Datasets:

Task Categories: text-classification
Languages: ha
Multilinguality: monolingual
Size Categories: 1K<n<10K
Licenses: unknown
Language Creators: found
Annotations Creators: expert-generated
Source Datasets: original
Dataset Preview Go to dataset viewer
news_title (string)label (class label)
Atiku Abubakar Ya Kada Kuri'arsa A Jimeta A Jihar Adamawa
3 (Politics)
Kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya
1 (Health)
Afghanistan: Masu Fashin Baki Sun Nuna Shakku Kan Yiwuwar Kulla Yarjejeniya
4 (World)
Gwamnatin Kaduna Ta Gindaya Sharuddan Jinyar El-Zakzaky
2 (Nigeria)
An Fara Yi Wa Jami’an Tsaron Najeriya Binciken Kwakwalwa
2 (Nigeria)
Amurka ta saka Koriya ta Arewa cikin kasashen dake taimakawa ta'addanci
4 (World)
Sinadarin Vitamin C Na Cikin Dillalen Kashe Tarin Fuka
1 (Health)
Ana kara samun yara dauke da cutar shan inna a Najeriya
1 (Health)
Mai Yiwuwa Shugaban ISIS Na Da Rai
4 (World)
An Bullo da Wani Shiri na Talafawa Mata Masu Juna Biyu a Jihar Bauchi
1 (Health)
Kamfanin Pfizer Ya Fara Biyan Diyya A Kano
1 (Health)
Gwamnatin Tarayya taci alwashin shawo kan yaduwar zazzabin lassa
1 (Health)
Hukumar Zaben Nigeria Ta Kara Wa'adin Yin Rajista Zuwa Karshen Wata
3 (Politics)
Kisan Wani Matashi ya Janyo Takaddama da 'Yan Kwastam a Nijer
0 (Africa)
Masanan Lafiya Sun Shawarci ‘Yan Nigeriya Su Yi gwajin Ciwon Suga Lokaci Lokaci
1 (Health)
Hira da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara a Nijar Kashi na Daya
1 (Health)
Gwamna Rotimi Amaechi Zai Gana Da Bill Gates
1 (Health)
Matsalar Sufuri a Babban Birnin Tarayya Abuja
2 (Nigeria)
An Kai Hari A Wata Makarantar Mata A Jihar Zamfara
2 (Nigeria)
Buhari Ya Bayyana Makudan Kudaden Da Ake Sacewa Kasashen Afirka
0 (Africa)
Gobe Lahadi za a fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa a birnin Washinton
1 (Health)
Ganduje Na Neman Ja'afar Ya Biya Shi Diyyar Biliyan 3
3 (Politics)
Kotu Ta Amince INEC Ta Ba Atiku Damar Duba Takardun Zabe
3 (Politics)
Nijar: An Kammala Taron Tsoffin Shugabannin Afirka
0 (Africa)
VOA Ta Kaddamar da Sabon Bidiyo Akan Illar Ta’addancin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
4 (World)
Sai An Tashi Tsaye Wajen Yakar Ta'addanci A Kasashen Afrika
0 (Africa)
Rikicin Tiv-Jukun Na Damu Na – Buhari
2 (Nigeria)
Mata Masu Zaman Kan Su A Abuja Sun Zargi 'Yan Sanda Da Yi Mu Su Fyade
2 (Nigeria)
Yar Najeriya Na 'Daya Daga Cikin Mata Hudu Da Aka Karrama a Duniya
4 (World)
An Baiwa Gwamnatin Kano Shawarar Dakatar Da Sarki Sanusi Lamido Sanusi
2 (Nigeria)
Buhari Ya Yi Magana Da Mahaifiyar Leah Sharibu Karon Farko
3 (Politics)
Boris Johnson: Ya Zamo Sabon Shugaban Jam'iyyar Mazan Jiya
4 (World)
Manyan Malaman Islama Na Najeriya Sun Bayyana Goyon Baya Ga Yaki Da Polio
1 (Health)
Ministan Harkokin Noman Najeriya Ya Koka Akan Ingancin Irin Shuka a Najeriya
2 (Nigeria)
Simon Lalong Ya Yi Alkawarin Kawo Sauyi A Jihar Filato
3 (Politics)
An Kafa Kotu Ta Musamman Da Za Ta Binciki Jami'an Soji 21
2 (Nigeria)
Karin Bayanin Kafa Dokar Hana Fita a Gombe
2 (Nigeria)
Gwamnan Jihar Filato Ya Bayar Da Tabbacin Lashe Zaben Jihar
3 (Politics)
Masanan Lafiya Sun Kiyaye Ranar Cutar Ciwon Hakarkari ta Duniya
1 (Health)
Hukumar DPR Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Na Bugi
2 (Nigeria)
An Sake Jan Damarar Yaki Da Polio A Jihar Bauchi
1 (Health)
An Rabama Sama da Mutane Miliyan Biyu Ragar Gidan Sauro a Jihar Naija
1 (Health)
Dole A Ba Kananan Hukumomi Kudaden Su Kai Tsaye
3 (Politics)
Shin Muhawarar 'Yan takara Na Yin Tasiri a Siyasar Najeriya?
3 (Politics)
Shugaban Amurka Na Shirin Kiran Iyalan Sojojin da Aka Kashe a Nijar
4 (World)
An Gudanar Da taron Tunkarar Sauyin Yanayi A Yamai, Nijer
0 (Africa)
Kada Ku Yarda Ku Shiga Bangar Siyasa: Amina Titi Atiku Abubakar
3 (Politics)
Wani Tsohon Maganin Maleriya Da Aka So Daina Amfani Da Shi Ya Sake Samun Farin Jini
1 (Health)
Zamfara Na Samun Koma Baya A Sulhunta Da ‘Yan Bindiga
2 (Nigeria)
An Ceto Bakin Haure 211 Daga Tekun Libya
0 (Africa)
Matasan Arewa Sun Yi Tir Da Matakan Hukumomin Lagos Da Rivers
2 (Nigeria)
Yan Keke Napepe Sun Fara Yajin Aikin Gama-gari A Jihar Adamawa
2 (Nigeria)
Taliban Sun Hallaka Dakarun Afghanistan 40
4 (World)
Jami’an Tsaron Farin Kaya Na Tantance Sakon Sautin Leah Sharibu
2 (Nigeria)
Kwararru sun bayyana damuwa game da sabon maganin yaki da cutar kanjamau
1 (Health)
An Tilasta Wa Mazauna Gabar Kogin Binuwai Barin Gidajen Su
2 (Nigeria)
Malaman Makarantun Gaba Da Sakandare Sun Shiga Yajin Aiki A Jihar Naija
2 (Nigeria)
Majalisar Dattijan Najeriya ta amince da dokar zabe
3 (Politics)
Al'ummar Kasar Yigoslabiya Zasu Kada Kuri'ar Raba Gardama
4 (World)
Shin Matsalar Da Kudin Lira Na Turkiyya Ke Fuskanta Za Ta Iya Shafar Naira?
4 (World)
Daliban Jami'o'in Najeriya Sun Koka Kan Yajin Aikin Malamai
2 (Nigeria)
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun Samu Taimako A Taraba
2 (Nigeria)
Wasu Jiragen Ruwa Biyu Sun Kone A Kogin Oman
4 (World)
Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa
0 (Africa)
Sikari Ke Kawo Ciwon Zuciya, Ba Man Kitse Ba
1 (Health)
Yara Miliyan 230 Basu Taba Samun Rejistar Haihuwa Ba
1 (Health)
Fursunoni 40 Suka Halaka A Fadacefadacen Da Barke A Kasar Brazil
4 (World)
Asusun yaki da kanjamau, zazzabin cizon sauro da tarin fuka ya sami tallafi
1 (Health)
Taron AU Ya Cimma Yarjejeniyar Cinikayya
0 (Africa)
Abin Da Ya Sa Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Shugaban Kasa
3 (Politics)
Sai An Hada Kai Za a Iya Tabbatar da Kawar da Polio
1 (Health)
Indimi Ya Sake Ginawa ‘Yan Gudun Hijara Gidaje 100
2 (Nigeria)
Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon Tace ISIS Ce ta Kai Harin Jamhiriyar Nijar
4 (World)
An Yi Watanni ba a Samu Bullar Polio a Jihar Borno Ba
1 (Health)
Bawumia: Matasan Ghana Kada Ku Bari 'Yan Siyasa Suyi Amfani Da Ku
0 (Africa)
Ayyuka Sun Tsaya Cik A Kano Sanadiyar Yajin Aikin Ma’aikata
2 (Nigeria)
Kungiyar Myetti Allah Tace Bata Shiga Harkokin Siyasar Najeriya
2 (Nigeria)
Afghanistan: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Da Raunata Wasu
4 (World)
Sarkin Kano Ya Yi Kira A Kwantar Da Hankali Yayin Jiran Kammala Zabuka
3 (Politics)
FBI Ta Bankado Wata Babbar Harkar Damfara Ta 'Yan Najeriya
4 (World)
Amurka Ta Kama Wani Dan Leken Asirin China
4 (World)
Rikicin Jukun/Tiv: Buhari Ya Nemi a Kai Zuciya Nesa
2 (Nigeria)
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karyata Zargin Da Ake Masa
3 (Politics)
Hukumar Zaben Nigeria, INEC, Na Bukatar Naira Biliyan 189
3 (Politics)
Maganin Kashe Kaifin Cutar SIDA Mai Suna Truvada Ya Nuna Alamun Yin Rigakafin kamuwa Da Cutar
1 (Health)
Har Yanzu Jihar Kano Ba Ta Da Mataimakin Gwamna
3 (Politics)
Najeriya: Akwai Bukatar Tunawa Da Mata a Sabuwar Gwamnatin Buhari
3 (Politics)
Wasu Kasashe 8 Na Duniya Zasu Fuskaci Matsalar Shigowa Amurka
4 (World)
John Kerry Yayi Tur Da Matakin Da Trump Ya Dauka Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran.
4 (World)
Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram
0 (Africa)
China Da Amurka Sun Kasa Cimma Yarjejeniyar Cinikayya
4 (World)
Mutum 5 Sun Mutu a Sabuwar Zanga Zangar Sudan
0 (Africa)
Yan Fashi Sun Kashe 'Yan Sanda 6 A Garin Akwanga A Nasarawa
2 (Nigeria)
An Fayyace Ma Sabbin Ministocin Najeriya Ma'aikatunsu
3 (Politics)
Karo Na Biyu Karamin Yaro Ya Mutu A Tsare Kan Iyakar Amurka
4 (World)
Dan Asalin Liberia da Ya Zo Amurka Gudun Hijira Ya Zama Magajin Garin Helena a Jihar Montana, Amurka
4 (World)
Ana sa ran mahaukaciyar guguwar teku ta Maria zata ratsa a Martinique da kuma Dominica
4 (World)
Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga 'Yan Najeriya
4 (World)
Masu Kudi Sun Tallafa a Yaki Da Sauyin Yanayi a Yankin Sahel
0 (Africa)
An Yi Gwanjon Motocin Kawa Na dan Shugaban Equatorial Guinea
0 (Africa)
End of preview (truncated to 100 rows)
YAML Metadata Error: "paperswithcode_id" must be a string

Dataset Card for Hausa VOA News Topic Classification dataset (hausa_voa_topics)

Dataset Summary

A news headline topic classification dataset, similar to AG-news, for Hausa. The news headlines were collected from VOA Hausa.

Supported Tasks and Leaderboards

[More Information Needed]

Languages

Hausa (ISO 639-1: ha)

Dataset Structure

Data Instances

An instance consists of a news title sentence and the corresponding topic label.

Data Fields

  • news_title: A news title
  • label: The label describing the topic of the news title. Can be one of the following classes: Nigeria, Africa, World, Health or Politics.

Data Splits

[More Information Needed]

Dataset Creation

Curation Rationale

[More Information Needed]

Source Data

Initial Data Collection and Normalization

[More Information Needed]

Who are the source language producers?

[More Information Needed]

Annotations

Annotation process

[More Information Needed]

Who are the annotators?

[More Information Needed]

Personal and Sensitive Information

[More Information Needed]

Considerations for Using the Data

Social Impact of Dataset

[More Information Needed]

Discussion of Biases

[More Information Needed]

Other Known Limitations

[More Information Needed]

Additional Information

Dataset Curators

[More Information Needed]

Licensing Information

[More Information Needed]

Citation Information

[More Information Needed]

Contributions

Thanks to @michael-aloys for adding this dataset.

Edit dataset card
Evaluate models HF Leaderboard