mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
Today the Iranian nation is exporting technical services.
A yau al'ummar Iran suna ba wasu ne ma kwarewa ta kere-kere.
-0.508876
-0.193124
I advise the brothers who want to win the people's trust that their comments should be fair.
Ina kiran ‘yan'uwan da suke son janyo hankulan al'umma zuwa ga re su, da su yi adalci wajen fadin maganganu.
0.029414
0.018396
This is the significance of champions on an individual level.
Wannan ma wani bangare ne da ya shafi daidakun zakaran zakarun.
-0.375456
-0.117396
I am happy about what has been done so far and I expect you to intensify your efforts.
Lalle na yi farin ciki da abubuwan da aka gudanar sannan kuma fatan da muke da shi shi ne cewa abin da aka aikata din a kara rubanya shi.
0.021235
0.020916
These were the capacities of the Revolution which our magnanimous Imam utilized by relying on his accurate understanding of the existing and future needs of our society.
Wadannan wadansu abubuwa ne da wannan juyin ya samar da su wanda kuma Imaminmu mai girma shi ne ya aikata hakan sakamakon irin fahimtar da ya ke da ita dangane da abubuwan da ake bukata sannan kuma da dukkan karfinsa ya ci gaba da bin lamarin.
-0.099207
-0.03369
You may remember that the major sanctions which were initially imposed on our country happened at a time when there was no mention of nuclear energy in the country.
Mai yiyuwa ne kuna iya tunawa, a lokacin da suka sanya babban takunkumi (na farko) wanda kuma shi ne mafarin takunkumin da suka sanya wa kasar nan, a lokacin ma dai babu wata maganar nukiliya a kasar nan.
0.006884
0.066338
Therefore, discipline is a value and lack of discipline is not.
A saboda haka tsari wata kima ce, shi kuwa rashin tsari babu kima cikinsa.
-0.461157
-0.011442
The difference is that some people reach old age and some others do not.
Wannan rayuwar dai wacce za ta kare; wasu za su kai ga tsufa, wasu kuma ba za su kai ga hakan ba.
-0.403934
0.031996
I really feel a heavy burden on my shoulders because of the all the kindness that people from different social backgrounds showed me.
A hakikanin gaskiya kafadar mutum ta yi nauyin gaske saboda irin wannan kaunar da mutane - bangarori daban-daban na mutane - suka nuna min.
0.056655
0.07904
Go after things that are considered impossible and try to make them happen.
Mu kama hanya cimma ayyukan da ake zaton ba za su yiyu ba, don mu tabbatar da yiyuwarsu.
0.04128
0.057297
You are in the process of establishing production lines in many countries of the world.
A da dama daga cikin kasashen duniya ana nan ana ta gina kamfanoni.
-0.031209
-0.002364
Why did the people step into the arena?
To me ya sa suka fiton?
-0.445667
-0.113443
This is while they claim to support human rights.
Ga shi kuwa suna ikirarin kare hakkokin bil'adama.
-0.506918
-0.041349
They will try to focus on whatever you need for this progress, and they will try to limit your access to those things.
Duk wani abin da kuke bukatarsa a wannan fage na ci gaba, to su kuwa za su yi dukkanin abin da za su iya wajen ganin sun hana ku mallakan wannan abin.
-0.32211
-0.032798
Today it is necessary to increase the interest in the Holy Quran, the interest which is prevalent everywhere. It is necessary to increase this interest on a daily basis.
A saboda haka wajibi ne a kara irin kaunar da ake yi wa Alkur'ani a dukkanin wajaje; wajibi ne a kowace rana a dinga kara hakan.
-0.056736
0.009225
According to what I have seen, heard or studied, such widespread developments are totally unprecedented. What is happening is new.
Gwargwadon abin da muka gani ko muka ji ko muka karanta na abin da ya shafi juye-juyen da aka gudanar, ba mu taba ganin wani irin wannan lamarin da irin wannan yanayin. Wannan wani sabon abu ne.
0.057459
0.047903
Sayyid Ali Khamenei
Sayyid Ali Khamenei
1.064005
0.335725
If nations do not resist the US, it will go as far as it can to trample the honor of other nations underfoot."
Wanda matukar dai ba a tsaya a gabanta ba, to kuwa za ta ci gaba da kokarin yin ta'annuti ga dukiya da mutumcin al'ummomi.
-0.23922
-0.079847
No, they have done these things whenever they could. They used to do such things even when we used to back down against them.
A wancan lokacin ma da abin bakin ciki muka nuna gazawa a gaban makiya, sun kasance suna aikata irin wadannan abubuwan da suke yi.
-0.277064
-0.052504
You should consider how much money they are spending in order to line up different groups of Muslims against one another.
Daya daga cikin manufar da ko shakka babu cikinta cikin irin hare-hare da zubar da jini na baya-bayan nan wanda misalinsa shi ne abin da kuka ji ya faru jiya a kasar Iraki (wato harin da aka kai birnin Bagadaza da ya yi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 140) da kuma sauran misalai masu yawa, a Pakistan da kuma sauran yankuna na daban, ita ce a dinga zubar da jinin wani adadi na musulmi, a kawar da su, ko kuma a raunana su da yanke musu gababu.
-0.316395
-0.119631
This is one of the lessons of the Holy Prophet (s.w.a.).
Kada kan iyakoki su sanya ku fada da junanku. Wadannan wasu ne daga cikin darussan rayuwar Ma'aiki.
-0.531353
-0.169955
Therefore, because of the importance that our elections enjoy, the enemies of the Iranian nation have always tried to take enthusiasm and excitement out of the elections.
A saboda haka bisa la'akari da muhimmancin da zabe yake da shi ne ya sanya makiyan al'ummar Iran a koda yaushe suke kokarin haifar da fitina cikin zaben Iran.
0.091943
0.070164
Therefore, all those who entered the arena of elections throughout the country fulfilled this obligatory responsibility. They carried out their duty. They showed their accurate understanding.
A saboda haka dukkanin mutanen da suka shigo wannan fagen a duk fadin kasar nan, sun yi aiki ne da wannan wajibin; sun sauke wannan nauyin da ke wuyansu, sun bayyanar da irin ingantacciyar fahimtar da suke da ita.
0.117433
0.049719
The law has specified what the conditions are, what the qualifications are and who are in charge of vetting.
Doka ta ayyana sharuddan da ake son cikawa, wato su waye suka cancanci tsayawa.
-0.163432
0.001617
For example, notice how much progress the Iranian nation has made in all political, scientific and social areas over the past 30 years - that is to say, since the beginning of the Revolution. You should know that our future progress will be even more than the amount of progress we have made so far.
Idan kuka dubi wannan tazara da aka samu tsakanin shekaru talatin din da suka gabata da kuma yau din nan - wato tun farkon juyin juya halin Musulunci ya zuwa yau - za ku ga irin gagarumin ci gaban da al'ummar Iran ta samu a dukkanin fagage na siyasa da ilimi da zamantakewa da sauransu; ku sani cewa irin ci gaban da za a samu a nan gaba zai karu sama da wanda ake da shi a yau.
0.160843
0.047862
The Islamic and monotheistic hajj is the manifestation of being “firm against the unbelievers, compassionate among themselves” [the Holy Quran, Sura Fath, Ayah 29].
Aikin hajji na Musulunci kuma ma'abocin tauhidi wata alama ce ta "masu tsanani ne a kan kafirai, masu rahama ne a tsakaninsu" (Suratul Fath 48:29).
-0.09051
0.012136
• Imam of Tehran's Friday Congregational Prayers, per Imam Khomeini's decree.
§ Limamin juma’ar birnin Tehran a shekarar 1358 (1979).
-0.166984
-0.110286
This is the first step we should take.
Wannan shi ne mataki na farko.
0.395787
0.131192
Safety from such dangers is not possible except by turning the Islamic world into a powerful pole.
Babu wata hanyar tsira daga hakan kuwa da ta wuce kafa wani hadin gwuiwa mai karfi na duniyar musulmi.
-0.327449
-0.033547
It is the hegemony of the arrogant powers that has humiliated the nations of the region.
Don kuwa wannan yunkurin dai a matakin farko yunkuri ne na adawa da mulkin mallakan ma'abota girman kai a wannan yankin.
0.032562
0.027235
LAST ARREST AND EXILE Throughout the years 1972-1975, Ayatollah Khamenei was holding classes on the Holy Quran and Islamic ideology in three different mosques in Mashhad. These classes together with his lectures on Imam Ali's (as) Nahjul Balagha attracted thousands of conscious, politically-minded youth and students.
Irin azabtarwa da ‘yan Sabak suke yi a gidajen yari a fili yana nuni ne da cewa jami’an tsaron ba za su taba amincewa da gwagwarmaya na makami shi ma karkashin tunani irin na Musulunci ba, sannan kuma babu yadda za su iya yarda da cewa ba ni da hannu cikin hakan sakamakon irin ayyukan da nake gudanarwa a Mashhad da Tehran. Bayan an sako ni na ci gaba da darussan da nake bayarwa na tafsirin Alkur’ani da akidu a boye”.
-0.28697
-0.033051
Mr. Mahdavi rightly pointed out in his statements that the weight and influence of Imam Khomeini’s (r.a.) words and plans was mostly due to his sincerity.
Mai girma Sheikh Mahdawi (shugaban majalisar kwararrun) cikin jawabin da ya gabatar ya bayyana cewar irin tasirin da maganganun Imam suka yi da kuma samun nasarar aiwatar da abubuwan da Imam ya tsara sun samo asali ne saboda irin ikhlasin da yake da shi.
0.116874
0.041339
O Conqueror of hearts and sight, O Planner of night and day,
Ya Mai sassauya zukata da idanuwa, Ya Mai jujjuya dare da rana, Ya Mai sauya karfi da yanayi, Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi.
-0.707913
-0.135973
Of course this has been achieved due to Islam and the revolutionary spirit and it is necessary to strengthen this spirit.
Ko da yake hakan ya samo asali ne albarkacin Musulunci da ruhi na juyin juya hali, a saboda haka wajibi ne a karfafa irin wannan ruhi da ake da shi.
-0.002717
0.045905
Well, I cannot speak in detail in this regard.
Kowane guda daga cikin wadannan bangarori yana da nasa hisabin; to amma idan har kuna son amsa ce ta gaba daya, to a nan zan ce lalle an gudanar da ayyuka masu kyaun gaske a wannan fagen.
-0.182716
-0.062775
These things show that the movement by the clergy had reached such levels in 1341 and early 1342 that security forces of the oppressive regime had started to treat seminarians, religious scholars and even marja taqlids in a brutal way.
Dukkanin wadannan abubuwa ne da suke nuni da cewa yunkurin malamai a shekarar 1341 da kuma farko-farkon 1342 ya kai wani matsayi na girma ta yadda ‘yan sanda da jami'an tsaron gwamnatin zalunci na lokacin ta yi amfani da karfi sosai a kan malamai da dalibai kai hatta ma maraja'ai ba su tsira ba.
-0.096568
-0.026213
The Leader of the Islamic Revolution said that such sophistry is the main cause of fitna and public confusion.
Babbar matsalar ita ce wadannan maganganu da irin wadannan ayyuka da yaudara da suke lalata yanayi.
-0.030846
0.02062
Whether they like it or not, western civilization cannot prevent this fall.
Ko sun so ko sun ki, ba za su iya hana faduwar al'adu da wayewar kasashen yammaci faduwa kasa warwas ba.
-0.24771
-0.000166
Highlighting the issue of Muslim unity is another theme that is highlighted in these messages.
Batu na gaba shi ne jaddadawa dangane da batun hadin kan musulmi wanda musamman a cikin sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci, mafi muhimmancin abin da ke nuni da hanyar cimma wannan hadin kan shi ne wannan farkawa ta Musulunci.
0.052765
0.000455
Thus, other people started to exercise patience.
A saboda haka ne sauran mutane ma suka yi hakuri.
-0.074152
-0.034195
We are familiar with jihad.
Lalle mu muna da masaniya kan abubuwan da ya shafi jihadi (kokari).
0.169741
0.07815
Therefore, don't miss the opportunity to gain proper, correct and unbiased understanding of Islam so that hopefully, due to your sense of responsibility toward the truth, future generations would write the history of this current interaction between Islam and the West with a clearer conscience and lesser resentment.
A saboda haka, kada ku bari wannan dama ta fahimtar gaskiyar Musulunci ta kubuce muku, don me yiyuwa ta hanyar wannan jin nauyi a jika da kuke da shi, al'ummomi masu zuwa za su rubuta tarihin irin wannan mu'amala da kasashen yammaci suka yi da Musulunci cikin sauki ba tare da wahala ba.
-0.062215
0.049721
Your research will definitely benefit yourselves even if it is not good or favorable for the organizations in charge.
Idan ma har wadannan binciken ba su amfani cibiyar da abin ya shafa ba ko kuma bai yi daidai da ayyukansu ba, to ko shakka babu zai amfani ayyukanku sannan kuma zai taimake ku.
-0.461415
-0.015258
We are far more powerful in all areas. We have proven this in the face of various kinds of hostilities.
Karfin da muke da shi a bangarori daban-daban yana da yawan gaske a yau din nan; mun tabbatar da hakan cikin fuskantar makiyanmu a lokuta daban-daban da muka yi, cikin yardar Allah da kuma dacewa ta Ubangiji al'ummar mu ta nuna hakan.
-0.04979
-0.018738
I named this year as "The Year of Economic Jihad".
Ni dai na sanya wa wannan shekarar sunan ‘Shekarar Kokarin Bunkasa Tattalin Arziki'.
-0.081461
0.007316
Azar 29, 1388
29, Azar, 1388 (hijira shamsiyya)
-0.362185
-0.029035
The labor of a laborer is so valuable that even a person like the Holy Prophet (s.w.a.) - who is superior to the entire creation - bows down to kiss his hand.
Wato yana gaya mana ne cewa hannun ma'aikaci (lebura) da duk wani mai samar da wani abin bukatar mutane yana da kimar gaske ta yadda mutum irin Ma'aikin Allah - wanda yake sama da dukkanin halittu - zai sumbanci wannan hannu.
-0.354337
-0.019801
Each new year can bring about such auspicious things if we try to make the best of it.
Idan har muka yi himma, to daga karshe dai sabuwar shekara tana iya zama mai cike da irin wadannan albarkoki a gare mu insha Allahu.
-0.061525
0.071338
The events that occurred in our region during the month of Ramadan and before that, were and still are bitter events.
Abubuwan da suka faru cikin wannan wata na Ramalana da ma gabanninsa a yankin nan, abubuwa ne msu tada hankali.
0.154954
0.043412
Among the national issues - which should be the focus of our determined efforts in the year 1390 - economic matters are one of the most essential tools which are used by the enemies of our people to counter our nation.
Abin da ake iya ganinsa cikin batutuwa daban-daban na kasar nan wanda wajibi ne a wannan shekara ta 1390 a ba su muhimmanci da kuma himma sosai shi ne irin makircin da makiyan al'ummar mu da kasar mu suke aikatawa don cutar da mu a fagen tattalin arziki.
-0.151438
-0.010753
The article said that Iran is an exception in nuclear technology.
Tana cewa Iran dai cikin lamarin nukiliya ta bambanta.
-0.014804
-0.028743
America did not want these things to happen in Egypt.
Shin Amurka tana son ganin wannan abin da ya faru a Masar din ne?
0.316936
0.125971
The longer he travels in that direction, the bigger the gap grows - the gap between the right direction and the direction in which he is walking.
Tamkar mutumin da yake tafiya ne a kan titi idan ya gafala zai ga cewa a hankali a hankali ya bar hanya, kafin ya Ankara sai ya ga cewa ya yi nisa da barin hanyar.
-0.706769
-0.102908
This is a cause for joy and happiness.
Lalle hakan abin faranta rai da jin dadi ne.
-0.013502
0.007872
His Eminence advised the heads of the US, British, and other European governments to avoid spreading lies and added: "Regarding the nuclear issue, as I have repeatedly said, the Iranian nation is after gaining the knowledge which the country needs. And we believe that if the Iranian nation fails to acquire this knowledge today, it will not have enough time to do so in the future when the wheels of the world economy will be spinning around nuclear power."
Ayatullah Khamene'i ya kirayi shugabannin kasashen Amurka, Ingila da wasu na kasashen Turai da su nesanci yada kararraki yana mai cewa: Kamar yadda a lokuta da dama muka sha fadin cewa dangane da batun makamashin nukiliya al'ummar Iran tana neman ilimi da fasahar da take bukata ne, sannan kuma ta yi amanna da cewa matukar a halin yanzu ba ta samar da irin wadannan ilimi da fasaha ba to kuwa lokaci zai kure mata a gobe lokacin da dukkanin tattalin arzikin duniya zai koma ne ga batun makamashin nukiliya.
-0.015092
0.039195
Considering its capabilities and talent and the outstanding individuals who are thankfully present among our people, the Iranian nation can continue the revolutionary path that we have been following over the past thirty-something years with more power and firmer determination. By Allah's favor, our nation will be able to become a genuine role model for other Muslim nations.
Bisa la'akari da irin karfi da kuma kwarewar da take da ita, haka nan kuma da irin fitattun mutanen da muke da su, al'ummar Iran za ta iya ci gaba da bin tafarkin da aka riga da aka shata tsawon wadannan shekaru talatin da wani abin na wannan juyi, sannan kuma insha Allahu ta zamanto abar koyi na hakika ga sauran al'ummomin musulmi.
0.108045
0.056259
There are certain nations that are making use of our experiences. There are also certain other nations that are studying the conditions of the Iranian nation: they become happy whenever we make advances and achievements.
Akwai wadansu al'ummomin da suke amfanuwa da irin kwarewar da muka samu. Suna sanya ido kan yanayin al'ummar Iran, su kan yi farin ciki kan duk wata nasara da muka samu.
-0.09778
0.050366
Thankfully, great things were done throughout the year, including scientific endeavors, the work relating to infrastructure and the strenuous efforts by the people and government officials.
Alhamdu lillahi, tsawon wannan shekarar an gudanar da ayyuka masu girma; an gudanar da ayyuka daban-daban a fagen ilimi, gina kasa, mutane da kuma al'umma sun yunkura ainun.
0.277929
0.080416
In terms of our oil reserves, we are the fourth country in the world. There are three countries in the world which have more oil than we do. However, in terms of total amount of oil and gas reserves, the Islamic Republic, your dear homeland, has more proven oil reserves than any other country in the world.
A bangaren albarkar iskar gas mu ne kasa ta biyu a duniya - Rasha ita ce ta farko, daga ita sai mu - a fagen man fetur kuma mu ne kasa ta hudu; akwai kasashe uku wadanda suke a gabanmu wadanda albarkatun mai dinsu ya fi namu; to amma idan har aka hada albarkatun mai da iskar gas a waje guda, Jamhuriyar Musulunci, kasarmu mai girma, albarkatun da take da shi - gwargwadon abin da ya zuwa yanzu aka gano - abin da muke da shi ya fi na sauran kasashen duniya.
0.077728
0.007085
It is necessary to be patient.
Wajibi ne a yi hakuri.
-0.451855
-0.14725
Now I would like to make a few points in the company of you dear brothers and sisters.
Lalle akwai wadansu abubuwa da na ke son sanar da 'yan'uwa maza da mata, wadanda su ne cewa:
-0.104977
-0.076145
Let us have a look at the year 1388 which has ended now.
Mu dan yi dubi ga shekarar 1388 (hijira shamsiyya) wacce a halin yanzu ta kawo karshe mu gani.
-0.244313
-0.04863
This year, the program that you presented was very good both in terms of content and form.
Batun na farko dangane da wakokin yabon iyalan gidan Annabin ne; wato wannan nauyin da kuka dauka a wuyanku.
-0.154069
-0.053809
As a memorizer, when you have to recite the Holy Quran repeatedly, you will have the opportunity to reflect on Quranic verses.
A yayin da kuke ci gaba da nanata Alkur'ani, to kuwa za ka sami damar yin tunani cikin ayoyin Alkur'ani.
0.197867
0.076041
And it is necessary to translate this principle into action. So far, our honorable laborers have arranged annual meetings with me in a Hussayniyyah on the occasion of Labor Week.
Wajibi ne a samar da hakan. A kowace shekara a lokacin bikin makon ma'aikata, ma'aikata masu girma sukan kawo min ziyara a husainiyar (Imam Khumaini); a nan ne muke ganawa da tattaunawa.
-0.005853
0.004234
By Allah's permission, the Islamic Republic will not allow the elements of the global arrogance to create discord among Muslim brothers under such names as Wahhabism.
Da yardar Allah, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta bada dama ba manyan kasashen duniya masu girman kai su haifar da fitina a tsakanin 'yan'uwa musulmi ta hanyar fakewa da wahabiyanci da makamancinsa ba.
0.058343
0.066494
We did not know how to design or develop what we needed. Neither did we know how to identify the necessary elements.
Ba yadda ake tsare-tsare suka sani ba, haka nan ba su san yadda ake kera abubuwa ba.
-0.785152
-0.105262
I am thankful to Allah the Exalted who gave me an opportunity to have this valuable experience again: being present at Ali ibn Musa ar-Ridha's shrine - may our souls be sacrificed for his sake and God's greetings be upon him.
Ina gode wa Allah Madaukakin Sarki da Ya sake ba ni tsawon rai da kuma dacewar fahimtar irin matsayin da wannan waje mai albarka yake da shi; wato kasancewa a hubbaren mai girma Imam Ali bn Musa al-Ridha (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi sannan kuma amincin Allah ta tabbata a gare shi) a ranar farko ta shekara.
0.016848
0.043504
This approach is admirable. By mentioning a fraction of this long list, I don't want to reproach history; rather I would like you to ask your intellectuals as to why the public conscience in the West awakens and comes to its senses after a delay of several decades or centuries.
Manufar bijiro da wani bangare na wannan doguwar fehrisa na abubuwan da suka faru, ba ita ce sukar tarihi ba, face dai abin da nake so shi ne ku tambayi masananku shin me ya sa a koda yaushe sai bayan jinkiri na gomomin shekaru ko kuma ma daruruwan shekaru ne lamirin al'ummomin yammaci ya ke farkawa da kuma dawowa cikin hayacinsa?
-0.194888
-0.001905
It was Imam Khomeini (r.a.) who introduced this innovation. Therefore, in Azar 1358, he ordered the establishment of Basij in the country and he had the same serious attitude towards Basij until the end of his life.
Haka Imam ya samar da irin wannan abu. A saboda haka a watan Azar na shekarar 1358 (1979), Imam ya sanar da kafuwar Basij da kuma kafa ta; sannan kuma har karshen rayuwarsa ya kasance mai ba wa wannan lamari na Basij muhimmancin gaske.
0.183658
0.049147
I believe that a person can get closer to God even if he does not at all understand the meaning of what he says during praying - he should just be aware that he is speaking to God.
Kai hatta ma idan har mutum bai san ma'anar abubuwan da yake fadi ba, wato ko kadan bai san ma'anar abubuwan da yake fadi din ba, to amma ya fahimci cewa lalle fa yana magana ne da wani, yana magana ne da Allah, to kuwa hakan yana kusata mutum ga Allah.
0.19689
0.068005
8. Unity and Political Parties
9- Hadin kai da jam’iyyun siyasa.
-0.03241
-0.064807
Whenever the enemy faces an overwhelming problem in the arena of realities, it steps up its propaganda efforts.
A duk inda makiya suka fuskanci matsala a kokarin da suke yin a bakanta hakikanin lamurran da ke faruwa, sai su kara yawan farfagandar da suke yi.
-0.326978
-0.064089
Is this possible?
Shin hakan mai yiyuwa ne?
-0.327592
-0.007611
First, you spend the valuable days of your youth on acquiring knowledge and engaging in jihad with sincere spirituality and faith.
Wannan girma da daukaka da kuke da ita ta samo asali saboda dalilai guda biyu: Na farko shi ne cewa kuna gudanar da rayuwarku ta samartaka ce a tafarkin neman ilimi da hanyar jihadi da kuma imani; hakan daukaka ce.
0.104904
0.01733
Your main characteristic is praising, not performing rowza. You can perform rowza.
Babbar siffarku ita ce waken yabo ba wai waken juyayi ba.
-0.830427
-0.184223
Unfortunately, some vicious hands made the blessed month of Ramadan bitter for the regional peoples.
Abin bakin cikin shi ne cewa wasu hannuwa marasa albarka, sun mai da watan Ramalanan ya zamanto wata mai sosa rai ga mafi yawa daga cikin mutanen yankin nan.
-0.381143
-0.043548
What does this mean?
Me hakan yake nufi?
-0.212492
-0.027997
The executive branch, the Majlis, different managerial organizations, the private sector, the people and those who can improve the culture of our society through their words - they should all be at the service of national production.
Ba kuma kawai suna wuyan gwamnati ba ne; gwanmati, majalisar shawarar Musulunci, cibiyoyi daban daban masu sanya ido, bangaren 'yan kasuwa, sauran mutane, masu shiryar da mutane - wato mutanen da suke wayar da kan mutane ta hanyar jawabansu - kafafen watsa labarai, wato hukumar gidan radiyo da talabijin, dukkanin wadannan wajibi ne su ba da himma wajen karfafa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida.
-0.130997
-0.047158
The Leader of the Islamic Revolution said that the enemies of the Iranian nation are like "bubbles on water" which will finally fade away. "And what will remain at the end is the Islamic Republic," he noted.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ci gaba da cewa: Makiyan al'ummar Iran da tsarin Musulunci tamkar kumfa ne a kan ruwa wacce za ta gushe, abin da zai tabbata shi ne asalin tsarin Musulunci.
-0.179831
-0.000899
In order to do heavy tasks, tackle them in a determined way. "And fear Him, and do not fear anyone but Allah."
Ku kuduri aniyar daukan kaya mai nauyi, don ku sami damar iyawa. "kuma ba su tsoron kowa face Allah".
-0.040167
0.002284
Dear youth, make this view the foundation of your movement.
Shi din ma a irin wannan duniyar wadda ake ta amfani da hanyoyin farfaganda wajen kautar da matasanmu muminai. Ya ku matasa abin kaunata!
-0.409997
-0.095273
They realized that the Islamic Republic was fighting all the oppressive powers that were sucking the blood of the people, and that it was standing firm like a mountain. They were astonished. They thought, "Let us see what this government is."
Wadannan mutane da suke neman dukkanin abubuwan da suke bukata cikin markisanci da gurguzu amma kuma ba su samu ba, sun sha kashi gaba daya, to a halin yanzu sai ga shi suna ganin abin da suke nema din a Musulunci.
-0.487061
-0.110032
Today I will just mention a point, but this issue requires a lot of work.
A yau dai zan gabatar da wani takaitaccen bayani ne kan wannan lamarin, to amma akwai bukatar a gudanar da ayyuka masu fadi a wannan bangaren.
-0.100765
0.017031
This is the flaw of our work.
Wannan ita ce matsalar da tare tattare da aikin mu.
-0.133632
-0.031367
Elsewhere in his statements, the Leader of the Islamic Revolution referred to the self-sacrifice of the people of Isfahan on the 25th of Aban in the year 1361 as another example of success in divine tests. "On that great day, the people of Isfahan sent thousands of their valorous youth to the battlefields while holding a funeral ceremony for 370 martyrs."
A wani bangare na jawabin nasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana irin gagarumin yunkurin da al'ummar garin Isfahan suka yi a ranar 25, Aban 1361 (16/11/1982) a matsayin wani lamari da ke nuni da nasarar da aka samu cikin jarrabawa ta Ubangiji, daga nan sai ya ce: A wancan rana mai girma, mutanen Isfahan a daidai lokacin da suke gudanar da jana'izar shahidansu su 370, a daidai wannan lokacin ne kuma suka tura wasu dubban mutanen garin da suka hada da matasa zuwa fagen daga, sannan kuma suka tabbatar da gagarumar alama ta sadaukarwa da daukaka.
-0.033045
0.016835
This shows the dignity and identity of a nation.
Kamar yadda hakan kuma lamari ne da ke nuni da matsayi na wata al'umma.
0.097015
0.074818
Regarding the regional issues I would briefly say that the conditions of the region are developing in the opposite direction of the policies of western powers, America and international Zionism.
A takaice dai ina son fadin cewa yanayin wannan yankin dai a halin yanzu kishiyar siyasar da manyan kasashen yammaci da Amurka da yahudawan sahyoniya na kasa da kasa suke son gudanarwa ne.
0.182146
0.027936
The Leader of the Islamic Revolution said that the fulfillment of the divine promise of victory is the ultimate result of the Iranian nation's confrontation with the camp of global tyranny and arrogance.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa cika alkawarin Allah da ba ya taba saba shi da kuma nasarar al'ummar Iran ta gaba daya shi ne kawo karshen kiyayyar da sansani ‘yan mulkin mallaka da ma'abota girman kan duniya yake yi da juyin juya halin Musulunci da kuma shan kashinsa.
-0.125757
-0.018341
Our enemies are the enemies of knowledge and faith in our society.
Makiya, makiyan ilimi da imani na al'ummar mu ne.
-0.014008
0.003249
I would like to say to you that you are making a mistake in the present time as well.
A yanzu ma ina gaya muku cewa yanzu ma ga shi kuna kuskuren.
-0.433091
-0.091477
Corrupt and dependent autocrats were in power in some countries.
A wasu wajajen lalatattun shugabanni 'yan amshin shata su ne suke mulki.
-0.044829
-0.026724
You want to use Libya as a foothold in order to monitor the future revolutionary governments of Egypt and Tunisia, which are located on the east and west of Libya.
Kuna son ku sami wani waje ne da za ku kafa kafafunku don ku yi amfani da shi wajen killace gwamnatocin juyin juya hali da za a kafa a nan gaba a kasashen Masar da Tunusiya, ku zamanto kuna sa ido a kansu.
-0.419164
-0.061559
By following the lessons of the great Imam Khomeini, Islamic Iran has become a prime example of this successful resistance.
Kasar Musulunci ta Iran ta hanyar koyi da darussan (Imam) Khumaini mai girma, (ta kasance) babbar misali ce da take a fili na irin wannan gwagwarmaya da ta yi nasara.
0.118194
0.058924
They will certainly be divinely rewarded whether the document that has been prepared will- through its determined legal procedures- be ratified or not.
Shin an amince da matanin yarjejeniyar da aka cimma din bayan bin hanyoyin da doka ta tanadar ko kuma ba a amince ba, lalle ladar su tana nan.
-0.32452
-0.03329
Instead of apology and remorse and judicial prosecution of those who were directly at fault in that horrifying event, Saudi rulers- with utmost shamelessness and insolence- refused to allow the formation of an international Islamic fact-finding committee.
Maimakon mahukutan Saudiyyan su nemi uzuri da nuna nadamarsu da kuma hukunta wadanda suke da laifi kai tsaye cikin wannan lamarin, amma cikin dukkan wauta da rashin kunya sun ki amincewa hatta da kafa kwamitin bincike na kasashen musulmi.
0.23709
0.078664
The issue of self-purification and appreciating this opportunity in the holy places that are related to hajj, are definitely mentioned somewhere in the messages.
Ko shakka babu tun daga farkon sakon zuwa karshe za a yi ishara da batun tsarkake zuciya da kuma amfanuwa da irin damar da aka samu a wajaje masu tsarki wadanda suke da alaka da aikin hajji.
-0.200052
-0.038666
I am concerned about the issue of Libya.
A saboda wannan yanayin ne na ke cikin damuwa dangnae da kasar Libiya.
0.306119
0.067395
The first lesson that the Islamic Revolution and the auspicious Islamic Republic taught us was that we should think beyond our borders and turn our attention to the vast arena of the Islamic Ummah.
Darasi na farko da juyin juya halin Musulunci da tsarinsa mai albarka na Jamhuriyar Musulunci ya koya mana shi ne mu bude idanuwa da fadada kallonmu daga kusurwoyi hudu na kasar Iran zuwa ga dukkanin duniyar musulmi.
0.06195
0.029559
The same is true of our existence.
A cikin ran mu ma haka lamarin yake, samuwar mu ma haka take.
-0.453013
-0.082902