text
stringlengths
0
727
shiryarwa da tunãwa ga ma'abũta hankali
kuma wannan ambato ne mai albarka mun saukar da shi shin to kũ mãsu musu ne gare shi
to don mene ne bai shiga aƙabã ba
zã su sani a gõbe wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar mai girman kan
kuma mun sassakar daga samã ruwa mai albarka sa'an nan muka tsirar game da shi (itãcen) lambuna da ƙwãya abin girbẽwa
kuma idan kun faɗi magana to ku yi ãdalci kuma ko dã yã kasance ma'abũcin zumunta ne kuma da alkawarin allah ku cika wannan ne ya yi muku wasiyya da shi tsammãninku kunã tunãwa
to a rãnar nan bãbu wani mai yin azãba irin azãbar allah
bã su iya taimakon kansu kuma ba su kasance anã abũtar su ba daga garemu
lalle ne allah bã ya zãluncin gwargwadon nauyin zarra idan ta kasance alhẽri ce zai riɓanya ta kuma ya kãwo daga gunsa ijãra mai girma
ina rantsuwa da iskõkin da ake sakõwa jẽre sunã bin jũna
ka saukar da ni saukarwa mai albarka kuma kai ne mafi alhẽrin mãsu saukarwa'
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangjinku kuke ƙaryatãwa
kuma ya hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa gabã ɗaya daga gare shi yake
sabõda haka na yi maku gargaɗi da wuta mai babbaka
kuma idan duwãtsu aka tafiyar da su
ashe ba ka ga waɗanda suka yi munãfinci ba sunã cẽwa ga 'yan'uwansu waɗanda suka kãfirta daga mazõwa littafi lalle idan an fitar da ku lalle zã mu fita tãre da ku kuma bã zã mu yi ɗã'a ga kõwa ba game da ku har abada kuma lalle idan an yãƙe ku lalle zã mu taimake ku haƙĩƙatan alhãli kuwa allah na shaidar cẽwa lalle sũ tabbas maƙaryata ne
nũhu ya ce ya ubangijina lalle ne sũ sun saɓa mini sun bi wanda dukiyarsa da ɗiyansa ba su ƙãre shi da kõme ba sai da hasãra
kuma allah yanã bayyana muku ãyõyinsa kuma allah masani ne mai hikima
sa'an nan a lõkacin da ya ga hannayensu bã su sãduwa zuwa gare shi (maraƙin) sai ya yi ƙyãmarsu kuma ya ji tsõronsu
shĩ ne wanda ya halitta ku daga turɓãya sa'an nan daga maniyyi sa'an nan daga sãren jini sa'an nan ya fitar da ku kunã jãrĩri sa'an nan dõmin ku isa ga cikar ƙarfinku sa'an nan dõmin ku kasance tsõfaffi kuma daga cikinku akwai wanda ake karɓar ransa a gabãnin haka kuma dõmin ku isa ga ajali ambatacce kuma dammãninku ko zã ku hankalta
lalle ne mutãnena sun ƙaryatã ni
bã zã a fada maka ba fãce abin da aka riga aka faɗa ga manzannin da suke a gabãninka lalle ubangijinka haƙĩƙa ma'abũcin gãfara ne kuma ma'abũcin azãba mai raɗaɗi ne
a lõkacin da munãfukai da waɗanda suke akwai cũtã a cikin zukãtansu suke cẽwa addĩnin waɗannan yã rũɗe su kuma wanda ya dõgara ga allah to lalle ne allah mabuwãyi ne mai hikima
yã kai annabi
kuma kada ka sanya hannunka ƙuƙuntacce zuwa ga wuyanka kuma kada ka shimfiɗa shi dukan shimfiɗãwa har ka zama abin zargi wanda ake yanke wa
kuma a rãnar da sa'a ke tsayuwa mãsu laifi na rantsuwã ba su zauna a cikin kabari ba fãce sã'a guda kamar haka suka kasance anã karkatar da su
kuma lalle mũ haƙĩƙa mũ ne mãsu yin tasbĩhi
to lalle ne jahĩm ita ce makõma
kuma (ibrãhĩm) ya sanya (ita wannan magana) kalma mai wanzuwa a cikin zuriyarsa tsammãninsu su kõmo daga ɓata
kuma ya hõre rãnã da watã kõwannensu yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce wannan shĩ ne allah ubangijinku gare shi mulki yake kuma waɗanda kuke kira waninsa bã su mallakar kõ fãtar gurtsun dabĩno
kuma da yawa muka halakar a gabãninsu (mutãnen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi (waɗanda suke) sũ ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasãshe 'kõ akwai wurin tsĩra' (babu)
ga wanenku haukã take
lalle waɗanda ke yi maka mubãya'a allah kawai ne suke yi wa mubãya'a hannun allah nã bisa hannayensu sabõda haka wanda ya warware to yanã warwarẽwa ne a kan kansa kawai kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa allah a kansa to (allah) zai kãwo masa ijãra mai girma
ka fuskanto kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu
kuma idan sun ƙaryata ka to ka ce inã da aikĩna kuma kunã da aikinku kũ kuɓutattu ne daga abin da nake aikatãwa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatãwa
to lalle ne wata hujja bayyananniya daga ubangijinku tã zo muku da shiriya da rahama to wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙaryata game da ãyõyin allah kuma ya finjire daga barinsu
ka ce shin kun gani idan (alƙur'ãni) ya kasance daga wurin allah yake kuma kuka kãfirta da shi kuma wani mai shaida daga banĩ isrã'ĩla ya bãyar da shaida a kan kwatankwacinsa sa'an nan ya yi ĩmãni kuma kuka kangare lalle allah bã ya shiryar da mutãne azzãlumai
lalle haƙĩƙa abin kõyi mai kyau ya kasance a gare ku daga cikinsu ga wanda ya kasance yanã fãtan (rahamar) allah da rãnar lãhira kuma wanda ya jũya bãya to lalle allah shĩ ne wadãtacce gõdadde
ku cika mũdu kuma kada ku kasance daga mãsu sanyãwar hasãra (ga mutãne)
_tayil
daidai ne a kansu kã nẽma musu gãfara kõ ba ka nẽmamusu ba faufau allah bã zai gãfarta musu ba
kuma an wajabta a kanku idan mutuwa ta halarci ɗayanku idan ya bar wata dũkiya wasiyya dõmin mahaifa da dangi bisa ga abin da aka sani wajabce a kan mãsu taƙawa
kuma kuna son dũkiya so mai yawa
kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa to ruwan waɗanda ake yi wa gargaɗi ya mũnana
layuka kwance
wannan fa ya zama rabo naƙasasshe
da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta
kuma yana da abin da yake a cikin sammai da ƙasa kuma yana da addini wanda yake dawwamamme shin fa wanin allah kuke bĩ da taƙãwa
ã'a waɗanda ba su yi ĩmãni da lãhira ba sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa
kayan aiki na cigaban masarrafin kwamfyuta
lalle ne misãlin ĩsã a wurin allah kamar misãlin ãdama ne (allah) yã halitta shi daga turɓãya sa'an nan kuma ya ce masa ka kasance sai yana kasancewa
kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jẽfi wani barrantacce da shi to lalle ne yã tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne
kuma lalle ne haƙĩƙa mun bai wa mũsã littãfi daga bãyan mun halakar da ƙarnõnin farko dõmin su zama abũbuwan kula ga mutãne da shiriya da rahama tsammãninsu sunã tunãwa
kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa a bãyan gyaranta kuma ku kirãye shi sabõda tsõro da tsammãni lalle ne rahamar allah makusanciya ce daga mãsu kyautatãwa
in da gaske mai sauya filin aiki zai nuna duk filayen aiki idan ba haka ba zai nuna filin aiki da kake kai yanzu kawai
kuma waɗanda suka yiĩmãni kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai zã mu shigar da su gidãjen aljanna (waɗanda) ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu sunã dawwamammu a cikinsu har abada suna da a cikinsu mãtan aure mãsu tsarki kuma munã shigar da su a wata inuwa matabbaciyar lumshi
abin sani kawai dũkiyõyin sadaka na faƙĩrai ne da miskinai da mãsu aiki a kansu da waɗanda ake lallãshin zukãtansu kuma a cikin fansar wuyõyi da mabarta da a cikin hanyar allah da ɗan hanya (matafiyi) farilla daga allah
ya ce yã iblĩs mẽne ne a gare ka ba ka kasance tãre da mãsu yin sujuda ba
kuma idan an jẽfa su a wani wuri mai ƙunci daga gare ta sunã waɗanda aka ɗaure ciki daidai sai su kirãyi halaka a can
kiransu a cikinta tsarkinka yã allah kuma gaisuwarsu a cikintasalãmun kuma ƙarshen kiransu cẽwa gõdiya ta tabbata ga allah ubangijin halittu
don haka zã ka gani sũ kuma zã su gani
ba mu jinkirtã shi ba fãce dõmin ajali ƙidãyayye
wata shiri daban na amfani da maɓallin s tare da masu gyaregyare x kamar wata baindin
fanel na sama mai tasowa kan allo
shin kuma mutum bã zai tuna ba cẽwa lalle ne mun halitta shi a gabãni alhãli kuwa bai kasance kõme ba
a cikin aljanna suna tambayar jũna
ba ku ga yadda allah ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba
kuma kõ da sun kasance a gabãnin a saukar da shi a kansu kusakusa sunã baƙin ciki hai bã su iya magana
kuma shĩ ne wanda yake karɓar rãyukanku da dare kuma yanã sanin abin da kuka yãga da rãna sa'an nan yanã tãyar da ku a cikinsa dõmin a hukunta ajali ambatacce sa'an nan kuma zuwa gare shi makõmarku take sa'an nan kuma ya ba ku lãbari da abin da kuka kasance kunã aikatãwa
babu uri da aka samar da wa mai gabatar da fanel na fayil ɗin kwamfyutan tebur
ka kuranye mana azãba lalle mũ mãsu ĩmãni ne
dõmin ya tambayi mãsu gaskiya a kan gaskiyarsu kuma yã yi tattalin wata azãba mai raɗaɗi ga kãfirai
lalle ne kanã da a cikin yini wani tasĩhi mai tsawo
sa'an nan ya mayar da ku a cikinta kuma ya fitar da ku fitarwa
indian national month 9 shortname
lõkacin da suka gan ta sai suka ce lalle mun saki hanya (mun ɓace)
da shaiɗanu dukan mai gini da mai nutsa (a cikin kõguna)
ya ce wancan ne abin da muka kasance munã biɗã sai suka kõma a kan gurãbunsu sunã bĩbiya
shin kyautatãwa nã da wani sakamako (ã'aha) fãce kyautatãwa
lalle ne shĩ (alƙur'ãni) haƙĩƙa magana ce dakidaki
in da gaske za'a ɓoye fanel farat ɗaya cikin lungun fuskar kwamfyuta idan manuni ta bar wurin fanel idan ka sake motsa mauni zuwa lungun zai jawo fanel ɗin ya sakenunawa
kada wani rai ya ce 'yã nadãmãta a kan abin da na yi sakaci a cikin sãshen allah' kuma lalle na kasance haƙĩƙa daga mãsu izgili'
kada ku yi ɗã'ã ga umurnin maɓarnata
kuma wannan alƙur'ãni bai kasance ga a ƙirƙira shi ba daga wanin allah kuma amma shi gaskatawar wannan ne da yake a gabãninsa da bayãnin hukuncin littãffan allah bãbu shakka a cikinsa daga ubangijin halittu yake
lalle ne allah zai ɓãta shi haƙĩƙa allah bã ya gyãra aikin maɓarnata
wurin wannan abun fanel yawan pixel daga gefen fanel ta hagu (ko sama idan a tsaye yake) na ƙayyade wurin
kuma lalle haƙĩƙa ubangijinka mai cika wa kõwa (sakamakon) ayyukansa ne
ka ce ubangijinmu zai tãra tsakãninmu sa'an nan ya yi hukunci a tsakaninmu da gaskiya kuma shĩ ne mahukunci masani
to a lõkacin da ya isa aiki tãre da shi ya ce ya ƙaramin ɗãna lalle ne inã gani a ciki barci lalle inã yanka ka
da wata inuwa mĩƙaƙƙiya
kuma shĩ ne wanda ke abin bautãwa a sama kuma abin bautãwa a ƙasa kuma shĩ ne mai hikima masani
ku rarrabe dabam a yau yã kũ mãsu laifi
ga mu musanya waɗanda suke mafi alhẽri daga gare su kuma ba mu kasance waɗanda ake rinjãya ba
ka ce nĩ mutum ne kawai kamarku anã yin wahayi zuwa gare ni cewa lalle ne abin bautawarku abin bautawa guda ne sabõda haka wanda ya kasance yanã fãtan haɗuwa da ubangijinsa to sai ya yi aiki na ƙwarai kuma kada ya haɗa kõwa ga bauta wa ubangijinsa
littãfi ne aka saukar zuwa gare ka kada wani ƙunci ya kasance a cikin ƙirjinka daga gare shi dõmin ka yi gargaɗi da shi kuma tunãtarwa ne ga mũminai
kuma ba mu aika wani annabi a cikin wata alƙarya ba fãce mun kãma mutãnenta da azãba da cũta tsammãninsu sunã yin ƙasƙantar da kai
ka ce ku kirayi allah kõ kuwa ku kirãyi mai rahama kõwane kuka kira to yanã da sũnãye mafi kyau
allah yanã shafe abin da yake so kuma yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin littãfin yake
sai suka bĩ su sunã mãsu fita a lõkacin hũdõwar rãnã
kuma wanda ya je masa yanã mai ĩmãni alhãli kuwaya aikata aikin ƙwarai to waɗannan sunã da darajõji maɗaukaka