text
stringlengths
0
727
kuma lalle shĩ shĩ ne ya halaka ãdãwa na farko
aka ce (masa) ka shiga aljanna ya ce dã dai a ce mutãnẽna sunã iya sani
suka ce kũ ba ku zamo bafãce mutãne ne kamarmu kuma mai rahama bai saukar da kõme ba ba ku zamo ba fãce ƙarya kuke yi
fanel na dama mai tasowa kan allo
amma wanda ya wadãtu da dũkiya
yã mutãnen littãfi
kuma allah na ƙãra wa wa ɗanda suka nẽmi shiryuwa da shiriya kuma ayyuka mãsu wanzuwa na ƙwarai ne mafi alhẽri awurin ubangijinka ga lãda kuma mafi alhẽri ga makõma
kõ ba su san manzonsu ba ne dõmin haka suke mãsu musu a gare shi
kuma kamar haka ne muka sanya maƙiyi daga mãsu laifi ga kõwane annabi kuma ubangijinka ya isa ga zama mai shiryarwa kuma mai taimako
allah bai sanya zũciya biyu ba ga wani namiji a cikinsa kuma bai sanya mãtanku waɗanda kuke yin zihãri daga gare su su zama uwãyenku ba kuma bai sanya ɗiyan hankãkarku su zama ɗiyanku ba wannan abu nãku maganarku ce da bãkunanku alhãli kuwa allah na faɗar gaskiya kuma shĩ ne ke shiryarwa ga hanyar ƙwarai
tanã da ƙõfõfi bakwai ga kõwace ƙõfa akwai wani juz'i daga gare su rababbe
kuma wanda ya aikata wani abu mai kyau zã mu ƙarã masa kyau a cikinsa lalle allah mai gãfara ne mai gõdiya
kuma lalle ne mũ ba mu sani ba shin sharri ne aka yi nufi ga waɗanda ke cikin ƙasa ko ubangijinsu yã yi nufin shiriya a gare su ne
a kan muhimmin lãbãri mai girma (alƙur'ãni)
kuma suna nẽman ka da gaggauta azãba to bã dõmin ajali ƙayyadadde ba dã azãba ta jẽ musu kuma lalle dã tanã iske su bisa ia abke alhãli kuwa sũ ba su sani ba
(allah) ya san yaudarar idãnu da abin da ƙirãza ke ɓõyẽwa
waɗanda suka sanya alƙur'ãni tãtsuniyõyi
sa'an nan a cikin jahĩm ku ƙõna shi
faɗaɗa jerin shiri cikin zauren akwatin bayani na tafiyar da shirin ayuka
dakataindian national month 9 shortnamepossessive
za mu karantar da kai (alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba
kuma manzo ya ce ya ubangijĩna lalle mutãnena sun riƙi wannan alƙur'ãni abin ƙauracẽwa
kuma idan alhẽri ya shãfe shi ya yi rõwa
ta ce yã kũ mashawarta lalle ne an jẽfo zuwa gareni wata takarda mai girma
sai (yãron da ta haifa) ya kira ta daga ƙarƙashinta kada ki yi baƙin ciki haƙĩƙa ubangijinki ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki
kuma ka dõgara ga mabuwãyi mai jin ƙai
kuma muka ƙarfafa mulkinsa kuma muka bã shi hikima da rarrabẽwar magana
ashe kuma (allah zai zãɓi) wanda ake rẽno a cikin ƙawa alhãli kuwa gã shi a husũma bã mai iya bayyanawar magana ba
kuma abin da kuka ciyar daga ciyarwa kõ kuka cika alwãshi daga wani bãkance to lalle ne allah yana sanin sa kuma azzãlumai bã su da wasu mataimaka
da danginsa mãsu tattarã shi
shin zan riƙi waninsa abũbuwan bautãwa idan mai rahama ya nufe ni da wata cũta to cẽtonsu bã ya amfanĩna da kõme kuma bã za su iya tsãmar da ni bã
sabõda haka ku ci daga abin da kuka sãmu ganĩma yanã halal mai kyau kuma ku bi allah da taƙawa
babbasize
ka tsarkake sũnan ubangijinka mafi ɗaukaka
alhãli allah daga bãyansu mai kẽwaye su ne (da saninsa)
ko kuwa ya kama su a cikin jujjuyawarsu sabõda haka ba su zama masu buwãya ba
suna tsõron ubangijinsu daga bisansu kuma suna aikata abin da ake umuruin su
shin to bã zã ku yi tunãni ba
danna nan don a ɓoye duk tagogi kuma a nuna kwamfyutan tebur
wannan maɓalli na ƙayyade yawan layuka kwance (wa tsari mai kwance) ko layuka tsaye (wa tsari mai tsaye) da mai sauya filin aiki zai nuna filayen aiki ciki wannan maɓallin na da amfani kawai idan maɓallin nuna_duk_filayenaiki na gaske ne
kuma muka aika iskõki mãsu barbarar jũna sa'an nan muka saukar da ruwa daga sama sa'an nan muka shãyar da ku shi kuma ba ku zama mãsu taskacẽwa a gare shi ba
sai mũsã ya ji tsõro a cikin ransa
to zã mu sauƙaƙke masa har ya kai ga tsanani
sa'an nan da jirãge mãsu gudãna (a kan ruwa) da sauƙi
kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu kuma su nẽmi gãfara daga ubangijinsu fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'inau'i
firgitar nan mafi girma bã zã ta baƙantã musu rai ba kuma malã'iku na yi musu marãba (sunã cẽwa) wannan yininku nẽ wanda kuka kasance anã yi muku wa'adi da shi
to amma fa mutum idan ubangijibsa ya jarraba shi wãto yã girmama shi kuma ya yi masa ni'ima sai ya ce ubangijina ya girmama ni
kuma muka gãdar da mutãnen waɗanda sun kasance anã raunana su a gabacin ƙasa da yammacinta wadda muka sanya albarka a cikinta kuma kalmar ubangijinka mai kyau ta cika a kan banĩ isrã'ĩla sabõda abin dasuka yi na haƙuri kuma muka murtsuke abin da fir'auna da mutãnensa suka kasance sunã sanã'antawa da abin da suka kasance sunã shimfiɗãwa
lalle ne a cikin sãɓãwar dare da yini da abin da allah ya halitta a cikin sammai da ƙasa haƙĩƙaakwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin taƙawa
ã'a sun kasance bã su ƙaunar tãyarwa (a ¡iyãma)
to zã ku ambaci abin da nake gaya muku kuma inã fawwala al'amarina zuwa ga allah lalle allah mai gani ne ga bãyinsa
ba da tabbacin cire fanel
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni ku bi allah da taƙawa kuma ku bar abin da ya rage daga riba idan kun kasance mãsu ĩmãni
ka tafi kai da ɗan'uwanka game da ãyõyina kuma kada ku yi rauni ga ambatõna
haka dai azãbar take kuma lalle ne azãbar lãhira ta fi girma in da sun kasance zã su iya gãnẽwã
yã bãba
kayan aikin na'ura
kuma muka aika iskõki mãsu barbarar jũna sa'an nan muka saukar da ruwa daga sama sa'an nan muka shãyar da ku shi kuma ba ku zama mãsu taskacẽwa a gare shi ba
sabõda haka gõdiya ta tabbata ga allah ubangijin sammai kuma ubangijin ƙasã ubangijin halittu
ku ci daga mãsu dãɗin abin da muka azurtã ku kuma kada ku ƙẽtare haddi a cikinsa har hushĩna ya sauka a kanku kuma wanda hushĩna ya sauka a kansa to lalle ne ya fãɗi
to bone yã tabbata ga masallata
kuma mãsu laifi suka ga wutã suka tabbata lalle ne sũ mãsu auka mata ne kuma ba su sãmi majũya ba daga gare ta
sabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa ubangijinka kuma ka kasance daga mãsu sujada
kõ (kãfirai) sun riƙi waɗansu abũbuwan bautãwa ne ga ƙasã su ne mãsu tãyarwa (gare su)
kuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa sũnã da falalamai girma daga allah
kuma muka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyakuma a rãnar ¡iyãma sunã daga waɗanda aka mũnana halittarsu
kuma lalle ubangijĩnka haƙĩƙa shĩ ne mabuwãyi mai jin ƙai
sai suka ƙaryata su sabõda haka suka kasance halakakku
shin mun riƙe su abin izgili ne kõ idãnunmu sun karkata daga gare su ne
an kasa nuna takardar taimako
kuma wannan ambato ne mai albarka mun saukar da shi shin to kũ mãsu musu ne gare shi
kuma wanda ke cikin sammai da ƙasã nãsa ne shi kaɗai dukansu mãsu tawãli'u ne a gare shi
wannan fa ya zama rabo naƙasasshe
(allah ya saukar da alkur'ãni) saukarwar mabuwãyi mai jin ƙai
ka ce bã ni mallaka wa raina wani amfãni kuma haka ban tunkuɗe wata cũta fãceabin da allah ya so kuma dã na kasance inã sanin gaibi dã lalle ne nã yawaita daga alhẽri kuma cũta bã zã ta shãfe ni ba nĩ ban zama ba fĩce mai gargaɗi kumamai bãyar da bishãra ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni
kuma (ibrãhĩm) ya sanya (ita wannan magana) kalma mai wanzuwa a cikin zuriyarsa tsammãninsu su kõmo daga ɓata
kuma kuna cin dũkiyar gãdo ci na tãrãwa
allah ne wanda ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu a cikin kwãnuka shida sa'an nan ya daidaita a kan al'arshi bã ku da baicin shi wani majiɓinci kuma babu wani maceci
lalle ne bãyina bã ka da wani ƙarfi a kansu kuma ubangijinka ya isa ya zama wakĩli
dukkansu munã taimakon waɗannan da waɗancan daga kyautar ubangijinka kuma kyautar ubangijinka ba ta kasance hananna ba
sa'an nan idan nã daidaita shi kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare shi
shin ba su gani ba da yawa muka halakar da wani ƙarni daga gabãninsu mun mallaka musu a ckikin ƙasa abin da ba mu mallaka muku ba kuma muka saki sama a kansu tanã ta zuba kuma muka sanya kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashinsu sa'an nan muka halakã su sabõda zunubansu kuma muka ƙãga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu
salon maganar ajiya ta sami wata buɗaɗɗiyar baka biyu mai maras rufaffiyar baka biyu
kuma amma wanda ya yi rõwa kuma ya wadãtu da kansa
sai ku zo da ubanninmu idan kun kasance mãsu gaskiya
kuma ka ce ku yi aiki sa'an nan allah zai ga aikinku da manzonsa da muminai kuma zã a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane sa'an nan ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa
ã'a na jiyar da waɗannan mutãne dãɗi sũ da ubanninsu har gaskiya da manzo mai bayyanawar gaskiyar ya zo musu
kuma shĩ ne wanda yake karɓar rãyukanku da dare kuma yanã sanin abin da kuka yãga da rãna sa'an nan yanã tãyar da ku a cikinsa dõmin a hukunta ajali ambatacce sa'an nan kuma zuwa gare shi makõmarku take sa'an nan kuma ya ba ku lãbari da abin da kuka kasance kunã aikatãwa
shin kũ ne kuke ƙagã halittar itãciyarta kõ kuwa mũ ne mãsu ƙãgãwa
ka tafi da takardata wannan sa'an nan ka jẽfa ta zuwa gare su sa'an nan kuma ka jũya daga barinsu sa'an nan ka ga mẽne ne suke mayarwa
s ba wata kima mai inganci wa halin sake girma ba
a'aha idan aka niƙa ƙasa niƙewa sosai
kuna kira na zuwa ga in kãfirta da allah kuma in yi shirki game da shi da abin da bãbu wani ilmi game da shi gare ni kuma ni inã kiran ku zuwa ga mabuwãyi mai gãfara
suka ce lalle ne idan ba ka hanu ba yã nũhu (daga maganarka) haƙĩƙa kanã kasancẽwa daga waɗanda ake jẽfewa
umarnin farawa
kuma a tsakãninsu akwai wani shãmaki kuma a kan a'arãf akwai wasu maza sunã sanin kõwa da alãmarsu kuma suka kirãyi abõkan aljamia cẽwa aminci ya tabbata a kanku ba su shige ta ba alhãli kuwa sũ sunã tsammãni
kuma lalle sakamako (ga ayyukanku) haƙĩƙa mai aukuwa ne
fayil na 's' ba wani fayil ko gafaka na yau da kullum ba
a l̃r waɗancan ãyoyin littãfi ne da abin karantãwa mai bayyanãwa
shin to mun kãsa ne game da halittar farko