news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
An kaddamar da wani shirin yaki da zazzabin cizon sauro da zai ci dala miliyan 82 a Najeriya
1Health
‘Yan Sandan Niger Sun Capke Masu Safarar Miyagun Kwayoyi A Yamai
0Africa
An Fatattaki 'Yan ISIS Daga Wani Muhimmin Wuri A Syria
4World
Masu Fama Da Cutar Kanjamau Sun YI Zanga Zanga A Zimbabwe
1Health
Dubban mutane suna ci gaba da halarta taron kasa da kasa akan kanjamau
1Health
A Koma Kacokam Kan Tabbatar Da Tsaro Tukuna - Inji Malamai
2Nigeria
Kwamitin Shugaban Kasa Ya Amince Jihohi Su Samu 'Yan sandansu
3Politics
Jami’ar Jos ta kirkiro wata cibiyar yaki da zazzabin cizon sauro
1Health
Zabe: Hukumar 'Yan Sandan Najeriya Ta Gargadi Masu Kalaman Batanci
3Politics
Koriya Ta Kudu Na Neman Sulhu Da Japan A Fannin Kasuwanci
4World
Osinbajo Ya Sallami Shugaban Hukumar Tsaro Ta DSS
2Nigeria
An Kaddamar Da Makon Shayar Da Nono Na Duniya
1Health
Muryar Amurka Na Binciken Zargin Cewa Wani Dan Jaridarta Yayi Kalamun Batanci a Kafar Internet
4World
Matasa dubu uku suke kamuwa da kwayar cutar HIV kowacce rana
1Health
Waye Ya Kama Buba Galadima?
3Politics
Bauchi: Jam’iyyu 25 Ke Goyon Bayan APC A Zaben Cike Gurbin Sanatan Da Ya Rasu
3Politics
An Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Shugaban Afghanistan
4World
Amurka Da Afghanistan Sun Kashe Fararen Hula Fiye Da Taliban
4World
Wace Irin Rawa Matasa Za Su Iya Takawa a Siyasar Najeriya?
3Politics
Hukumar Yaki da Cutar kanjamau a jihar Maradi ta fadakar da matasa
1Health
An Fara Bada Rigakafin Cutar Kwalara A Mozambique
1Health
Yan Boko Haram Sun Sauya Salon Hare-harensu a Jihar Adamawa
2Nigeria
Yan Gudun Hijirar Kamaru Sun Kai Dubu 30 a Najeriya
2Nigeria
Yan Gudun Hijira Sun Isa Birnin Sumtra A Kasar Indonisiya
4World
Sabuwar Manhajar Da Za Ta Rage Tsawon Lokacin Ganin Likita a Najeriya
1Health
Amurka Ta Ce Akwai 'Yan Hezbollah a Venezuela
4World
Kashe Mata: Kungiyoyi Sun Yi Zanga Zanga
2Nigeria
Gwamnan Jihar Osun Adegboyega Oyetola Ya Yi Nasara A Kotun Koli
3Politics
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Baiwa'Yan Jamiyyar Democrat Sharuda
4World
Sabon Makami: Amurka Ta Gargadi Koriya Ta Arewa
4World
Cece-Kuce Akan Matsayin Nijar a Zaben Najeriya
3Politics
Mutane 12 Sun Mutu Sanadiyar Malalowar Tabo A Phillipines
4World
Ana Samun Rahotanni Masu Karo Da Juna Kan Tankar Mai Grace 1
4World
Shugaban Amurka da Shugaban China Sun Yi Ganawar Bai Daya
4World
Abin Da Wasu ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Kutsen WhatsApp
2Nigeria
Cibiyar Amurka Na Shirin Kashewa Matan Afirka Miliyoyin Daloli
4World
India Ta Ba Najeriya Dala Miliyan 100 Don Bunkasa Fannin Yanar Gizo
4World
An Rantsar Da Sabon Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule
3Politics
Ana Zargin Hukumar Hana Fasa-Kwauri Da Yin Cuwa-Cuwa
2Nigeria
Burtaniya: Firai Minista May Ta Ajiye Mukaminta
4World
An kaddamar da Dokar ‘Yancin Marasa Lafiya A Najeriya
2Nigeria
MDD Ta Nada Wakili Kan Rikicin Siyasar Sudan
4World
Lamarin Jin 'Kai a Siriya Na Ci Gaba Da Kazancewa - MDD
4World
Kungiyar IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Aka Kai Libya
0Africa
Gangamin Bunkasa Shuka Ingantaccen Iri Tsakanin Manoman Najeriya
2Nigeria
Ko Wane Irin Kalubale Yan Jarida Su Ke Fuskanta A Najeriya?
2Nigeria
Takaddama Tsakanin Gwamnati Da Kungiyoyin Kwadago Kan Karin Albashi
2Nigeria
An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya a Sudan
0Africa
Mahimmancin Masai a Kowane Gida
1Health
An Sami Maganin Jinyar Yara Masu Fama Da Kanjamau
1Health
Yunwa Tana Kara Ta'azzara A Zimbabwe
0Africa
An Yi Zanga Zangar Kin Jinin Shugabancin Adams Ashimole A Zamfara
2Nigeria
Yadda Boko Haram Ta Kai Sabon Harin Gudunbali
2Nigeria
Alamu Sun Nuna Cewar Kim Ba Zai Wargaza Shirin Nukiliya Ba
4World
Buhari Ya Mayar Da Martani Ga Masu Yi Masa Fatan Mutuwa
3Politics
Najeriya ta Samu Nasara Kan Yaki da Polio
1Health
Gobara Ta Kashe Mutane A Kalla 70 a Bangladesh
4World
Canada Za Ta Kara Yawan Bakin Haure Da Take Mayarwa Kasarsu
4World
Wasu Sanatocin PDP Na Kwana A Majalisar Dattawa Wai Domin Kare Dimokradiya
3Politics
Kungiyar IS Ta Dauki Alhakin Hare-Haren Sri Lanka
4World
Kwalara ta Barke a Kano
1Health
Yadda Farashin Raguna Ya Hau a Bana
2Nigeria
Amurka Ta Yi Tayin Ladar Bayanai Kan Adnan Abu Walid al-Sahrawi
0Africa
Ana Ci Gaba Da Samun Rarrabuwar Kawuna a Jam'iyyar Moden Lumana
0Africa
Sama Da Kashi 70% Na ‘Yan Najeriya Sun Yi Fama Da Zazzabin Cizon Sauro Bara
1Health
Najeriya Zata Samarda Na'ura Mai Kwakwalwa Kauyuka
2Nigeria
Nijeriya ta Hada Hannu da Kungiyar Lafiya ta Duniya Kan Kiwon Lafiya
1Health
Ana Sa-ran Samarwa 'Yar Gudun Hijirar Saudiyya a Thailand Mafaka
4World
Kotun ICC Ta Samu Ntaganda Da Laifukan Yaki
0Africa
Hukumar lafiya ta Duniya ta amince a ba masu lafiya maganin cutar kanjamau
1Health
Onnoghen: Majalisar Dattawa Ta Kai Karar Buhari Kotun Koli
3Politics
Umar Abdulmuttalab da Aka Yiwa Daurin Rai da Rai a Amurka Ya Shigar da Kara Kotu
4World
Mutum Tara Sun Mutu a Rikicin Sudan
0Africa
China Ta Gargadi Shugabannin Masu Zanga Zanga a Hong Kong
4World
An Nemi Theresa May Ta Sauya Yarjejeniyar Ficewar Birtaniya Daga Kungiyar Tarayyar Turai
4World
Ya Yiwu Sinadarin Bitamin D ya Taimakawa Masu Ciwon Makyarkyara
1Health
Shugaba Maduro a Shirye Yake Ya Tattauna Da Abokan Adawarsa
4World
Yan sandan Najeriya Sun Cafke Wani Gungun 'Yan bindiga
2Nigeria
Akwai Sauran Aiki A Yaki Da Ebola: Inji Shugaba Obama
1Health
Cututtukan Da Suka Fi Yawan Kashe Mutane a Fadin Duniya
1Health
Sabon silima mai suna "Juyin Sarauta" Ya Nuna Rayuwar Hausawa Da Sarauta Gargajiya Shekaru 100 Baya.
2Nigeria
Illar Cutar Daji Idan Ba a Dauki Matakin Gaggawa Ba
1Health
Hukumar Lafiya (WHO) Na Zargin Bullar Cutar Ebola A Kasar Tanzania
1Health
Adamawa: APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaben Gwamna
3Politics
Kungiyar Fulani Na So Gwamnatoci Su Dama Da Ardodi
2Nigeria
Wasu Jiragen Saman Isra'ila Sun Fadi A Lebanon
4World
Najeriya Za Ta Jagoranci Taron Kungiyar Tashoshin Jiragen Ruwa Na Duniya
2Nigeria
Tawagar Taliban Ta Kai Ziyara Rasha
4World
Motsa Jiki Yana Iya Rage Alamun Bakin Ciki
1Health
Ana Bukatar Taimakon Gaggawa A Bahamas
4World
Majalisar Dinkin Duniya Ta Sa Baki Kan Batun 'Yar Saudiyar Da Ke Neman Mafaka
4World
An Yiwa Limaman Abuja Bita Akan Zaben 2019
3Politics
APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jahar Osun-INEC
3Politics
Kotu Ta Dakatar Da Zaben Adamawa, INEC Ta Kalubalanci Matakin
3Politics
Fari a Yankin Somaliland Na Barazana Ga Mutane Da Yawa
0Africa
Koriya Ta Arewa Na Kallon Amurka A Matsayin 'Yar-Shisshigi
4World
"Mun Rufe Kan Iyakarmu Da Benin Don Yaki Da Masu Fasakwabri" - Buhari
0Africa
Dakarun Nigeria Na Neman Janar Idris Alkali Wanda Ya Bace
2Nigeria
Ranar Tunawa da Illar Cinikin Bayi
2Nigeria
Wasu ‘Yan Giya Sun Markade ‘Yan BB Shida a Gombe
2Nigeria