mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
In the year 1389 the Americans and others proposed certain preconditions for this 20-percent uranium.
Wannan tace uranium kashi ashirin cikin dari din, shi ne abin da a shekarar 1389 Amurka da sauransu suka ta kafa mana sharudda kafin su ba mu shi.
-0.094313
0.001228
9. Expansion and optimal use of economic capacities that enjoy an advantage, such as tourism and transportation.
9- Karfafawa da kuma amfani na koli da irin dama na tattalin arziki da ake da su irin su: yawon shakatawa da hakkin (kudaden) ya da zango (transit).
-0.270072
0.017276
What was the result?
Mene ne sakamakon hakan?
0.357382
0.113664
The same is true of corruption.
To shi ma fasadi na tattalin arziki haka yake.
0.116667
-0.014526
Dear brothers and sisters, this was how our Revolution continued.
Ya ku abin kaunata, 'yan'uwa maza da mata! Da haka ne juyin juya halinmu ya ci gaba.
-0.247456
-0.083701
The characteristics of western civilization are deceitfulness, hypocrisy, dishonesty and contradiction between words and actions.
Daya daga cikin siffofin da wayewar kasashen yammaci ta kebanta da ita ita ce yaudara, munafunci, karya da karo da juna cikin halaye da maganganunsu.
0.005807
0.020073
Today the same thing is happening in other countries.
To a yau ma irin wannan lamari ne yake faruwa a kasashen (larabawa).
0.429987
0.09142
One example is the previous US President who openly announced that in the case of Afghanistan, the Twin Towers and other such issues, those who are not with America are against it.
Misalin hakan shi ne tsohon shugaban kasar Amurka (George Bush) wanda dangane da lamarin kasar Afghanistan da kuma harin da aka kai wa wadannan tagwayen gini (a ranar 11 ga watan Satumba) a fili yake fadin cewa: duk wanda ba ya tare da Amurka, to kuwa yana tare da makiya ne.
-0.033553
-0.00582
The arrogant powers know that their survival depends on oil and gas.
Ma'abota girman kan duniya sun san cewa rayuwarsu ta damfara ne da man fetur da iskar gas.
0.230978
0.063861
They think that they can move things forward by being hostile to the Iranian people, but they will not succeed.
Suna zaton cewa ta hanyar nuna kiyayya da gaba da al'ummar Iran za su iya ciyar da ayyukansu gaba. Ina ba za su iya ba.
0.11595
0.037955
The Leader of the Islamic Revolution Ayatollah Khamenei paid a 3 hour visit to Tehran's 21st international book fair which has been held at Tehran's Grand Prayer ground (Mosalla) today.
A safiyar yau lahadi (6-5-2012) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kai ziyarar gani da ido na tsawon sa'oi biyu da rabi zuwa kasuwar baje kolin littafa na Tehran karo na ashirin da biyar.
-0.0587
0.027079
The beginning of the twentieth dua of Sahifa al-Sajjadiyya, which is widely known as Makarim al-Akhlaq, says: "O God, bless Muhammad and his household, adorn me with the adornment of the righteous and clothe me in the ornaments of the God-fearing."
Farkon wannan addu'ar tana fadin cewa: "Allah ka yi dadin tsira ga Muhammadu da Alayen Muhammad, ka yi min ado da adon salihan bayin (Allah), sannan kuma ka tufatar da ni da adon (tufafin) masu tsoron Allah" Wato ka sanya ni daga cikin bayin Allah salihai masu tsoron Allah da kuma nesantar abubuwan da Ya haramta.
-0.203366
-0.00816
All praise is due to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings upon the Holy Prophet, our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and chosen household, especially the one remaining with Allah on earth.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu kuma annabinmu Abul Kasim Muhammad tare da Alayensa tsarkaka kuma zababbu musamman ma Bakiyatullah (Imam Mahdi).
-0.029505
-0.000648
I have referred to a number of such sports in recent years.
A shekarun baya na ambato sunayen wadannan wasannin.
-0.079122
0.001163
That is to say, these feelings and this state of mind will prove helpful in difficult times.
Wato a lokacin tsanani da wahala, irin wannan shu'urin ya kan taimaka wa mutum.
-0.117407
0.002689
He stepped in with this slogan and the people of America voted for him because of his slogan of change, otherwise racist people were not prepared to vote for a person from an African-American background. But they did, hoping that there would be change.
To da irin wannan taken ne ya shigo fage, sannan kuma mutane suka kada masa kuri'a saboda wannan taken. Idan kuwa ba haka, al'ummar Amurka da aka sansu da nuna wariyar launin fata, ba a shirye suke su kada wa wani mutum bakin fata kuri'a ba. To amma dai sun kada masa kuri'ar saboda fatan sauyin da suke da shi.
-0.047434
0.024121
The higher one's position is, the more serious the dangers are.
Gwargwadon yadda matsayi ya yi sama gwargwadon yadda hatsarin da ke tattare da shi yake karuwa.
-0.630805
-0.144398
They are troubled, and they express their concerns. We can tread a path that will be a source of salvation for humanity.
Lalle suna iya tafiya bisa tafarkin da zai iya zama tafarkin tsira ga al'umma. Lalle ana iya sauya irin wannan mummunar makoma da take gaban bil'adama.
-0.116559
0.037638
And because this progression should be towards perfection and transcendence, each Eid enables man to enter a new stage in life.
To da yake wajibi ne wannan yunkuri ya zamanto yunkuri ne zuwa ga kamala da daukaka, don haka kowace ranar idi wani lokaci ne da ya kamata mutum ya yi amfani da shi wajen fara taka wani sabon mataki (cikin rayuwarsa).
0.060478
0.052511
This is the benefit of teaching literacy.
Wannan ita ce fa'aidar iya karatu da rubutu.
0.047905
0.070402
He added: “The complete withdrawal of the American troops from Iraq is among these crucial developments. The withdrawal is a great victory that has been gained as a result of the resistance of the Iraqi government and the national determination of the Iraqi people.”
Daga nan sai ya ce: Ficewar sojojin mamayan Amurka daga kasar Iraki daya ne daga cikin wadannan lamurra masu muhimmancin gaske kana kuma gagarumar nasara ce wacce aka same ta albarkacin tsayin dakan gwamnati da kuma nufi na al'ummar Irakin.
0.218319
0.068233
Therefore, there is not any room for raising doubts about the essence of this issue, this event and what the Holy Prophet (s.w.a.) said. On that day, the Holy Prophet (s.w.a.) asked the people, "Am I not closer to you than your own selves?" This sentence was a reference to a Quranic ayah which said, "The Prophet is closer to the believers than their own selves" [The Holy Quran, 33: 6].
Don haka babu wani shakku cikin asalin lamari da faruwarsa da kuma ma'anar jumlar da Manzo (s) ya fadi yayin da ya tambayi mutane (sahabbansa) cewa "أَلَستُ أَولى بِكُمْ مِنْ أنْفُسِكُم" wato "Ashe ba ni ne na fi soyuwa a gare ku sama da kanku ba" wanda ishara ce ga ayar nan ta Alkur'ani mai girma da ke cewa: "النَّبِيُّ أَوْلَى بِالْمُؤْمِنِينَ مِنْ أَنفُسِهِمْ" "Annabi ne mafi cancanta ga muminai bisa ga su kansu" (Suratul Ahzab 33:6) daga nan sai ya fadi jumla: "مَن کُنتُ مَولاه فَهذا عَلىٌّ مَولاه", don haka babu shakku cikin asalin lamarin.
-0.034152
0.007761
Thirty years of experience lie in front of our eyes. Notice what has happened in the thirty years that the Islamic Republic has been in power. Notice where the Islamic Republic and the Iranian nation used to be and where they are now.
Muna da irin wannan kwarewar ta shekaru talatin. Ku duba ku ga yadda shekaru talatin na Jamhuriyar Musulunci suka kasance sannan kuma wani irin matsayi Jamhuriyar Musulunci ta kai sannan su kuma wadancan kasashen ina suke.
0.121933
0.063658
Sayyid Ali Khamenei
Sayyid Ali Khamnei.
0.734602
0.145842
One of the great and important things that could be done in society is to promote reading books and make it a prevalent reality.
Daya daga cikin ayyuka masu girma da kuma muhimmanci a cikin al'umma shi ne wajibi ne a gudanar da gagarumin yunkurin fadakarwa dangane da muhimmancin karatu.
0.074084
0.076109
I deem it necessary to briefly speak about the issue of acquiring insight. During the recent years I have spoken a lot about the issue of acquiring insight.
A babin basira, ni dai na yi maganganu sosai cikin shekarun baya-bayan nan dangane da batun basira; sauran mutane ma sun fadi maganganu sosai; sannan kuma na ga wadansu matasa ma sun aikata ayyuka masu kyau a wannan fagen.
-0.060143
-0.059952
The Islamic Revolution is an exception.
To amma juyin juya halin Musulunci (na Iran) kan ya zamanto wani juyi maras tamka.
-0.538371
-0.098712
Of course, thankfully our enemies do not know what to do.
Alhamdu lillahi makiyan mu suna daga cikin mutanen da ba su san me za su yi ba.
-0.10824
0.064787
Currently, public diplomacy is being discussed in the world. That is to say, leaders of countries are addressing the people rather than governments.
- A halin yanzu dai batun diplomasiyya na gaba daya ne yake gudana a duniya; wato a halin yanzu jagororin kasashe suna magana ne da al'umma.
0.277654
0.109004
A nation and an individual are not different from one another in this regard.
A irin wannan yanayin, babu wani bambanci tsakanin wata al'umma da wani mutum.
0.320525
0.096504
Theseorientationswhich are based on takfirism, which have become playthings in the hands of the treacherous Zionist politicians and their western supporters- commit serious crimes and shed the blood of Muslims and innocent people, and the people who claim to be religious, who call themselves clerics and who fuel the fire of fitna between Shia and Sunni and otherdenominations- should know that the hajj pilgrimage will thwart their claims.
Ya kamata masu kafirta musulmi wadanda a yau suka zamanto kayan aikin siyasar sahyoniyawa mashaya jini da masu goyo musu baya na daga kasahen yammaci, wadanda a yau suke aikata ayyukan ta'addanci da zubar da jinin musulmi da sauran wadanda ba su ci ba su sha ba, haka nan kuma da wadanda suke da'awar riko da Musulunci da kuma sanya rigar malanta wadanda suke ci gaba da ruruta wutar sabani tsakanin Shi'a da Sunna da makamancin hakan, su san cewa shi kansa aikin hajji, lamari ne da ke rusa wannan da'awa ta su.
-0.392632
-0.026102
His Eminence reiterated: "In the past, there were no relations between our officials and American officials, but last year, it was decided that officials in the Ministry of Foreign Affairs make contacts and negotiate with American officials because of the sensitive nuclear issue and the issue of making an experience that we referred to previously.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ci gaba da cewa: A baya babu wata alaka tsakanin jami'anmu da jami'an Amurka. To amma tsawon shekarar gudar da ta gabata, sakamakon batun nukiliyan, an tsara cewa jami'an ma'aikatar harkokin waje za su zauna da kuma tattaunawa da Amurka.
0.002441
-0.005037
But on the issue of economic valor, what should have been done and what was expected to be done was not done.
A bangaren yunkuri na tattalin arziki kan aikin da ya wajaba a aikata da kuma irin fatan da ake da shi, lalle ba a samu hakan ba.
-0.408574
-0.04349
Dear God, associate the immaculate soul of our magnanimous Imam with Your saints.
Ya Ubangiji Allah! Ka tayar da Imamin mu mai girma tare da waliyansa.
-0.063733
0.012637
First of all, the Armed Forces must take the threats seriously - I have repeated this several times before.
Da farko dai wajibi ne dakaru masu makami su dauki barazana da ake yi da dukkan karfinsu; a lokuta da dama na sha fadin haka.
0.177372
0.090098
The Iranian nation proved that this is a lie.
Al'ummar Iran ta tabbatar da cewa hakan karya ce.
0.349367
0.128132
This average amount of time should be far more than this. The need for books will never be eliminated. People need books from early adolescence and from early years of learning literacy to the end of their life.
Tun daga lokacin samartaka, tun daga farkon lokacin da ya fara karatu har zuwa karshen rayuwa, mutum yana da bukatar littafi; yana da bukatar fahimtar lamurra da kuma samo kayayyakin abin masu karfafa masa ruhi da tunaninsa; lalle wajibi ne a fahimci hakan a tsakankanin al'umma sannan kuma a yi wani abu a wannan fagen.
-0.171283
-0.008391
Well, you should do such things in Iran.
Yana da kyau a yi hakan a Iran.
-0.110046
-0.001858
This is the reason why I insist and stress so much that you should avoid sectarian and tribal conflicts.
Dalilin da ya sanya na ke ta magana da jaddada wajibcin rage irin sabani na mazhaba da kabilanci, saboda wannan dalilin ne.
0.361336
0.07157
We all face different problems on our path. The important point is that we should not be overwhelmed. And this was a lesson that our magnanimous Imam taught us through his actions.
Wannan wani darasi ne da Imaminmu mai girma ya koya mana shi a aikace; ya yi hakuri A wancan ranar da Imam ya daga muryarsa sama a wannan gari na Kum, babu wanda ya amsa masa wannan kiran in ba 'yan wasu dalibai ba.
-0.049651
-0.030979
According to the calculations of our experts, which are based on the statistics presented by the Americans themselves, the US currently has oil reserves of thirty-something billion barrels and it will run out of oil by 2021.
Kasar Amurka wacce ya zuwa yanzu ta ajiye kimanin ganga biliyan talatin da wani abu na mai, bisa lissafin da masananmu suka yi - wanda kuma hakan ya dogara ne da irin lissafi da adadin da Amurkawan suka fitar - ya zuwa shekara ta 2021, wato shekaru tara masu zuwa, man zai kare.
-0.086342
0.049742
The majority of the countries in the world are on the Islamic Republic's side and they support our demand because it is a legitimate demand.
Mafi yawa daga cikin kasashen duniya suna goyon bayan Jamhuriyar Musulunci da kuma bukatarmu, sun yi hakan ne saboda wannan bukata ta al'ummar Iran wata bukace ta gaskiya.
0.365329
0.106078
Of course we had similar achievements in the old times, but the advances that have been made are unprecedented in recent centuries.
Na'am a cikin tarihi an taba samun hakan, a wani zamani gwargwadon yanayin zamanin an sami wani abu makamancin hakan; to amma a karnonin baya-bayan nan kan ba a taba ganin irin hakan ba.
-0.281843
-0.028452
You should know that today your country is very different from 10 years ago and that it has made a lot of progress. It has made more progress compared to 20 years ago. It has made even more progress compared to the early years of the Revolution - thirty years ago.
Ku sani cewa kasar ku a yau ta bambanta sosai da shekaru goman da suka gabata, ta sami gagarumin ci gaba; ta ci gaba nesa ba kusa ba idan aka kwatanta da shekaru ashirin din da suka gabata; haka nan ma ta ci gaba sosai sama da shekarun farko-farko na nasarar juyin juya halin Musulunci, wato shekaru talatin din da suka gabata.
-0.047394
0.005768
If you take discipline away from a military organization or unit, it becomes totally useless.
Idan har aka kwace tsari daga wajen sojoji, to kuwa ba su da wani amfani.
0.193383
0.038051
For this reason, they are opposed to the Revolution. They are opposed to revolutionary people.
A saboda haka ne suke adawa da wannan juyin, suke adawa da gwamnatin da juyin ya samar da kuma wannan tsarin.
-0.191537
-0.01369
The same colonial powers whose presence had done irreparable damage to the people of the Indian subcontinent - as well as the people of North Africa and East Asia - were not prepared to give up this region.
Wadannan ‘yan mulkin mallaka wadanda kasantuwarsu ta cutar da mutanen Indiya nesa ba kusa ba, haka nan ga arewacin Afirka ta wata hanyar da kuma gabashin Asiya ta wata hanyar ta daban, ba a shirye su ke su yi watsi da wannan yankin ba.
-0.07754
0.005612
What they did was a lie, a ceremonial gesture.
Abin da suke fadi karya ce, wasa da hankali ne kawai.
-0.118976
-0.030347
This is what they have been trying to prevent for many years, but today they have signed on paper that they have no problem with our nuclear industry.
Wannan shi ne abin da suka dau shekara da shekaru suna ta kokari wajen ganin sun hana shi, amma a halin yanzu sun amince da shi a kan takarda da cewa ba su da abin cewa.
-0.121274
-0.018854
When looking at the issue objectively, our Armed Forces and the Islamic Republic of Iran's Army are at a very favorable level.
Alal hakika a yau din nan dakarun mu masu makami da sojoin Jamhuriyar Musulunci ta Iran suna cikin wani irin yanayi ne mai kyau kuma abin faranta rai.
0.112579
0.042603
Perhaps, it is around 30 years or more that we have been holding these meetings on such a day and we can, thankfully, see the flourishing, the magnificence and the spiritual growth of concepts in these meetings.
Lalle ina gode wa Allah Madaukakin Sarki da ya arzurta ni da cewa kimanin shekaru talatin ko sama da haka nake samun damar halartar irin wannan taron a irin wannan rana. Alhamdu lillahi cikin wadannan shekarun mutum yana iya ganin irin ci gaba na fahimta da ruhi da ake samu.
-0.317396
-0.076848
I would like to congratulate all Iranian families and each and every Iranian - wherever they are in the world - on the occasion of Norouz.
Ina mika sakon taya murnar Idin Nourouz ga dukkanin al'ummar Iran da sauran Iraniyawa da suke sauran yankuna na duniya.
0.226257
0.080885
Some of the European countries - and western countries in general - will run out of oil in four years. Some others will run out of oil in six years. Yet other western countries will run out of oil in nine years.
Ajiyar man fetur din da wasu kasashen turai da na yammaci a yanayi na gaba daya ya zuwa shekaru hudu zai kare, wasu shekaru shida, wasu shekaru tara zai kare, a saboda haka wajibi ne su yi amfani da albarkatun da wasu kasashe suke da shi.
-0.014193
0.025279
The American policies in the region are 180 degrees the opposite of the policies of the Islamic Republic.
Akwai bambanci da sabani tamkar kasa da sama tsakanin siyasar Amurka a yankin nan da siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
0.056271
0.014385
Our youth and the commanders and members of the Armed Forces prepare themselves for self-sacrifice with enthusiasm and they enter the arena of rendering services.
Matasa da kwamandoji da sauran sojoji, a yayin gudanar da aikinsu, suna shirya kansu ne don sadaukarwa kuma da hakan ne suke shiga cikin fage.
0.097237
0.043381
This is wrong too. It is necessary to see both negative and positive points.
Wajibi ne a kalli bangare na rauni tare da bangare mai kyau na irin karfin da ake da shi tare.
-0.21465
-0.044723
They are yesterday's good youth who worked hard and selflessly and now they are holding a position and doing their responsibilities.
Su ne dai wadannan matasan da suka yi aiki, suka sha wahala, suka yi jihadi, to a halin yanzu sun kai ga wani matsayi na shugabanci sannan kuma suna ci gaba da gudanar da wani aikin.
-0.137296
0.013273
When what has happened goes against what we want, it is an irreversible mistake to call on the people to protest in the streets, and this was what happened in the year 1388.
Mu kira mutane zuwa ga bore na kan titi saboda kawai abin da ya faru ya saba wa abin da muke so - kamar yadda ya faru a shekarar 1388 din - lalle hakan daya ne daga cikin kura-kuran da ba za a iya cike gurbin hasarar da suka haifar ba.
-0.049279
0.057309
The second issue is the role of hajj in moral education of individuals and society.
Batu na biyu shi ne rawar da aikin hajji yake takawa wajen ‘tarbiyar kyawawan halaye na jama’a da kuma na daidaiku’.
0.042223
0.053308
This is both a right and a responsibility that lies on the shoulders of everybody.
Hakan wani hakki ne na kowa da kowa, haka nan kuma wani nauyi ne da ke wuyan kowa.
0.23152
0.095408
Describing the achievements and capabilities of the Navy in the areas of manpower, command and technical affairs as noteworthy and praiseworthy, His Eminence stressed the importance of finalizing projects, preserving strength, and avoiding hastiness in carrying out tasks, reiterating: “The requirement for eliminating shortcomings is having firm determination and refusing to give in to limitations and restrictions.”
Har ila yau kuma yayin da yake jaddada muhimmancin yin aiki a lokacin da ya dace da kuma kara karfafa irin karfin da ake da shi ya bayyana cewar: wajibin magance irin rashin da ake fuskanta shi ne gagarumar himma da kuma rashin mika wuya ga takunkumi da kan iyakar da aka sanya.
0.142048
0.060023
Second, despite the authority and efforts of secular rulers and their overt and covert measures to curtail the influence of religion in these countries, Islam – with its evident and impressive presence – has become the guiding principle of popular expression and sentiment.
Abu na biyu kuma shi ne, duk da danniya da kuma kokarin shugabannin da babu ruwansu da addini da kuma kokarinsu na fili da na boye na sanya kyamar addini a wadannan kasashen, to amma Musulunci ya sami gindin zama a cikin zukata da kuma shiryar da su sannan kuma ya zamanto abin ambato a bakunan miliyoyin al'ummomi da kuma sanya kumaji da fata cikin rayuwarsu.
-0.062828
0.010491
Therefore, they do not even show mercy to their own people.
Yana tatse mutane don rayar da kamfanoni, suna cika aljihun kamfanoni, suna cika aljihunnan bankuna; a saboda haka ba sa tausayawa hatta al'ummominsu.
-0.578313
-0.096662
In these revolutions principles, values and goals are not written in prefabricated manifestos of groups and parties, but written in the minds, hearts and desires of each and every person present on the scene and are declared in the context of their slogans and behaviors.
A cikin wadannan juyin juya hali, ba wai wasu ‘yan jama'a ko kungiyoyi ne suka tsara tushe da kima da manufofi ba, face dai ana iya ganinsu cikin kwakwala da zukata da bukatu dukkanin al'umma ne, sannan kuma sun tabbatar da su cikin halaye da dabiunsu.
-0.079928
0.00631
If the year 1388 were to be described in a sentence, I think the description would be, the year of the Iranian nation, the year of this great nation's glory and victory, the year of this nation's historic and significant presence in the arenas that determined the fate of our great Revolution and our country.
Idan har za mu iya bayanin shekarar 1388 da ta gabata cikin wata jumla guda, to ni ina ganin muna iya cewa: shekara ce ta al'ummar Iran, shekara ce ta daukaka da nasarar al'ummar Iran mai girma, shekara ce ta kasantuwar al'umma Iran a fage da kuma tasirin wannan al'umma a fagage masu tasiri wajen ayyana makomar wannan juyi na mu mai girma da kuma makomar kasar nan.
0.059065
0.017286
Change our condition to the best of conditions.
Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi.
-0.374602
-0.014139
All praise is due to Allah, Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Shugabanmu kuma Annabinmu, Abul Kasim al-Mustafa Muhammad.
0.356052
0.10928
This day is a symbol, and it contains a huge number of important points and issues, issues that are not at all historical.
Wannan rana wata alama ce wacce take tattare da batutuwa da lamurra masu muhimmanci; lamurran da ko da wasa ba na tarihi ba ne, face dai batutuwa ne da suka shafi yau din nan.
-0.181943
0.004765
In implementing Section 7 of Article 110 of the Constitution, the Board for Arbitration and Coordination of Relations Between the Three Branches of Government is established, in order to assess and advise in matters concerning the arbitration and coordination of relations between the three branches of government, with your Eminence and Hojatul Islam Seyyed Muhammad Hassan Abutorabi, Seyyed Murtaza Nabavi, Abbas Ali Kadkhodai and Seyyed Samad Moussavi Khoshdel selected as members to the Board for a term of five years. The chairmanship of the Board will be entrusted to your Eminence.
Bisa bangare na 7 na doka ta 110 na kundin tsarin mulki, na kafa kwamitin koli na magance sabani da kuma tsara kyakkyawar alaka tsakanin bangarori uku na gwamnati da nufin nazari da gabatar da shawara dangane da yadda za a magance sabani da tsara alakokin bangarori uku na gwamnati. Haka nan kuma na zabe ka da malamai: Hujjatul Islam Sayyid Muhammad Hasan Abu Turabi, Sayyid Murtadha Nabawi, Abbas Ali Kodkhayi da Sayyid Samad Musawi Khoshdel a matsayin membobin wannan kwamitin na tsawon shekaru biyar.
-0.068612
-0.012802
The same is true of today.
A yau ma haka lamarin yake.
-0.114158
-0.158684
You can see that diplomacy is the arena of wicked acts.
Fagen diplomasiyya dai fage ne na shaidana; kuna dai ganin abin da ke faruwa.
-0.043681
-0.043836
The Iranian nation does not need foreigners in this area.
Al'ummar Iran dai ba ta bukatar wasu ‘yan waje a wannan fagen.
0.152061
0.132676
For example, Gadhafi showed an anti-western attitude during the first few years of his rule, but he has rendered great services to the west during the recent years.
A matsayin misali a kasar Libiya, duk kuwa da cewa a shekarun farko-farko na darewa mulkinsa, Gaddafi ya nuna akidar kyama da kuma kiyayyar kasashen yammaci, to amma cikin shekarun baya-bayan nan ya aiwatar da hidima mai girma ga kasashen yammaci.
0.219481
0.077561
Why do western media introduce Muslims as the symbol of violence and Islam and the Holy Quran as a danger for humanity despite all such innocence?
Duk da irin wannan zalunci da aka yi musu, me ya sa a cikin kafafen watsa labarai da jaridun kasashen yammaci ake bayyana musulmi a matsayin alamar ta'addanci sannan Alkur'ani kuma a matsayin babban hatsari ga bil'adama?
0.323204
0.099317
And the more sincere a person is, the more God will increase the light of insight in him." The Leader of the Islamic Revolution said that passions are the most important obstacles to insight. He referred to the behavior of certain people in the fitna of the year 1388 and added: "During those events, certain elements of the fitna ignored the interests of the country in order to achieve power.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana son zuciya a matsayin mafi girman garkuwar da take shiga tsakanin mutum da basira, sannan kuma yayin da yake ishara da abubuwan da wadansu mutane suka aikata yayin fitinar da ta faru a shekarar 2009 bayan zaben shugaban kasar da aka yi a Iran, Jagoran ya ce: A cikin wannan fitinar, masu tayar da fitinar sun yi watsi da maslahar kasa don kawai su sami iko sannan kuma suka juya baya ga wani lamari da ya ke a fili ta yadda hatta manyan makiyan wannan al'umma suka shigo fage da goyon bayansu.
-0.232614
-0.029114
In the 21st century, which is filled with all those claims in support of peace, human rights, global organizations, fighting terrorism, and other such things, the president of a country stands up and threatens to launch nuclear attacks!
A karni na ashirin da daya, karnin da ake dukkanin irin wannan ikirarin sulhu da hakkokin bil'adama da fada da ta'addanci da sauransu, amma a sami shugaban wata kasa ya zo ya tsaya yana barazanar amfani da makaman nukiiya!
0.176295
0.062595
As one of the gentlemen reported, fortunately there has been a very good growth in non-oil exports and we will have a faster growth in the future. We expect non-oil exports to grow appropriately so that our exports become more than our imports.
Abin farin cikin - kamar yadda daya daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da hakan - shi ne cewa kayayyakin da muke fitarwa wadanda ba man fetur ba sun samu karuwa da kuma ci gaba; a nan gaba ma za su kara samun ci gaban; a nan gaba muna da fatan cewa za mu sami ci gaban da ake bukata ta yadda mizanin abubuwan da muke fitarwa da wadanda muke shigo da su za su zamanto masu amfanarwa.
-0.055123
0.031616
Sayyid Ali Khamenei
Sayyid Ali Khamene'i
0.955621
0.285974
Jumada al-Awwal 1, 1431
1, Jimada Awwal 1431
0.190582
0.088841
Today our nation is one of the most responsive and most powerful nations in the world.
A yau al'ummar mu ta kasance daga cikin rayayyun al'ummomi sannan kuma daga cikin masu karfi na duniya.
0.241432
0.089153
By Allah's favor, the increasing faith of our youth and the increasing insight of our nation will overcome these threats as well as the plots that are hatched with the aim of creating chaos in the country - including the plots similar to what we saw in the year 1388.
Da yardar Allah imanin matasanmu da basirar al'ummarmu za su yi nasara a kan wadannan barazana, haka nan kuma za su yi nasara kan kokarin haifar da fitina a cikin kasar nan - irin abubuwan da suka faru a shekarar bara (1388) -.
0.129783
0.090749
For example, the military which had been built by a different system and different individuals was transformed into a revolutionary and pious army. The structures were changed. The methods were changed.
A matsayin misali bangaren soji, wadannan sojojin da aka samar da su karkashin wata al'ada, karkashin wani tsari da kuma wata gwamati ta daban, an mayar da su suka zamanto wasu sojoji ma'abota juyin juya hali, wasu sojoji masu kishin addini kuma muminai; sannan kuma yanayinsu ma ya samu sauyi, taken da suke dagawa ma ya sauya.
-0.090335
0.011558
They do not want this role model to be in front of Muslims' eyes. They do not want Muslim nations to see what position Iran has achieved.
Ba sa so wannan lamarin ya zamanto abin koyi ga al'ummomin musulmi, su ce ku duba ku ga inda Iran ta kai.
-0.433798
-0.054147
Leader's Response to President Rouhani's Letter on Nuclear Negotiations - Khamenei.ir
Jagora Ya Jinjinawa Tawagar Iran A Tattaunawar Nukiliya Da Jaddada Wajibcin Ci Gaba Da Tsayin Daka
-0.3331
-0.082093
I described elections as a slap: there are different kinds of slaps. One of kind of slap is awakening – it has an awakening effect. This parliamentary election was of this kind.
A baya na fadi cewa zabe dai wani bugu ne (ga makiya); to akwai nauoi daban-daban na wannan bugun. Daya daga cikin bugun, shi ne bugu mai farkawa, mai jan kunne.
-0.456838
-0.081195
As I said, strong points increase our hope and they show us our capacities. And weak points show us the priorities and what we should do. Our time is up.
Kamar yadda muka fadi ne, bangaren karfi da abubuwa masu kyau suna kara mana irin fatan da muke da shi ne, su kan nuna mana irin dama da fagagen da muke da su ne; su kuwa bangarorin rauni da muke da su suna nuna mana abubuwan da ya kamata mu fi ba su muhimmanci ne, wato me ya kamata mu aikata.
-0.173916
0.034611
His Eminence said that the presence of Iran's Navy in the Bab-el-Mandeb strait, the Gulf of Aden, the Red Sea and the Suez Canal brought about glory for Iran.
Haka nan kuma yayin da ya ke ishara da tasiri na kasa da kasa da kasantuwar dakarun Iran a Tekun Aden, Tekun Maliya da kuma mashigar Suez, Jagoran ya bayyana cewar: Wannan kasantuwar dai tana bata wa makiya rai don kuwa kasantuwar sojojin ruwan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a wadannan tekuna wani lamari ne mai karfafa gwuiwan al'ummomi da sanya musu kyakkyawan fata.
-0.152613
-0.005717
If we want this to happen, there are two things that have to be done in the Islamic Revolution's Guards Corps. One is the internal progress of the Islamic Revolution's Guards Corps.
To idan muna son tabbatar da wannan aikin, wajibi ne a gudanar da wasu ayyuka guda biyu a cikin dakarun kare juyi: abu na farko shi ne yunkurawa na cikin gida na dakarun kare juyin; wato su karfafa kansu da samun kamala.
0.046672
0.038818
This is very interesting for the consumers of oil in the world and for the arrogant powers whose survival depends on energy sources, on oil and gas.
Lalle wannan lamari ne mai jan hankali ga kasashen da suke amfani da mai, ga cibiyoyin ma'abota girman kai wadanda dukkanin rayuwarsu ta damfara ne da makamashi, man fetur da iskar gas.
-0.062934
0.002316
It is ordinary citizens who make up the world, not politicians, not bullying commanders, and not the arrogant powers of the world.
Duniya dai mutane ne, ba wai 'yan siyasa ba, ba wai kwamandoji masu son amfani da karfi ba, ba kuma ma'abota girman kai na duniya ba ne.
0.092683
0.083732
The ultimate goal must be a unified Islamic Ummah and the creation of a new Islamic civilization founded upon faith, rationality, knowledge, and morality.
Wajibi ne hadaddiyar al'ummar Musulunci ta samar da manufa ta karshe da kuma samar da ci gaba na Musulunci da ya ginu bisa tushe na addini da hankali da ilimi da kuma kyawawan halaye.
0.316225
0.112499
I would like to congratulate the honorable audience, our esteemed government officials, the honorable ambassadors of Islamic countries, all dear Iranian people, the great Islamic Ummah and the entire humanity on this great Eid and this holy day.
Ina taya dukkanin mahalarta wannan taron, jami'an gwamnati masu girma, jakadun kasashen musulmi masu girma da dukkanin al'ummar Iran da al'ummomin kasashen musulmi da kuma dukkanin bil'adama murnar wannan ranar idi mai girma da wannan madaukakiyar rana.
0.252467
0.070296
This is the goal of the Leader's hajj messages.
Wannan shi ne abin da sakon Jagora ya ke son cimmawa a lokacin hajji.
-0.064894
0.002448
The following is the full text of the speech delivered on March 10, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution in a meeting with members of the Assembly of Experts.
Shimfida: A ranar alhamis 10, Maris 2011 ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugaba da sauran membobin majalisar kwararru ta jagoranci ta Iran bayan gudanar da taronsu na kwanaki biyu.
0.212011
0.03168
Every minute and every hour of the hajj is an extremely valuable opportunity, and we should not spend them on the petty everyday activities and untimely entertainment that we engage in at our own marketplaces and in different other places. In Mecca and Medina, we should think of increasing our faith, our spiritual qualities, and our humility before God.
Wajibi ne mu kasance cikin tunanin taro guzuri (guzuri na imani da tsoron Allah) a Makka da Madina, tunanin hanyoyin da za mu kara irin jari na imani da muke da shi, da irin ababe masu kyautata ruhi da ambatonmu da kuma kankan da kanmu a gaban Allah Madaukakin Sarki.
-0.173797
-0.039704
You may be faced with more hardships, but you will be rewarded more by Allah the Exalted.
Mai yiyuwa ne ya zamanto wahalar da ke cikinsa ta kasance tana da yawa, to amma lada da sakamakonsa yana da yawa a wajen Allah Madaukakin Sarki.
-0.468417
-0.060135
I have written down the main topics that the ladies and gentlemen spoke about.
Na rubuta muhimman abubuwan da ‘yan'uwa maza da mata suka fadi.
0.274143
0.047045
Saudi rulers, who have obstructed the path of Allah and Masjid ul-Haraam this year and who have blocked the proud and faithful Iranian pilgrims’ path to the Beloved’s House, are disgraced and misguided people who think their survival on the throne of oppression is dependent on defending the arrogant powers of the world, on alliances with Zionism and the U.S. and on fulfilling their demands.
Mahukuntan Saudiyya wadanda a wannan shekarar suka kange (mutane) daga tafarkin Allah da Masjidul haram da kuma hana muminan alhazan Iran masu girma daga isa ga Dakin Abin Kauna, su ne kaskantattu kuma batattun mutane wadanda suke tunanin cewa ci gaba da zamansu a kan kujerar mulkin zalunci ya damfara ne da kare azzalumai ma'abota girman kan duniya da kuma hadin gwiwa da Sahyoniyawa da Amurka da biya musu bukatunsu.
-0.03946
-0.013476
It is necessary to deal with such things in a decisive way so that honest producers who are interested in hard work and production can fulfill their responsibilities.
Wajibi ne a fuskanci wannan lamari da dukkan karfi don masu kamfanoni na gaskiya masu tsarkin zuciya da son yin aiki su sami damar gudanar da ayyukansu.
0.197614
0.074966
How many countries have access to this kind of technology in the world?
Kasashe nawa suke da irin wannan a duniya? Kasashe bakwai, takwas zuwa tara ne?
-0.091693
-0.002837