tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Tho ina ruwan mu dawani guntun munafuncin ku yama shekara dubu achan 😏😡
2negative
@user Gaskiya ci gaba da tsare Mallam Ibrahim El_Zakzaky zalunci ne kara ra!!!👌
2negative
@user @user @user Sir karya takai tun kafin a haife ta nake kallon films dinka 😂 😂 😂
2negative
@user Minister wutar lantarki abubakar shekau albornawy yace sai sun shekara basu ga wutar lantarki ba 😂😂😂😂
2negative
@user 😂😂🤣 Kajimin tsohon nan harda wani cewa Miliyan 50 . Tsabar rainin hankali 🥴
2negative
@user Indae ba qin xuwan Namu xae Sanya a Kore mu nee Daga Najeriya ba ae Bamu xuwa 🤸🤸🤸🤸
2negative
@user Mtseww.😒 yabon me? Yabo ta wajan zura idanu 👀 ana kashe mutane? Mufa mungaji da gafara sa bamuga kaho ba. #securenorth
2negative
@user 😂 haha 😂 Wals nima Nawa kullum ana ragemin narasa dalili
2negative
@user Kaji yanda bawan Allah Nan Ke Bayani Kai Kace An Nemi Shawararsa🤔🤔
2negative
@user Yau ga Lalacewa Ni Ameenatu🙆🏻🙆🏻🤣🤣
2negative
@user @user Laa dama rahama ke bahaguwa ce😍😁
2negative
@user @user Kina iskanci san ranki @user plx indai zaki burgeni ki curo NONON ki daya 1 plx i wan see somtin ☝
2negative
@user Tasu da ban ta talakawa da ban ina mu ina abun c suganan kasa bare maganin sa ai wutsiyar rakume tai naisa da kasa 🙄🙄🙄🙄
2negative
@user Billahillazi muda Dan sanda Babu wata Amana ,ko yayi harkarsa😎
2negative
@user Hhhhh aibaima cika komaiba dama anfada mana dan liti mugune...... Nan yadaga sphagetti (taliya) har yana kuka 😢 ashe bakin ciki yakeyi munajin dadi
2negative
@user Mu ba wani burge mu xaki yi ba dan kawai kin yi rubutu da Indiyanci...ynz hk ma wani ne ya rubuta ke kuma kk kwape 😂😂😂 Ke da wasa nk mk Celebrity yar KD😂😂😂
2negative
@user Ita kanta nigeria ai a lalace take balle wutar lantarki😂
2negative
@user Damacan da hadin bakin sa 🤔 domin kuwa baya son yan arewa musammanma mutanan KANO
2negative
@user @user @user @user @user @user 😂 kema dai akwai neman tada zaune tsaye
2negative
@user @user @user @user Yasin en kidnapping sun sace taska😂😂😂
2negative
@user Cewa zakuyi """"""""""""""""An kama wasu daga cikin kidnappers kuma an masu yankan rago"""""""""""""""". Sai kuma wace tsiya dan an kashe yan iska marasa amfani irin su 😎
2negative
@user Allah yasaka mana zaluntar mu da akayi.🙏🙏😏😏
2negative
@user Ba CORONA CE tajefasu a mawuyacin hali ba shuwagabannmu ne suka jefasu a mawuyacin hali, kai duk Al'ummar qasarnan mahukuntanmu ne suka jefamu a mawuyacin hali, sbd buqatar ransu, Allah zai saka Mana😭😭😭😭😭
2negative
@user Daidai kenan👌 tayaya za abar mutane cikin yunwa da fatara ace za aga daidai🤷🏻‍♂️
2negative
@user Qarya ne walhi Chewa zakuyi Mesa ake kashe Yan Arewa a kudancin najeriya 😠😠
2negative
@user Yanzu dai BBC suna so muce baba qarya yake... Toh bazamu fada ba🤣🤣🤣
2negative
@user Wayyo allah na dama na kasarmu yabata😭
2negative
@user Wahala El Rufa'i 🤣🤣😂
2negative
@user Karya yakeyi bazai. Iyaba yasauka kawai😭😭
2negative
@user Amma Kuma ai baa zauna lafiyanba yallabai Sir 👌
2negative
@user Kaji Tsinan ne watau Magudin zabe asali ya samo daga Amurka, amma in anyi a Africa don Raini sai suyi ta kumfar baki. 2023 Sai mun tafka Magudi domin Kayarda Wan nan gwamnatin Zubar da Jinin Talakawa.....In anyi magana muce Trump ya koya mana Sakon yan (PDP)🤣🤣🤣🤣
2negative
@user Ba aiki zaiyiba kenan🙄
2negative
@user Tunda anbiya ki kudi ba ba Dole kuce haka kusamu kukashe mutane. Allah waden naka ya lalace 👏👏
2negative
@user Durun uwar bomb din, kutumar ubanku dakai da fresh emir din. Da diyan shegun dasukayi wakan, da mixer din, da wanda yyi mastering wakar uwar babanku duka. Dan uwarku bazaku iya supporting better thing for we youths ba amma kunaso mu saurare ku. Duk kunci uban babanku duka😠😠😠
2negative
@user Amma dai BBC kun iya sharara qarya.. Astana din da @user Ta kama tayi ta lugudensu har aka tashi zaku ce wai tasha dakyar🙄 Wanda yayi wannan post din duk a gamata dan Arsenal ne😏
2negative
@user Rashin kwarewa ne yake damunsa wallahi, da yunwa mutane zasuji ko kuma da rashin kyautawar jami'an tsaro Zasuji😫😫😫
2negative
@user Idan har wannan labarin haka yake toh zaman Zina zasu, A haifi Yayan zina kuma..Allah kada ka jarrabemu da Wayewa wadda zata fitine mu cikin addininmu🙏Wannan karshen jahilaci da lalacewa Kenan subhanallah.
2negative
😂😂😂“@user: De Gea ya shiga tsaka mai wuya http://t.co/nQ6WVdJi4u”
2negative
@user Idan naga mace tana firar ƙwallo sai abun yayi min wani banbarakwai kamar naga 'yar daudun mata, ko ni dinne dan kauye oho!🤷
2negative
@user @user See this guy a Najeriyar ma ba’a gama sanin ka ba kana maganar duniya! Kasan girman duniya kuwa? Pls karkasake mana irin maganar shirmen nan 😒
2negative
@user duk abunda kafirae dinan sukayi qaryata ayar qurani da hadisai da kuma xagin musulunci da Annabi da sukayi to kisan Ke Allah zai kama da laifi don kece mufari😫
2negative
@user 😄ai dole ma ya shiga hannu, don kuwa iskancin nashi har da rainin hankali. Masallaci! Dakin Allah!🤔 Ai kawai su yi ragaraga da na mallen.
2negative
@user @user Ai bazai fure ba saboda ana zaluntar talakawa 😀
2negative
@user @user Gsky suma Kansu basuda anfani akasarnan duk dasu akekashe yan Nigeria shikuma #m.Buhari baya karban shawora tuntuni yakamata yachanja manyan jami'an tsaron kasarnan yaki☝✍✍✍
2negative
@user Wannan rashin hankali ne. Haba👎
2negative
@user Da gsky ne muna yamaidamu marasa hankali sai turawa diyansa kudi.waishi ba barawoba 😏
2negative
@user Ya murde Kano saura Edo kenan ? To a dai riqa kula da aljihun babban riga.👀
2negative
@user 😂😆 Labari da shuni , wannan ai tatsuniyace . Ai andawo daga rakiyar maci amana .
2negative
@user Yan Jam bulo suna ruwa knn 😂
2negative
@user Sam bai kamata ba sbd ynxu siyasa ta Zama abinda ta Zama🙃
2negative
@user Akan wannan azzaluman shugabannnin namu amma 🤔
2negative
@user Sai yanzu zaiyi maganan? Mashirmacin Gwamna kawai 😏
2negative
@user haba wai mutane sun koma kamar dabbobi suma kamar gargin tumaki ne da za a re na ma na wayo wai sata ita gwannatin wai ita an fita wayo ne abin tambaya anfi gwannati wayo wlh Allah sai ya tambebaku domin mu amana ce mu a gareku wlh zaku amsa tambaya😭😭
2negative
@user Kaikuma shugaban masu jahilta yan Nigeria 🇳🇬?😒
2negative
@user Kitty😂😂😂 ana iya shege
2negative
@user Yanzu wannan tsohon yayin jirgin a fidda billion yin naira aka saya kai cho😢😠
2negative
@user Ka gayawa su Tinubu daman su suka manna mana kai 🤣
2negative
@user Nabi London da Dubai da gudu🙄🙄
2negative
@user Hmmm rikicin duniya Da mai RAI akeyin sa 😂😂
2negative
@user @user @user RS kina bura uba pah ki tayin sama! sama!! sama!!! bama hassada da yin Allah goooo 🏹🏹
2negative
@user Maganar banza yakeyi mtswww😠
2negative
@user Kuna pretending kaman saint, while duk cin ku ake yayan iska kawai kuje kuyi aure yafi ye muku wannan yawon banzan 😡
2negative
@user Wlh hakane. Ga shuwagabaninmu abun ko damunsu ma bayayi. Haba Dan Allah kutuna dacewa wlh gobe kiyama zakuyiwa Allah s.w.a jawabi 😰👌
2negative
@user @user ko Binta gulma ba😂😂
2negative
@user Allah sarki, talauci aka sakamu har suke tunani su dauka su siyar a matsayin kayan gwangwan 😭😭😭
2negative
@user @user Shisha what😲.......kice wurin iskanci Kuka bude
2negative
@user Cibiyar Marasa Hankali da Tunani De Wanda Basa Kishin Kansu Da Al'Ummar Su. GA Rashin Hangen Nesaa Agurin Mu da San Zuciya.😒
2negative
@user Are dy Islamic scholars da baza a raina su ba🤓
2negative
@user Anya Buhari kana sauraran karatuttuka kana jin qalubalen da shugaba zai fuskanta ranar qiyama? Kayi adalcin baka tsira ba bare kuma irin wannan mulkin naka na kama karya. Wallahi gwamnatin Buhari bata amfani talaka da komai ba sai wahala da tsadar rayuwa. Ubangiji ya saka man😢
2negative
@user Ina Ganin sai an qara dagiwa gaskiya abin dai ba dadi wallahi 😢
2negative
@user Ya koma ghana ma ba Lagos ba 😂
2negative
@user Da Allah ku barmu da abun da ya dame mu, ban da firau'nonin damu ke dasu se kun qara taso mana wani! A tausaya mana 😭
2negative
@user Naija my country Ana Iya hege a wagga gwamnati Daga cewa secure north sai Kora🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2negative
@user Nikam maiye yake damun wanan ganduje 😤🤧 mutum sai jahilci😭😭
2negative
@user Har wata biyu wato a cigaba da kashe talakawa bayin Allah wannan ai shirme ne 😤😤😤
2negative
@user 😂😂😂😂😂😂😂 yaga alamar zai manna masa hauka yace I give up
2negative
@user ďan ma'karyaciya Daman wanine ya tambayeka ko warke 😡😏😏
2negative
@user **da ace Nigeria ne kadai keda corona virus da duk manyan kasan nan sunyi waje da iyalansu** *Amma yanzu ba gurin zuwa munanan daku*😎😎😎 *#ana mugun tare*🤝🏻
2negative
@user Gaskiya siyasar kano akwai matsala 👿👿
2negative
@user Bangaane wannan rainin hankalinba sun Sami tattaunawa Amman ba,a kwamishe Shiba 🙄🙄
2negative
@user Mtcheww bakuda aiki 😏 😏 😏
2negative
@user Makaryatan banza kawaiii👊👊👊👊👊👊
2negative
@user @user Shegiya sadau shikenan bazaki shigawar Maryam booth fada bah 🥶🥶😂😂 dey talk say duk kannywood kinfi su iya cima Twitter uwa @user
2negative
@user wanan haka yake babu ja aciki narantse da Allah kuma da kanku BBC kuna daya daga cikin hanyar da akebi wurin lalata kasar mu😭😭
2negative
@user Mahmod Dan masara Ana goyanka kana gemu😭
2negative
@user @user Zance ba a mana adalci dan abin yafara isar mu wlh mun gaji ga petrol sai hawa yake wlh bashi da imani baya tausayin talakawan arewa me yake mna nan yaxo yayi mna kuka😭 azabe amma ga abin da zai saka mana dashi nan
2negative
@user dama ai bakuyi niyan gani ba😎
2negative
@user Ya Allah governor Nasiru El-rufa'i ya kuntata mana Allah kana gani ya rabbi ka tsananta masa duniya da lahira🙏🙏🙏
2negative
@user @user ku da duniya 🌍 ta sanku da shira da mutane masu daraja da mutunci. Kunyi kuskure da kuka bawa wannan jahilin lokacin ku 😢 😔
2negative
@user Muma mun Lura masu shiga majalisa nijeriya yanzo,suna shiga ne don su sace mana arziki da kudaden kasa 🙄🙄🙄
2negative
@user Kaji wannan wawan kai da Buharin ma ya ware ka kaman ba vice president ba, dan shegiya xaka xo ka mana iyayi mtswwwwwww 🙄🙄
2negative
@user Matsalar BBC itace kawai sudai suyi posting subarka da comment ko replying na iska, Da ace zaku bada sakona da sai in fada amma kullum kodai muyi muku replyn haba😭😭
2negative
@user Toh meye amfanin sa wanna photo tozarce ne wanna munafukai kawai 😡😡😡
2negative
@user Kawai rufa rufa ne. Kuma idan masarautar Saudiya bata kwa6i MBS ba, sai yakai su mahallakka. Domin bashi yuwa, asamai ido, yana abinda yagadama 😎
2negative
@user @user """"""""""""""""Wallah babu tana da muni, da damina da ta ɗan riƙeni, Wallahi da ƙyar na ƙwace"""""""""""""""" ☹️
2negative
@user @user Yarinya idan ma zaki shirya wlh ki shirya, duniya ta tafi china wurin kwaso bulolin cin ubanki, saidai matsalar ba jirgi zata hauba da kafa zata, zata Jima bata dawoba amma wlh duk Randa ta dawo sai kin kwammace ki mutu, jakar banza jakar wofi 😎
2negative
@user Kai😊 wannan abu bemin daɗi ba
2negative
@user @user Rahama sadau, dama kinyi ne don kijawowa kanki zagi, surutai da muggan kalamai ko Kuma don hoton yayita trending, toh kinyi Kuma kinsamu abunda kikeso. Abun bakinciki agunmu shine taba martabar MAZON ALLAH SALALLAHU ALAIHI WASALLAM 💝💝💝,,, 😭😭😭..?
2negative
@user waike wace irin Macece Mara Jin Magana, ba Kince bazaki Kara bane, irin wannan abun da kikayi shi yaja aka Zagi Fiyayen Halitta Salallahu Alaihi Wassalam 😥😭😭 har kika fito kina Kukan MUNAFURCI kina cewa kin daina yanzu wannnan Maye kenan? https://t.co/bJHarmqwIN
2negative
@user Ku de yan iska ne wallahi 😂
2negative