Datasets:
tweet
stringlengths 17
337
| label
class label 3
classes |
---|---|
@user Da kudin da Arewa babu wani abin azo agani da yayi wa alummah allah ya isa yacucemu wlh yarikitamana kasa yarikitamana kasuwanci harkar ilimi harkar lfy hanyoyi babu lantarki dasuransu komai yalalace ga cinhanci da rashawa a fili ko ina a Nigeria jamiyaryar su tabataman mlm 😭🗣 | 2negative
|
@user Kaga wani Adu ar Banda💔😭 wai a haka Shi ne shugaban sojoji.... Gaskiya Buhari kaci Amanan mu da kasa wannan mutum ah wajen nan | 2negative
|
@user Sai haquri fa yan madrid daman kunce champion din ya muku yawa😂 | 2negative
|
@user Hmmm yanzu kai kasan girman allah daxakace mukuma ga Allah kune kukabarshi kuna karyata ayoyinsa kace allah baya karbar adduar talakan nigeria 🇳🇬 bayan kunzalunceshi kuma allah ya karbar adduar wanda aka zalunta cikin sauri amma kace wai Allah baya karbar addua talakawa | 2negative
|
@user @user Wai gwamno nin Nigeria suna afa kwayoyi ko 😂 | 2negative
|
@user To Ku nemawa talakkawa mafita mana, Magamar banza ko hare hare anka kawo waye sukafi shafa ba talakka ba? Kumfi uban kowa kuka da matsaloli amma baku damuda wadanda suke shafaba, Nan tsohon gwamnan Zamfara yacce sulhu da 'yan bindiga ba shine mafitaba To mi shika nuhi? Mits....😭 | 2negative
|
@user Wato mutanen ma an koma fasa kwaurin su ke nan kamar wata shinkafa?😂 | 2negative
|
@user Toh ai iyayannaki mah basusan darajan musulinchi ba tun da sukabar ki kinayin halin kafurchi ai bakiyi dana saneba tukun nama😡😡😡 | 2negative
|
@user 🤣😜🤣😜Shirin ku ya rushe akan Afrika kenan 👌 | 2negative
|
@user Rarara kai dabanne wallah indai a fannin wakar siyasa ne, basirarka ta daban ce.... 😂 #dodontsula 😝 | 2negative
|
@user Ai shiyasa naga shi kansa dan rainin wayon yana zama a qasar tasa ana dubashi. May be fa a Jordan din dayace yayi wannan kalaman tunda yasaba qanqantar damu a idon duniya😣😣 | 2negative
|
@user Chan ta matse musu. Damuwata masallatai da aka rufe ne 😭😭 | 2negative
|
@user Mutanan Nigeria 🇳🇬 suna Allah wadai da tafiyar ka kasar waje, ya kamata katsaya asibitin gida adubaka indai Kai mai-kishin chigaban kasane😇 | 2negative
|
@user Tayi maganin dan banza..... 😂 | 2negative
|
@user Nifa Ina ganin nafi simeone murna yau an sallami yan iska🤗🤗🤗 | 2negative
|
@user Qawar ki tana cikin wani yanayi amman kina IG busy posting pics as if you are under arrest 🙄 https://t.co/vlfqEDHtnY | 2negative
|
@user Buhariko to buhari yayafema Allah kuma ya kamu kaidashi ranar wlh zakugane Annabi Isah ba Dan allah bane 😱 | 2negative
|
@user Nikam wai yan gudun hijira ne kawai suke da rai mutanen gari kam Baku ganin ukuba da wahalar da suke ciki ne jama'a komi wai aka samu yan gudun hijira yan gudun hijira 😠😡😱😱😒😫😏😚 | 2negative
|
@user Kuttumar uba...ai dole muko ma guna😂😂 | 2negative
|
@user Akwai jarababbu d yawa😎 | 2negative
|
@user Lanberia kenan😅...ai suna sane suka kunno kayar su,,dama ai lokacin siyasa ya kusa~salon su raba mana hankali~sun dade barakar bata yage ba~anki adinke barakar...😡😡😡 | 2negative
|
@user Boko haram sun shiga garinmu garkida sun tarwatsa kowa kowa yanbar gari an kashe wasu mutanen mutanena sun shiga wani hali bazan taba manta wanan ranan nan ba 😭😭😭😭 | 2negative
|
@user Duk salon yaudara ce kawai saboda ‘yan Najeriya su zabe shi a 2023!. Tun yaushe ake shan wahala a Najeriya? Ko sai yau ya sani? 😒 | 2negative
|
@user Wai Cameroon domin lalacewa, gaskiya shugabanninmu basu da amfani😡 | 2negative
|
@user Lol hadda Yan nanaye akemana adawa🙆🙆🙆 | 2negative
|
@user Shikadai yasan wutar da yake karba yanxu haka 😔😂😂 | 2negative
|
@user Wannan tatsuniya ce hira ne yake fada kawae 😢😢 yasan da haka ya tafi can yawon barbada 🖕🏻 | 2negative
|
@user Yau ba ranar kulaku bace😂 No charge No surp | 2negative
|
@user Yau da shuwagabannin Najeriya ke bada iska da numfashi da tuni babu iri irin mu a doran qasa. 😔😔 | 2negative
|
@user Idan kana iskancinka to katsaya iya jaharka amman inkashigo nan to tabbas zamu yimaka abinda baka tsammani koda babankae bihari😎 | 2negative
|
@user Ko a mafarki kinki mu haddu sai jiya, Jiya ma zamu haddu akawasa ruwa natashi daga bacci am really unlucky gaskiya😄😅😭😭😭 | 2negative
|
@user Wai ya makeup da kikeyi ba'a rage maki bakin vampires din ki ne? Baki har kunne😂😂 | 2negative
|
@user An tarwatsa layin zabe a rumfar Mai Garin Gama👉 https://t.co/hkIGhLNwt3 #KanoRerun #NigeriaDecides #Kanodecides https://t.co/D2Uan8BrSz | 2negative
|
@user Subahana babu amana😂 | 2negative
|
@user Yafi cuta illa 🤒 😂 | 2negative
|
@user Allah ya kara_next time tayi mata kunfu🔨🏃🏃🏃 | 2negative
|
@user Anci kudin dalibai. Hahahahah😀😂🤣 #mbuhari is working | 2negative
|
@user Mu masana ilimin yunwa mun tabbatar da 29 za'ayi 🙄🙄 | 2negative
|
@user Da wani wawan fuskanshi a gurin🙄 | 2negative
|
@user Ana iya shege a Nigerian 😂 | 2negative
|
@user 😭😭😭😭aikin knn Sai kwamushe yayan alummma ake Amma Kuna ta allurar karya wae Corona hmm kuje kufara karbo yaran da aka dauke snn kuzo kuyi mgn Corona | 2negative
|
@user tabar solobiyo da bashi🤣 | 2negative
|
@user Tsakanin Mu da ke Sai Allah ya Isa kawai,Dun da baki Saka Wa ennan Hotunan ba, tun farko, da hakan Bata Faru ba, kuma Ma Kukan Me Zaki Zo nan kinayi, me Yasa Bakiyi tunani, tun Kafin ki Saka su ba, A dole ke kin waye, ke ga Celebrity, A zindir Allah ya isar mana Wlh 😢😢 | 2negative
|
@user Insha Allahu baza a bayar ba karawa me karfi karfi asara ne wlh Allah Ameen 😂 | 2negative
|
@user Dan Allah idan an girma Asan an girma. A wnn shekarun kana Irin wnn maganar. Kace ba'a taba Barna Irin wnn lkcn ba, abun nan fa abuse yake. Mai girma minista Ina ganin Girman ka😭 | 2negative
|
@user Eh hakan zai taimaka kam. Esp. Wajen tada musu da hankali. 😅 Su baba an waiwayi kurame. Ohh! | 2negative
|
@user Gaskiya wannan hukunchi baiyi ba kuma abun yafara yawa sallar ma arasa lokachin hanata sai da axumii xa'ahana to ALLAH GASUNAN GAKA 😭😭😭😭😭 | 2negative
|
@user Bb munfakai NE bayan zabe 🤔 | 2negative
|
@user In ta mune, har abada kar ma ya yi inganci😏🙄 | 2negative
|
@user Daga Baya kenan* """"""""""""""""Tusane ya qarewa bodari"""""""""""""""" """"""""""""""""Kuma babu wata shiga da kunun zaqi zaiyi yabawa koko tsoro"""""""""""""""" U can't undo what has happened girl Cuz u created the chance. Emmm sorry bby😟 | 2negative
|
@user Kaga dan bura uba kamar ya daga tutar musulunci se faman kwalalo ido yakeyi hiihihih😂😂😂😂 | 2negative
|
@user kugaya mishi buhari be ma San anyimishi mutuwa ba ai haryanzu😂😂😂 | 2negative
|
@user 😂🤣😄shegiya Weed Bbc ashe kuma kukan taba | 2negative
|
@user @user @user taraba diyan banza😸 | 2negative
|
@user Ina ruwanmu daman bazamu ba 😏 Wancan shhekaran ma da muka je 200 ya bamu dan uwatar 😎😏 | 2negative
|
@user Zasu sa miki hawan jini kau😂😂😂 | 2negative
|
@user Ansace Yaran Primary a Kaduna Yau Baice komai va, Amma kaji Mugun Wai a yau din dai ya fito yana Taya Mawaqa Murna🤣🤣 Alqur""""""""""""""""an yan Arewa kun Zabi Keken Bera🏃🏃 | 2negative
|
@user Dama an ce yaranta kaman hauka ne.. sai ya he ya ci gaba da dawisu sa a gidan baban sa.😁😂🤣 | 2negative
|
@user Allah ya tsinewa amnesty albarka. Allah ya wulakanta su fiye da yadda suke wulakanta bangarorin musulunci. Ameen ya HAYYU YA QAYYUM 😭 | 2negative
|
@user All dis and dt na scam ... .. dole qanwar naqi @user .. ta sanadinki .. anyima annabinmu isgili ... mara kunya kawae ...😡😡.. dawai ribabban jikinki . Mara albarkan dunia bare qiyama ...👺👺 | 2negative
|
@user Saidai rahama taji kunya Kuma tasabajin Kunya dama🙄🙄 | 2negative
|
@user YDG dama idon kaji saurayin da yace ma budurwa ta turo Mai da tsiraicin ta, toh ba auran ta zai yi ba lalata kawai yake so yayi 😭😭 | 2negative
|
@user Kayyasa 🤗🤗🤗🤗🤔🤔🤔Gaskiya bata kyautata ba. | 2negative
|
@user Za ta kwashi kashin ta a hannu kuwa😆 | 2negative
|
@user Kaji abin haushi toh uwar me mutun zaizo yayi daga kano zuwa kaduna Allah n tuba ay gara na tafi kauyen dadin kowa🤣 | 2negative
|
@user 'Yan bindiga sun sace 'yan China huɗu a Calabar da ke kudancin Najeriya 👉 https://t.co/gIeOaj41G8 https://t.co/VHRp60F17d | 2negative
|
@user Muna funcin banza 😏 | 2negative
|
@user Akwai Allah aie shiyasa basu damuba koda Nigeria zata lalace a shiga yaqi da tashin hankali tunda sunada inda zasuje su huta 😭 | 2negative
|
@user Wllh wannan azzalumi magani guda a harbe shi har lahira domin yazama darasi ga azzalummai irin shi, Ni gaskiya banga alamun yin adalci a gwamnatin Shugaba @user ba wllh, Wannan ta'asa har ina?😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 | 2negative
|
@user yana dan kauyensa See the mouth 😂😂😂 http://t.co/u8KxQ0jMhE | 2negative
|
@user @user Uwar me zasu musu, bayan sun fada anqaryata suuu😏 | 2negative
|
@user Dan daura Mayen jirgi😂😂 | 2negative
|
@user bandicts Jiya ma da daddare sunshiga garin Dan kaya dake Sheme ward sunkashe mutum ukku aciki harda jariri,sun kwashi dukiya sun ware abunsu kamar yadda suka saba.bayannan suntafi Qauyen Unguwar Hayaqi nan ma sun kwashi dukiya suntafi hankalin su a kwance.😭🤲 https://t.co/4qpaWvVh3C | 2negative
|
@user Kai zakuci kaniyan ku fah.😠 Kaga ja'iran yara😡 | 2negative
|
@user Tariq ae an dade ba ayi wawa jaki kamarsa ba 💯snitch | 2negative
|
@user Ai kin banzah kenn🤷ina wadan da aka saya a baya ? | 2negative
|
@user To me za'ayiwa gawar shegen kenan😀😀😀 | 2negative
|
@user Wallahi inada yaqini cewa buhari baze iya gyara nigeria ba nananda shekara ashirin masuzuwa buhari yakasa #SecureNorth 😭😭😭 | 2negative
|
@user @user ga abinda talakawanka suka fi bukata nan ba wannan bah ka tuna talakawa na cikin mawuyacin hali a kasarka End Sars❌ End North Banditry ❌ #EndSARS #EndNorthBanditry ka duba halin da talakan ka yake ciki | 2negative
|
@user 😂😂😂😂kana samun baki a cikin interview | 2negative
|
@user Ai da alama zai zama bashi ga tsuntsu ba shi ga tarko, kuma yayi mutuwar almuru kenan.😀😀 | 2negative
|
@user Wadannan Kamata yayi I.G of police yasa aci UWAR Wadannan jakai 😠😠😠😠 | 2negative
|
@user ina nillahi ah ah jiya fa akace an kwashe mutane fiye da 50 a naija yau kuma 👌🤔 | 2negative
|
@user Na rasa mahaifiya da yar'uwata a wannan shekarar so bazan taba mantawa da ita ba har Nima in koma ga Allah 😭😭 | 2negative
|
@user bakin rijiya ba wajan wasan yaro bane 😁 | 2negative
|
@user Kowa anan zai nuna shi he is pure while he isa devil himself wasunku masu zagin @user anan shahararrun yen iskane wasuma yen luwadi ne wasu kawalai ne kannanku wasu karuwai ne irin shigar dasukeyi ma ya baci sune zuwa party,club amma kunaku ba iskanci sukeba idiots😠😠😠 | 2negative
|
@user @user @user masu manufa mai kyau ba irin su oo ba iyayen baragada😨 | 2negative
|
@user Ya dawo kaduna su hade da @user Su yi ta bankaura😂 | 2negative
|
@user Mutanenda suka kasa kashe wutar gidajensu taya za ayi sukashe ta makwabta? Neman iyawane dama yakaisu dakuma andade ba hawo jirgiba 🙆 | 2negative
|
@user don Allah suyi wannan qarin mu wuce gurin tunda shi Buhari baqin ciki yakeyi da walwalar talaka😎 | 2negative
|
@user Kowa na karbar tsabga... BBC ma sun rasa labarin da zasuyi posting sae kamekame 😂 | 2negative
|
@user Ya ce ya kasa ya sauka ya bar mulkin tunda ba dashi aka zo dunia ba ehe 😏 #SecureNorth | 2negative
|
@user @user Baba kenan to mudai muna water🤣🤣 | 2negative
|
@user Ya kamata auren na gida,ko baki ci kin sha ba xaki ga uwar ki a kan kari😂😂😂 | 2negative
|
@user Rashin iya buga tamola 😅 | 2negative
|
@user @user Ina goyon bayan jaridar @user domin babu banbanci tsakanin mulkin Buhari da mulkin Soja wallahi, ta kowane fanni matsaloli ne, duba da irin yadda ake yiwa talakka mulkin mallaka, Babu wani Abu na cigaba ga talaka a Nigeria😭😭 | 2negative
|
@user Wacece Zahra wacece Kiki ? End Banditry in the North 🙄 Bamu yafeba. | 2negative
|
@user Dama duk karyane inji gwamnanmu ba injiniba 🗣️🗣️🗣️🗣️ | 2negative
|
@user Saboda munafiki ne, duk silan korarmu daga world cup😏 | 2negative
|
@user @user Lol 😂 Sunji uwar wuta kenan | 2negative
|
Dataset Summary
NaijaSenti is the first large-scale human-annotated Twitter sentiment dataset for the four most widely spoken languages in Nigeria — Hausa, Igbo, Nigerian-Pidgin, and Yorùbá — consisting of around 30,000 annotated tweets per language, including a significant fraction of code-mixed tweets.
Supported Tasks and Leaderboards
The NaijaSenti can be used for a wide range of sentiment analysis tasks in Nigerian languages, such as sentiment classification, sentiment intensity analysis, and emotion detection. This dataset is suitable for training and evaluating machine learning models for various NLP tasks related to sentiment analysis in African languages. It was part of the datasets that were used for SemEval 2023 Task 12: Sentiment Analysis for African Languages.
Languages
4 most spoken Nigerian languages
- Hausa (hau)
- Igbo (ibo)
- Nigerian Pidgin (pcm)
- Yoruba (yor)
Dataset Structure
Data Instances
For each instance, there is a string for the tweet and a string for the label. See the NaijaSenti dataset viewer to explore more examples.
{
"tweet": "string",
"label": "string"
}
Data Fields
The data fields are:
tweet: a string feature.
label: a classification label, with possible values including positive, negative and neutral.
Data Splits
The NaijaSenti dataset has 3 splits: train, validation, and test. Below are the statistics for Version 1.0.0 of the dataset.
hau | ibo | pcm | yor | |
---|---|---|---|---|
train | 14,172 | 10,192 | 5,121 | 8,522 |
dev | 2,677 | 1,841 | 1,281 | 2,090 |
test | 5,303 | 3,682 | 4,154 | 4,515 |
total | 22,152 | 15,715 | 10,556 | 15,127 |
How to use it
from datasets import load_dataset
# you can load specific languages (e.g., Hausa). This download train, validation and test sets.
ds = load_dataset("HausaNLP/NaijaSenti-Twitter", "hau")
# train set only
ds = load_dataset("HausaNLP/NaijaSenti-Twitter", "hau", split = "train")
# test set only
ds = load_dataset("HausaNLP/NaijaSenti-Twitter", "hau", split = "test")
# validation set only
ds = load_dataset("HausaNLP/NaijaSenti-Twitter", "hau", split = "validation")
Dataset Creation
Curation Rationale
NaijaSenti Version 1.0.0 aimed to be used sentiment analysis and other related task in Nigerian indigenous and creole languages - Hausa, Igbo, Nigerian Pidgin and Yoruba.
Source Data
Personal and Sensitive Information
We anonymized the tweets by replacing all @mentions by @user and removed all URLs.
Considerations for Using the Data
Social Impact of Dataset
The NaijaSenti dataset has the potential to improve sentiment analysis for Nigerian languages, which is essential for understanding and analyzing the diverse perspectives of people in Nigeria. This dataset can enable researchers and developers to create sentiment analysis models that are specific to Nigerian languages, which can be used to gain insights into the social, cultural, and political views of people in Nigerian. Furthermore, this dataset can help address the issue of underrepresentation of Nigerian languages in natural language processing, paving the way for more equitable and inclusive AI technologies.
Additional Information
Dataset Curators
- Shamsuddeen Hassan Muhammad
- Idris Abdulmumin
- Ibrahim Said Ahmad
- Bello Shehu Bello
Licensing Information
This NaijaSenti is licensed under a Creative Commons Attribution BY-NC-SA 4.0 International License
Citation Information
@inproceedings{muhammad-etal-2022-naijasenti,
title = "{N}aija{S}enti: A {N}igerian {T}witter Sentiment Corpus for Multilingual Sentiment Analysis",
author = "Muhammad, Shamsuddeen Hassan and
Adelani, David Ifeoluwa and
Ruder, Sebastian and
Ahmad, Ibrahim Sa{'}id and
Abdulmumin, Idris and
Bello, Bello Shehu and
Choudhury, Monojit and
Emezue, Chris Chinenye and
Abdullahi, Saheed Salahudeen and
Aremu, Anuoluwapo and
Jorge, Al{\'\i}pio and
Brazdil, Pavel",
booktitle = "Proceedings of the Thirteenth Language Resources and Evaluation Conference",
month = jun,
year = "2022",
address = "Marseille, France",
publisher = "European Language Resources Association",
url = "https://aclanthology.org/2022.lrec-1.63",
pages = "590--602",
}
Contributions
This work was carried out with support from Lacuna Fund, an initiative co-founded by The Rockefeller Foundation, Google.org, and Canada’s International Development Research Centre. The views expressed herein do not necessarily represent those of Lacuna Fund, its Steering Committee, its funders, or Meridian Institute.
- Downloads last month
- 327