mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
Today the main efforts of the enemy in its soft war are focused on creating confusion in the political atmosphere of the country. Pay attention to this point.
Aikin da a yau makiya suka fi ba shi muhimmanci a cikin yaki na ruwan sanyi da suke yi shi ne yada kararraki dangane da fagen siyasa na kasar nan; lalle wannan lamari ne da ya kamata ku lura da shi.
-0.021603
-0.011628
All years and days of one’s life include opportunities and threats.
Shekaru da kuma ranakun rayuwar dan'adam cike suke da dama da kuma barazana da kalubale.
0.065664
0.081071
The more we move ahead, the more we will need books.
Gwargwadon yadda muka ci gaba, to kuwa gwargwardon yadda bukatar da muke da ita ga littafi za ta karu.
-0.507658
-0.017086
It is necessary to thank those who were the first to think of this idea and to make us notice this concept. This is because the Islamic Revolution's Guards Corps has made an impressive promise to safeguard the Islamic Revolution.
Wajibi ne a gode wa mutanen da tun da farko suka yi wannan tunanin sannan kuma suka fahimtar da mu hakan; don kuwa aikin dakarun kare juyi, aiki ne mai girma, wanda shi ne ba da kariya ga juyin juya halin Musulunci.
-0.150477
0.020895
We have said from the beginning that we want "neither the east, nor the west" - that is to say, we neither want the capitalist system, nor the socialist system.
To wannan dai shi ne abin da muke fadi; mu ma dai tun daga farko muna fadin cewa 'ba gabashi ba, ba kuma yammaci ba' wato mu dai ba mu amince da tsarin jari hujja ba, haka nan kuma ba mu amince da tsarin gurguzu ba.
-0.17748
0.003838
For example, when you examine a sample of chickens on a chicken farm and find out that a certain disease has started in that place, you do not show mercy because you know that if you fail to take action out of consideration for that particular chicken farm, then the consequences will not be limited to a few thousand chickens.
A matsayin misali a lokacin da kuka fahimci cewa wata cuta ta kunno kai cikin gonan kaji, to babu wata rahama da tausayi da za ku nuna (wajen kawar da kajin da suka kamu da wannan cutar); saboda kun san cewa idan har kuka yi sako-sako, to kuwa cutarwa da za ta faru ba za ta takaita kawai ga wadansu dubban kaji ba ne; lamari ne da zai yadu, a saboda haka kuke daukan tsattsauran matakai.
-0.122776
0.013223
Leader’s Public Address in Mashhad - Khamenei.ir The following is the full text of a public address delivered on March 21, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution at Imam Ridha's shrine in the holy city of Mashhad.
Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i ya yi ne a ranar 21, Maris 2011 a lokacin ganawarsa da dubun dubatan mutane a haramin Imam Ridha (a.s) da ke birnin Mashhad a ranar farko ta sabuwar shekarar 1390 hijira shamsiyya:
-0.012166
-0.006143
Dear God, make us benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake) and fulfill his prayers that are related to us.
Ya Ubangiji Allah! Ka sanya mu cikin addu'oin Waliyul Asr (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi).
-0.209736
-0.028335
Everybody must accept what the majority of the people vote for.
Wajibi ne a girmama abin da mafi yawan al'umma suka zaba.
0.123188
0.108458
When the people are present on the scene, the sword of the superpowers becomes blunt.
A lokacin da al'ummomi suka kasance a fage, to kuwa kaifin takobin masu karfi ya kan dushe ne.
-0.511333
-0.087191
If we fail to see these opportunities, if we fail to identify them, if we fail to use them appropriately, if we fail to use them at the right time, we will suffer losses.
Matukar dai ba mu kalli wannan damar da kuma fahimtarta ba, sannan kuma matukar ba mu yi aiki da ita yadda ya dace ba, haka nan kuma matukar ba mu kama hanyar neman amfanuwa da wannan damar cikin lokaci ba, to kuwa za mu cutu.
-0.182045
0.026635
This is a sign of complete cruelty.
Mutanen yammaci su kan fadi cewa an kashe wane kisa ta keta; hakan lamari ne da ke nuni da kekashewar zuciya.
-0.356082
-0.102598
The enemies who do not want to see the Iranian nation making comprehensive progress are pursuing two main goals. One of their goals is to create as many obstacles in the way of our nation as they can in order to prevent the Iranian nation from achieving progress and development.
Makiyan da ba sa fatan ganin irin wadannan ci gaban da al'ummar Iran suka samu a dukkanin fagage, suna da wasu tsare-tsare guda biyu na asali: na farko shi ne cewa gwargwadon yadda za su iya, za su yi dukkanin abin da za su yi wajen ganin al'ummar Iran ba su sami irin wannan ci gaban ba.
0.133914
0.065322
The Iranian nation has stood firm.
Al'ummar Iran dai ta tsaya kyam kan wannan magana.
-0.121117
-0.067853
In the last part, if there is enough time, I will touch on the regional issues and the events that are happening around us.
Bangare na karshe kuma wanda idan har cikin yardar Allah akwai lokaci zai yi dubi ne dangane batutuwan da suke faruwa a makwabtanmu da abubuwan da suke faruwa a wannan yankin.
0.015522
0.040328
When the members of Qom Seminary go on vacation or return home to do something, Qom Seminary is in fact spread out in the entire country.
Wadannan dalibai wadanda idan aka yi hutu ko kuma saboda wasu dalilai su kan koma gidajensu, ma'anar hakan ita ce cewa su na nan a ko ina a duk fadin kasar nan.
-0.353435
-0.024716
I believe this is one of the most important strengths.
A ra'ayina wannan daya ne daga cikin bangarorin karfi da muke da shi.
0.127153
0.10554
Therefore, it is necessary for such a government to prepare itself.
Manyan masu takama da karfi na duniya za su nufo inda take don fada da ita; a saboda haka wajibi ne ta samar da wani shirin da take bukata wajen kare kanta.
-0.408655
-0.083065
They shout slogans in support of Imam Khomeini (r.a.), but their actions caused this great sin against Imam Khomeini (r.a.)." His Eminence added that those who promote the principles of Islam, the Revolution, and Imam Khomeini (r.a.) will immediately change their path and rectify their ways as soon as they realize that their movement and statements work against these principles.
Ayatullah Khamene'i ya ci gaba da cewa: Wadanda suke aiki saboda Musulunci, saboda juyin juya halin Musulunci da kuma marigayi Imam, daga lokacin da suka ga maganganu da ayyukansu sun zamanto abubuwan da suke sanya a kauce wa koyarwar (Musulunci da juyin juya halin Musulunci), nan take suke fadaka da kuma gyara hanyar da suke bi.
-0.04286
0.039511
As a result, they try to undermine this role model in the eyes of those who want to follow it.
A saboda haka ne suke kokarin bata irin wannan zama abin koyi din a idanuwan mutane.
-0.039094
-0.014699
Everybody knows that during the eight-year imposed war the people of Isfahan used to cooperate with different military units fighting at the first lines of defense. This is something that is clear to everybody.
A lokacin kallafaffen yakin shekaru takwas, kowa ya sani sannan kuma an yi ishara da hakan; mutanen Isfahan sun kasance a sahun gaba-gaba ne. To wannan dai lamari ne da ya ke a fili ga kowa.
0.13763
0.023083
This is the case in as much as providing such large-scale relief operations is problematic for any country facing such an emergency situation.
Saboda ko shakka babu gudanar da ayyukan agaji irin wannan ya kan zamanto mai wahalan gaske ga kowace hukuma da ta sami kanta cikin wannan yanayi na gaggawa da isar da taimako.
0.06371
0.014773
Behind these smiles and promises lies conspiracy and betrayal.
Don kuwa a bayan wannan dariyar da alkawurra akwai makirce-makirce da ha'inci.
-0.232421
-0.045231
I congratulate all of you dear people and dear brothers and sisters, who are the nightingales of the garden of the Holy Prophet's (s.w.a.) household and who eulogize the best people in the world, on the occasion of this noble Eid, this auspicious birthday anniversary and this day of happiness and joy of the hearts of all Shia Muslims throughout history.
Ina taya dukkaninku, Ya ku ‘yan'uwa maza da mata masu girma, masu yabon Iyalan Annabi, wadanda su ne mafiya girman bayin Allah a bayan kasa, murnar wannan ranar idi mai girma da wannan rana ta haihuwa, ranar farin ciki da faranta zukatan ‘yan Shi'a tsawon tarihi.
-0.24507
-0.006418
Praising the high morale, self-sacrifice and patience of Shahid Mohammadzade’s family- particularly his spouse- the Supreme Leader of the Islamic Revolution said: “You families of martyrs are the embodiment of the Islamic Revolution and our morale is boosted when we see you dear ones.” Ayatollah Khamenei also stressed the necessity of promoting the biographies of resistant and great men like Shahid Mohammadzade.
Har ila yau kuma Ayatullah Khamenei ya jinjinawa irin hakuri da ruhi na sadaukarwa da iyalan Shahid Muhammad Zadeh din suka nuna musamman matarsa inda ya ce: Ku din nan iyalan shahidai ku ne alama ta juyin juya halin Musulunci, ko shakka babu ganinku yana kara mana karfin gwiwa. Haka nan kuma Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana wajibcin ci gaba da bayani da karin haske kan rayuwa mai tsananin wahala amma cike da gwagwarmaya ta manyan mutane irin su shahid Muhammad Zadeh.
0.12294
0.054508
On various other matters, they say that they have adopted such and such a measure about Iran's nuclear industry and that they have forced Iran to surrender, but they can only see Iran's surrender in their dreams.
Dangane da batutuwa daban-daban na daban, suna fadin cewa ga abin da muka yi dangane da batun nukiliya, ga abin da muka fadi, mun tilasta wa Iran mika kai; amma lalle sai dai a cikin mafarki ne kawai za su ga mika wuyan Iran.
-0.225785
-0.051927
Yesterday I read in a newspaper that according to American sources the US carried out 80 coups in the world from 1940s to 1990s - that is to say, within fifty years.
A jiya din nan na ke karantawa cikin jarida inda aka nakalto daga wasu majiyoyin Amurka cewa daga shekarun 1940 zuwa 1990 - wato tsawon shekaru hamsin - Amurka ta shirya juyin mulkin soja guda tamanin a duniya!
0.113399
0.096633
This is a very great opportunity, which you cannot find somewhere else.
Ko shakka babu wannan wata gagarumar dama ce a gare ku. Ba za ku sami irin wannan dama a wani waje na daban ba.
-0.101642
0.027386
Thankfully this is our situation.
Alhamdu lillahi wannan shi ne irin yanayin da muke ciki.
0.014193
0.059179
The 15th of Khordad was not the beginning of the great movement by the people and the clergy.
Ranar 15 ga watan Khordad ba ita ce mafarin gagarumin yunkurin malamai da mutane ba.
-0.310603
-0.030224
These things are harmful.
Wadannan abubuwa ne masu cutarwa.
-0.458491
-0.120863
I remember certain things about him.
Har ya zuwa yanzu dai ina iya tuna wasu abubuwa dangane da shi.
-0.262144
0.053099
According to Islamic narrations, “The light of hajj does not dim on the pilgrims unless they sin.” That is to say, hajj pilgrims return with the light of hajj and this light shows itself both in their human nature and their activities in society until they commit a sin, which gradually destroys the light.
Muna da wata riwaya da take cewa: "Hasken aiki hajji zai ci gaba da kasancewa tare da alhaji matukar bai aikata zunubi ba', wato alhaji zai dawo ne da hasken da ke tattare da aikin hajji, sannan kuma wannan hasken zai ci gaba da zama tare da shi da kuma bayyana cikin ayyuka da al'ummarsa har zuwa lokacin da abin Allah ya kiyaye ya aikata zunubi, to a lokacin kan a hankali a hankali haske zai ci gaba da gushewa.
-0.290255
-0.019918
In particular, there were certain flaws inside the country. There were certain cases of negligence and laxity which aided the enemy in his plans. But on the whole, the general movement of the Islamic system and the people was a progressive movement and by Allah's favor, we will see the outcomes of this national experience in the future.
Tabbas a fagen tattalin arziki an matsa wa mutane lamba, an haifar musu da matsaloli; musamman ma da yake wasu matsalolin daga cikin gida ne; an nuna gazawa da rikon sakainar kashi ga wasu batutuwa a cikin gida wanda hakan ya taimakawa makiya cimma manufar da suka tsara; to amma a yanayi na gaba daya, yunkurin da jami'an gwamnati da kuma jama'a suka yi, wani yunkuri ne zuwa ga ci gaba, wanda cikin yardar Allah a nan gaba za a ga sakamakon wannan yunkuri da aka yi.
-0.003739
0.010042
The capture of the den of espionage is the last thing that the 13th of Aban represents.
Lamari na karshe da ya faru a ranar sha uku ga watan Aban shi ne kama shekar leken asiri (ofishin jakadancin Amurka) a Iran.
-0.658051
-0.165386
This is the Islamic view, which is in line with the laws of nature.
Wannan ita ce mahangar Musulunci; mahanga ta dabi'a, mahangar ta sunnar Ubangiji da kuma saukakkun dokoki.
-0.098321
-0.037514
Everybody must observe the law.
Wajibi ne kowa ya girmama doka.
-0.331742
-0.150595
That is to say, the entire Ummah is supposed to revolve around and adhere to the guidance of Allah the Exalted.
Wato dukkanin al’umma suna zagaya shari'a da shiriyarwa ta Ubangiji Madaukakin Sarki da kuma riko da hakan.
-0.150114
-0.013525
This is our logic and there is no narration from the Commander of the Faithful (a.s.) or any other infallible Imam (a.s.) that goes against this logic.
Babu wani abu sabanin hakan da ya fito daga bakin Amirul Muminin (amincin Allah ya tabbata a gare shi) ko kuma daga baki wani daga cikin Imaman Shiriya (amincin Allah ya tabbata a gare su).
-0.167458
0.026523
The histories of the United States and Europe are ashamed of slavery, embarrassed by the colonial period and chagrined at the oppression of people of color and non-Christians.
Tarihin Turai da Amurka ya rusunar da kansa cikin kunya saboda bautar da mutane, mulkin mallaka da kuma zaluntar wadanda ba fararen fata da kuma wadanda ba Kiristoci ba da suka yi.
-0.127877
0.000416
Therefore, there is no doubt in this regard.
A saboda haka, babu wani batun shakka cikin wannan lamari.
0.272287
0.087851
We consider the use of such weapons as haraam and believe that it is everyone's duty to make efforts to secure humanity against this great disaster.
Mu dai muna ganin irin wadannan makamai a matsayin haramun ne, sannan kuma dukkanin kokari wajen kare bil'adama daga wannan gagarumin bala'i a matsayin wani nauyi da ke wuyan kowa.
0.00735
0.026621
Production-based policies, promoting the culture of consuming domestic products, improving the quality of domestic products, modernization of production equipment, and innovative products, management and production - these are the things that must be done and I hope by Allah's favor, they will be taken care of.
Tsara hanyoyin da za a samar da kayayyaki na cikin gida, shiryar da mutane kan yadda za a yi amfani da su, kyautata yanayinsu da kuma samar sabbin abubuwa da na'urorin da ake amfani da su da kuma tsarin gudanarwa; dukkanin wadannan wasu ayyukan ne da wajibi ne a aiwatar da su, kuma ina fatan insha Allahu za a yi hakan.
0.071233
0.062527
The Islamic Republic will never give in to the enemy's greed in the area of protecting its defense capabilities and security- particularly in this environment filled with the enemies' threats.
A fagen karfin kariya da tsaron kasa, shi din ma a irin wannan yanayi na barazanar da makiya suke yi, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika kai ga kokarin wuce gona da irin makiya ba.
-0.062976
0.052088
For months, the United States and NATO dropped bombs upon the heads of the Libyan people using Gaddafi, a vicious dictator, as an excuse.
Wata da watanni Amurka da kungiyar NATO suka yi suna ta ruwan bama-bamai a kan al'ummar kasar Libiya da sunan kokarin kifar da Gaddafi, wannan lalatacce dan mulkin kama-karya.
0.063028
0.03488
I would like to offer my congratulations to all my esteemed fellow countrymen throughout Iran, to all Iranians who are in different parts of the world and to all nations that celebrate Norouz, particularly our honorable war veterans, the families of our martyrs, our disabled war veterans and their families and all those who are making efforts to serve the Islamic system and our dear country.
Ina taya dukkanin 'yan'uwanmu masu girma a duk fadin kasar nan, da kuma dukkanin Iraniyawa da suke fadin duniya, da kuma dukkanin al'ummomin da suke girmama (idin) Norouz, musamman dakaru masu sadaukarwa, iyalan shahidai da sojojin da suka sami raunuka, da kuma dukkanin mutanen wadanda suke hidima a kan tafarkin ci gaban wannan tsari da kuma wannan kasa ta mu mai girma, murnar wannan idin.
0.241351
0.05204
Therefore, the responsibility has become heavier.
A saboda haka nauyin zai karu.
-0.236172
-0.007378
As the Imam (r.a.) said at that time, blood will overcome the sword.
Kamar yadda Imam (Khumaini) a wancan lokacin ya fadi, cewa jini zai yi nasara a kan takobi.
-0.158359
0.004249
As the war ended, the struggles among the clergy resumed and Imam Khomeini’s health began to decline.
Duk da irin ayyukan zalunci da wuce gona da iri da gwamnatin Shah take yi a kan 'yan gwagwarmaya, sai dai duk da hakan hukumar ta gagara kashe wutan wannan bore.
-0.198549
-0.037723
Muslims should prevent such fitnas through political actions, fatwas and articles which should be written by intellectuals and outstanding and political personalities in the world."
Ayatullah Khamenei ya kara da cewa: Wajibi ne ta hanyar amfani da hanyoyi na siysa, fatawoyi na addini da kuma rubuce-rubuce a kawo karshen wutar wannan fitinar.
-0.03812
-0.006808
As long as there is nobody on the inside to help an outsider, that outsider cannot give rise to economic corruption.
Matukar dai wannan lalatacen mutumin bai sami wani lalataccen mutum a cikin gwamnati wanda zai taimaka masa ba, to ba zai sami damar yin ta'annuti ga tattalin arzikin ba.
-0.293117
-0.027651
And I offer my greetings to the immaculate soul of our magnanimous Imam who was the founder of this great public movement and the source of progress and improvement of great Islamic Iran.
Sannan kuma muna isar da sakon gaisuwa da sallamarmu ga ruhin Imaminmu mai girma wanda shi ne ya samar da wannan gagarumin yunkuri na al'umma sannan kuma mabubbugar ci gaba da kuma daukakar wannan kasa ta Musulunci mai girma.
0.012809
0.043148
Of course, we do not expect that this action and implementation will solve all the problems in the course of one year, but we are sure that if action and implementation is carried out in a systematic and correct manner, we will be able to witness the results at the end of the year.
Tabbas ba wai muna cewa wadannan daukar matakai da kuma aiki a aikace za su magance dukkanin matsalolin da ake da su cikin shekara guda ba ne; to amma ko shakka babu matukar aka aikata hakan yadda ya dace, to kuwa a karshen shekarar nan za mu ga tasiri da kuma alamun hakan.
0.196208
0.093271
Today a movement has started in the world and everybody has realized that the movement is opposed to the system of hegemony.
A yau din nan akwai wani yunkuri da ke yawo a duniya wanda kowa da kowa ya san shi. Wannan yunkuri shi ne yunkuri na adawa da tsarin mulkin mallaka.
0.108412
0.053505
Leader's Hajj Message - Khamenei.ir Ayatollah Khamenei, the Leader of the Islamic Revolution, delivered a message to this year's hajj pilgrims.
Shimfida: Kamar yadda aka saba a kowace shekara, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kan aike da sako na musamman ga mahajjatan da suka fito daga kasashe daban-daban na duniya wanda ake karanta shi a ranar Arafa.
-0.206446
-0.024455
Regarding the hajj, there is another point that I would like to discuss: The great caravan of the Iranian pilgrims - which is a source of honor for the Islamic Republic - should try to address the current needs of the Islamic Ummah.
Wani batu kuma dangane da lamarin aikin hajji shi ne cewa tawagar mahajjatan Iran - wanda cikin godiyar Allah ababen alfahari ne na Jamhuriyar Musulunci - su yi kokarin gudanar da ayyukan da suka dace da zamani da kuma bukatar al'ummar musulmi.
-0.142352
0.037728
That great scholar was among the trustworthy students of Imam Khomeini (r.a.). He had certain responsibilities such as his responsibility in the Guardian Council. By Allah's favor, his services - which included cooperation with different organizations in illustrating fiqhi views of the Guardian Council - will be accepted by Allah the Exalted who will bestow paradise on him.
Irin gagarumar rawar da wannan babban malami ya taka a fagen ayyukan siyasa na majalisar malaman makarantar hauza ta Qum a lokacin mulkin kama-karya (ta Shah) sannan daga baya kuma da hidimar da ya yi a matsayinsa na limamin Juma'ar Tabriz, haka da kuma kasancewa tare da sojoji a lokacin kallafaffen yaki, dukkanin wadannan abubuwa ne da ba za a taba share su daga shafin tarihin juyin juya halin Musulunci da kuma littafin Mala'iku masu rubuta ayyukan mutane ba, insha Allah.
-0.282782
-0.040157
I do not know if the annual conference on prayers has ever been held in Kermanshah or not.
Wannan taron kara wa juna sani kan salla da ake gudanarwa duk shekara, ban sani ba ko ya zuwa yanzu an taba gudanar da shi a Kermanshah ko kuma a'a; lalle ku gudanar da taron a nan.
0.018297
0.012252
This is against wisdom and politics.
Lalle hakan ya saba wa hikima da siyasa.
-0.20795
0.036682
It is one month that the people of Libya are being bombed. If you truly support the Libyan people, if you really care about the Libyan people, you should help them.
Idan har su din nan sun kasance masu goyon bayan al'ummar Libiya na hakika ne, idan har zukatansu suna kuna saboda halin da mutanen Libiya suke ciki, to a halin yanzu wata guda aka yi ana ruwan bama-bamai a kan al'ummar Libiya.
-0.216922
-0.061117
This is true of material issues as well as spiritual virtues - such as closeness to God, attention to God, love for God and spirituality, and treading the divine path. The more you move ahead, the more powerful and delighted you will feel. This path is the path of you dear youth.
Haka lamarin ya ke a kamala ta lahira - cikin samun kusaci da Ubangiji, cikin komawa ga Allah, cikin kaunar Ubangiji da ababen da suke tabbatar da kusaci ga Allah, da shiga cikin haramin Ubangiji - haka nan kuma cikin lamurra na abin duniya; gwargwadon yadda kuka ci gaba, to kuwa irin daukakar da kuke samu za ta karu, haka nan jin dadi na daukaka da kuma tsayin daka sosai. Wannan tafarki, shi ne tafarkin ku.
-0.121449
-0.015184
Therefore, anybody who firmly believes in the Islamic system considers taking part in the elections as his responsibility. Such a person takes part in the elections even though he might have objections about certain things, about a particular election or about a particular form of elections.
A saboda haka duk wani mutumin da ya yi imani da tsari Musulunci, sannan kuma da gaske yake, to kuwa yana ganin fitowa lokacin zabe a matsayin wani nauyi da ke wuyansa; ko da kuwa yana da wani korafi kan wani abu, yana da korafi kan wani bangare na zabe, to amma duk da irin wannan korafin ya kan shigo cikin zabe.
0.162352
0.060515
He wrote the hadith in his exquisite handwriting and I had it framed and put it up in my room: "He who considers himself the leader of people should educate himself before educating others."
Ya rubuta min hakan da rubutu mai kyau, sannan ni kuma na sanya shi cikin wani allo na sanya shi a gaba na.
0.008163
0.063604
They thought that we would have to buy the 20-percent fuel from them and we would give in to their demands. That is why they created such obstacles.
To suna tunanin cewa saboda mu sami damar sayan makamashi kashi 20 cikin dari, dole ne mu mika musu kai, a saboda haka ne suka kirkira mana wadannan matsaloli.
-0.017077
0.036475
Thankfully, political valor was achieved – in the best way possible - in different arenas including the arena of elections, great rallies, the presence of the people in different areas and the efforts that were made by both officials and the people throughout the year.
Alhamdu lillahi a bangarori daban-daban na siyasa an gudanar da yunkuri na siyasa cikin mafi kyawun yanayi, shin a fagen zabubbuka ne ko kuma a lokutan gangami da jerin gwano daban-daban da aka gudanar; haka nan kuma a fagen shigowar mutane cikin fagage daban-daban da kuma irin kokarin da jami'an gwamnati da kuma mutane suka yi tsawon shekarar.
-0.098664
0.014481
However, they failed to cripple the Iranian nation and by Allah's favor and grace, we achieved a lot of progress in different areas, which has been or will be explained to our dear people in detail. And God willing, I will also briefly discuss certain things in my speech on the first day of Farvardin.
To amma sun gaza wajen gurguntar da al'ummar Iran, don kuwa cikin yarda da kuma taimakon Ubangiji mun sami nasarori a bangarori daban-daban; wanda an yi wa al'ummar Iran karin bayani kansu, sannan kuma a nan gaba ma za a yi musu; ni ma idan har ina raye, a jawabin da zan yi a ranar daya ga watan Farbardin (gobe kenan), zan yi ishara da wadannan abubuwa a jumlatance.
-0.028396
0.012171
What our government officials and dear people achieved in the year 1391 will hopefully reveal its effects in the life of the people in the future.
Insha Allahu a nan gaba za a ga tasirin abubuwan da jami'ai da kuma al'ummar kasar nan suka aikata a shekarar 1391.
0.137408
0.077718
May God make the new year auspicious for the friends, brothers and sisters [who have attended this meeting] and their family and relatives.
Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya albarkaci wannan sabuwar shekara a gare ku gaba daya 'yan'uwa maza da mata da kuma dukkanin iyalanku.
0.241575
0.03792
The Leader of the Islamic Revolution added: "As long as the Zionist regime exists, Lebanon will need resistance."
Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya ci gaba da cewa: Har zuwa lokacin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci gaba da wanzuwa to kuwa kasar Labanon tana bukatar gwagwarmaya.
0.08898
0.04189
With the economy of resistance, we can fight against unemployment, we can fight against recession, we can manage inflation, we can stand up against the enemy’s threats and we can create and benefit from many opportunities for the country. The condition is that effort is made on the path of the economy of resistance.
Ana iya kawar da matsalar rashin aikin yi ta hanyar riko da tattalin arzikin dogaro da kai, ana iya magance matsalar koma baya, haka nan da matsalar tsadar rayuwa, haka nan ana iya tsayin daka da tinkarar barazanar makiya; ana iya samar da dama masu yawa ga kasar nan da kuma amfanuwa da wadannan damar; to amma da sharadin za a yi aiki tukuru wajen tabbatar da wannan siyasa ta tattalin arziki na dogaro da kai.
-0.05091
0.010967
However, the truth is something else. They say that they have prevented Iran from building nuclear weapons, but this has nothing to do with our negotiations with America and other countries.
Suna fadin cewa mun hana Iran mallakar makaman nukiliya, amma hakan ba shi da wata alaka da tattaunawa da Amurka ko wanin Amurka; su kansu sun san hakan.
0.282263
0.09912
We have transparent nuclear policies. We have repeatedly said before that we are not the kind of people to use destructive nuclear weapons.
Siyasar nukiliyarmu a fili take; a lokuta da dama mun sha fadi kuma mun nanata cewa: mu dai ba ma'abota amfani da makaman kare dangi ba ne; to amma dai ya kamata su san cewa wajen fada da al'umma, irin wadannan barazana babu wani abin da za su yi.
0.047146
0.022309
Many people started searching for the causes, so they referred to the Holy Quran and found out certain truths about Islam.
Sun koma ga Alkur'ani, sun sami wasu bayanai dangane da Musulunci, a saboda haka sai suka zamanto masu kaunar Musulunci.
0.024987
0.030625
Recalling this important point of departure in his life, the Leader says, "If there have been any successes in my life, they all go back to God's blessings favored upon me because of my dutiful caring for parents." POLITICAL ACTIVITIES "In the areas of political and revolutionary ideas and Islamic jurisprudence, I am certainly a disciple of Imam Khomeini" says Ayatollah Khamenei.
Dangane da hakan yana cewa: “Na koma garin Mashhad kuma Allah Ya arzurta mu da nasarori masu yawa. Ala kulli hal na tafi can na ci gaba da sauke nauyin dake kaina. Idan har ina da wata nasara da na samu a rayuwa, na yi imani da cewa na same ta ne sakamakon wannan biyayya da na yi wa mahaifina kai har ma da mahaifiyata”.
-0.158783
-0.010274
It is necessary to address the problems of the people.
Wajibi ne a magance matsalar da mutane suke da su.
-0.024278
0.018963
How can we publicly identify a person by name simply because an accusation has been leveled against him, an accusation that has not been proven?
Ta ya ya za mu bayyanar da abin da ba a riga da an tabbatar da shi ba, daga mujarradin tuhuma kawai?
0.014152
0.077234
Do not separate us from the Holy Quran and the Holy Prophet's (s.w.a.) household.
Kada ka raba mu da Alkur'ani da kuma Ahlulbaiti. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu.
-0.096682
0.009839
In that year, on the anniversary of Ashura - which fell on the 13th of Khordad - our magnanimous Imam (r.a.) delivered a historic speech in Feiziyeh School.
A ranar Ashurar wancan shekarar - wadda ta kasance ranar 13 ga watan Khordad ce - mai girma Imam ya gabatar da wani jawabi mai matukar muhimmanci a makarantar Faiziyya.
0.347272
0.068027
Ayatollah Khamenei reiterated: "The protests of the Bahraini people are completely appropriate and righteous.
Ayatullah Khamenei ya ci gaba da cewa: Mutanen Bahrain dai suna da hakkin nuna rashin amincewar da suke yi kuma suna kan gaskiya.
0.371999
0.119963
This movement will achieve success. It will continue. This movement is the opposite of the wrong and misguided two- or three-century-long movement started by the west.
Mahangarku mahanga ce ta Ubangiji; hakan lamari ne da zai yi nasara, hakan zai ci gaba; wannan shi ne kishiyar wannan yunkuri da kokari da ke cike da kuskure na karnoni da kasashen yammaci suke yi.
-0.236292
-0.004143
National unity and official recognition of sectarian, tribal and ethnic differences are a precondition for future success.
Hadin kai na kasa da kuma yarda da sabani na mazhaba da kabila, wani sharadi ne na nasarar da za a samu a gaba.
0.343984
0.114136
We do not have a problem with individuals, no matter in which part of the world they live. The issue is the system of hegemony.
Mu dai ba mu da matsala da daidaikun mutane - mutanen wannan yanki na duniya da wancan yankin - face dai matsalar mu da 'yan mulkin mallaka ne.
0.066476
0.04835
The day they fail to acquire oil at a cheap price, the day they are forced to make concessions and stop bullying for the sake of oil and gas - that day will be a tragic day for them. On the other hand, western countries have faced problems in terms of oil resources and their problems will increase on a daily basis.
A lokacin da ya zamana sun rasa samun wannan mai din cikin farashi mai rahusa, to a irin wannan lokacin ne zai zamanto musu dole su mika kai kan wani abu, su yi watsi da tursasawar da suke yi don su sami biyan bukatarsu. Irin wannan rana za ta zamanto bala'i a gare su. A bangare guda kasashen yammaci suna fuskantar matsala a fagen albarkatun mai sannan kuma a kowace rana wannan matsala ta su sai karuwa take yi.
-0.035615
0.006679
The nuclear issue was not the only case. There were other cases as well which I have referred to in my previous public speeches.
Wannan ma ba shi kawai ba, a baya ma an samu irin hakan. A baya ma a jawaban da na yi, na yi ishara da hakan.
0.177458
0.053241
The world of Islam should stand up to resist, and it is able to do so. The world of Islam has great capacities to resist against the greed and evil plots of the Zionists. All attention is suddenly attracted to oil, but it is not a matter of oil.
Wajibi ne duniyar musulmi ta tsaya kyam, kuma za ta iya. Irin karfi da damar da duniyar musulmi take da shi wajen fuskantar irin wannan danyen aiki na kwadayi na yahudawan sahyoniya yana da girman gaske. (daga lokacin da aka yi magana kan wannan karfi) tunanin mutane su kan koma ne ga batun man fetur; lamarin ba wai kawai na man fetur ba ne.
-0.143031
-0.009738
They said, "Let us do as the Quran says."
Suka ce ku zo mu baje Alkur'ani duk abin da ya fadi sai mu yi aiki da shi.
-0.061295
-0.042712
They failed to do what they wanted.
Sun gagara yin wani tasiri.
-0.409828
0.020315
You should be honest with and kind to one another.
Ku zamanto masu so da tausayawa junanku.
-0.506067
-0.0984
1. Taking a glance at the identity of these uprisings and revolutions
1- Dubi na gaba daya cikin hakikanin wadannan yunkuri da juye-juye.
-0.306037
-0.077799
Shahrivar 22, 1389
22, Shahrivar 1389
0.388813
0.130053
This statement must not be interpreted as hostility towards the West.
Bai kamata a dauki wadannan maganganu a matsayin adawa da kasashen yammaci ba.
0.36101
0.107899
That is to say, our plans, laws and regulations should be such that both our laborers and our investors should feel secure.
Wato wajibi ne tsare-tsaren da za a aiwatar su zamanto masu kyaun gaske ta yadda shi kansa ma'aikaci zai ji cewa yana da aminci haka nan shi ma wanda ya zuba jarinsa.
-0.257446
-0.030179
The people at the polling station might decide to open the ballot box, identify my handwriting and find out who I have voted for.
Na'am mai yiyuwa ne mutanen da suke kula da akwatin zaben, a lokacin da suka bude, su gane rubutuna don haka su fahimci wanda na kada wa kuri'a.
-0.171108
0.025468
The patience and resistance of this nation overcame all those spiteful and hostile actions and all that obstructionism.
Hakurin wannan al'umma, tsayin dakan wannan al'umma, sun sanya ta yin nasara kan dukkanin wadannan makirce-makirce da shaidanci.
-0.19159
-0.006307
Side issues should not be brought into focus.
A saboda haka bai kamata a shigo da lamurra na bayan fage cikin fage ba.
-0.325923
-0.018708
Why did they force him into exile?
Me ya sa suka tura shi gudun hijirar?
-0.424199
-0.133499
Foreigners do not understand this. The Americans could not have inferred this truth. Only an insider - an Iranian, somebody who was familiar with the nature of the clergy - could have understood this truth.
A saboda haka duk wani tunani, duk wata akida, duk wani kokari da azamar da aka samu a nan, a hakikanin gaskiya zai yadu a duk fadin kasar nan; to wannan lamari ne da ‘yan waje ba za su iya fahimtarsa ba; Amurkawa ba za su iya fahimtar hakan ba, wannan wani lamari ne da sai dan cikin gida, sai wani Ba'iraniye, wani wanda ya fahimci yanayin malamai ne zai fahimce shi.
-0.169536
-0.006997
Without elections, there will be no democracy.
Ba tare da zabe ba, ba za a taba samun demokradiyya ba.
0.373233
0.161197
Among all the countries of the world and not just the Persian Gulf region, the Islamic Republic of Iran has the greatest sources of oil and gas.
A tsakanin dukkanin kasashen duniya - ba wai kawai kasashen Tekun Fasha ba - kasar da man fetur da iskar gas din ta suka fi yawa, ita ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
0.288748
0.119413
First: unity and brotherhood of Muslims under the flag of monotheism.
Na farko: Hadin kai da ‘yan'uwantaka ta musulmi karkashin inuwar tauhidi.
0.20161
0.058841