sarkin Kano Ya Yi Kira A Kwantar Da Hankali Yayin Jiran Kammala Zabuka | Politics |
FBI Ta Bankado Wata Babbar Harkar Damfara Ta 'Yan Najeriya | World |
Amurka Ta Kama Wani Dan Leken Asirin China | World |
Rikicin Jukun/Tiv: Buhari Ya Nemi a Kai Zuciya Nesa | Nigeria |
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karyata Zargin Da Ake Masa | Politics |
Hukumar Zaben Nigeria, INEC, Na Bukatar Naira Biliyan 189 | Politics |
Maganin Kashe Kaifin Cutar SIDA Mai Suna Truvada Ya Nuna Alamun Yin Rigakafin kamuwa Da Cutar | Health |
Har Yanzu Jihar Kano Ba Ta Da Mataimakin Gwamna | Politics |
Najeriya: Akwai Bukatar Tunawa Da Mata a Sabuwar Gwamnatin Buhari | Politics |
Wasu Kasashe 8 Na Duniya Zasu Fuskaci Matsalar Shigowa Amurka | World |
John Kerry Yayi Tur Da Matakin Da Trump Ya Dauka Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran. | World |
Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram | Africa |
China Da Amurka Sun Kasa Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | World |
Mutum 5 Sun Mutu a Sabuwar Zanga Zangar Sudan | Africa |
Yan Fashi Sun Kashe 'Yan Sanda 6 A Garin Akwanga A Nasarawa | Nigeria |
An Fayyace Ma Sabbin Ministocin Najeriya Ma'aikatunsu | Politics |
Karo Na Biyu Karamin Yaro Ya Mutu A Tsare Kan Iyakar Amurka | World |
Dan Asalin Liberia da Ya Zo Amurka Gudun Hijira Ya Zama Magajin Garin Helena a Jihar Montana, Amurka | World |
Ana sa ran mahaukaciyar guguwar teku ta Maria zata ratsa a Martinique da kuma Dominica | World |
Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga 'Yan Najeriya | World |
Masu Kudi Sun Tallafa a Yaki Da Sauyin Yanayi a Yankin Sahel | Africa |
An Yi Gwanjon Motocin Kawa Na dan Shugaban Equatorial Guinea | Africa |
End of preview.
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 15