text
stringlengths
0
727
lalle kũ haƙĩƙa kunã cikin magana mai sãɓa wa juna (game da alƙur'ani)
umarnin da za'a zartar da kan danne
ashe waɗancan bã su tabbata cẽwa lalle sũ ana tãyar da su ba
kuma mẽne ne ya gaggautar da kai ga barin mutãnenka yã mũsã
shin ayõyĩna ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa
suka ce yã kai wanda aka saukar da ambato (alƙur'ãni) a kansa lalle ne kai haƙĩƙa mahaukaci ne
lalle waɗanda ke sãɓã wa allah da manzonsa waɗannan sunã a cikin (mutãne) mafi ƙasƙanci
sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare
sabõda haka ya kira ubangijinsa (ya ce) lalle nĩ an rinjãye ni sai ka yi taimako
kuma idan ka kirãye su zuwa ga shiriya bã zã su ji ba kuma kanã ganin su sunã dũbi zuwa gare ka alhãli kuwa sũ bã su gani
yi amfani da lokaci na intanet
kuma waɗanda suka ƙaryatã game da ãyõyinmu kuma suka yi girman kai daga gare su waɗannan sũ ne abõkan wuta sũ a cikinta madawwama ne
waɗannan sũ ne waɗanda allah ya la'anẽ su sa'an nan ya kurumtar da su kuma ya makantar da ganinsu
lalle mũ kamar haka muke sãka wa mãsu kyautatãwa
waɗanda suke yin rõwa kuma sunã umurnin mutãne da yin rõwa kuma suna ɓõyewar abin da allah ya bã su na falalarsa kuma mun yi tattali sabõda kãfirai azãba mai walãkantarwa
wannan dõmin lalle sũ sun bi abin da ya fusãtar da allah kuma sun ƙi yardarsa sabõda haka ya ɓãta ayyukansu
sai su ce i lalle wani mai gargaɗi ya je mana sai muka ƙaryata shi muka ce 'allah bai saukar da kome ba bã ku cikin kõme sai ɓata babba'
lalle ne allah ba ya gãfarta a yi shirki game da shi kuma yana gãfarta abin da yake bãyan wannan ga wanda yake so kuma wanda ya yi shirki da allah to lalle ne ya ƙirƙiri zunubi mai girma
suka ce munã bauta wa gumãka sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su
to ita kam tsãwa guda kawai ce
masanin ɓõye da bayyane sa'an nan ya ɗaukaka daga barin abin da suke yi na shirka
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
yã ubangijinmu
muka ce ku ku sauka daga gare ta gabã ɗaya to imma lalle shiriya ta je muku daga gare ni to wanda ya bi shiriya ta to bãbu tsõro a kansu kuma bã su yin baƙin ciki
wata jerin shaidar fanel kowace shaida na gane kowaca fanel guda ɗaya mai babbarmatsayi ana adana kayan daidaita kowace fanel cikin /apps/panel/toplevels/$(id)
danna nan don a ɓoye duk tagogi kuma a nuna kwamfyutan tebur
ka samo lokaci da kwanan wata da ake ciki yanzu
kuma mene ne a gare ni bã zan bauta wa wanda ya ƙãga halittata ba kuma zuwa gare shi ake mayar da ku
na sãme ta ita da mutãnenta sunã yin sujada ga rãnã baicin allah kuma shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu sabõda haka ya karkatar da su daga hanya sa'an nan sũ ba su shiryuwa
kuma a lõkacin da muka ɗaukaka dũtse sama da su kumar dai shi girgije ne kuma suka haƙƙaƙe lalle ne shĩ mai fãɗuwa ne a gare su (aka ce) ku karɓi abin da muka kãwo muku da ƙarfi kuma ku tuna abin da yake a cikinsa tsammãninku kunã yin taƙawa
difwalt na_
kuma waɗanda ke nẽman fansa daga abin da hannuwanku na dãma suka mallaka to ku ɗaura musu fansã idan kun san akwai wani alhẽri a cikinsu kuma ku bã su wani abu daga dũkiyar allah wannan da ya bã ku kuma kada ku tĩlasta kuyanginku a kan yin zina idan sun yi nufin tsaron kansu dõmin ku nẽmi rãyuwar dũniya kuma wanda ya tĩlasta su to lalle allah a bãyan tĩlasta su mai gãfara ne mai jin ƙai
kuma idan aka ce musu ku kãre abin da ke a gaba gare ku da abin da yake a bãyanku dõmin tsammãninku a ji tausayinku
to munã rantsuwa da ubangijinka lalle ne muna tãyar da su da kuma shaianun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su da kuma shaiɗanun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su a gẽfen jahannama sunã gurfãne
sa'an nan kuma muka gaskata musu alkawari sai muka tsẽrar da su da wanda muke so kuma muka halakar da mãsu yawaitãwa
kuma wata ãyã daga ubangijinsu ba zã ta jẽ musu ba fãce su kasance daga gare ta mãsu bijirẽwa
shi bai zamo kõwa ba fãce wani namiji ne a gare shi akwai hauka sai ku yi jinkiri da shi har wani lõkaci
ka kuranye mana azãba lalle mũ mãsu ĩmãni ne
wancan fa shĩ ne ubangijin halittu
in da gaske za'a rufe wata durowa farat ɗaya idan mai amfani da shi ya danna wata shirin gabatarwa cikinsa
kuma dã lalle sũ sun yi haƙuri har ka fita zuwa gare su haƙĩƙa dã yã kasance mafi alhẽri gare su kuma allah mai gãfara ne mai jin ƙai
ashe kuma (allah zai zãɓi) wanda ake rẽno a cikin ƙawa alhãli kuwa gã shi a husũma bã mai iya bayyanawar magana ba
dũkiyõyinku da ɗiyanku fitina ɗai ne kuma allah a wurinsa akwai wani sakamako mai girma
idan ka sake loda abun fanel za'a kara shi zuwa kan fanel farat ɗaya
da katifu shimfiɗe
fanel an ƙasa mai tasowa kan allo
waɗannan matattararsu jahannama ce kuma bã sãmun makarkata daga gare ta
ka koma zuwa ga ubangijinka alhãli kana mai yarda (da abin da ya ƙaddara maka a dũniya) abar yardarwa (da sakamakon da zã a ba ka a lãhira)
sai aka kikkife su a cikinta su da halakakkun
lalle idan munãfukai da waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukãtansu da mãsu tsẽgumi a cikin madĩna ba su hanu ba (daga hãlãyensu) lalle zã mu shũshũta ka a gare su sa'an nan bã zã su yi maƙwabtaka da kai ba a cikinta fãce kaɗan
kuma waɗanda suka nĩsanci shaiɗannu ga bauta musu kuma suka mai da al'amari ga allah sunã da bushãra to ka bãyar da bushãra ga bãyina
kuma waɗanda suke yin ĩmãni da lãhira sunã ĩmãni da shi (alƙur'ãni) kuma sũ a kan sallarsu sunã tsarẽwa
waɗannan ne ma'abũta albarka
kuma ãyã ce a gare su lalle mũ mun ɗauki zuriyarsu a cikin jirgin wanda aka yi wa lõdi
mãsu tũba mãsu bautãwa mãsu gõdẽwa mãsu tafiya mãsu ruku'i mãsu sujada mãsu umurni da alhẽri da mãsu hani daga abin da aka ƙi da mãsu tsarẽwaã ga iyãkõkin allah kuma ka bãyar da bushãra ga muminai
ã'a na jiyar da waɗannan mutãne dãɗi sũ da ubanninsu har gaskiya da manzo mai bayyanawar gaskiyar ya zo musu
wanda ya kãfirta to kãfircinsa na kansa kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai to sabõda kansu suke yin shimfiɗa
to lalle ne sun ƙaryata to lãbãran abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi zã ya je musu
sabõda haka ka yi wa'azi kai mai yin wa'azi ne kawai
ashe ban yi muku umurni na alkawari ba yã ɗiyan ãdamu cẽwa kada ku bauta wa shaiɗan lalle shĩ maƙiyi ne a gareku bayyananne
kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabãninka kuma game da lãhira suna yin yaƙĩni
kuma kada ka mĩƙar da idãnunka zuwa ga abin da muka jiyar da su dãɗi da shi nau'inau'i daga gare su kamar huren rãyuwar dũniya yake dõmin mu fitine su a cikinsa alhãli kuwa arzikin ubangijinka ne mafi alhẽri kuma mafi wanzuwa
kada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (alƙur'ãni)
sai suka sãmi wani bãwa daga bãyinmu mun bã shi wata rahama daga wurinmu kuma mun sanar da shi wani ilmi daga gunmu
ka ce shĩn kun gan ku idan azãbar allah ta zo muku kõ sã'ar tashin kiyãma ta zo muku shin wanin allah kuke kira idan dai kun kasance mãsu gaskiya
lalle allah ne masanin gaibin sammai da ƙasã lalle shĩ ne masani ga abin da yake ainihin zukata
lalle ne ita tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye
sabõda haka muka yi musu azãbar rãmuwa to ka dũbi yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa take
a cikin gõnaki da marẽmari
ba su da wani abinci fãce dai daga danyi
ka ce allah ne ke rãyar da ku kuma shĩ ne ke matarda ku sa'an nan ya tãra ku zuwa ga rãnar ¡iyãma bãbu shakka a gare ta kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba
to sabõda zãlunci daga waɗanda suka tũba (yahũdu) muka haramta musu abũbuwa masu dãɗi waɗanda aka halatta su a gare su kuma sabõda taushẽwarsu daga hanyar allah da yawa
allah ne wanda ya hõre muku tẽku dõmin jirgi ya gudãna a cikinta da umurninsa kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa kuma tsammãninku zã ku gõde
filayenaiki
_taƙaitawa
ƙasaorientation
bã zã su yi ĩmãni da shĩ ba sai sun ga azãbar nan mai raɗadi
ya ce idan kã kasance kã zo da wata ãyã to ka kãwõ ta idan kã kasance daga mãsu gaskiya
suka ce tsarki ya tabbata ga ubangijinmu lalle mu mun kasance azzãlumai
kuma a kusantar dã aljanna ga mãsu taƙawa ba da nĩsa ba
sa'an nan haƙĩƙa munã bã su lãbãri da ilmi kuma ba mu kasance mãsu fakowa ba
lalle kũ haƙĩƙa kunã cikin magana mai sãɓa wa juna (game da alƙur'ani)
ka ce to allah ne da hujja isasshiya sabõda haka dã yã so dã yã shiryar da ku gabã ɗaya
kuma sunã cẽwa tsarki ya tabbata ga ubangijinmu lalle ne wa'adin ubangijinmu ya kasance haƙĩƙa abin aikatãwa
shin babban lãbãri bai je muku ba na waɗanda suka kãfirta daga gabãni sai suka ɗanɗani uƙũbar al'amarinsu kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi
kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya dã lalle mun shãyar da su ruwa mai yawa
ana fara s
_fitarwa
kuma shĩ ne mai tanƙwasa a kan bayinsa kuma shi ne mai hikima masani
kuma ka yi musu addu'a
kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinmu da kuma haɗuwa da rãnar lãhira to waɗancan anã halartar da su a cikin azãba
kuma haƙĩƙa idan wata iska daga azãbar ubangiji ta shãfe su haƙĩƙa sunã cẽwa yã kaitonmu lalle mũ ne muka kasance mãsu zãlunci
bãbu wani rai fãce a kansa akwai wani mai tsaro
sa'an nan daga gare ku akwai kãfiri kuma daga gare ku akwai mũmini kuma allah mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa
indian national month 12 longname
bã ku da wani abin bautãwa waninsa
lalle waɗanda ke sãɓã wa allah da manzonsa an wulãkanta su kamar yadda aka wulãkantar da waɗanda ke a gabãninsu kuma lalle mun saukar da ãyõyi bayyanannu kuma kãfirai nã da azãba mai wulãkantãwa
sa'an nan waccan ba ta gushe ba ita ce da'awarsu har muka mayar da su girbabbu bitattu
zaɓi wata shirin ayuka don ka kalli kwatancin sa