text
stringlengths
0
727
a'aha kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa
s kifin mai duba
yã ku waɗanda suka yi ĩmani
idan ana karanta masa ãyõyinmu sai ya ce tatsũniyõyin mutãnen farko ne
albarka ta tabbata ga wanda ya saukar da (littãfi) mai rarrabẽwa a kan bãwansa dõmin ya kasance mai gargaɗi ga halitta
fanel na gefen sama
kuma idan aljanna aka kusantar da ita
nuna _sakan
wanda ya aikata mummunan aiki to ba za a sãka masa ba fãce da misãlinsa kuma wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji kõ mace alhãli kuwa shĩ mũmini ne to waɗannan sunã shiga aljanna anã ciyar da su a cikinta bã da lissãfi ba
waɗanda mutãne suka ce musu lalle ne mutãne sun tãra (rundunõni) sabõda ku don haka ku ji tsõrnsu sai (wannan magana) ta ƙara musu ĩmãni kuma suka ce mai isarmu allah ne kuma mãdalla da wakili shĩ
rundunõni ne abin da ke can rusassu na ƙungiyõyinsu
ya ce lalle ne ku mutãne ne waɗanda ba a sani ba
lalle mũ mun sanya ta fitina ga azzãlumai
ƙara shirin farawa
ka ce dã dai kũ kunã mallakar taskõkin rahamar ubangijĩna a lõkacin haƙĩƙa dã kun kãme dõmin tsõron ƙãrẽwar taskõkin kuma mutum yã kasance mai ƙwauro ne
gaskiya daga ubangijinka take sabõda haka kada ka kasance daga mãsu shakka
lalle ne a cikin wannan akwai ãyã kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba
an kasa samun umarnin da za'a zartar da
kuma dã lalle ne sũ sun yi ĩmani kuma sun yi taƙawa haƙiƙa da sakamako daga wurin allah shi ne mafi alhẽri dã sun kasance suna sani
kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu suka bĩ su ga ĩmãnin mun riskar da zũriyarsu da su alhãli kuwa bã da mun rage musu kõme ba daga aikinsu kõwane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta
kuma ãyã ce a gare su ¡asã matacciya mu rãyar da ita mu fitar da ƙwãya daga gare ta sai gã shi daga gare ta suke ci
kuma ka jũya daga barinsu har a wani lõkaci
daga sharrin mai sanya wasuwãsi mai ɓoyewa
kuma muka aika iskõki mãsu barbarar jũna sa'an nan muka saukar da ruwa daga sama sa'an nan muka shãyar da ku shi kuma ba ku zama mãsu taskacẽwa a gare shi ba
ya ce zan tattara zuwa ga wani dũtse ya tsare ni daga ruwan
ba haka ba mũ dai an hana mu ne
kuma suka ce mai rahama ya riƙi ɗã
kuma sunã cẽwa a yaushe wannan wa'adi zai tabbata idan kun kasance mãsu gaskiya
menu item title
lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkinsa kuma shi ne mafi sani ga mãsu shiryuwa
sai muka shãfe ƙasa da shi da kuma gidansa to waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba waɗanda suke taimakon sa baicin allah kuma shi bai kasance daga mãsu taimakon kansu ba
kuma ba su sanar da kõwa ba balle su ce mũ fitina kawai ne sabõda haka kada ka kãfirta balle har su yi ta nẽman ilmin abin da suke rarrabẽwa tsakãnin mutum da mãtarsa da shi daga gare su kuma su (mãsu yin sihirin) ba su zama mãsu cũtar da kõwa da shi ba fãce da iznin allah
kuma imma dai haƙĩƙa mu nũna maka sãshen abin da muke yi musu alkawari kõ kuwa mu karɓi ranka to zuwa gare mu makõmarsu take sa'an nan kuma allah ne shaida a kan abin da suke aikatãwa
kuma ku yi ɗã'a ga allah da manzonsa tsammaninku a yi muku rahama
kuma lalle ne ¦aki na farko da aka aza dõmin mutãne haƙĩƙa shi ne wanda ke bakka mai albarka kuma shiriya ga tãlikai
kuma ya shiga sa'ĩr
ya ce wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi
shin yanã da 'ya'ya mãtã ne kuma kũ kunã da ɗiya maza ne
shin to bã su ganin cẽwabã ya mayar musu da magana kuma bã ya mallakar wata cũta a gare su kuma bã ya mallakar amfãni
lalle ni nã yi ĩmãni da ubangijinku sabõda haka ku saurãre ni
kuma ka bã su lãbãri cẽwa ruwa rababbe ne a tsakãninsu (da rãƙumar) kõwane sha mai shi yanã halartar sa
allah wanda ake nufin sa da buƙata
sa'an nan da ãyõyi mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa
sa'an nan ibin sani kawai mun sauƙaƙar da shi (alƙur'ãni) a harshenka dõmin ka yi bushãra da shi ga mãsu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutãne mãsu tsananin husũma
ka ce shin wanin allah kuke umurni na da in bauta wa yã ku jãhilai
sa'an nan ãƙibar waɗannan da suka aikata mũgun aiki ta kasance mafi muni wãtau sun ƙaryata game da ãyõyin allah kuma suka kasance sunã izgili da su
sa'an nan kuma lalle munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga mai rahama daga kõwace ƙungiya
lalle an fitinẽ ku da shi ne kawai kuma lalle ubangijinku mai rahama ne sai ku bi ni kuma ku yi ɗã'ã ga umurnĩna
sunan zaman shawarar ya riga ya kasance
kuma shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin lalle ne allah ya yi muku wa'adi wa'adin gaskiyã kuma na yi muku wa'adi sa'an nan na sãɓã muku
shin idan muka mutu kuma muka kasance turɓãya (zã a kõmo da mu) waccan kõmowa ce mai nĩsa
kũ da ubanninku mafi daɗẽwa
kuma mun bai wa mũsã littafi kuma mun sanya shi shiriya ga banĩ isrã'ila cẽwa kada ku riƙi wani wakĩli baicina
da waɗanda suke game da ubangijinsu bã su yin shirki
kuma ba mu aika manzanni ba fãce sunã mãsu bãyar da bushãra kuma mãsu gargaɗi kuma waɗanda suka kãfirta sunã jidãli da ƙarya dõmin su ɓãta gaskiya da ita kuma suka riƙi ãyõyina da abin da aka yi musu gargaɗi da shi abin izgili
kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya dã lalle mun shãyar da su ruwa mai yawa
lokacin intanet
samũdãwa da ãdãwa sun ƙaryatar da kiran gaskiya mai dũkar zũciya
sabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu munã yi musu ƙidãyar ajali ne kawai ƙidãyãwa
alhãli allah daga bãyansu mai kẽwaye su ne (da saninsa)
inã rantsuwa da ¦ũr (dũtsen mũsã)
kuma lalle lũdu haƙĩƙa yanã daga manzanni
lalle ne a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali
kuma lalle ne haƙĩƙa mũsã ya zo muku da hujjõji bayyanannu sa'an nan kuka riƙi maraƙi (daga bãyansa alhãli kuwa kuna mãsu zãlunci
to yãyã idan mun zo da shaidu daga dukkan al'umma kuma muka zo da kai a kan waɗannan kana mai shaida
gidãjen aljannar zamã sunã shigar su anã ƙawãce su a cikinsu da ƙawã ta mundãye daga zĩnãriya da lu'ulu'u kuma tufãfinsu a cikinsu alharĩni ne
haƙĩƙa allah yanã da mulkin wanda ke a cikin sammai da wanda ke a cikin ƙasa kuma waɗanda suke kiran wanin allah bã su biyar waɗansu abõkan tarẽwa (ga allah a mulkinsa) bã su biyar kõme fãce zato
keyboard key name
ya ce to lalle kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri
kuma istigifãrin ibrãhĩm ga ubansa bai kasance ba fãce sabõda wani wa'adi ne da ya ƙulla alƙawarinsa da shi sa'an nan a lõkacin da ya bayyana a gare shi (ibrãhĩm) cẽwa lalle ne shĩ (ubansa) maƙiyi ne ga allah sai ya barranta daga gare shi lalle ne ibrahim haƙĩƙa mai yawan addu'a ne mai haƙuri
ana kasa gano gafakan gida ba ya cikin/etc/makulli kuma babu kima wa $gida cikin muhalli
kuma idan sun ga wani ɓaɓɓake daga samã yãnã fãɗuwa sai su ce wani girgije ne mai hauhawar jũna
muƙarrabai suke halarta shi
da kaɗan daga mutãnen ƙarshe
kuma idan suka ga wani fatauci kõ kuma wani wasan shagala sai su yi rũgũguwar fita zuwa gare su kuma su bar ka kanã tsaye ka ce abin da yake a wurin allah ne mafi alhẽri daga fataucin alhãli kuwa allah ne mafi alhẽrinmãsu arzũtãwa
shin ba su yi tunĩni ba cẽwa bãbu wata hauka ga ma'abucinsu shĩ bai zama ba fãce mai gargaɗi mai bayyanãwa
ka ƙayyade sunan zaman shawara wanda za'a yi lodi
suka ce yã kai wanda aka saukar da ambato (alƙur'ãni) a kansa lalle ne kai haƙĩƙa mahaukaci ne
ka bar su su ci kuma su ji dãdi kuma gũri ya shagaltar da su sa'an nan da sannu zã su sani
mutãnen lũɗu sun ƙaryata manzanni
sun kasance a lõkaci kaɗan na dare suke yin barci
ko kuma kunã da wani dalĩli bayyananne ne
_daina da ƙarfi
@ option check
ya kũ waɗanda suka yi ĩmani
tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta)
kuma idan manzanni aka ƙayyade lõkacin tãra su
sa'an nan idan sun tũba kuma suka tsayar da salla kuma suka bãyar da zakka to 'yan'uwanku ne a cikin addini kuma munã rarrabe ãyõyi dakidaki ga mutãne waɗanda suke sani
(sunã mãsu cẽwa) kuma bã mu sauka fãce da umuruin ubangijinka (muhammad) shĩ ne da mulkin abin da ke a gaba gare mu da abin da ke a bãyanmu da abin da ke a tsakãnin wannan
pixels da ana iya gani idan an ɓoye
kuma idan rãyuka aka haɗa su da jikunkunansu
ṣ̃ inã rantsuwa da alƙur'ãni mai hukuncehukunce
lalle mũ mun hõre duwãtsu tãre da shi sunã yin tasbĩhi maraice da fitõwar rãnã
kada ku shãfe ta da cũta har azãbar yini mai girmã ta shãfe ku
ya ce allah kawai ne yake zo muku da shi idan ya so kuma ba ku zama mabuwãya ba
fãce dai nẽman yardar ubangijinsa mafi ɗaukaka
wata ƙungiya daga mutãnen littãfi sun yi gũrin su ɓatar da ku to ba su ɓatar da kõwa ba fãce kansu kuma bã su sansancewa
ka_she
lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ko da yake mun kasance haƙẽƙa' mãsu jarrabãwa
qsqliteresult