audio
audioduration (s)
0.84
12.6
speaker_id
stringclasses
2 values
text
stringlengths
10
133
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
1 value
age_range
stringclasses
1 value
phase
stringclasses
1 value
6N67R
Eh kwari za su mutu nan da mako mai zuwa
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Jiya na siyo kankana a kasuwar ƴan lemo
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Nawa ne farashin askin buzur?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Yaran Jon sun tafi koyan Baibil.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Zo mu hadu bishiyar nan
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Kaduna na alfahari da al'adar tatsuniyoyi na addini, wanda galibi ake yaɗawa yayin taron jama'a.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Shin za ku zama wani ɓangare na ƙaddamar da iria wata mai zuwa?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Fenti kalan albasa zan yi ma daki na
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Shin shi ne mai ƙara?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Maza da mata suna saka shimi a matsayin kayan Sawan ciki
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Yan jarida masu bada labarai ne
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Yadda aka tsara kayan a wannan wuri ya burge ni.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Lido wasan ne na allo.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Na sami sababbin ƙyankyasa
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Mallam Aminu dan kasuwa ne à kasuwan Kure.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Na duba labulen waje akan layukan wutar lantarki, don tabbatar da cewa komai ya yi kyau.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Dogs have sharp teeth
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ganyen magarya yana ɗauke da wasu sinadarai masu inganta lafiyar mutum.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Gobe sanbiya kudin shagon naj
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Na ziyarci wurin shakatawa na ruwa kawai don kallon yanayin.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ana siyar da kayan lambu na yau da kullun da yawa a kasuwar Yankaba dake Kano
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Shin fim ɗin yana da mahimmanci?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Musa ya ce mantelukas maganin alaji ne.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Larai ta yi tsifa da kibiya
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Liman ya ba da auren Fatima.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ka miƙe,sannan ka yi hannun dama, ofishin gubanarwan shi ne na farkon.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
An bayyana cewa ciwon kai, amai da ciwon kai alamun ciki ne.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Musa ya siyo ragon layyar bana
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Mangoro kalan sa kore ne
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Nazo na ɗaya a makarantar mu, an bani kyautar wazobia.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Kaduna ta gudanar da bikin fina-finai da aka gudanar da bikin fina-finan cikin gida da na waje.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ma’aikatan jinya suka ce mu jira su
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Keke na da taya uku kuma ya na daidaituwa
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
A Imo, an yi amfani da bankunan kasuwanci sosai a baya don yin cinikin kuɗi na musamman da ayyuka?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ya yanayin mu'amalar ki da mutanen da kike aiki dasu?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Dutsen koda alama ce ta gazawar koda
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
zan je wajen maƙera gobe
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ana yiwa yawancin jarirai allurar rigakafi bayan an haife su
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
A'a ba zan iya kawo maganin kwari ba?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Lauyoyi ke yin shari'a a kotu
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Zan bar wannan otal ɗin da karfe sha-biyu na rana.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Wancen ne kalar kayan imaigireshon?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
A da, babu farar allo.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
HOD yana jawabi ga ɗalibai?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Taliyar Indomi ita ce taliyar da tafi yawaita a Najeriya.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Kananzir ta kare jiya
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Mahaifiyata koyaushe tana gaya mana mu kashe kayan lantarki idan ana ruwan sama
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ba na son busar da kifi na a rana don ƙuda da ke taɓawa
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Shin indomie kaji kake yi?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Zan saya sabon fitilan mota
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ɗan'uwan ya yi kamar yana kishin 'yar uwarsa, ba za ka yarda ya yi ƙarya ga abokan kasuwancinta ba.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Maikudi yana yaudarar matarsa?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Na saya waken suya domin in yi awara da madaran suya.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Waɗancan kifin ba a ci su ba tun jiya
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Anyi maganin sihiri da ganyen magarya a baya.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Abun awon Lustitia na wakiltar "Rashin son kai."
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Bari na baka number da Bello yake whatsapp da ita
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ana zaɓar shuwagabanni a ƙarƙashin jam'iyyun siyasarsu
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Mutane ne zasu zaɓe ka
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Babban laifi ne a kwafi aikin wani ba tare da amincewar su ba.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Gidajen da ke GRA suna da gate.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Adalci shi ne yin abu ba tare da yaudaran mutum ba
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Za ku daina cin abinci kullum?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Nawa kika sayi gidan?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
A Najeriya 'yan sanda na fitar da rahoto don samun takardar shaidar kotu a lokuta daban-daban.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ibrahim yAna son jin tatsuniyar dabbobi kaman ta gizo da koki
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ka tabbata ka je sunan gidan alhaji rabiu!
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
A Imo, Nnekata nuna sarƙar wuya me kyau wadda aka haɗa da wuri na gida.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
rashin ilimi ya sa su cuta
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Shin akwai mai rike da mukami a cikin danginku?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Aminu Aliyu ne.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ba ra yarona ya tafi makarantar
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Na iya tuƙa mashin.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Bauchi sh ne Mafi yawancinsu ma'aikata ne
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ina neman icen ɗaurawa domin maganin baƙon dauro.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ni da ƴar uwata za mu kalli fim ɗin Snow White gobe
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Malam yana dakin lecture?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Bazan iya tabbatar da haka ba amma karki yarda da komai sai kinyi bincike
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Labaran siddabaru yawanci labarai ne akan maita.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Jemi labar bankin tana kuka jiya, kasa kudin da sace
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Muje muyi iyo a can wajen
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
A'aladan gargajiya,mutane da sun yi laifuka wanda ba'a gafartawa ana kore su daga al'umman.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Me naira dari biyar da ashirin zata yiwa bazawara mai 'ya'ya biyar?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Ana amfani da Loratadin don magance alamun rashin lafiyar jiki, irin su atishawa da kuma yoyon hanci.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Maman isa tayi faɗa da shugaban makaranta jiya
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
A'a, ba a noma shi ba
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Musa ya ce akwai kujeru guda ɗari kacal a cikin ɗakin taron.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Gidan jarirai mara uwa suna ba da kulawa da matsuguni ga yaran da suka rasa uwayensu.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Na cinye duka dodon koɗi da ke cikin miyar.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Za a iya fitar da kilishi zuwa ƙasar waje
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Ofishin Dean yana da kyau?
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Yawancin masu ta'amalli da miyagun kwayoyi su na kamuwa da gazawar ƙoda
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
a da, ba wanda ya iya turanci a najeriya
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Likitan ya ce wa Usman ya dawo gobe domin a yi masa gwajin koda
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Nayi ƙiba lokacin da nake da ciki.
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Zan sake dumma abincin a cikin tanda na lantarki.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Kamal na son yin wasa idan ana ruwan sama.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Me yasa suka kama Kola?
hausa
female
30-over
phase 2
PJ07Y
Kun yana son tseren mota.
hausa
female
30-over
phase 2
6N67R
Hana mutane shaye shaye na da wahala
hausa
female
30-over
phase 2
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
18