tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Alhmdlh muyi farin ciki kamar yadda kuka kammala wannan shiri mae dogon xango lpy allah yabamu ikon kala lpy allah yasa muna cikin masu rayuwa kuma munawa kowa da yabada gudun muwa acikin wannan fatan alkhairi daga mal.aminu saira harxuwa ma aikatan shirin🙏
0positive
@user دجاج ma'na kaza kenan soyayya!☺️
0positive
@user Subhanallah Allah yakawomuna karshen wannan Annobar akasarmu bakidaya 🙏
0positive
@user @user @user Ayya Bruh, Allahu ya zaba maka mafi Alheri kaima, she dropped 5 laughing smiley for me😍😍 We done.
0positive
@user Allah ya barmu tare 💕
0positive
@user A aa..”amma munaso muje”👈🏻😅
0positive
@user Allah yakawo mana dauke a jahata KATSINA da kasarmu saboda ma'aiki sallallahu alaehi wassallam 🤲🏻
0positive
@user Episode Yayi kyau amma zanso naga ferouskhan ya bayyana kodan ya koyawa Mahmud Hankali. 😎
0positive
@user Malan @user a kullum salon sa da tsarin sa, yana zo mana da sabbin abubuwa, tabbas hausa film ba iya labarin soyayya ya tsaya ba, suna da gudummuwar da zasu iya badawa wajan matsalar tsaron kasar mu. Allah ubangiji ya qara basira babban oga na🙏🙏
0positive
@user Yaci ribar ciniki 😁
0positive
@user ameen sum ameeeen🙏🙏🙏🙏
0positive
@user Ga tukkan alamu basakkwata ce hahahahahhaha Na dade ina neman amsar wannan tambayan sai yau. Good job DORAYI👍
0positive
@user Lefinki iyawa Queen 👑
0positive
@user Ya yi daidai bai fadi karyaba sabi da RONALDO yakai dan kollon da za,a koyi 👍👍👍
0positive
@user Dariyarki qara bani dariya take 🤣🤣🤣 murmushinki qara sani murmushi yake 😊😊😊
0positive
@user Gaskiya jam’iyyar PDP tana da tunani mai kyau 👍
0positive
@user Ameen thummer ameen My super hero #Aminusaira yanxun kam Ankammala Azumi lfy Allah yabamu ldan ibadunmu Munajiran Films din #Labarina inamaka fatan alkhairi🙏🙏🙏🙏🙏🌹🌷
0positive
@user @user Ilimi Allah Ya sakawa Mallam 🙏
0positive
@user Munyafe masa saboda shugaba ne shi mai girma Allah yasa su cigaba da rikemana kasarmu najeriya Allah ya daga najeriya 🇳🇬🇳🇬
0positive
@user Basuga komaiba.......... So happy 😁😁😁
0positive
@user A Sakkwato 🇳🇬 43°C🌡️ 💥 Allah ya kawo muna Sauki https://t.co/qPzfIEo8Up
0positive
@user @user @user Rahama kuyi ma Allah ku saki SOC season 3. I've been waiting wallah 😭
0positive
@user Wallahi Nima Ganinki Kawai Nakeyi... My One And Only Actress @user 👑❤
0positive
@user @user Kaduna sai ali-Nuhu 🤣🤣🤣
0positive
@user Tsakani da Allah in ba a yi hankali ba sai 🇸🇩 SUDAN ta koma 🇱🇷 LIBIYA
0positive
@user 😥 Allahu Akbar, Allah ka kawo mana karshen wannan Bala'i
0positive
@user mukam muna biyayya ga gwamnati duk abunda tace idan bawai yasaba mawa addinin islama bane muna masu biyayya yauwa 🙂
0positive
@user Allah ya tsare da gaba😂😂
0positive
@user Ameen! May Aljanna be their final abode 🙏🙏🙏
0positive
@user Koma wanne irin nau’i neh Allah zai karemu 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
0positive
@user Allhmdllh......Allah yatona asirinsu.....👏🏾👏🏾👏🏾🤚🏼🤚🏼
0positive
@user Yaye kyau... gaskiya Mahmud yana playing role mai wuya a wannan shirrin labarin...😀
0positive
@user Toh Mudae wannan cutar Allah ya karu mu 🙏kuma mutane sugane cewa idan kaga gemun dan uwanka yakama da wuta toh ka yai yafa ma naka ruwa
0positive
@user ALLAH ka yaye mana wadannan masifu a Nigeria. 🇳🇬
0positive
@user MashaAllah Allah ya Kara daukaka darajar wanan Film @user Allah ya nuna Mana kizo Jahar Katsina Domin haska Mana Shi a cinema Amin🤲🤲🤲🤲🤲
0positive
@user Allah yajikansa da rahma yasa albarka ga iyalansa Daya Bari Amen 🤲
0positive
@user @user @user @user congratulations stardom har birnin sin😄
0positive
@user @user Congratulations @user zamuzo musha kaman ba gobe🙌
0positive
@user Amin y rabbi Dama Allah SWT y halicche mu sannan y ban ban tamu t bangaren yare , al'adu d Kuma kabilu Ba don komai bah Se Dan wannan dalilan Allah y karo mana lpy d Zaman lpy gami d yalwar arziki a kasar mu Najeriya 🤲🏻🤲🏻🤲🏻 https://t.co/csEf5l3crD
0positive
@user Kuma dai ya Allah mun mika lamuramu zuwa gareka ya Allah ka kawo mana Mafeta kasa ta nageria ya Allah kai ne maji rokon bayinka Amin ya hauyu ya kauyumu 🙏
0positive
@user ALLAH ya sa ka da alkharin sa 🤲
0positive
@user Allah ya fiddasu lafiya 🙏 alfarmar annabi Muhammad S A W 🙏💞💞🌙
0positive
@user Allah ya sauwaqe mata wannan jarrabawar 😢
0positive
@user @user Allah yasa afara asa'a Allah yayi jagora💕💕
0positive
@user Good,haka muke so yan man united ayi hakure sai next level😂😂😂
0positive
@user Show love to Rahama sadau 😍😍😍
0positive
@user @user @user @user @user @user @user @user @user @user 💃🤸💃 Masha Allah, Muna godiya da aikin megida @user ..
0positive
@user Allah ya karemana kasarmu tagado Nigeria da kare warsa daga sharrin yan siyasa ameeeeeeeeeen🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
0positive
@user Dan Allah a ina xan samu complete shirinku da kukeyi mai suna DAN BIRNI I’m in love with the movie. Thanks 🙏 Allah ya kara daukaka
0positive
@user Allah yakara jagora🤲
0positive
@user Ko babu komai akwai araha..😄😄😄👍👍
0positive
@user Gamji mazan kwarai namiji uban yan boko, ALLAH ya qara haskaka makwanci🙏
0positive
@user Idan ansamu iPhone 1 in aso😹💖
0positive
@user gsky hirar nan tae dadi Allah ya taemaka🙌🙌
0positive
@user Allah ya sa mu dace Amin 👏
0positive
@user Allahu'akbar Allah yaqara nisan kwana mai amfani daga bakin jikan Mal. Arzika Dan Nepu Sokoto state Bodinga l/g Ketaeren Sawaba Area 🙏
0positive
@user Allah yashiryar damu baki dai wlh wasu mutane Akwai sheri garesu 🤔🤔🤔
0positive
@user Sister dinki tayi kyau sosai 💗💌 🙈
0positive
@user Gsky ne Allah ya taimaki 👑💪
0positive
@user Ba'a cewa """""""""""""""" ya mutu""""""""""""""""😒 kamarh dabba, Sai dey ace"""""""""""""""" yarasu"""""""""""""""" Allah ya mugane amen.
0positive
@user A haba dai Kano pillars..😥 Allah ya bashi team a Chan inda take🙏
0positive
@user Ah lallai ka burge 👏👏👏
0positive
@user @user Ya subhanallahi 😭💔Allah ya jiqansu ya gafarta musu ameen
0positive
@user Wannan gsky ne wallahi munacikin lahaula Allah muke roqo daya kawo mana daukinsa 😥😥😥
0positive
@user Toh Allah ya sakawa yan Gaza 😭
0positive
@user Allah Yasa Donal Trump Y kawo w Buhari Ziyara suyi Hanu biyu d Shi Amin 🤝
0positive
@user Aslm BBC Hausa tambaya ta itace shekara BBC Hausa nawa kuma a wace kasa takene Nagode 🙏 fatan alkairi
0positive
@user Ba wasa a fuskokinsu, may you succeed always guys💪
0positive
@user Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe 🤲🤲
0positive
@user Abu nafarko gamawa da duniya lafiya kuma inason ingama da uwayena lafiya sannan Arzikin duniya dana lahira, sannan inason ganin annabi (s.a.w) koda cikin mafarkinane...gaskiya dai kuma inason aure.....😅
0positive
@user @user @user Allah ubangiji yaiwa rayuwarsa albarka🙏🏻
0positive
@user @user Baka film din banza director Allah ya dafa ni nasan zai yi daidai da abnd ake bukata.🤩😍🤩
0positive