text
stringlengths
0
727
a'aha bari wannan ai bã ku girmama marãya
sauya zuwa filin aiki 5
lalle ne waɗanda suka kãfirta a bãyan ĩmãninsu sa'an nan kuma suka ƙãra kãfirci bã zã a karɓi tũbarsu ba kuma waɗannan sũ ne ɓatattu
kuma lalle su haƙĩƙa sunã kange su daga hanya kuma sunã zaton cẽwa sũ mãsu shiryuwa ne
_motsa
sabõda haka ku bi allah da taƙawa kuma ku yi mini ɗã'ã
to idan uwar masĩfu mafi girma ta zo
s kifin wata shirin oracle na zamani ne
abin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare su
nuna tagogi daga duk filayenaiki
ta ce a inã yãro zai kasance a gare ni alhãli kuwa wani mutum bai shãfe ni ba kuma ban kasance kãruwa ba
ka ƙayyade juyi na farko na applet (sama ƙasa hagu ko dama)size
sunã kamã da maganar waɗanda suka kãfirta daga gabãni
kuma a lõkacin da ubangijinku ya sanar lalle ne zã ya aika a kansu (yahũd) zuwa rãnar¡iyãma wanda zai ɗanɗana musu mummunar azãba lalle ne ubangijinka haƙĩƙa mai gaggawar uƙũba ne kuma shĩ haƙĩƙa mai gãfara ne mai jin ƙai
kuma waɗanda suke kira baicinsa ba su mallaki cẽto ba fãce wanda ya yi shaida da gaskiya kuma sũ sunã sane (da haka)
ga kõwace al'umma mun sanya wurin yanka su ne masu yin baiko gare shi sabõda haka kada su yi maka jãyayya a cikin al'amarin (hadaya) kuma ka yi kira zuwa ga ubangijinka lalle kai kana a kan shiriya madaidaiciya
to sai ka kau da kai daga gare su kuma ka ce salãmã sa'an nan kuma zã su sani
kuma muka yi wahayi zuwa ga uwar mũsa cẽwa ki shãyar da shi sai idan kin ji tsõro game da shi to ki jẽfa shi a cikin kõgi kuma kada ki ji tsõro kuma kada ki yi baƙin ciki lalle ne mũ mãsu mayar da shi ne zuwa gare ki kuma mãsu sanya shi ne a cikin manzanni
allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta kuma allah yã kasance mai ji masani
lalle mũ kamar haka muke aikatãwa game da mãsu laifi
shin fa waɗanda suka yi ĩmãni ba su yanke tsammãni ba da cẽwa da allah yã so dã yã shiryar da mutãne gabã ɗaya
a cikinsu akwai wasu littafai mãsu ƙĩma da daraja
kuma idan kuka sake su daga gabãnin ku shãfe su alhãli kuwa kun yanka musu sadãki to rabin abin da kuka yanka fãce idan sun yãfe kõ wanda ɗaurin auren yake ga hannunsa ya yãfe kuma ku yãfe ɗin ne mafi kusa da taƙawa
kuma muka ƙarfafa mulkinsa kuma muka bã shi hikima da rarrabẽwar magana
abin da yake a wurinku yanã ƙãrẽwa kuma abin da yake a wurin allah ne mai wanzuwã
ethiopian month 7 longnamepossessive
kuma ãyã ce a gare su lalle mũ mun ɗauki zuriyarsu a cikin jirgin wanda aka yi wa lõdi
wannan yini ne da bã zã su iya yin magana ba
ɗabi'ar mai gabatar da shirin ayuka
muƙarrabai suke halarta shi
maɓalli na gwada tsawo da faɗin g ba mai hankali ba
ku bi ubangijinku da taƙawa lalle ne girgizar ƙasa ta tsayuwar sa'a wata aba ce mai girma
kuma idan sun shuɗe su sai su dinga yin zunɗe
kuma muka halitta musu daga irinsa abin da suke hawa
wanda ya ƙaryata kuma ya jũya bãya
kuma muka bã shi ishãƙa da ya'aƙũba kuma muka sanya annabci da littãfi a cikin zuriyarsa kuma mun bã shi sakamakonsa a dũniya kuma lalle shĩ a lãhira tabbas yanã a cikin sãlihai
kuma lalle ne haƙĩƙa mun aika mũsã game da ãyõyin mu zuwa ga fir'auna da mashãwartansa sai ya ce lalle nĩ manzo ne daga ubangijin halittu
kuma idan kun kasance kunã nufin allah da manzonsa da gidan lãhria to lalle allah yã yi tattalin wani sakamako mai girma ga mãsu kyautatãwa daga gare ku
sabõda haka abin da aka bã ku kõ mẽne ne to jin dãɗin rayuwar dũniya ne kuma abin da ke a wurin allah shĩ ne mafĩfĩci kuma shĩ ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi ĩmãni kuma sunã dõgara a kan ubangijinsu kawai
saurin sura mai motsi
inã rantsuwa da littãfi mabayyani
tafiyar da shirin ayuka
kuma lalle ne haƙĩƙa munã sanin cẽwa lalle kai ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili)
ka tambaye su wãne a cikinsu ke lãmuncewã ga sãmun wannan (hukuncin)
ka ce ya kũ kãfirai
shin kunã jẽ wa maza daga cikin talikai
kuma bã zã ku so ba sai allah ya so lalle ne allah yã kasance masani' mai hikima
haƙƙan ne abin da kawai kuke kira na zuwa gare shi bã ya da wani kira a cikin dũniya kuma bã shi da shi a lãhira kuma lalle makomarmu zuwa ga allah take kuma lalle mabarnata sũ ne 'yan wutã
alhãli lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa
abin sani kawai waɗanda bã su yin ĩmãni da ãyõyin allah sũ ne suke ƙirƙira ƙarya kuma waɗannan sũ ne maƙaryata
kuma mafi taƙawa zai nisance ta
waɗanda suke tsãron ubangijinsu a fake alhãli kuwa sũ mãsu sauna ne daga sa'a
bã su gabãtarsa da magana kuma su da umurninsa suke aiki
to yãya azãbãta take da gargaɗina
aminci ya tabbata ga ibrãhĩm
fãce wata tsõhuwa a cikin mãsu wanzuwa
lokacin da za'a iya kasa tagogi cikin ƙungiyoyi
wãtau waɗanda suka rarrabe addininsu kuma suka kasance ƙungiyaƙungiya kõwace ƙungiya tanã mai farin ciki da abin da ke a gare ta kawai
lalle azãbar ubangijinka haƙĩƙa mai aukuwa ce
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni
kuma kada ku jefa kanku da hannayenku zuwa ga halaka kuma ku kyautata lalle ne allah yana son mãsu kyautatãwa
kuma lalle ne mũ ba mu sani ba shin sharri ne aka yi nufi ga waɗanda ke cikin ƙasa ko ubangijinsu yã yi nufin shiriya a gare su ne
da nãman tsuntsãye daga wanda suke ganin sha'awa
yã sanar da shi bayãni (magana)
kuma idan sun ƙaryata ka to lalle haƙĩƙa mutãnen nũhu da ãdãwa da samũdawa sun ƙaryata a gabaninsu
lalle shi yanã daga bãyinmu mũminai
shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa yanã rãyarwa kuma yanã kashẽwa kuma shĩ mai ikon yi ne a kan kõme
lalle ne mũ mun yi muku gargaɗin azãba makusanciya rãnar da mutum ke dũbi zuwa ga abin da hannãyensa suka aikata kuma kafiri ya ce kaitona dã dai nã zama turɓãya
ka ce kõwa ya yi aiki a kan hanyarsa sa'an nan ubangijinka ne mafi sani ga wanda yake mafi shiryuwa ga hanya
shin bã zã ku yi tunãni ba
idan ana karãtun ãyõyinmu a kansa sai ya ce tãtsũniyõyin mutãnen farko ne
ka tafi kai da ɗan'uwanka game da ãyõyina kuma kada ku yi rauni ga ambatõna
sa'an nan kuma waɗansu bakwai mãsu tsanani su zo daga hãyan wancan su cinye abin da kuka gabãtar dõminsu fãce kaɗan daga abin da kuke ãdanãwa
qdialogbuttonbox
kwatankwacin al'adar mutãnen nũhu da ãdãwa da samũdãwa da waɗanda ke a bãyansu kuma allah bã ya nufin zãlunci ga bãyinsa
allah ne wanda ya sanya muku dabbõbi dõmin ku hau daga gare su kuma daga gare su kuke ci
kuma dukkan ƙarami da babba rubutacce ne
kuskure wajen yin rewind ga fayil 's' s
layin mazaɓa
kuma mun sanya ¦an maryama shi da uwarsa wata ãyã kuma muka tattara su zuwa ga wani tsauni ma'abũcin natsuwa da marẽmari
kai sabõda ni'imar ubangijinka bã mahaukaci kake ba
suka ce waccan kam kõmãwa ce tãɓaɓɓiya
sabõda haka ka bai wa zumu hakkinsa da miskĩnai da ɗan hanya wannan shĩ ne alhẽri ga waɗanda ke nufin yardar allah kuma waɗancan sũ ne mãsu sãmun babban rabo
wancan ne mafi alhẽri a gare ku idan kun kasance kunã sani
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu suka faɗa kamar maganarsu zukãtansu sun yi kamã da jũna
kuma daga ƙauyãwã akawi waɗanda suke yin ĩmanida allah da rãnar lãhira kuma sunã riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibãdõdin nẽman kusanta ne a wurin allah da addu'õ'in manzonsa to lalle ne ita (ciyarwar nan) ibãdar nẽman kusanta ce a gare su
kuma kamar wancan ne muke nũna wa ibrãhĩma mulkin sammai da ƙasa kuma dõmin ya kasance daga mãsu yaƙĩni
to a 1õkacin da suka jẽfa suka sihirce idãnun mutãne kuma suka tsõratar da su kuma suka jẽ da tsafi mai girma
sa'an nan kuma a bãyansu muka aika mũsa da hãrũna zuwa ga fir'auna da mashãwartansa tãre da ãyõyinmu sai suka kangara kuma sun kasance mutãne mãsu laifi
lalle ne waɗanda suka kãfirta daidai ne a kansu shin kã yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba ba zã su yi ĩmãni ba
kuma waɗanda suka yi ĩmãni sai su ce lalle ne mãsu hasãra sũ ne waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu da iyãlansu a rãnar ¡iyãma
a l̃ m̃r waɗancan ayõyin littãfi ne kuma abin da aka saukar gare ka daga ubangijinka ne gaskiya kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni
abin sani kawai waɗanda suke saurare ne suke karɓãwa kuma matattu allah yake tãyar da su sa'an nan kuma zuwa gare shi ake mayar da su
kuma ku cika mũdu idan kun yi awo kuma ku auna nauyi da sikẽli madaidaici wancan ne mafi alhẽri kuma mafi kyau ga fassara
lalle mun aika iskar tsakuwa a kansu fãce mabiyan lũɗu mun tsirar da su a lõkacin asuba
lalle ne a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda sukẽ ji
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni
kuma a lõkacin da ĩsã ya jẽ da hujjõji bayyanannu ya ce lalle ne nã zo muku da hikima kuma dõmin in bayyana muku sãshen abin da kuke sãɓã wa jũna acikinsa sabõda haka ku bi allah da taƙawa kuma ku yi mini ɗã'a
sa'an kuma muka ƙãga halittar wasu ƙarnõni dabam daga bayãnsu