news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Kwamandan 'Africom' Ya Fara Gudanar Da Ziyara A Nijar
0Africa
Kotun Rasha Ta Umurta Tsare Wasu Ma'aikatan Jirgin Ruwan Ukraine
4World
Ana Kara Samun Rikici A Siyasar Kasar Haiti
4World
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Za Ta Gudanar Da Zaben Gaskiya
3Politics
MDD Za Ta Taimakawa Nahiyar Afrika
4World
Ana Kamuwa da Cutar Ebola ta Hanyoyi da Dama
1Health
Jihar Bauchi Tayi Gangamin Yaki da Cutar HIV
1Health
PDP Na Shirin Kwace Jihohin Jigawa Da Neja
3Politics
Cibiyar Hudaibiyya Ta Yi Lacca Kan Shugabanci Da Makomar Al'umma
2Nigeria
Shirin "Rugga" Ya Janyo Ce-Ce-Ku-Ce a Jihar Filato
2Nigeria
Trump Ya Yabi Kungiyar Tsaro Ta Nato
4World
Yan Fansho Sun Fara Dariya A Jihar Neja
2Nigeria
Kasar Taiwan Mallakar Kasar China Ce, Babu Batun Ballewa
4World
An Gurfanar Da Wanda Ake Zargi Da Ta'addancin Kashe Mutane 49 a New Zeland a Kotu
4World
Shugaban Amurka Yayi Nadamar Ceto 'Yan Wasan Kwallon Kwando Uku daga China
4World
Matakin Korar Lawal Daura Da Mataimakin Shugaban Nigeria Ya Dauka Kare Dimokradiya Ne
3Politics
Zancen Tsame Bauchi Bai Taso Ba ---in ji APC
3Politics
Sabon Gwajin Makamin Da Korea Ta Arewa Ta Yi
4World
Sarakunan Gargajiya a Legas Sun Shawarci Jama'a Su Fita Zabe
3Politics
An kaddamar da sabon asibitin jinyar mata jihar Madarunfa Jamhuriyar Niger
1Health
Masanan Afrika Sun Tattauna Bukatar Tantance Magani Na Kwarai
0Africa
Amurka Ta Soke Wata Tsohuwar Yarjejeniyar Da Ta Kulla Da Iran
4World
An Kashe Mutum 58 a Jerin Hare-haren Da Aka Kai Kabul
4World
Za’a Iya Shawo kan Cutar Shan Inna Kafin Shekara Ta 2018
1Health
Najeriya Zata Kashe Dala Miliyan 4 Don Kawar Da Gubar Dalma
1Health
Gwamna Al Makura, Abdullahi Adamu Sun Lashe Kujerun Sanata
3Politics
An Janye Maganin Cutar Kanjamau Tyonex Daga Kasuwa
1Health
Zai Yi Wuya 'Yan Majalisa Su Hada Kai Kan Batun DACA:Frederica Wilson
4World
An Kawo Karshen Shari’ar Jamhuriyar Nijar da Kamfanin Africard
0Africa
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Tsawaita Hutun Makarantu da Makonni Shida Domin Cutar Ebola
1Health
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yaba Sabon Binciken Kare Kamuwar Cutar HIV
1Health
Shugaba Buhari Ya Daura Damarar Sake Tsayawa Takara
3Politics
Kwango Ta Ayyana Dokar-Ta-Bacin Polio A Fadin Kasar
1Health
Wadanda Suka Mutu A Rikicin 'Yan Shi'a A Abuja Ya Karu
2Nigeria
An Yi Jana’izar Jakadan Najeriya a Qatar
4World
Amfanin Goge Bakin Yara Sau Biyu Kowacce Rana
1Health
Bikin Tunawa Da Ranar Demokradiyya Ta Duniya A Jamhuriyar Niger
0Africa
Tsoffin Shugabannin Amurka Sun Hadu A Taron Agaji
4World
An Dage Dokar Hana Fita A Babban Birnin Iraqi
4World
An Yankewa "El Chapo" Hukuncin Daurin Rai da Rai
4World
Masana Sun Ce A Maida Yaki Da Polio Ya Koma Tun Daga Tushe
1Health
Hira Da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara A Nijar Kashi Na Biyu
1Health
Gobe Alhamis Za A Kammala Zaben Gwamna a Adamawa
3Politics
Hukumar Bada Agaji a Gombe Zata Yiwa Yara Allurar Rigakafi a Sansanin 'Yan Gudun Hijira
1Health
Zabe: Aisha Buhari Ta Ce Cancanta Za A Bi Ba "SAK" Ba
3Politics
Najeriya: Matafiya Na Ci Gaba Da Korafi Kan Samun Tikitin Jirgin Kasa
2Nigeria
An Gudanar Da Taron Hukumomim Kasuwancin Teku Na Afrika Ta Yamma Da Ta Tsakiya A Abuja
0Africa
An Nada Atiku Abubakwar Wazirin Adamawa
2Nigeria
Babban Bankin Duniya ya bukaci gwamnatocin kasashen Afrika su kara kaimi a yaki da HIV
1Health
Gwamnatin Jihar Filato ta Dauki Matakan Kare Jama'arta Daga Kamuwa da Cutar Ebola
1Health
Kasashen Afirka Sun Mike Domin Yakar Cututtukan Da Ake Iya Yin Rigakafinsu
1Health
Jakadiyar Amurka a MDD Zata je Kasashen Afirka Masu Fama da Cutar Ebola
1Health
Ana Cece Kuce Akan Ayyukan Kwaskwarimar Fadar Shugaban Jamhuriyar Nijar
0Africa
Saudiya Ta Mika Zainab Ga Ofishin Jakadancin Najeriya
4World
Yamal: MDD Ta Jibge Sojojin Houti a Wasu Muhimman Hanyoyi
4World
Wasu Jami'an Ma'aikatar Sufuri A Nijar Sun Fara Yajin Aikin Gargadi
0Africa
AMURKA: Daga Yanzu Duk Wanda Aka Samu da Laifin Yin Lalata da Yara Kanana Za'a Bashi Fasfo Na Musamman
4World
Masarautar Brunei Ta Tanadi Hukuncin Kisa Ga Masu Laifin Zina Da Luwadi
4World
An Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Karfafa Kananan Asibitocin Kiwon Lafiya
1Health
Cin Zarafin Musulmai A Kasar China Ya Ja Hankalin Duniya
4World
Wata Sabuwar Mahaukaciyar Guguwa Mai Suna Nate Na Barazana Ga Sashin Amurka
4World
Mun Yi Nasara a Gwajin Makamin Da Muka Yi - Korea Ta Arewa
4World
Jihar Kano na Fafutukar Wayar da Kan Jama’arta Game da Rigakafin Polio
1Health
Gwamnatin Ekiti Za Ta Kawo Karshen Rikicin Makiyaya Da Manoma
2Nigeria
Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Bindiga A Jihar Kaduna
2Nigeria
Zazzabin Lassa yana kashe a kalla mutane dubu uku kowacce shekara a Najeriya.
1Health
Lamarin Tsaro Ya Sa MDD Ta Kwashe Wasu Ma’aikatan Agajinta Daga Najeriya
2Nigeria
Amurka Ta Umarci Dukkan Ma'aikatanta Wadanda Aikinsu Ba Na Musamman Ba Su Bar Mogadishu.
4World
Ebola ta Bulla a Kasar Mali
1Health
An Kafa Gidauniyar Farfado Da Harkokin Jihohin Tafkin Chadi
0Africa
An Yi Taron Wayar Da Kan Jama'a Akan Zabe a Jihar Borno
3Politics
Ebola Tayi Kamari a Saliyo
1Health
Pakistan Za Ta Cimma Matsaya Da Amurka Kan Mutumin Da Ya Taimaka Wajen Gano Bin Laden
4World
An Bullo da Wani Maganin Korar Sauro Mai Aminci
1Health
Wani Mutu Ya Kashe Mutane 26 a Wata Mijami'a cikin Jihar Texas Nan Amurka
4World
An Kaddamar Da Sabon Zagayen Rigakafin Cutar Polio A Jihar Neja
1Health
Mata Sun Yi Zanga-Zanga Kan Makomar Zaben Gwamnan Bauchi
3Politics
Wasu Sun Koka Akan Shirin Samar Da Takardun Haihuwa a Nijer
0Africa
Ana Jirar Sakamakon Zabe A Kasar Mauritania
0Africa
23 Ga Watan Maris Za a Kammala Zabuka a Jihohi Shida - INEC
3Politics
Wani Dalibi Ya Harbe Mutane 19 a Rasha
4World
Danbarwar Siyasar Dake Faruwa a Amurka
4World
Wani Harin Bazata Da Aka Kai A Syria Ya Hallaka Mutane 27
4World
Nigeria Za Ta Karbo Bashin Dala Milyan 150 Domin Yakar Cutar Polio
1Health
Gwamnati ta Koka Game Da Yawan Jarirai Masu Cutar Kanjamau
1Health
Kotun Kolin Indiya Ta Hana Wani kamfanin Sarrafa Magunguna Yin Wani Sabon Magani
1Health
Buhari Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa
3Politics
Babbar Kotun Kano Ta Bada Umurnin Dakatar Da Binciken Gwamna Ganduje
3Politics
Najeriya: Ana Nuna Fargaba Kan Wani Salon Sayen Katin Zabe
3Politics
Ra’ayoyi Mabanbanta Kan Haramta Hakar Ma’adinai a Zamfara
2Nigeria
Kalaman Shugaba Buhari Na Kara Ta'azzara 'Yan Adawa
3Politics
Kotu Ta Ce Hukunci Da Fara Ministan Birtaniya Ya Dauka Ya Sabawa Doka
4World
Atiku Ya Sha Alwashin Lashe Zaben 2019
3Politics
Gwamnatin jihar Bauchi tana shirin yiwa kimanin yara miliyan biyu rigakafi
1Health
Lagos Ce Birni Mafi Hatsari A Duniya - Inji Wani Rahoto
2Nigeria
Matasa Suna Da Damar Bada Gudummuwa A Kasa: J.T. Useni
2Nigeria
Shugaba Trump Ya Isa Beijing
4World
Zaben Fidda Gwani a Jihar Adamawa Da Taraba
3Politics
Zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane dubu biyar a Yammacin Afurka
1Health
An Kori Peter Strzok Daga Cikin Kwamitin Da Robert Mueller Ke Shugabanta
4World