text
stringlengths
0
727
kuma daga rahamarsa ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa kuma tsammãninku zã ku gõde
da (adadi na) cikã da (na) mãrã
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
sa'an nan ku ci daga abin da allah ya azurta ku da shi halas kuma mai dãɗi kuma ku gõde wa ni'imar allah idan kun kasance shi kuke bautãwa
kuma allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa kuma allah yã isa ya zama wakĩli
kuma idan aka ce musu ku ciyar daga abin da allah ya azurta ku sai waɗanda suka kãfirta su ce ga waɗanda suka yi ĩmãni ashe zã mu ciyar da wanda idan allah ya so yanã ciyar da shi ba ku zama ba fãce a cikin ɓata bayyananniya
sabõda haka ku kirãyi allah kunã mãsu tsarkake addini a gare shi kuma kõ dã kãfirai sun ƙi
shin ayõyĩna ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa
ashe bai sãme ka marãya ba sa'an nan ya yi maka makõma
the destination url of a job
a lõkacin da suka ce yã allah idan wannan ya kasancc shĩ ne gaskiya daga wurinka sai ka yi ruwan duwãtsu a kanmu daga sama kõ kuwa kazõ mana da wata azãba mai raɗaɗi
a lõkacin da manzanninsu suka jẽ musu da hujjõji bayyanannu suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi ya wajaba a kansu
fãce dõmin tunãtarwa ga wanda ke tsõron allah
rai ya san abin da ya halartar (a rãnar nan)
inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina kuma nĩ gare ku mai nasĩha ne amintacce
kuma idan kun ƙidãya ni'imar allah bã ku iya lissafa ta lalle ne allah haƙĩƙa mai gãfara ne mai jin ƙai
sabõda haka ku ci daga abin da aka ambaci sũnan allah kansa idan kun kasance mãsu ĩmãni da ãyõyinsa
kuma ubangijinka yanã sanin abin da zukãtansu ke ɓõyẽwa da abin da suke bayyanãwa
sai suka bijire sabõda haka muka saki mãlãlin arimi (dam) a kansu kuma muka musanya musu gõnakinsu biyu da waɗansu gõnaki biyu mãsu 'ya'yan itãce kaɗan talãkiya da gõriba da wani abu na magarya kaɗan
@ action
sabõda sãbon ¡uraishawa
mai ɗaukaka darajõji (dõmin mũminai) mai al'arshi yanã jẽfa rũhi daga al'amarinsa a kan wanda ya so daga bãyinsa dõmin ya yi gargaɗi kan rãnar gamuwa
mafarin halittar sammai da ƙasa yãya ɗã zai zama a gare shi alhãli kuwa mãta ba ta kasance ba a gare shi kuma ya halitta dukkan kõme kuma shĩ game da dukan kõme masani ne
salon firam ya riga yana da wani maɓalli wa aikin s halin s
ya ce kada ku yi husũma a wurina alhãli na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku
ya ce ya ubangiji don me ka tãyar da ni makãho alhãli kuwa nã kasance mai gani
lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin tunãni
wancan dõmin lalle sũ sun yi ĩmãni sa'an nan kuma suka kãfirta sai aka yunƙe a kan zukãtansu sabõda sũ bã su fahimta
shĩ (alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta
ka ce ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku dũba yãya ãƙibar mãsu laifi take
kuma a lõkacin da ya isa mafi ƙarfinsa muka bã shi hukunci da ilmi kuma kamar wancan ne muke sãka wa mãsu kyautatãwa
ka ce a cikinsu akwai zunubi mai girma da wasu amfãnõni ga mutãne kuma zunubinsu ne mafi girma daga amfaninsu
lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai mũminai an la'ane su a cikin dũniya da lãhira kuma sunãda azãba mai girma
sa'an nan lalle ne dã mun kãtse masa lakã
sabõda haka muka tsĩrar da shi shi da mutãnensa gabã ɗaya
dictionary variant
wannan tunãtarwa ce kuma lalle mãsu bin allah da taƙawa sunã da kyakkyawar makõma
sa'an nan a lõkacin da mai bãyar da bushãra ya je sai ya jẽfa ta a kan fuskarsa sai ya kõma mai gani ya ce shin ban gaya muku ba lalle ne ni inã sanin abin da ba ku sani ba daga allah
kuma da (ilmin) maganarsa (annabi) ya ubangijĩna lalle waɗannan mutãne ne waɗanda bã zã su yi ĩmãni ba
shin kã ga wanda ya riƙi ubangijinsa son zuciyarsa shin to kai ne ke kasancẽwa mai tsaro a kansa
ashe kã gani idan (shi mai hanin) ya ƙaryata kuma ya jũya bãya
kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin da ismã'ĩla (suna cẽwa) yã ubangijnmu ka karɓa daga gare mu lalle ne kai kai ne mai ji mai sani
abun fanel ya daina aiki ba zato ba tsammani
babũ mai ƙaryatãwa gare shi fãce dukan mai ƙẽtare haddi mai yawan zunubi
kuma ya ce lalle ne zã ni riƙi rabõ yankakke daga bãyinka
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
allah bãbu abin bautãwa fãce shi yanã da sunãye mafiya kyau
haƙĩƙa bai i da aikata abin da allah ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari)
sunã sanin abin da kuke aikatãwa
allah ya shaida cẽwa lalle ne bãbu abin bautãwa fãce shi kuma malãiku da ma'abũta ilmi sun shaida yana tsaye da ãdalci bãbu abin bautãwa face shi mabuwãyi mai hikima
@ action boldify selected text
_ɗan hutu ga ko wani firam
to munã rantsuwa da ubangijinka lalle ne muna tãyar da su da kuma shaianun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su da kuma shaiɗanun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su a gẽfen jahannama sunã gurfãne
waɗansu ɗaɗɗaure a cikin marũruwa
sa'an nan ya yi tunãni
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sauƙaƙe alƙur'ani dõmin tunãwa
kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen aljanna biyu
kuma ku ji tsõron allah wanda ya halitta ku kũ da jama'ar farko
ya ce abin da ubangijĩna ya mallaka mini a cikinsa yã fi zama alhẽri sai ku taimakeni da ƙarfi in sanya babbar katanga a tsakãninku da tsakãninsu
g_ame da fanel
juya zane kan fanel masu tsaye
kuma suka yi kira ya mãliku ubangijinka ya kashe mu mana (mãliku) ya ce lalle kũ mazauna ne
ã'a yã zo da gaskiya kuma ya gaskata manzanni
me ya haɗã ka da ambatonta
kuma mafi yawan mutãne ba su zama mãsu ĩmãni ba kõ da kã yi kwaɗayin haka
allah ne ya halitta ku daga rauni sa'an nan ya sanya wani ƙarfi a bayan wani rauni sa'an nan ya sanya wani rauni da furfura a bãyan wani ƙarfi allah na halitta abin da ya so kuma shĩ ne mai ilmi mai ĩkon yi
kuma waɗanda suke kira baicinsa ba su mallaki cẽto ba fãce wanda ya yi shaida da gaskiya kuma sũ sunã sane (da haka)
ya bãyĩna bãbu tsõro a kanku a yau kuma bã zã ku yi baƙin ciki ba
lalle ne haƙĩƙa ka zo da wani abu na ƙyãma
sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan to waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi
sai ta ce yã kaitõna shin zan haihu ne alhãli kuwa inã tsõhuwa kuma ga mijĩna tsõho ne
waɗancan ayõyin allah ne muna karanta su a kanka da gaskiya kuma lalle ne kai hakĩka kana daga manzanni
lalle ne a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali
amma waɗanda suka bi ubangijinsu da taƙawa sunã da gidãjen aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudãna a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu a kan liyãfa daga wurin allah kuma abin da ke wurin allah ne mafi alhẽri ga barrantattu
lalle shi ne ya kasance masani mai ĩkon yi
ba mu aika ka ba sai kana mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi
waɗanda ke tsai da salla kuma sunã ɓãyar da zakka kuma sũ sunã yin ĩmãnin yaƙĩni ga lãhira
sa'an nan lalle ne za ku gan ta da idanu bayyane
lalle ne zuwa gare ku ni manzo ne amintacce
shiryoyin ayukan ofispersonal settings
wannan shĩ ne masanin fake da bayyane mabuwãyi mai jinƙai
ku tafi zuwa ga wata inuwa mai rassa uku
kuma aka jẽfar da matsafan sunã mãsu sujada
lalle mãsu gaskatãwa maza da mãsu gaskatãwa mãtã kuma suka ranta wa allah rance mai kyau anã riɓanya musu kuma suna da wani sakamako na karimci
a yanzu
ubangijinka bai yi maka bankwana ba kuma bai ƙĩ kaba
zuwa ga ubangijinsu mãsu kallo ne
lalle ne su bã zã su cũci allah da kõme ba allah yanã nufin cẽwa bã zai sanya musu wani rabo ba a cikin lãhira kuma suna da wata azãba mai girma
to idan ba ku aikata (kãwo sura) ba to bã zã ku aikataba sabõda haka ku ji tsoron wuta wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne an yi tattalinta dõmin kãfurai
kuskure ta wajen loda kimar yawan_layuka kwance wa shirin mai sauya filinaiki s
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kuma suka tsayar da salla kuma suka bãyar da zakka suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu kuma bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba
sakamako mai dãcẽwa
lalle mũ kamar haka muke aikatãwa game da mãsu laifi
kuma idan kuka sake su daga gabãnin ku shãfe su alhãli kuwa kun yanka musu sadãki to rabin abin da kuka yanka fãce idan sun yãfe kõ wanda ɗaurin auren yake ga hannunsa ya yãfe kuma ku yãfe ɗin ne mafi kusa da taƙawa
wancan ne kuma lalle ne allah mai raunana kaidin kãfirai ne
sa'an nan kuma munã kuɓutar da manzanninmu da waɗanda suka yi ĩmãni kamar wannan ne tabbatacce ne a gare mu mu kuɓutar da mãsu ĩmãni
wani ambatõ daga ubangijinsu sãbo bã ya zuwa gare su fãce sun saurãre shi alhãli kuwa sunã mãsu yin wãsa
(wannan) sũra ce mun saukar da ita kuma mun wajabta ta kuma mun saukar da ãyõyi bayyanannu a cikinta dõmin ku riƙa tunãwa
ka gaya musu sũnãyensu