news_title
stringlengths 18
125
| label
class label 5
classes |
---|---|
Najeriya Da Nijar Suna Aiki Tare Ta Fuskar Difilomasiyya Da Soja-Buratai | 0Africa
|
Man Fetur Ya Wadata A Lokacin Kirsimeti | 2Nigeria
|
Zimbabwe: Mugabe Na Shan Yabo Da Suka | 0Africa
|
An Gano Wani Sinadari Dake Hana Yaduwar Cutar Daji | 1Health
|
Masarautun Jihar Nasarawa Sun Dauki Matakan Samar Da Zaman Lafiya | 2Nigeria
|
Masana kimiyya a Amurka sun sakewa Sauro fasalin halittar sa | 1Health
|
Sojojin Myanmar Sun Yi Niyyar Kisan Kare Dangi Ma Kabilar Rohingya - Rahoton MDD | 4World
|
Cece Kuce Diplomasiyya Tsakanin Kasashen Duniya akan Iran | 4World
|
Yau Ce Ranar Hada Mangunguna Ta Duniya | 4World
|
Dangin Kofi Annan Sun Yi Bankwana Ma Gawarsa | 0Africa
|
Ruwan Da Aka Sako Daga Kasar Kamaru Ya Hadasa Ambaliyar Ruwa A Adamawa Da Taraba | 0Africa
|
Burtaniya Na Son Wuce Amurka a Zuba Hannun Jari a Afirka | 4World
|
Gwamnatin Jihar Yobe ta Yi hobbasa a yaki da cutar kanjamau | 1Health
|
Tasirin Tsohon Shugaba Ibrahim Babangida A Siyasar Nigeria | 3Politics
|
Yadda Aka Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da Abin Da Ya Biyo Baya | 3Politics
|
Najeriya: Shugaba Buhari Ya Karbi Wasu Tsoffin Gwamnoni Biyu | 2Nigeria
|
Gwamnatin Pakistan Ta Sasanta Da Kungiyoyin Islama Masu Zanga Zanga. | 4World
|
Taron Kabilar Kambari Ya Ja Hankali Kan Zaben Kasa | 3Politics
|
Boris Johnson Ya Maye Gurbin Theresa May | 4World
|
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama | 2Nigeria
|
Yan Adawan A Kamaru Sun Koka A Kan Yanda 'Yan Sanda Ke Hana Su Zanga Znaga | 0Africa
|
Wata Kungiya Ta Sayawa Shugaba Buhari Fom Din Tsayawa Takara | 3Politics
|
Nijar: Musabbabin Zanga Zangar Da Ta Barke a Maradi | 0Africa
|
Ana Cuwa-cuwar Tikitin Jirgin Kasa A Kaduna | 2Nigeria
|
Kwamitin Lafiya Ya Bukaci A Rika Yiwa Wadanda Suka Manyanta Gwajin Cutar HIV | 1Health
|
Cutar Ebola Ta Shafi Lardi Na Biyu A Congo | 1Health
|
Yara Miliyan Daya Ake Kokarin ba Maganin Rigakafin Polio Yanzu Haka a Anambra | 1Health
|
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Kaiyyana Karuwar Ciwon Hanta | 1Health
|
Magungunan Cutar HIV Yana Iya Taimakon Marasa HIV | 1Health
|
Taraba: Jam’iyyun Adawa Sun Zargi Gwamnati Jiha Da Cin Zarafin Ma’aikata | 3Politics
|
An Fara Yiwa Dalibai Gwajin Cutar SIDA a Damagaram | 0Africa
|
Turkiyya Ta Shirya Karbar Ikon Birnin Manbij Dake Hannun Kurdawan Syria | 4World
|
Bom Ya Tashi Cikin Ofishin Kamfe A Kudancin Afghanistan | 4World
|
An Rage Wa Tsoffin Gwamnoni Biyu A Najeriya Zaman Gidan Yari | 2Nigeria
|
Su Waye Ke Hura Wutar Rikicin Jahar Zamfara? | 2Nigeria
|
Sajojin Rasha Sun Azabtar Da Mahamat Nour Mamadou | 0Africa
|
Bakin Haure 83 Daga Nahiyar Afirka Sun Mutu a Teku | 0Africa
|
Akalla Mutane Hudu Sun Mutu A wani Harin Bam A Afghanistan | 4World
|
Zamfara: Kotun Koli Ta Kori Karar Jam'iyyar APC | 3Politics
|
Hadarin Jirgin Sama Ya Kashe Mutane 19 a Sudan Ta Kudu | 0Africa
|
Yan Sandan Faransa Sun Karya Lagon Masu Zanga-Zangar Kasar | 4World
|
Asusun tallafi na Bill da Milinda Gates zai tallafa wajen aiwatar da wani sabon salon rigakafin shan inna | 1Health
|
Ana Ganin Haske a Taron Da Amurka, Taliban Ke Yi Na Sasanta Rikicin Afghanistan | 4World
|
Buhari, Atiku Sun Yi Allah Wadai Da Kisan ‘Yar Shugaban Afenifere | 2Nigeria
|
Fiye da mata dubu goma da tamanin ne suke kamuwa cutar dajin bakin mahaifa a Nigeria | 1Health
|