mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
In the process, a new organization branched off from the military - namely, the Islamic Revolution's Guards Corps. If the Islamic Revolution's Guards Corps had not branched off from the military, it would have been impossible to transform the military.
A gefen su kuma aka samar da wasu sabbin cibiyoyin da suka samo asali daga juyi, wadanda suka hada da dakarun kare juyin juya halin Musulunci, ta yadda idan har da ba a samar da na biyun ba, to kuwa da na farko ma bai tabbata ba.
-0.298648
-0.026467
These things are right in front of our eyes.
Wadannan abubuwa ne da muke ganinsu da idanuwanmu.
0.010035
-0.005359
We should ask God to "clothe us in the ornaments of the God-fearing".
Mu roki Allah Madaukakin Sarki da Ya tufatar da mu da adon muminai.
-0.388948
-0.153626
No, today our international situation is very good.
A'a, yanayin mu a fagen kasa da kasa yanayi ne mai kyaun gaske.
0.30756
0.070808
They do not know our people, neither do they know our elections and the Islamic Republic.
A'a, ba su san mutanenmu ba ne, haka nan ba su san zabenmu ba, haka nan ba su fahimci tsarin Jamhuriyar Musulunci ba.
0.13552
0.092846
[The Holy Quran, 63: 8] Dignity belongs to God.
Daukaka ta Allah ce.
-0.458656
-0.040663
It is necessary to use these legal channels.
Wajibi ne a yi amfani da wadannan hanyoyi na doka.
0.122644
0.059895
I have been stressing the issue of economic corruption for several years.
Shekara da shekaru kenan na ke ta magana kan batun fada da masu ta'annuti ga tattalin arziki.
-0.052005
-0.015153
Physical health and capabilities are absolutely necessary and beneficial for the men who pursue lofty goals in life and are interested in the spiritual and intellectual aspect of life.
Lafiya da karfi na jiki wani lamari ne da ya zama wajibi ga mutanen da suke ma'abota masaniya da tunani wadanda kuma suke da manyan manufofin da suke son cimmawa don kuwa suna da tsananin amfani sannan kuma suna taimakawa cikin aikinsu.
0.054534
0.072023
You have to deal with certain hardships and problems. Your wife and your family have to deal with certain problems, but be patient.
Kuna fuskantar wahalhalu, kuna da matsaloli, ku kanku, matayenku da iyalanku duk kuna da matsaloli; to amma ku yi hakuri.
0.045829
0.030781
Consuming foreign products is a wrong cultural norm, which has unfortunately become prevalent in certain portions of our society. Consuming foreign products will harm us. It will stand in the way of our progress.
Wannan al'ada dake cike da kuskure - wadda abin bakin ciki ana iya ganinta tattare da wasu bangarori na al'ummarmu - na amfani da kayayyakin da aka kera a waje, lalle hakan cutarwa ce ga duniyarmu, cutarwa ce ga ci gabanmu da kuma makomarmu.
0.286206
0.078366
Dear God, associate the souls of our martyrs with Your saints and with the Holy Prophet (s.w.a.) and the martyrs of Karbala.
Sannan kuma ka tayar da ruhin shahidan mu tare da waliyanka da kuma annabi da shahidan Karbala. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu.
-0.113617
-0.0243
This is a very strange remark in the world.
Lalle wannan magana ce mai ban mamaki a duniya.
-0.268863
-0.031101
Why?
Me ya sa?
-0.0998
-0.004212
The demand to have insight is just limited to this level of reflection. It just requires a look, nothing more.
Bukatar da ake da ita ta basira ita ce dai wannan tunanin; ita ce dai wannan sanya ido, babu wani abin da ya wuce hakan.
-0.344559
-0.054512
In spite of all their racial, linguistic, and cultural differences, all Muslims engage in solemn and humble praying during the hajj ceremonies.
Dukkanin musulmi gaba dayansu duk kuwa da irin bambanci na harshe da bambancin kabila da bambancin al'adu da suke da su, to amma a wannan wajen gwargwadon yadda za su iya dukkaninsu suna kankan da kai (a gaban Allah Madaukakin Sarki).
0.142556
0.008294
In any case, the criterion is the votes of the people.
Tabbas mizanin dai shi ne ra'ayi da kuma kuri'ar mutane.
0.160394
0.086937
Celebrate the praises of thy Lord). These are the true foundations of a faithful nation.
To ka yi tasbihi game dag ode wa Ubangiji" wadanna su ne garkuwa ta hakika ta wata al'umma mumina.
-0.440311
-0.143344
I welcome our honored audience and dear guests.
Ina wa mahalarta wannan taro da kuma baki masu girma barka da zuwa.
-0.18918
-0.02842
Similar things happened in other countries as well.
Ana iya ganin makamancin hakan ma cikin wasu kasashen na daban.
0.285124
0.112072
The enemies are trying to prevent the Islamic Republic from presenting itself as a successful role model to other nations. This is because when a role model appears, people move towards it.
Dukkanin kokarin makiya shi ne hana al'ummomi daukar Jamhuriyar Musulunci a matsayin wata abar koyi da ta samu nasara; saboda a lokacin da aka sami abin koyi, to kuwa mutane za su tafi wajensa.
0.126941
0.084659
Of course, as I said in my Friday prayer sermons, I believe in maximum inclusion and minimum purging of opponents. But some people insist on distancing themselves from the system." The Leader of the Islamic Revolution said that the few people who have been encouraged, by the words and actions of a particular group of people, to oppose the Islamic Republic are nothing compared to the greatness of the Iranian nation and reiterated: "The Islamic Republic is a divine system, and Allah the Exalted has bestowed His support and blessings on the Islamic Republic on numerous occasions during the past thirty years.
Haka nan kuma yayin da yake ishara da yadda wasu daga cikin mabiya Imam da juyin juya halin Musulunci a lokacin rayuwar Imam mai girma suka yi neman fito na fito da Imam (r.a) Ayatullah Khamene'i cewa ya yi: Wajibi ne hakan ya zamanto darasi ga dukkaninmu, ko da yake kamar yadda na fadi a lokacin sallar juma'a cewa ni dai ina son janyo hankali mafi yawan mutane da kuma kore ‘yan kadan, to amma daga dukkan alamu wasu mutane sun dage sai sun nesantar da kansu daga wannan tsarin. Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar ‘yan wadansu tsirarun mutane wadanda ta hanyar maganganunsu da ayyukan da suke aikatawa ya sanya wadansu samun irin wannan karfin gwuiwa wajen kokarin fito na fito da wannan tsari, to amma su din nan ba komai ba ne a gaban al'ummar Iran.
-0.102458
-0.023724
If Imam Hussein (a.s.) had not accepted this danger, if he had not made a move, if he had not taken action, if his blood had not been shed, if those great tragedies had not happened to the shrine of the Holy Prophet (s.w.a.), to Imam Ali's (a.s.) daughter and to the Holy Prophet's (s.w.a.) descendents, this event would not have gone down in history.
Wannan yunkuri dai shi ne ya kare Musulunci, shi ne ya tabbatar da ababe masu tsarki cikin al'umma sannan kuma suka ci gaba da zama.
-0.256208
-0.02263
If those who will hear this statement want to know the truth and if they are willing to use their experiences correctly, they should know that should any war break out - of course we do not welcome and begin any war - he who will emerge humiliated [literally: "head-cracked"] out of it, will be transgressing and criminal America.
Idan har wadanda za su ji wannan maganar suna son sanin hakikanin lamarin sannan idan har suna son amfani da hankalinsu da kyau, to mu dai ba ma maraba da yaki, ba za mu fara wani yaki ba, ba za mu yi riga malam masallaci ba.
-0.44072
-0.034673
All praise is due to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Muhammad, and upon his immaculate household and chosen companions, especially the one remaining with Allah on earth.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai.
-0.372782
-0.065874
If a revolution is unable to defend itself during the time of sedition and different kinds of military, political and other coups, then that revolution is not alive.
Duk wani juyin da ba zai iya kare kansa a lokacin fitina ba, a lokacin da ake kokarin yi masa juyin mulki - na siyasa ne ko na soji da sauransu - to wannan ba rayayyen juyi ba ne.
-0.038336
0.024981
He was not after fame or a position in the university or Islamic seminary.
Ba mutum ne da yake neman suna da matsayin da aka sani na jami'a ko makarantar hauza ba.
-0.463951
-0.077163
- Countering the usurper and fictitious Zionist regime that the imperialist powers have planted like a dagger in the heart of this region to serve as a tool to continue their diabolical domination after expelling a whole nation from their historical homeland.
- Fada da haramtacciyar gwamnatin sahyoniyawa wacce ‘yan mulkin mallaka suka dasa ta cikin kasashen wannan yankin sannan kuma suka sanya ta ta zama wata hanya ta ci gaba da bakar mulkin mallakansu, sannan kuma suka fitar da wata al'umma daga asalin kasar ta.
-0.164238
0.017937
These brothers should pay attention to the issue of priorities, innovations, and intensified labor so that religious practices and ideological commitment are promoted on a daily basis in our Armed Forces. Greetings be upon you and Allah's mercy and blessings
Su ma wadannan 'yan'uwa wajibi ne su sanya ayyukansu su zamanto shi ne samar da irin wadannan sabbin abubuwa da kuma irin wannan rubanya himmar da kuma aiki ta yadda da yardar Allah a kowace rana za a ci gaba da samun ci gaba a bangarori na adini da kuma ilimi da akida na dakaru masu makami.
-0.093369
-0.008501
Therefore, if one realizes that the enemy has such a position, one will have an appropriate and accurate view of reality.
A saboda haka idan da an fahimci wannan mahanga da manufa ta makiya, to kuwa da mahangar mutum dangane da hakikanin abin da ke gudana za ta zamanto mahanga mai kyau.
-0.317784
-0.043296
Continue your preparedness to maintain this national and international power.
Lalle wajibi ne ku shirya kanku wajen kiyaye wannan daukaka ta kasa da kuma ta kasa da kasa.
-0.140283
-0.001127
Elsewhere in his statements, the Leader of the Islamic Revolution described destroying the tomb of Hujr ibn Adi, the Holy Prophet's (s.w.a.) companion, and insulting his body as a tragic event, further adding: "Another reason why this is a tragic event is that there are some people among Muslims and the Islamic Ummah who have backward, superstitious and malevolent ideas and who consider commemorating outstanding and enlightened personalities of the early Islamic era as a polytheistic and blasphemous move.
Bayan magana kan zaben kuma, Ayatullah Khamenei ya yi karin haske kan batun keta hurumin kabarin sahabin Ma'aikin Allah (s.a.w.a), wato Hijr bn Adi da sauran manyan Musulunci da masu ‘yan ta'addan kasar Siriya suka yi inda ya ce: Abin da ya ke kara bakanta rai cikin wannan abin da ya farun shi ne samuwar wasu mutane masu mummunan tunani sannan kuma wadanda aka bar su a baya a tsakankanin al'ummar musulmi, wadanda suke ganin girmama fitattun mutanen da suka yi hidima wa Musulunci a farko-farkon bayyanarsa a matsayin shirka da kuma kafirci.
0.06635
0.017886
Therefore, strengthening the Armed Forces is a religious principle that cannot be ignored.
A saboda haka karfafa dakaru masu makami, wani tushe ne na addini da ba za a iya rufe ido kansa ba.
0.049224
0.046668
This shows the close relationship between our working class and the Islamic Republic, a relationship that is based on religious faith and the firm foundations on which the Islamic Republic has been established.
Wannan so da kauna da take tsakanin ma'aikata da tsarin Musulunci ta ginu ne bisa asasi na imani; ta dogara ne da wannan tushe mai karfi da tsarin Musulunci ya kafu sakamakonsa.
0.006938
0.054524
This shows the importance of teachers' role. Society needs faithful, motivated, patient, hopeful, optimistic, innovative, thoughtful, and scholarly individuals who are committed to pursuing public interests and reaching the peaks of individual and social perfection.
To, wata al'umma tana bukatar mutane muminai, masu kumaji, masu hakuri, kyakkyawan fata, kyakkyawan mahanga, kaunar ababen amfani da manufa ta gaba daya, kaunar isa ga koluluwar kamala ta dan'adam da al'umma, mutane masu son samar da sabbin abubuwa, masu tunani, ma'abotan bincike, ma'abotan ci gaba.
0.229929
0.083944
Their movement - which had no sympathizers in the world and received no assistance - gradually moved towards ultimate victory.
Suka kai wannan yunkuri, wanda ba shi da magoya baya a duniya, zuwa ga nasara.
0.093913
0.105413
Through those pressures, through that psychological warfare, through those threats, through those assassinations, they wanted to make the 12th of Esfand a day of disappointment for the Iranian people and the Islamic Republic, but despite their will and much to their disappointment, the 12th of Esfand became a day of honor and glory for the Islamic Republic and the people of Iran.
Ta hanyar irin wannan matsin lambar, ta hanyar irin wannan wasa da hankali da irin wadannan barazana da wannan kisan gillan suna so ne wannan rana ta 12 ga watan Esfand (ranar da aka gudanar da zaben 'yan majalisa a Iran) ta zamanto ranar raba gari tsakanin al'umma da tsarin Jamhuriyar Musulunci. To amma sabanin abin da suke fatan gani, wannan ranar ta zamanto ranar daukaka ga tsarin Musulunci da kuma al'ummar Iran.
-0.034074
-0.004398
Allah the Exalted has given us the capability to make choices. "And guide him to the parting of the mountain ways?"
Allah Madaukakin Sarki Ya ba mu wannan karfin na muna iya zabi: "Kuma ba mu shiryar da shi ga hanyoyi biyu ba?"
-0.310097
-0.071461
That is to say, when you consume domestically produced products, you help Iranian laborers, you create job opportunities, you contribute to Iranian investment, you give rise to growth and development.
Wato a lokacin da kuka zamanto masu saye da amfani da kayayyakin da ake samarwa a cikin gida, to kuna taimakon leburan Iran ne, kuna samar da aikin yi ne, haka nan kuma kuna taimakon zuba jari na al'ummar Iran ne da kuma samar da ci gaba.
0.12665
0.09692
Regarding faith in God, Imam (r.a.) was the manifestation of this holy ayah: "Those to whom the people said: Surely men have gathered against you, therefore fear them, but this increased their faith, and they said: Allah is sufficient for us and most excellent is the Protector."
Dangane da imani da Allah, Imam ya kasance alama ta ayar nan da take cewa: "Wadanda mutane suka ce musu: ‘Lalle ne, mutane sun taru (rundunoni) saboda ku, don haka ku ji tsoronsu.
-0.260043
-0.031236
This year's Arbaeen of Karbala was an astonishing event.
Lalle taron Arba'in na bana wani lamari ne mai ban mamaki.
-0.284482
-0.059037
The global community is not at all determined to oppose Iran, Iranians and Islamic Iran. Now that we are supposed to have an evaluation of the year 1391, I should mention that the Americans started their new plans from the beginning of the year 1391.
Kasashen duniya dai ba sa kiyayya da Iran da al'ummar kasar Musulunci ta Iran. A halin yanzu da mu ke son yin dubi cikin shekarar 1391 da ta gabata, ya kamata a san cewa tun a farkon shekarar 1391 Amurkawa suka fara gudanar da sabon makircinsu; duk kuwa da cewa a zahiri suna nuna abokanta da shimfidar fuska.
-0.151172
-0.036526
By surrendering to America, they did not manage to prevent the demolition of even one single Palestinian home in a territory that belongs to the Palestinians.
Wadannan mutane ta hanyar mika wuya ga Amurkan da suke yi, sun gagara koda hana rusa gida guda ne daga cikin gidajen Palastinawa a kasar da take ta Palastinawa ce.
-0.13058
0.008193
Therefore, the 25th of Aban - which is a prominent day and a symbol - has this significance for the people of Isfahan.
A saboda haka, ranar 16 ga watan Nuwamba wata gagarumar rana ce sannan kuma wata alama ce da take nuni da cewa mutanen Isfahan suna da irin wannan yanayi (na cin jarrabawa)
-0.17812
-0.016431
Of course, the relationship should be prevalent and all our industries should be linked to our universities. Then both our knowledge and our industries will grow.
Ko da yake tabbas ne hakan ya hada da ko ina, a hada dukkanin masana'antunmu da jami'oi, hakan zai sanya mu samun ci gaban ilimi haka nan kuma bangaren masana'antunmu.
-0.072514
0.023502
Thus, I hereby name this year as "The Year of Economic Jihad", and I expect our officials - who work for the executive branch, the legislative branch and economic sectors of the country - and our dear people to make selfless efforts in the economic arena.
A saboda haka na sanya wa wannan shekara ta bana sunan "Shekarar Kokarin Bunkasa Tattalin Arziki", sannan kuma ina kiran jami'an kasa, shin na bangaren gwamnati ne, ko kuma 'yan majalisa ko kuma na bangarori daban-daban da suke da alaka da bangaren tattalin arziki, haka nan kuma al'ummar mu masu girma da su ba da himma da kuma yin aiki tukuru a fagen tattalin arziki.
0.200713
0.049205
But after the conflicts that took place – which was the reason why Iranians did not go on hajj pilgrimage for a few years – certain agreements were made. I was a member of the delegation which was sent to Saudi Arabia for negotiations.
To amma bayan rikicin da aka yi – wanda a dalilin hakan ne Iraniyawa suka yi shekaru ba sa zuwa hajji – an cimma wata yarjejeniya bayan tattaunawa wanda na kasance daga cikin tawagar tattaunawar.
0.150282
0.067844
Yesterday I mentioned that one month after the victory of the Revolution the youth of Kermanshah felt that they were needed in the battlefields.
A jiya na yi ishara da cewa wata guda bayan nasarar juyin juya halin Musulunci matasan Kermanshah sun ji cewa lalle akwai bukatar da ake da ita don haka suka kama hanya.
-0.293441
-0.014148
The second characteristic is that our scientists consider the sanctions that are imposed on our nation as opportunities.
Siffa ta biyu ita ce na ga cewa masananmu sun mayar da wannan takunkumi da aka sanya wa al'ummarmu zuwa wata dama.
0.006993
0.046927
The Americans used the Brazilian and Turkish governments as intermediaries in order to reach an agreement with us.
Jami'an Brazil da na Turkiya sun zo nan suka zauna da shugaban kasarmu da yin bahasi sannan kuma suka sanya hannu kan wata yarjejeniya.
0.013212
0.010395
We believe in democracy and we also believe in freedom, but we do not believe in liberal democracy.
(A matsayin misali) mun yarda da tsarin demokradiyya, haka nan kuma mun yarda da 'yanci, to amma ba mu yarda da demokradiyyar sassauci ta kasashen yamma ba.
0.387545
0.089347
In Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
-0.283648
-0.022424
Allah the Exalted is truthful.
Allah Madaukakin Sarki Ya yi gaskiya kuma shi ne mafi gaskiya cikin magana inda ya ke cewa: "Kuma lalle, hakika, Allah yana taimakon wanda yake taimakonsa" (Suratul Hajj 22:40) "Idan kun taimaki Allah, zai taimake ku" (Suratu Muhammad 47:7).
-0.630682
-0.172573
The same is true of universities.
A jami'a ma haka lamarin ya ke.
-0.160665
-0.038843
Great achievements have been made, and this shows that the Iranian nation can do anything that it wants.
Ala kulli abin da aka yi, aiki ne mai girman gaske; hakan kuwa lamari ne da ke nuni da cewa al'ummar Iran duk wani abin da suka so yi, lalle za su iya yinsa.
0.15319
0.048379
And this blessing was made available to people.
An ba wa dan'adam wannan ni'imar.
-0.30802
-0.080945
Although the literal meaning of socialism is equitable distribution of wealth, it is associated with other concepts which we hate.
Duk kuwa da cewa ma'anar gurguzu a luggance tana da alaka da hakan, to amma tana da wata ma'ana ta daban wanda mu ba mu yarda da wannan ma'anar ba.
-0.085064
0.020462
It is discipline that prepares the ground for success.
Tsari shi ne abin da ke share fagen samun nasara.
0.119967
0.069968
When making these efforts, it is necessary to keep the clear and appropriate path in mind - namely, the path of the Revolution, the path of safeguarding the Islamic Republic, the path of reviving religion.
A cikin dukkanin wadannan abubuwa wajibi ne a yi la'akari da wannan ingantaccen tafarki wanda kuma yake a fili; wato tafarkin juyi, tafarkin kare wannan tsari, da kuma tafarkin raya addini.
0.0309
0.033159
There are some people who have been involved in theoretical work and are scholarly, but they are not prepared to enter the arena of action and deal with operational problems.
Akwai wadansu wadanda sun gudanar da ayyuka na ilimi, suna da ilimin, to amma su dai ba ma su jure wa irin matsalolin da suke tattare da kasantuwa a fage din ba ne.
-0.141034
-0.010687
Hajj is the bubbling spring of divine blessings.
Aikin Hajji, wani idon ruwa ne na ni'ima da falalar Ubangiji.
-0.078723
0.005027
Sometimes after I announce a slogan at the beginning of the year, I see placards hanging everywhere - in Tehran and other cities of the country - with the slogan written on them.
Tabbas ne in sake tunatarwa kan wannan lamarin; a wani lokaci wannan suna da muke ba wa shekara, kwatsam kawai sai ka ga an cika katangun birnin Tehran da na sauran garuruwa da rubuce-rubuce kan hakan, wato a ta rubuta wannan taken.
-0.060288
0.017106
• Appointed Chairman of the Revolution's Cultural Council.
§ Shugabancin majalisar juyin juya hali da al’adu a shekarar 1360 (1981).
-0.416188
-0.150192
In closing, I advise the esteemed members of this term to truly observe expedience, righteousness, steadfastness, justice, comprehensiveness and interests of the system and to have an active presence in the meetings of the council and the relevant commissions.
Daga karshe ina kiran membobin wannan majalisa na wannan karon da su ba da muhimmanci ga adalci, abubuwan da aka yi tarayyar cikinsu da kuma lura da maslahar wannan tsari da dukkanin ma'anar kalma sannan kuma su zamanto masu halartar dukkanin zaman majalisar da kwamitocinta.
-0.062872
-0.00312
Today, we need unity.
A saboda haka a yau din nan muna bukatar hadin kai.
0.318111
0.106387
The same things happened in the Soviet Union in another form.
A tarayyar Sobiyeti ma wani lamari makamancin hakan ne ya faru.
-0.119286
-0.02191
You spearhead our national defense and today your power is acknowledged even by your enemies. Many of your enemies even acknowledge your power publicly.
A yau wannan daukakar da kuke da ita - a matsayinku na garkuwa ta kasa - hatta makiya sun gaskata hakan; wasu da dama daga cikin su ma suna fadin hakan a bakunansu.
-0.053084
0.050265
Imam Khomeini led an ascetic lifestyle, being deeply interested in mysticism, and was against the accumulation of land and wealth by the clergy.
Kamar yadda kuma ya jagoranci yakin kariya na shekaru takwas yana fuskantar makiyan da suke samun goyon bayan gwamnatocin gabashi da yammaci ma'abuta girman kai.
-0.190661
-0.053216
How should it be practiced? Primarily it is government officials, elites, prominent figures, intellectuals, scholars, ulama and influential people who should watch their behavior.
Amsar hakan ita cewa a matakin farko jami'an gwamnati, fitattun cikin al'umma, 'yan boko, masana, malamai da sauran mutanen da suke da tasirin cikin al'umma, wajibi ne su kula da halaye da dabi'unsu.
-0.039852
-0.006105
The late Hajj Mirza Javad Maleki Tabrizi - the famous mystic and the great Islamic jurisprudent - says in his book "Al-Muraqibat" that fasting is a divine gift that Allah the Exalted has bestowed on believers and His servants.
Marigayi Hajj Mirza Jawad Agha Maliki Tabrizi - sanannen masanin Ubangijin nan sannan kuma malamin fikihu - a cikin littafinsa mai suna ‘Al-Murakabat' yana fadin cewa: azumi wata kyauta ce ta Ubangiji wadda Allah Madaukakin Sarki Ya ke ba da ita ga bayinsa da kuma muminai.
0.373213
0.090524
This is what we must keep in mind.
Wadannan suna daga cikin abubuwan da ya kamata mu sanya su cikin zukatan mu.
0.167583
0.055747
Increasing our non-oil exports helps us move closer to this goal, and this is already happening.
Kara irin kayayyakin da ake sayarwa wadanda ba man fetur ba lamari ne da zai kusata mu da manufar da muke da ita.
0.08071
0.067344
By Allah's favor, the New Year will be auspicious for all of you, and I hope you will benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake).
Ina rokon Allah da Ya sanya wannan shekarar da ta zamanto mai albarka a gare ku gaba daya sannan kuma ku kasance cikin addu'oin mai girma Bakiyatullah (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi).
-0.124305
0.028828
We should consider insight as the criterion for our work.
A saboda haka wajibi ne mu dauki basira a matsayin ma'aunin ayyukan mu.
0.183932
0.077799
These blessings are available to you. How do you use these blessings?
Allah ya arzurta ku da wadannan ni'imomi; to a ina ya kamata ku yi amfani da su?
-0.084805
0.050665
Most surely in this is a message to people who are devout."
Lalle ne a cikin wannan, hakika, akwai iyarwa ga wadansu mutane masu ibada" (Suratul Anbiya 21:105-106).
-0.229971
-0.093875
As far as reforming the High Council of Cultural Revolution is concerned, I would say we have done what we were supposed to.
Haka nan dangane da sauyi a majalisar koli ta juyi na al'adu, lalle mun yi aikin da ya wajaba mu yi.
0.022877
0.003906
He was fascinated by the theological and academic instructions of such eminent scholars such as Ayatollah Hakim and Ayatollah Shahrudi. He attended their lessons and was willing to stay there and continue his studies in order to profit from these excellent teachers. However his father made it known that he preferred his son continue his advanced studies in the holy city of Qum.
A shekarar 1336 hijira shamsiyya (1957) ne Ayatullah Khamene'i ya tafi birnin Najaf al-Ashraf da nufin ziyarar wajaje masu tsarki, bayan isarsa da halartar darussan Bahasul Kharij na manyan malaman hauzar birnin Najaf din irin su marigayi Sayyid Muhsin Hakim, Sayyid Mahmud Shahrudi, Mirza bakir Zanjani, Sayyid Yahya Yazdi da Mirza Hasan Bujunurdi sai ya ji zuciyarsa ta nitsu da yadda ake karantarwa don haka ya kuduri aniyar zama da ci gaba da karatunsa a wajen. Sai dai mahaifinsa ya ki amincewa.
-0.01351
0.008757
The quality of your learning, the field of study that you choose to study and the spirit which shapes your identity during your education should be based on this idea.
Yadda kuke karatu da kuma bangaren ilimin da kuka zaba da kuma irin halayenku yayin karatun su ne za su bayyanar da yanayinku.
0.000503
0.038065
When foreigners are allowed to enter a country and do whatever they like, when the courts and police force of a country are unable to do anything to stop foreigners, it shows that the country is suffering from an extreme form of weakness and dependence.
Wannan doka ita ce suka kira ta capitulation. Ku duba irin kolin biyayya da zama ‘yan amshin shatan da kasar nan ta kai, wato su aikata duk wani abin da zuciyarsu take so; kotuna da ‘yan sandan kasar nan ba su da ikon hukumta su.
-0.047064
0.033499
We need to identify them. The Iranian nation should try to achieve a position that all its actions, moves, and intellectual output are referred to by the world of Islam and its intellectuals as authoritative.
Wajibi ne himmar al'ummar Iran ta zamanto cewa sun kai wani matsayi da dukkanin halaye, yunkuri da kuma tunaninsu za su zamanto wani abin koyi da riko a wajen musulmmi da kuma sauran al'ummomi; masanan sauran al'ummomi su sami hanya; wannan wani nauyi ne na tarihi da ke wuyan al'ummar Iran.
-0.117459
-0.022236
Mehr 18, 1389
18, Mehr 1389
0.017927
0.044024
[The Holy Quran, 61: 4] It is necessary to stand up against the enemy's invasion like a firm and impenetrable wall. You dear youth who have joined the Islamic Revolution's Guards Corps and you honorable clergy, religious scholars and active, faithful and young seminarians who represent the Leader in the Islamic Revolution's Guards Corps - all of you should be aware of two things.
To ku din nan matasa masu girma da kuke cikin dakarun kare juyi; malamai masu girma da dalibai masu imani da kumaji da kuke gudanar da ayyukanku a ofishin wakilci na Jagora, wajibi ne ku fahimci wasu abubuwa guda biyu: na farko shi ne cewa dukkanin ku kuna da ayyuka masu yawa a gaban ku; matasa dakarun kare juyin ne ko kuma malamai masu girma; akwai gagarumin aiki a gaban ku da wajibi ne ku sauke shi.
-0.050388
-0.013776
The so-called "technocrats" smiled in disbelief, as if to say, "Is that even possible?"
A wancan lokacin wasu da suke kiran kansu ‘kwararru' sun fashe da dariya suna cewa shin hakan abu ne mai yiyuwa?
0.139089
0.030276
This was done with tranquility and utmost security in the country and thankfully a new link in the long chain of the management of the country was created.
Shekara ce da aka yi musayen gwamnatoci da ikon gudanarwa; wanda aka gudanar cikin dukkanin kwanciyar hankali da tsaro a kasar nan. Alhamdu lillahi an sake samar da wani sabon hadi da ya hada dogon tafarkin iko da gudanar da kasar nan.
-0.018712
-0.026646
The plan was to regroup in Tabas, go to Tehran, rescue the hostages and take them to America. But the famous event happened in Tabas, and Allah the Exalted destroyed their prestige.
Ta haka ne wannan lamari da ya yi fice na Tabas ya faru, Allah Madaukakin Sarki ya kwance musu zani a kasuwa, jiragen samansu suka kama da wuta, abin da ya tilasta musu gudu daga wajen.
-0.282389
-0.033135
This is power. This is a source of power for a country.
Wannan daukaka ce; hakan lamari ne mai haifar da daukaka ga wata kasa; lalle wajibi ne ku kiyaye hakan.
-0.385196
-0.114763
Dear God, punish and suppress the enemies of this nation.
Ya Ubangiji Allah! Ka ruguza makiyan wannan al'umma.
0.078504
0.015673
How will we feel at that moment? These are some points which deserve reflection. It is absolutely necessary to think about these things.
Ya ya yanayin mu zai kasance a wannan lokacin? Ya ya zuciyar mu za ta kasance a wancan lokacin? Wadannan abubuwa ne da ya kamata mu yi tunaninsu.
0.251054
0.079928
Those who are in charge of the affairs related to books - including librarians, library managers, officials working for the Ministry of Culture and Islamic Guidance and publishers - should pay attention to the point that they should promote healthy, beneficial and nutritious spiritual nourishment in society.
A saboda haka wajibi ne masu gudanar da ayyuakn littafa - shin ku din nan ne a matsayin ku na masu kula da dakunan karatu ko kuma jami'an dakunan karatun, ko kuma mutanen da suke da wani matsayi da kuma nauyi a ma'aikatar shiryarwa, ko kuma su kansu masu buga littafan - wajibi ne su lura da cewa abubuwan da za su gabatar da su wa al'umma su zamanto abubuwa ne masu amfanarwa da kuma karfafa ruhi a cikin al'umma.
0.004944
0.024865
They should move forward in an intelligent and sincere way. Sincerity is indeed the basis.
Su gudanar da ayyukansu cikin hikima, tare da ikhlasi (tsarkin zuciya).
0.175062
0.034899
I met some of them in person - both Muslims and non-Muslims. They were sincere people, but they did not believe in Islam.
Wasu daga cikin su alal hakika mutane ne masu gaskiya; ni na ga wasu daga cikin su, shin musulmin cikin su ko kuwa wadanda ba musulmin ba; mutane ne masu gaskiya to amma ba su yi imani da Musulunci ba.
0.160783
0.080044
This is a successful experience for all the nations that gave rise to Islamic Awakening through their presence.
Wannan wata kwarewa ce mai haifar da nasara ga dukkanin al'ummomin da suka haifar da farkawa ta Musulunci ta hanyar kasantuwarsu a fage.
-0.122121
0.003896
One of the things that we need today is a list of books for people from different social backgrounds.
Daya daga cikin abubuwan da a yau muke bukatar su sosai, shi ne tsara wani shiri na karatu da bincike ga bangarori daban-daban na al'umma.
0.050937
0.061472
After the Russian Revolution took place in the year 1917, the path of the revolution changed in 5, 6 years. The people were eliminated from government calculations in the real sense of the word. A communist party with millions of members came to power, and within the party power belonged to the few individuals who were at the highest levels of the party.
Bayan shekarar 1917 wadda ita ce shekarar juyin juya halin tarayyar Sobiyetin, bayan shekaru biyar zuwa shida aka sauya hanyar da ake kai; aka yi watsi da mutane cikin gudanarwa ta hakika; wata jam'iyya ta ‘yan kwaminis mai miliyoyin membobi ta dare karagar mulki, a wannan jam'iyyar ma wasu ‘yan mutane ne suke mulki kuma a kowane lokaci su ne suke ci gaba da mulkin.
-0.016155
0.030997
They wanted to go to Gaza and fight Israel.
A shirye suke su tafi Gaza, su yaki Isra'ila.
0.067793
0.10754
In the messages which have been issued by Imam Khomeini (r.a.) and the Leader of the Islamic Revolution, these points have been frequently highlighted.
A saboda haka ne a cikin sakonnin da Imam ya kasance yana fitarwa da kuma wanda Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ke ci gaba da fitarwa ake ba wa wannan lamarin muhimmanci sannan kuma ake gabatar da shi a matsayin wata manufa da ake son cimmawa.
-0.025996
0.01194
I heard similar things from some of the young scientists at the technology exhibition which I visited last month.
Wannan lamari ne da na ji shi daga bakunan wadannan matasa masana a ziyarar da na kai wajen baje kolin da aka gudanar a karshen watan Esfand.
0.157351
0.032359
They give us the opportunity every day to ask Him for help, to say that we need Him and to strengthen our devotion through supplication and expressing our dependence on Him.
Salla tana samar da wannan dama ta cewa wajibi ne a kowace rana mu gana da Ubangijinmu, mu yi magana da Allah Madaukakin Sarki, ku nemi taimako daga wajensa, ku gabatar da bukatarku cikin wannan kaskantar da kai.
0.103061
0.041722
The issue related to libraries is another issue.
Wani lamarin kuma shi ne batun dakunan karatu.
0.205928
0.022166