tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Hakika. Late comer badan azziki bane bazan mantaba antaba yimin kof daya wallahi yadda naji araina kamar namutu amma gashi ina rayuwa cikin kunci dalilin rashin masoyiyata Allah sarki mutuniyar kirki baban tane me son abin Duniya 😭
2negative
@user Su kashe Su kawai! Su Aikowa Gwaunatin Nigeria da Kawunan su, saboda Suma next tym idan sun kama sudau mataki irin haka!🤷‍♂️
2negative
@user @user Hmmmm! In ance musu maras mutunci su zagi mutane. Ji yadda ta rungume shi kamar wani muharramin ta all in d name of wayewa🙌
2negative
@user Haka ya kamata a dinga yiwa shegun masu sace mana kudi😂😂
2negative
@user Durkushewa ta nawa kuma? Wannan daga daga cikin karya da ya saba ne.🤦
2negative
@user Eh musammam ma mugun bawa iron wannan👉 https://t.co/dI9R5279N5
2negative
@user na nesa Ke amfana, yayinda na karkashin ta keshan rana. Akan danganta Hakan da mutumin dana kusa dashi basu amfanar sa 😆
2negative
@user Abun ba magana kamar a anshe ma kuddi, Allah yasa rakkiya na tai yi 😇
2negative
@user Qaryar banza kawai mudai ba muga alamar hkan ba ai 😎
2negative
@user Wato Sai ina Ga kamar hukumomin kasar nan Basu gano rikicin Katsina Zamfara da Sokoto ba rikicin bandits bane, wallahi faction ne na Boko Haram. Idan zasu yi da gaske suyi ba zancen sulhu da Yan iska😣😣
2negative
@user Toh😲 wata sabuwa inji yan chacaha
2negative
@user Hmm Ka gama da talawa wlh 🤛
2negative
@user Bazamu yafewa duk wanda yake da sa hannu a rusa kano ba allah ya isa harbayan ranmu bazamu yafeba 😭
2negative
@user mungaji da karya since..... 😎😎😎
2negative
@user Karyane yen Hizbah kuma yen iskane🤫
2negative
@user Tabar BBC da bashi 😃😃😃
2negative
@user Allah ya la.anci shugaban France da magoya bayan sa Allah kasa a kai masu mummunan hari 🔫🗡🧨💥💣💣💣🤨
2negative
@user Shi wanan Baturen pha na kusa dashii koh shine babban Wanda ya cucemu da ya bayar da yancin 😁
2negative
@user Africa gidan mahaukata 😂😂😂
2negative
@user Qazamar banza Kinyi hasara wallahi Abanza zaki tafi wuta jaka👊🏽 https://t.co/3ME3JhESOK
2negative
@user Lol. Smh wallahi dai banga abun shaawa anan ba. Da na tsaya sauraran wanan abun gara kaimun bulala 30 zaifimun🤣
2negative
@user Idan anki kuma fa🤔
2negative
@user This old man she said Nigeria guy's cima zaune. Dan mai danna jaa🔥 kaje kaduba N_powar sunfito inka isa kabasu aiki 😠😠
2negative
@user Idan akaci gaba da lafiya ahaka, mafita daya ce ga yan arewa shine su fara ramuwar gayya kawai🙅🙅
2negative
@user 8 :2 zaama yan banza halda macron sai ya samu buttttttttttttttttttt 😃😅😂
2negative
@user Wannan karya da yawa take😂😂😂😂
2negative
@user Kutmelesiiiii yaji amsa Kam 🤣🤣 🤣
2negative
@user Kace ba a Nigeria kadai bane akwai en iska 😂😂😂
2negative
@user Kuji dan iska ana sacemu amma wae mawaka yake taya wa murna 😠
2negative
@user Gaskiya ina fatan haka amma dai abin kamar da wuya😢😢😢
2negative
@user wlh banji dadin qazafin nan d akae miki va kuma Allah xae saka miki kiyi hakuri abun n matukar bata min rae 😭will marry me wlh ina kaunarki kuma xan kasance tare dake amma nasan bai xama dole ki amunta dani ba amma ni dagaske nake ina s0nyin rayuwa dake
2negative
@user Wllh Banga amfani Zama da wanna zindikinba Kawai ayanki mishi hukuchi Da adinnimu ya tana da Allah ya Isa yahudanchi yachika duniya ya rabb kastarimu da tabiwa ire wanna turdakai da haihuwar ka kwara barinka wallahi 😭😭
2negative
@user Ya tafi da daloli kawai sai a canza sakamakon zaben😂😂
2negative
@user Babu na Allah ??😂
2negative
@user Wannan abin fa 🤔 Naga alamun dagaske ne, anma su kamfanonin layin da Kuma bakuna zasu Sha wahala
2negative
@user Da kuwa najeriya ta wargaje! Allah yasa shekara 8 dinnan iyakacin abunda zasuyi kenan har abada karsusake dawowa😎
2negative
@user Indai kuwa sunyi kama da juna, to Amerikawa suna ruwa🐕🐕
2negative
@user Irin yadda kike shan zagi a social media ne. 😂
2negative
@user Barkonon tsohuwa zaa harba mar😀
2negative
@user Ae mahmud ya jazama masu sunan shi😂
2negative
@user Yau ranar kaza gobe ranar kaza yen yen yen..saimuga yazusuyi idan ranakun suka kare abubuwan yin basu kare ba🤣🤣🤣🤣
2negative
@user Gaskiya Nigeria taji kunya, ace dan kasa sai ya debi abinci xai ci, sannan kuma a kama shi wannan tirr ne a duniya 😢
2negative
@user A duk lokacin da kakeso ka gano matsala akan wani! Toh tabbas ka shiga inda dole wataran sai an gani! Maaurata ba yara bane! This is stupidity 😡
2negative
@user Mahari ❌ Dan ta'adda ✔
2negative
@user Madugu ya tsorata 😂
2negative
@user Sbd rashin sanin makamar aiki🤔
2negative
@user Taji kana kiran 15b . I abun ba hauka bane, ko hanyar sata xubasu babbar riga suma 😂🤣
2negative
@user Suma cin Dan uwarsu 🤣
2negative
@user Wlh ina tausaya mata dole taci kutumar uban ta waiyo allah walakiriiii Rip @user 😢😢😢
2negative
@user Kungiyar likitoci ta Najeriya reshen jihar Kano ta tabbatar wa BBC mutuwar likita daya a jihar, yayin da 34 da sauran ma'aikatan lafiya suka kamu da cutar korona. 👉 https://t.co/H6Ldli9QYq
2negative
@user Ba don Allah akeyi ba kenan😀
2negative
@user Kai JAMAA 🤣🤣 wai Shin ah Ina @user kejin gulma neh. Koh dai son hada fada https://t.co/1WCFTZYRsm
2negative
@user Kinga adai dai kenan yanda allah zaici ubanki tnda izgili kike yi masa . Wannan shine kin sani kin take kenan; tab kina ruwa😛😛😛😛
2negative
@user Kaji Dan wahala kayi a banza 🖕🖕
2negative
@user A banza ance da karuwa yar iska 💁💁💁
2negative
@user Gaskiya wannan RISHIN SANIN CIWON KAI NE, yayinda Nigeria ke fuskantar kalu_ balan tsaro ta ko ina, wasu keson a canza mata suna ☹️☹️☹️☹️
2negative
@user Gaskiya Trump bai ya abin da ya dace ba 😎
2negative
@user @user Mudai muna ruwa 😔 Ba damn kallo
2negative
@user Da kudin mu, ma bamu ga wuta ba’ ballan tana ace kyauta za’a bamu 😏😏😏
2negative
@user Shege da baki 😄 kamar kare ya kurbi ruwan dumi
2negative
@user Bakusa uwar me sabulun ba ai 😂
2negative
@user Waike Yanzu kina da Bakin mgn tir tir nifa na tsani Mai Hali irin naki wlh🙆🙆🙆
2negative
@user Allah y rahamsheshi ya saka mana dan ni wallahi billahi bazan yapeba😭😭😭
2negative
@user Tafi tafi mah xa’ace an sace shugaban kasar indae aka cigaba da haka 🤔
2negative
@user Zasu ci da mutane NE in sun hanasu neman kudi? 🤔🤔
2negative
@user BBC iyayen propaganda... Da Boko Haram din dakuma IS din duka Mutane dayane, Kuma iyayen gidansu dayane su France, England da America. @user @user @user @user @user ba abunda Alumma sukeso kuke yadawaba illah kuna yada abunda iyayen gidanku sukeso 😏
2negative
@user @user A uwark... Dandai yau jumaat dana baki rua😞
2negative
@user Kina Ruwa Sa'adatu am 😀
2negative
“@user: 'Yan Boko Haram sun sace mutane a Kamaru http://t.co/iyhSNTVvj0”😿
2negative
@user Wani a ciki uban wasu ne, wani a ciki mijin wata ne, wani a ciki yana da iyaye tsofaffi wanda dashi suka dogara... Sai dai kawai suji kamar a mafarki ance musu an yanka wane😭... Wannan rashin imani da me yayi kama?
2negative
@user Ba sai ayi mugani ba In tusa zata hira wuta 😂 ni wlh Sam bantaba Jin shi a matsyn shugaban da zai iya rike Nigeria ba ko dayake sanda yai mulki baa haifeniba amma dai ni banji yana da kirkin ko kwarin gwiwar farfado da Nigeria saboda ai alamar karfi tana ga mai kiba😭
2negative
@user Dama bayida wani anfani, sai dai kawai yan kudun Nigeria dasuke koyawa yan arewacin Nigeria iskanci👌🏻. Eg Zina da shigan banza!
2negative
@user Wllh kwamnatimu tachikasun banza🙄😏kaijamaa anbasu sunruki duk dahaka suna niman na bati
2negative
@user Ai da kasheshi sukayi Wlh da Mun huta 🙅🏼‍♂️
2negative
@user Kanku akaijiii ba ruwana😕
2negative
@user Shegen kayaaa bah... Mutumina yaji kidan Genaral a sama kenan!🤣🤣🤣
2negative
@user Allah ya isan mu Garbati🙌😢
2negative
@user Bashi mara ji ba😂😂🤣🤣😂
2negative
@user Daga nan kasar italiya garin da covid 19 ya kashe mutum million 2, Wannan rashin aikin Yi ne kokuma hauka ne ko Neman magana, Ina ruwanmu da fassaran kukan mage nabi mage da gudu Babu takalma 🏃🏃🏃
2negative
@user Kowa yatuba dan wuya bbu lada😏
2negative
@user Agaskiya baa kyautawa mutanen kano ba.😀😀amma bamusan asalin yanda abin yake ba
2negative
@user Ku dai ba kwa daukar darasin rayuwa. Kurar da kawarki ta tayar har yanzu bata lafa ba fa. Amma maimakon kudan nutsu ku Bari ta lafa sannan a cigaba da gashi amma inaa..... Shine ke ma kike son jawo mana wani sabon zagin. Ba ku da kirki wallahi. 🙂
2negative
@user Ban yarda ba, idan kana yi, da baka Kara kudin man fetur ba, tunda Kaine ministan fetur.😒
2negative
@user Ku kuka sani🤦, maga mai karya acikin ku👌
2negative
@user Ƙarya kike☹️ You miss abroad dai coz of coro🤣🙄 Zaman gida dole 🇳🇬😜😜
2negative
@user Kokuma munafi kai ba🦍🦍
2negative
@user Kundin ubancan .. yaseen qarya kikeyi @user ... muzaki raena . Watou . Keee bakigama laefin shigan dakikayiva .. 😭😭😭 ... kinyi asaran dunia invaki kiyayeva .. asanadinki kinsa anzagi masoyin da Allah yayiki domin shi ... wlhy vamu yafeva ... munhadu gaban Allah ...
2negative
@user Aniyar su ta para bayyana, mu mun san dole dama akwai lauje cikin nadi. Dole yan arewa mu chanja salo kuma mu tashi tsaye don wlhy an bar mu baya.😖🙏
2negative
@user Galadima ae ya chi kai 😂😂
2negative
@user Babu wasu nasarori da anka samu😏😏
2negative
@user Wlh wasu mutane Akwaye raiyenin hankali garesu tayaya za,a cewa bisa kuskure bayan yasan banashi bane wannan bawai kuskure bane Daganganci ne tonda yasani ya aikata 😡😡😡😡
2negative
@user Kaji wawa Ana yunwa a duniyar mutame amma yana tunanin zuwa mars.. Salon corona idan tayi tsamari su gudu su barmu, oh ni talaka? 🤔
2negative
@user Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un😭😭 Allah yayiwa shugaban kasar najeriya muhammad Buhari TAURIN KAI😂
2negative
@user 🙄 Gaskia wannan abun yayi yawa wallahi, se kace babu jami’an tsaro
2negative
@user 😆😆😆 watama tana dakin saurayinta tana kwana amma harda ita ake zagi..i dnt wantu mention name here.
2negative
@user Toh fa su @user an rikice 🤔🤔🤔🤔🤔
2negative
@user @user @user @user @user Aha al’ada indae bataka ba arowa kayi to ko bazataima kyauba bakamar mae ita ba 🤣🤣
2negative
@user @user Su karbe wayoyinsa su bashi vivo 😡😡😡😡
2negative
@user Inbanda rashin imani ma kai wanene da zakace akashe halittar Allah kai Allah yayi ka daidai sai ka tsani bawansa mai matsala🤔banda ka gode mai kakuma rokamai sauki agurin Allah wallahi Allah ba abn wasa bani ba domin cikin sakan daya zai iya mai dakai halittar da bazaka ganu ba
2negative
@user Dan tana daya daga cikin wanda suka sa albasa yayi tsada?? 😂
2negative