news_title
stringlengths 18
125
| label
class label 5
classes |
---|---|
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Fara Rigakafin Cutar Shawara A Jihar | 1Health
|
Najeriya Ta Samu Rigakafin Cutar Sankarau Ta Kananan Yara | 1Health
|
Boko Haram Ta Aikata Cin Zarafin Bil Adama. | 1Health
|
Gwamnatin jihar Kaduna Ta Kafa Dokar Hana Fita A Kajuru | 2Nigeria
|
Yaki Da Ta'ammali Da Miyagun Kwayoyi Da Kuma Bangar Siyasa | 2Nigeria
|
Dillalan Shanu Da Kayan Abinci Na Barazanar Yajin Aiki | 2Nigeria
|
Afurka Ta Kudu: Mutum 10 Sun Mutu A Rikicin Kin Jinin Baki | 0Africa
|
An Saki Madugun Adawar Kasar Kamaru | 0Africa
|
Shugaba Buhari Ya karbi Wakili Na Musamman Daga Afirka Ta Kudu | 0Africa
|
Ana Tattaunawa Da Masu Garkuwa Da Malam Suleiman - JIBWIS | 2Nigeria
|
An Yi Nasarar Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Libya | 0Africa
|
Rigima Bata Bar Musulmi ko Kiristoci ba - inji Nakasassu | 1Health
|
Bude Gidan Rawa A Saudiya Ya Huskanci Koma Baya | 4World
|
Jamhuriyar Nijer Ta Samu Daman Zama A Kwamitin Sulhun MDD | 4World
|
Shin Siyasar Najeriya Ta Raba Kan Kannywood Kenan Har Abada? | 3Politics
|
Jihar Jigawa Zata Yiwa Yara Miliyan 1 Allurar Rigakafin Shan Inna | 1Health
|
Ana Bukatar Rage Hadarin Gubar Dalma A Gidaje | 4World
|
Kisan Janar Idriss: Kotu Ta Ce a Cigaba Da Tsare Wasu Mutane 19 | 2Nigeria
|
Majalisar Dokoki Bata Da Hurumin Binciken Badakalar Ganduje | 3Politics
|
Cutar Ebola ta Kashe Akalla Mutane 2,000 a Yammacin Afirka | 1Health
|
Jihar Katsina Na Cikin Wadanda Suka Samu Nasarar Yaki Da Polio A 2013 | 1Health
|
Pakistan Ta Damke Wadanda Ake Zargi Da Kai Hari A Yankin Kashmir | 4World
|
Britaniya Zata Ninka Gudumawarta Ga Yaki Da Cutar Polio | 1Health
|
Rundunonin Sojin Najeriya Da Na Nijar Sun Hada Kai Wajen Yakar 'Yan Bindiga | 0Africa
|
Nakasassu A Najeriya Zasu Sha Romon Demokaradiyya | 3Politics
|
An Umurci Dakarun Amurka Su Zauna cikin Shirin Ko Ta Kwana Saboda Koriya ta Arewa | 4World
|
Najeriya Tana Shirin Kafa Dokar Haramta Nunawa Masu Kanjamau Wariya | 1Health
|
Hisbah na Cigaba da Binciken Samarin da ta Kama Su na Kokarin Auren Juna | 1Health
|
Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 11 a Jihar Filato | 2Nigeria
|
An Yi Jinyar Wani Rukunin Masu Fama Da Cutar Kanjamau A Faransa | 1Health
|
An Bayyanar Da Sakamakon Zaben 'Yan Takara A Jihar Imo | 3Politics
|
Gwamnatin Buhari Ta Na Yiwa Kotuna Da'a | 2Nigeria
|
Zaben Gwamnoni: APC, PDP Sun Ja Daga a Adamawa | 3Politics
|
Birtaniya Tayi Alkawarin Biliyan $1.6 Domin Yaki Da Kanjamau, Tarin Fuka Da Cizon Sauro | 1Health
|
Fadar Vatican Ta Tsige Wani Limamin Katolika a Amurka | 4World
|
Syria: Farmakin Baghuz Ya Fuskanci Tsaiko | 4World
|
An Maido Da Hanyoyin Sadarwar Talho, Yanar Gizo a Kashmir | 4World
|
Gwamnatin Najeriya Ta Kara Kaimi Wurin Daukar Matakan Tsaro | 2Nigeria
|
MDD Ta Kwashe 'Yan Gudun Hijira 149 Daga Libya | 4World
|
Masana Sun Gargadi Mata Kan Kayyade Haihuwa | 1Health
|
Yan-Ta'addar Boko Haram Sun Yi Ma Hauwa Liman Kisan Gilla | 2Nigeria
|
Nijer: Shirin Komawa Makaranta | 0Africa
|
Rushewar Gidaje: An Bukaci Legas, Oyo Su Biya Diyya | 2Nigeria
|
Yan Gudun Hijira Sun Koka Kan Rashin Sabunta Katunan Zabe | 3Politics
|
Za a Hada "Wazobia" a Majalisar Kwamishinonin Jihar Legas | 3Politics
|
Gwamnatin Najeriya Tayi Kasafin Naira Miliyan 415 Don Cutar Kanjamau, Kansa, Da Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro | 1Health
|
Tsohon Shugaban Amurka George W.H. Bush Ya Mutu | 4World
|
Duk Da Yarjajjeniyar Da Aka Cimma A Sudan Ta Kudu, Ba a Sako Fursunan Yaki Ko Guda Ba. | 0Africa
|
MDD Ta Bukaci A Yi Shari’a Da Adalci A Yankin Sahel | 4World
|
Kasar Angola ta sami ci gaba a yaki da cutar Polio | 1Health
|
CAN Ta Shirya Taro A Kan Zaman Lafiyar Najeriya | 2Nigeria
|
Rawar Da Sojoji Suka Taka A Zabe Itace Inganta Tsaro | 2Nigeria
|
Yan bindiga Sun Kashe 'Yan sanda Biyu a Nijar | 0Africa
|
Guguwa Da Ruwan Sama Da Aka Lakabawa Suna Nate Ta Dumfaro Amurka | 4World
|
Hukumar MDD Tana Horas Da Matasan Najeriya Domin Su Dogara Da Kansu | 4World
|
Amurka Ta Dakatar da Baiwa 'Yan Turkiya Takardar Shiga Kasarta | 4World
|
Afrika Tana Samun Ci Gaba A Sufurin Jiragen Sama | 0Africa
|
Zuma Ya Ba Da Bahasi a Gaban Kwamitin Da Ke Bincikensa | 0Africa
|
Amurka Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Masu Zanga Zanga A Sudan | 4World
|
Facebook Ya Rufe Daruruwan Shafukan Bogi a India, Pakistan | 4World
|
Fashin Bakin Masana Kan Tantance Ministoci a Majalisa | 3Politics
|
An Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe 'Yan sanda a Kaduna | 2Nigeria
|
Taraba: Ba Ayi Zabe Ba a Wasu Yankuna | 3Politics
|
Kamfanin Boeing Ya Dakatar Da Sayar Da Samfurin Jirgin MAX 737 | 0Africa
|
Mutanen da Ebola ta Kashe Ya Haura Zuwa Zuwa Kusa da 900 | 1Health
|
Abin Da Ya Sa Yari Ya Nemi a Kafa Dokar Ta-baci a Zamfara | 2Nigeria
|
Yadda Aka Gudanar Da Zabe a Jihar Filato | 3Politics
|
A Karon Farko MDD Ta Yi Zama Kan Rikicin Kamaru | 4World
|
Kwastam: Sai Munga Bayan Masu Shigowa Da Miyagun Kwayoyi | 2Nigeria
|
Amurka Za Ta Tura Sojoji da Jiragen Yaki Gabas Ta Tsakiya | 4World
|
Kungiyar Kwadago Ta Umarci Ma'aikata Da Fara Yajin Aiki | 2Nigeria
|
Ana Cigaba Da Muzgunawa Fararen Hula A Myanmar | 4World
|
Turkiya Ta Sake Wani Faston Amurka Bayan Ta Daure Shi Shekaru Biyu | 4World
|
Ana Barin Wuta a Gabas Ta Tsakiya | 4World
|
An Kaddamar Da Rundunar GARSI Don Yaki Da 'Yan Ta'adda a Yankin Sahel | 0Africa
|
Yan Kamaru Sun Ja Daga A Gwada Musu Inda Aka Kai Fursinonin Da Aka Sauyawa Wuri | 0Africa
|
Yan Tawayen Syria Sun Kwato Raqqa Daga Hannun ISIS | 4World
|
An shiga rana ta uku da fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa | 1Health
|
Fashewar Bututun Mai a Yankin Niger-Delta | 2Nigeria
|
Gaskiya Ne APC Ta Siyarwa Joshua Dariye Fom Na Tsayawa Takara | 3Politics
|
Wasu Gwamnonin APC da PDP Suna Nada Wadanda Za Su Gajesu | 3Politics
|
Masu Zanga Zanga A Hong Kong Na Neman Shugaba Trump Ya 'Yantar Da Su | 4World
|
Siyasar Gazawa Daga Jam'iyyun Siyasa Ta Kankama A Najeriya | 3Politics
|
Masar Ta Hallaka 'Yan Bindiga 12 A Birnin Al-Kahira | 0Africa
|
Majalisar Dattawa Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Binciki Bacewar Janar Alkali | 3Politics
|
Maganin Kwari Ne Ya Kashe Mutane a Jihar Ondo-WHO | 1Health
|
An Kaddamar Da Sabon Sansanin Sojin Najeriya a Birnin Gwari | 2Nigeria
|
Muhimmancin Zuwa Awo Ga Mata Masu Ciki | 1Health
|
Wata Kungiya Tana Yunkurin Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro | 1Health
|
An Samu Rashin Jituwa Tsakanin Jami'an Tsaro Da Jama'ar Adamawa | 2Nigeria
|
Koriya Ta Arewa Ta Janye Ofishin Huldar Ta Da Koriya Ta Kudu | 4World
|
Ciwon Tarin Asma Na Zama Matsala Wajen Daukar Ciki | 1Health
|
Gidauniyar Kudi Ta Duniya Na Neman Dala Biliyan $15 Domin Yaki Da Manyan Cututtuka | 1Health
|
Majalisar Dinkin Duniya ta fara babban taronta na shekarar 2017 | 4World
|
Onnoghen Ya Ajiye Aikinsa | 2Nigeria
|
Sauya Sheka Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Cin Hanci a Najeriya – CISLAC | 2Nigeria
|
Dalilin Da Ya Sa Kamaru Ta Kama ‘Yan Najeriya 30 | 0Africa
|
Ministan babban birnin tarayya Abuja ya kaddamar da yaki da cutar shan Inna matakin karshe | 1Health
|
An Haramta Zanga Zanga, Gangamin Murnar Lashe Zabe a Bauchi | 3Politics
|
Najeriya: Kama Karya Wayen Tsayar Da ‘Yan Takara Na Mayar Da Hannun Agogo Baya | 3Politics
|