mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
I would meet them in a Hussayniyyah and speak to them. This year I decided to come and visit our laborers.
To a wannan shekarar dai na yanke shawarar ziyartar ma'aikatan ne; mun zabi wannan kamfani - kamfanin darupaksh - ne a matsayi wata alama.
-0.248258
-0.03071
According to the reports prepared by reliable scientific centers of world - and not our own scientific centers - the fastest scientific growth is taking place in Iran.
A bisa ga rahoton da cibiyoyin ilimi na duniya da aka yarda da su suka fitar - wanda ba wai cibiyoyin iliminmu ne suka fadi ba - a halin yanzu mafi saurin ci gaba na ilimi da ake samu a duniya shi ne wanda yake faruwa a Iran.
-0.017185
0.01588
In the case of the Zionist regime's invasion of Gaza, the powerful presence of the Islamic Republic behind the scenes caused them to admit that they had been defeated by Palestinian combatants.
Dangane da harin da gwamnatin sahyoniyawa ta kai Gaza, irin kasantuwa ta bayan fage ta Iran ne ya sanya sahyoniyawan shan kashi a hannun ‘yan gwagwarmayar Palastinawa. Su da kansu suke fadin hakan.
-0.189676
-0.01584
Anarchy is not a value. Acting according to the law is a value.
Aiki yadda doka ta tanadar wani abu ne mai kima, lalle ya kamata a kula da hakan.
-0.158217
-0.024998
One of them is the need to form a unified front and this is related to the issue of unity which I discussed earlier. "Surely Allah loves those who fight in His way in ranks as if they were a firm and compact wall."
Na rubuta wasu abubuwa dai; daga cikin su kuwa har da shiga sahu guda wanda shi ne dai wannan lamari na hadin kai da na yi magana kansa "Lalle Allah Yana son wadanda ke yin yaki domin daukaka KalmarSa, a cikin sahu kamar su gini ne mai damfarar juna" (Suratus Saff 61:4), tamkar wani gini ne mai karfi, tamkar wata katanga ce mai karfin da ba za a iya kutsawa cikinta ba.
-0.156805
-0.023198
But later on when Marxism collapsed, they realized that they were wrong and that Marxism was useless.
To amma a lokacin da gurguzu ya sha kashi, sai suka ga lalle ba haka lamarin ya ke, babu wata fa'ida tattare da shi.
-0.067469
0.027541
We should continue treading this path.
Wajibi ne mu ci gaba da bin wannan tafarkin.
0.183374
0.042732
But the Islamic Republic will stand firm in this regard and will never change its current position, he noted.
To sai dai mu kan mun tsaya kyam kuma ba za mu nuna wata gazawa ba.
-0.475851
-0.124897
The wall that must be built in your heart is the wall of piety and reliance on God. "And in Allah should the believers put their trust." [The Holy Quran, 3: 122] "In Allah let the trusting put their trust."
Garkuwar da wajibi ne ku samar wa zuciyar ku, ita ce garkuwa ta imani da Allah da tawakkali da Allah; "Don haka, sai mumanai su dogara ga Allah" (Suratu Al Imrana 3:122) "kuma ga Allah sai masu dogaro su dogara" (Suratu Ibrahim 14:12) "Kuma wanda ya dogara ga Allah, to, Allah ne Ma'ishinsa" (Suratut Talak 65:3) "Ashe, Allah, bai zama Mai isa ga bawanSa ba?"
-0.051397
-0.01333
With these signals one can clearly tell that the principles of current revolutions in the region, in Egypt and other countries, are first and foremost the following:
A bisa wannan hisabin a fili ana iya cewa tushe da koyarwar wadannan juye-juyen hali na wannan yankin, wato a kasar Masar da sauran kasashe na daban, a matakin farko sun ginu ne bisa wadannan abubuwa:
0.041077
0.050757
These are the intellectual principles of Islam. Islam is honest with laborers.
Haka Musulunci yake. Musulunci yana mu'amala ne da ma'aikata cikin gaskiya da rikon amana.
-0.080072
0.021231
There are so many active, dynamic and innovative youth who are interested in the progress of the country and bring about honor and fame for our country in different areas. There were similar youth in the country at that time as well, but they could not do anything due to the hegemony of satanic governments.
Dukkanin irin wadannan matasa masu kumaji da suke da son ganin an ci gaba a wannan kasar da a yau kuke ganinsu, wadanda suke samar da ababen ban mamaki a fagage daban-daban, suna samar da daukaka da kuma samar da abin alfahari ga kasar su; to a wancan lokacin ma akwai irin wadannan matasan, to amma sakamakon irin ayyuka da mulkin kama-karya na dawagitai, ya sanya ba a ma ganin irin wadannan abubuwa.
-0.004697
0.002781
But today, it can be cured.
To amma a yau ana iya maganin hakan.
-0.820955
-0.129299
Any elected government official at any level has a responsibility that is as important as the election through which they were elected. The Majlis that will be formed will have to shoulder a heavy responsibility considering current conditions, the uproar that the enemy has cause and the presence of the people in this arena.
Shugabanninmu wadanda mutane ne suka zaban su, duk wani jami'i a ko ina yake wanda jama'a suka zaba, gwargwadon irin nauyin da zaben yake da shi gwargwadon irin nauyin da ke wuyansa. A irin wannan yanayin, da irin wannan ihu bayan harin da makiya suke yi ga kuma wannan fitowar da mutane suka yi wajen kada kuir'arsu, don haka majalisar da za a kafa a nan gaba, za ta kasance majalisa ce da take da gagarumin nauyi a wuyanta.
-0.112551
0.015276
My dear people, our capabilities are far beyond our current performance.
Irin damar da muke da ita ta fi hakan nesa ba kusa ba, Ya ku abin kaunata!
-0.634129
-0.08589
Our nation will continue its path.
Al'ummar Iran kuma za ta ci gaba da bin wannan tafarki.
0.089762
0.048066
We have never had problems with France and the French government, neither in the past nor in the present era. However, since the time of Sarkozy, the French government has adopted a policy of opposing the Iranian nation and unfortunately the current French government is pursuing the same policy.
Mu dai ba mu da wata matsala da gwamnati da kuma kasar Faransa, tsawon tarihi ba mu da wata matsala da su, haka nan a wannan lokacin ma. To amma wannan siyasa ta kuskure ta kiyayya da al'ummar Iran ta faro ne daga zamanin mulkin Sarkozy, ita ma gwamnati mai ci yanzu ta ci gaba da hakan.
0.290037
0.051073
The sincere and dedicated effort of Muslim individuals is that which allows them to reach the best in all areas and affairs.
Wannan dai ita ce gagarumar himma da abin da mutum musulmi yake hankoron cimmawa na cewa ya samu isa ga mafi kyawun yanayi a dukkanin fagage.
-0.099925
0.028457
All the concerned people in these countries and all those who cherish their homeland's honor, dignity and progress should strive to ensure that the Islamic and democratic character of the new order is completely secured.
Wajibi ne dukkanin masu kishi a wadannan kasashe da kuma wadanda suke fatan ganin kasarsu ta sami daukaka da mutunci da ci gaba, su ba da himma wajen ganin an tabbatar da tsarin Musulunci wanda kuma zai ginu bisa ra'ayin mutane, ta hanya mafi cika.
0.09842
0.06336
And now that these mistakes have already been made, they have resorted to sophistry and faulty reasoning in order to cover up their mistakes."
To amma a halin yanzu da yake sun aikata irin wadannan kura-kurai, sai suka koma suna fakewa da wasu dalilai marasa tushe don rufe hakan.
0.145161
0.072132
I send my regards to the souls of the dear martyrs of the bloody event in Zahedan, who were martyred on the birth anniversary of Imam Hussein (a.s.).
Ina mai yin jinjina ga ruhin wadanda su ka yi shahida lokacin wannan harin da aka zubar da jini a Zahidan wadanda su ka koma ga Allah a daidai lokacin tunawa da ranar haihuwar shugaban shahidai amincin Allah a gare shi da kuma yabo.
-0.071168
0.01856
In fact we will have twice as much water for non-agricultural sectors, which is very important.
A hakikanin gaskiya amfanin da za a samu daga ruwa a bangaren da ba aikin gona ba zai rubanya sau biyu; wanda hakan lamari ne mai girma da kuma muhimmanci.
-0.361485
-0.071906
The Commander-in-Chief of the Iranian Armed Forces said that having a divine and human goal and a heartfelt bond with the people are two characteristics of the Islamic Republic of Iran's Army.
Babban kwamandan sojojin na Iran ya bayyana manufa ta Ubangiji da ta dan'adam da kuma samun matsayi cikin zukatan mutane a matsayin wadansu siffofi guda biyu da dakarun sojin jamhuriyar Musulunci suka kebanta da su.
0.123397
0.036251
Dear God, by the blessedness of Muhammad (s.w.a.) and his household, make the holy heart of the Imam of the Age satisfied with us.
Ya Ubangiji Allah! Don Muhammadu da Alayen Muhammadu, ka sanya zuciyar mai girma Waliyul Asr ta zamanto ta yarda mu da kuma yin farin ciki da mu.
-0.402269
-0.036152
Islamic unity has been one of the important needs of the Islamic Ummah throughout the past few years. One can feel that unity among different Islamic denominations is one of the current needs.
A halin yanzu dai mutum ya kan ji cewa, cikin ‘yan shekarun da suka gabata din nan ciki kuwa har da wannan shekarar, alal akalla dai daya daga cikin bukatu masu muhimmanci, shi ne dai wannan batu na hadin kai na Musulunci; hadin kai tsakanin kungiyoyi da mazhabobi na Musulunci.
0.163605
0.038926
What is the nature of these messages?
- Ya ya yanayin wannan sakon yake?
-0.138906
-0.006641
Yet others had doubts about the power and loyalty of the people. I heard these things from many people. But in the year 1341, when there was no sign of massive public demonstrations, the Imam said in the city of Qom that the people would gather all over the plain around Qom and pledge their allegiance to him if he just asked them to.
Wasu ba sa ganin wannan al'umma a matsayin al'umma ma'abociyar imani, wasu ba sa ganinta a matsayin mai gaskiya, wasu kuma suna sanya shakku cikin karfi da sadaukarwarta - lalle mu mun ji hakan, mun ji hakan daga mutane da dama - to amma Imam kan a shekarar 1341 (1962) a wannan gari na Kum, a wancan lokacin babu irin wannan taro mai girma na jama'a, a wannan masallaci na Masjid al-A'azam ya fadi cewa idan har muka kirayi mutane, to kuwa wannan sahara ta Kum za ta cika da mutane; za su fadi cewa lalle mun amsa maka.
-0.00403
0.040651
Trusting the enemy and falling into trap of their smiles and promises is another threat that needs to be avoided by the forerunners and leaders.
Haka nan kuma dogaro da makiya da fadawa tarkon dariya da kuma alkawurransu da irin goyon bayan su daya ne daga cikin irin wadannan hatsari mai girma, wanda a yanayi na musamman wajibi ne masana su nesanci su da kuma yin taka tsantsan a kansu.
-0.160126
-0.049687
We cannot really thank them because their efforts are for the sake of God and hopefully God will reward them for their efforts, but we should also appreciate their work.
Ba ma wai godiya ba, saboda aiki ne na Ubangiji, saboda Allah, da yardar Ubangiji, Allah zai gode masa shi da abokan aikinsa, to amma wajibi ne mu jinjina musu.
0.24805
0.08523
Even some of the revolutionaries were saying that it was impossible.
Ina gaya muku cewa hatta wasu daga cikin ‘yan gwagwarmayar mu suna fadin cewa ba zai yiyu ba.
-0.166966
-0.000229
This is a problem in the modern world, but they are not prepared to accept it. However, they will undoubtedly reach the same conclusion. That is to say, this is the natural consequence of this trend.
Wannan aibi ne, a yau ba su yarda da hakan ba; to amma ko shakka babu a nan gaba za su kai ga wannan matsayin; wato abin da irin wannan yanayi yake haifarwa shi ne wannan.
-0.09064
0.054323
Well, this was what Mr. Hashemi was expected to do, considering the wisdom and sense of responsibility that I have always noticed in him.
To wannan dai shi ne daman abin da ake fatan gani daga wajen Sheikh Hashemi (Rafsanjani); bisa la'akari da irin dattaku da kuma jin nauyin da ke wuyansa da a ko da yaushe muka saba gani a tattare da shi.
-0.043449
0.017062
One point is that if we are after increasing cooperation among our people in terms of thought, experience and artistic talent, we should increase our contact with books.
Wani batun shi ne cewa idan har muna son karfafa irin karfin da muke da shi a bangaren tunani da kwarewa da fasaha, to wajibi ne mu kara irin alakar da muke da ita da littafi.
-0.081504
0.010479
Helping the Palestinian nation and the besieged people of Gaza, sympathy toward and cooperation with the people of Afghanistan, Pakistan, Iraq and Kashmir, selfless efforts and resistance against the aggression of America and the Zionist regime, safeguarding the unity of Muslims, fighting evil hands and mercenary tongues that undermine this unity, and spreading awakening and sense of commitment and responsibility among Muslim youth in all Islamic lands – these are great responsibilities that currently lie on the shoulders of prominent figures of the Islamic Ummah.
A yau taimakon al’ummar Palastinu da mutanen Gaza da aka killace, nuna goyon baya ga al’ummomin Afghanistan da Pakistan da Iraki da Kashmir, gwagwarmaya da tsayin daka wajen fuskantar wuce gona da irin Amurka da haramtacciyar kasar Isra’ila, riko da hadin kan musulmi da kuma fada da ’yan amshin shatan da suke kokarin cutar da wannan hadin kan, da kuma kokari wajen fadada irin farkawa ta Musulunci da sauke nauyi a tsakanin matasan musulmi a duk fadin duniyar musulmi wani gagarumin nauyi ne da ke wuyan masana da zababbun cikin al’ummar musulmi.
0.087231
0.024348
But today nobody says such things. Today we can see the widespread and ongoing movement of the Revolution and the country towards goals - including material, spiritual, political, social, domestic and international goals.
To a yau kan ba za a fadi hakan ba. Don kuwa a yau ga shi nan muna ganin irin yunkurin da aka yi na ciyar da kasar nan da kuma wannan juyi gaba zuwa ga manufarsa; manufofinsa na duniya da na lahira; haka nan da manufofinsa na siyasa da zamantakewa; haka nan manufa ta cikin gida da kuma ta kasa da kasa.
-0.124357
-0.010556
Regarding the first issue, I can say that last year's slogan - namely, "Intensified Effort and Labor" - was observed throughout the year. Our people managed to make intensified efforts in different areas.
Dangane da batu na farko, lalle ina iya cewa sunan da aka ba wa shekara ta 1389 - wato 'Shekarar Rubanya Himma da Kuma Aiki Tukuru' - lalle an lura da wannan lamarin tsawon shekarar, sannan kuma al'ummar mu a bangarori daban-daban sun bayyanar da hakikanin himmar su da kuma rubanya ayyuka.
0.088326
0.02909
I would say I am not satisfied with the situation of our society in this regard.
Ina son sanar da ku cewa lalle ni dai hankali na bai amince da yanayin da kasar mu da al'ummar mu take ciki ba.
-0.003401
0.045241
Every soul shall have a taste of death.
Ko shakka babu akwai wani lokaci da rayuwa za ta zo karshe "Kowane rai mai dandanar mutuwa ne" (Suratu Al Imrana 3:185).
-0.488848
-0.107784
A number of people in Imam Ali's army - who later on formed a group called Khawarij and drew their swords to fight the Commander of the Faithful (a.s.) - started to think the enemy was making a good suggestion.
Wadansu mutane wadanda daga baya suka zamanto su ne Khawarijawa wadanda suka daga takubba wajen yakan Amirul Muminin (a.s), sai suka dubi cikin sansanin Amirul Muminin (a.s) suka ce ai wannan lamari ne mai kyau.
-0.3069
-0.001923
The year 1395 is ahead of us.
Yanzu dai ga shekarar 1395 a gabanmu.
-0.12913
-0.057115
It is necessary to be extremely careful and to look for a remedy.
Wajibi ne a lura sosai sannan kuma a nemi hanyar magance hakan.
-0.749348
-0.253505
Acquiring insight only requires that one avoid different pitfalls, including friendships, enmities, passions and prejudgments.
Mutum ya zamanto bai fada tarko daban-daban da suka hada da na abokai, makiya, son zuciya da sauran riga malam masallaci shi kansa ya wadatar wajen samun basira.
-0.387296
-0.083853
Do you see what is happening?
Kuna ganin dai me ke faruwa?
-0.439543
-0.078705
Confronting the sanctions in an intelligent and firm manner is one of the things that shows intensified effort and labor in the economic arena.
Haka nan kuma daga cikin abubuwan da suke tabbatar da rubanya himma da kuma aiki tukuru a fagen tattalin arziki shi ne yadda gwamnati cikin hikima ta tinkari takunkumin da kasashen yammaci karkashin jagorancin Amurka da kuma biyayya ido rufe na wasu gwamnatocin Turai suka sanya wa Iran.
-0.206926
-0.079958
The following is the full text of the speech delivered on April 21, 2010 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution to a large number of exemplary nurses from across the country.
Shimfida: A ranar laraba 21, Aprilun 2010 ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubun dubatan malaman jiyya da suka fito daga bangarori daban-daban na kasar Iran don tunawa da ranar da aka haifi Sayyida Zainab al-Kubra 'yar Imam Ali (a.s).
0.026451
-0.027271
The article was published in The Washington Post.
An buga wannan makalar ce a cikin jaridar Washington Post.
0.27209
0.081922
Leader’s Speech to Thousands of Basijis from Qom Province - Khamenei.ir
Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Dubban Dakarun Basij Na Lardin Kum
-0.223468
-0.086412
Speaking at the meeting, His Eminence stated that the increasing power of Iraq in the Arab world and in the region is a source of joy for the Islamic Republic of Iran.
A yayin wannan ganawar, Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana cewar irin karfi da tasirin da kasar Iraki take ci gaba da samu a kowace rana a kasashen larabawa da wannan yankin wani lamari ne mai faranta wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran rai.
0.091521
0.026556
Of course the year 1389 does not have any special significance in itself. This year, next year and the following years will all be "The Year of Intensified Effort and Labor".
Ko da yake shekarar 1389 ba ta da wata siffa da ta kebanta da ita; wannan shekarar ma, shekara mai zuwa ma, shekaru goma masu zuwa ma, (dukkaninsu) shekarar rubanya himma da kuma aiki tukuru ne.
-0.103862
-0.034899
Just as this growth is tangible in nature, it can also be manifested in our hearts and souls and in our movement towards progress.
Irin wannan ci gaba da kuma girman da ake ganinsu a jikin dabi'u, haka nan yana iya tabbatuwa da kuma bayyana a cikin zukata da rayuka da kuma yunkurinmu zuwa gaba.
-0.049522
0.059821
One of the beautiful ways of exporting the message of the Revolution is through the messages which have been issued by Imam Khomeini and the Leader.
Ko shakka babu; daya daga cikin hanyoyi masu kyau na isar da sakon juyi juya hali shi ne wannan sako na Imam da Jagora ga mahajjata.
-0.091286
-0.034615
The entire Islamic Ummah and especially the revolutionary nations nevertheless stand in need of two basic elements:
To amma duk da haka, dukkanin al'ummomin musulmi musamman ma al'ummomin da suka yi juyi suna bukatuwa da wasu abubuwa guda biyu na tushe:
-0.010936
0.021246
It is necessary to adopt fundamental measures. Fortunately efforts are already being made. As was pointed out by our esteemed executive officials, since the beginning of this year they have focused on this issue in their meetings, plans and discussions.
Wajibi ne a aiwatar da ayyukan na asasi. Abin farin cikin shi ne cewa an kama hanyar hakan. Kamar yadda 'yan'uwa jami'an gwamnati suka fadi tun farkon wannan shekarar suka fara zama da tarurruka da musayen ra'ayi kan wannan batun; lalle ni ma ina jaddada hakan.
0.033324
0.008934
In other words, for fear of the Shah's SAVAK, no caravan leader was able or courageous enough to put my name on the list of hajj pilgrims, let alone assign me as the cleric in charge of the caravan.
Ko kuma dai kamata ya yi in ce: babu wani shugaban tawaga, sakamakon tsoron ‘yan sandan Sabak, da zai iya yin jaruntakar sanya suna na cikin jerin sunayen alhazansa – ina ga kuma batun malamin cikin tawagar alhazai.
-0.128034
-0.037773
The advantages belong to the nations of the region. How can the regional nations use these blessings to further their national interests?
Ta ya ya za a yi amfani da wadannan albarkatu ta yadda za su zamanto masu amfanin kasa da kuma kasashen wannan yankin? Za a cimma hakan ne ta hanyar samun karfi.
0.063354
0.038808
The fact that they are making so many efforts in this arena is indicative of their weakness in the arena of realities.
Gagarumin kokarin da suke yi a wannan fage, shi kansa lamari ne da ke nuni da raunin da suke da shi a fage na hakika.
-0.306213
-0.037918
From an Islamic perspective, progress minus justice is not progress at all.
Duk wani ci gaban da babu adalci cikinsa, to a mahangar Musulunci ba ci gaba ba ne.
0.324257
0.100541
This is indicative of the commitment of the people and their love for the Islamic Republic.
Wannan wani lamari ne da ke nuni da irin so da kaunar da mutane suke yi wa wannan tsarin.
0.087338
0.066308
Production must be stepped up in the country, especially knowledge-based production - production that is based on knowledge and scientific findings.
Wajibi ne irin abubuwan da ake samarwa a kasa - musamman samar da ilimi na asasi wanda ya dogara bisa tushe na masaniya da kwarewa - su ci gaba.
0.034895
0.05335
It is true that there are special procedures for the High Council of Cultural Revolution.
To hanyoyin amfanuwa da majalisar koli ta juyi na al'adu suna da na su tsarin.
-0.309718
-0.111175
Of course the government has a duty to support exports and exporters.
Tabbas gwamnati tana da nauyi a wuyanta na ta taimaka wa masu fitar da kayayyakin.
-0.007393
-0.00895
We should work day and night and try hard in a ceaseless manner.
Wajibi ne a yi aiki ba dare ba rana, a yi aiki ba kama hannun yaro.
-0.384544
-0.102808
No, they would explain why they were voting.
A'a, kowanensu yana fadin dalilin fitowarsa zaben: suna fadin cewa saboda makiyanmu sun dana mana tarko, suna nan tamkar kurar da take cikin yunwa tana jiran dako, wanda insha Allahu a wani lokacin na daban zan yi karin haske kan irin yadda suka dana tarko da kuma jiran dakon yin farauta da kama dabbar da suke so kamar yadda suke zato, ko da yake ba su san cewa zaki ne yake jiransu ba, wanda ba za a iya kama shi ba.
-0.792812
-0.200994
The 13th of Aban is a symbol. It contains many meanings, and these meanings are all lessons for us. We must keep these things in mind: American greed, corruption of the satanic Pahlavi regime and its dependence on America, firm resistance of the faith that depended on the insight of our magnanimous Imam and the people, presence of the young generation on the scene and the valor and boldness of the young revolutionary generation against America whose face had been made up to look formidable.
A saboda haka ranar sha uku ga watan Aban wata alama ce; wace take tattare da ma'anoni masu yawa a tattare da ita; wanda wadannan ma'anoni dukkaninsu darasi ne a gare mu; wajibi ne mu dinga tunawa da su: wato irin kwadayin da Amurka take da shi, irin dogaro dari bisa dari da gwamnatin dagutu ta kasar Iran ta wancan lokacin take da shi ga Amurka da kuma lalacewar da wannan gwamnatin ta yi, haka nan kuma da irin tsayin dakan da ya samo asali daga basirar Imamin mu mai girma da kuma mutane, kasantuwar matasa a fage da kuma irin jaruntaka da rashin tsoron matasan farko na juyin juya halin Musulunci a gaban irin iko da karfin da Amurka take da shi.
-0.186172
-0.02586
The prophets and divine messengers did not use philosophical language with the people although adopting a philosophical approach was and still is necessary for fully understanding their words.
Annabawa da manzannin Ubangiji ba suka kasance suna magana da mutane da kalmomi na falsafa ba ne; duk kuwa da cewa akwai bukatar falsafar wajen fahimtar hakikanin abubuwan da suke fadi.
0.253773
0.094703
If the person who put pages of the Holy Quran on spears really believed in the Book, the Holy Quran asks, "Why are you fighting Imam Ali (a.s.)?"
Don haka idan har wannan mutumin da ya daga Alkur'ani da gaske ne ya yi imani da shi, to Alkur'ani ya fadi cewa da wani dalili ne za ka yi yaki da Ali.
-0.433708
-0.054968
Those who have reduced hajj to a religious-tourist trip and have hidden their enmity and malevolence towards the faithful and revolutionary people of Iran under the name of “politicizing hajj”, are themselves small and puny satans who tremble for fear of jeopardizing the interests of the Great Satan, the U.S.
Wadanda suka takaita aikin hajji zuwa wata tafiya ta ziyara da yawon shakatawa sannan kuma suka boye kiyayyar da suke yi da al'ummar Iran muminai ma'abota juyi da sunan "ana kokarin siyasantar da aikin Hajj" su din nan kananan Shaidanu ne kaskantattu da suke tsoro da karkarwa don kada manufofin Babbar Shaidaniya -Amurka- su fada cikin hatsari.
-0.295116
-0.024786
There was one point in the statements that the American president made in recent days: he admitted to America's past mistakes.
Akwai wasu batutuwa da ake iya gani cikin maganganun da shugaban Amurka yake yi cikin ‘yan kwanakin nan.
0.177357
0.071908
One can clearly notice in his lifestyle all the methods that could have been used by a descendant of the Holy Prophet (s.w.a.) to preserve the great legacy of Islam which has been passed down by the Holy Prophet (s.w.a.) and his father as well as their genuine followers. We can clearly see everything in the lifestyle of the Lord of the Martyrs (a.s.) - everything ranging from clarification, to forewarning, to promotion of Islam, to provoking the conscience of prominent figures of his time during a sermon in Mina.
Duk wasu hanyoyin da dan Manzon Allah zai iya amfani da su wajen kiyaye wannan abin gado na Musulunci mai girma - wanda abin gado ne na kakansa da mahaifinsa da mabiya tafarkinsu -Shugaban shahidai ya bi su wajen kare Musulunci; kama daga yin bayani da jan kunne, kama daga kokarin isar da sako, kama daga farkarwa da motsa lamiran mutane na musamman - wato wadanda muke kiransu da zababbun cikin al'umma ko kuma masu fadi a ji - wanda daya daga cikin alamun hakan ita ce wannan huduba ta Mina (da Imam Husaini ya yi).
-0.075797
-0.014819
We have certain things in common.
Muna da ayyuka da muka yi tarayya a cikinsu.
-0.047832
-0.024782
Later on Allah the Exalted prepared the way for the immigration of the Holy Prophet (s.w.a.) to Medina, and he managed to establish this Islamic system and this civilization in Medina.
Daga baya kuma Allah Madaukakin Sarki ya samar da wani yanayi da ya ba wa Manzon Allah (s.a.w.a) damar yin hijira zuwa garin Madina da kuma samar da irin wannan al'umma da irin wannan ci gaba mai girman gaske.
0.063801
0.043279
There was not a day when hundreds and thousands of kind and sympathetic messages from people were not showered on the heart and soul of this humble person like the life-giving drops of rain that breathe new life into the heart of a dead person or an infertile piece of land.
Babu wata rana da za ta gushe, ba tare da daruruwa ko kuma ma dubban sakonnin nuna kauna, tamkar ruwan saman da ke sake raya zuciyar duk wani matacce ko kuma wata kasa da ta bushe ba, sun iso gare ni ba.
-0.462515
-0.021575
Our Revolution is alive, so it defends itself and it always wins, just as it did in the year 1388.
To amma wannan juyi (na mu) a raye ya ke; a saboda haka ya ke kare kansa, yana ci gaba da samun nasara, babu ja da baya; kamar yadda kuka ga ya faru a shekarar 1388 (2009 bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar).
-0.18747
-0.068812
His Eminence cited verses from the Holy Quran and said that Imamate can be divided into two different categories. "In one kind of Imamate, a perfect example of which is the leadership of the divine prophets, just leaders lead the people towards the ultimate goal of human life. In the other kind of Imamate, which is exemplified by the leadership of the Pharaoh, the people are lead towards corruption, fire and destruction."
Har ila yau kuma yayin da yake Jagoran ta hanyar dogaro da ayoyin Alkur'ani mai girma ya raba imananci zuwa gida biyu yana mai cewa: A wani wajen annabawan Allah su ne alama ta wannan shugabanci da imamanci, shugabanni ne na adalci wadanda bisa umurni da shiryarwa ta Ubangiji suke shiryar da dan'adam zuwa ga tafarkin da ya dace ya rayu a kanta. A daya nau'in kuma Fir'auna shi ne alamar wannan shugabanci, wanda ya ke jan mutane zuwa ga fasadi da wuta da kuma halaka.
-0.03546
0.007561
There have always been certain people who have tried to apply the poems of Shah Nimatullah Wali to different people in different centuries and I have seen some of these people.
A ko da yaushe an sami wasu mutane da suke jingina wakokin Shah Ni'imatullah Wali - tsawon lokaci sannan kuma a lokuta da dama - ga wasu mutane daban-daban a karnoni daban-daban da suka gabata, wanda ni na ga hakan.
-0.148476
-0.037597
Then the Americans tried to preserve the structure of the Egyptian regime.
To amma sun gagara kiyaye wannan tushe don ya ci gaba da amfaninsu.
-0.181958
-0.075326
Three decades have passed since the second greatest event in our country - that is to say, the establishment of the Islamic Republic which was the second most important event after the introduction of Islam. The Revolution awakened the world of Islam. It affected the political equations not just in the region, but in the entire world.
A yau kasar mu da al'ummar mu bayan gushewar shekaru talatin na faruwar wannan mafi girman lamari bayan shigowar Musulunci wannan kasa ta mu - wato tsayar da tsarin Musulunci, wanda ya kasance mafi girman lamari - sannan kuma ya janyo hankulan duniyar musulmi ba wai kawai a wannan yankin ba face dai a fagage na siyasa na duniya ya yi tasirinsa sannan kuma alhamdu lillahi al'ummar mu cikin wadannan shekaru talatin sun sami ci gaba masu yawa a bangarori daban-daban, a yau din nan ma akwai bukatar masananmu su sanya idanuwa zuwa ga goben wannan kasar don su ga me ake bukata, sannan kuma me suke so su aikata.
0.052129
-0.00403
I congratulate all my honorable countrymen who live across our dear and vast country, all Iranians who live in different parts of the world and have pinned their hopes on their beloved homeland, the self-sacrificing youth, men, and women who have made great sacrifices for the lofty goals of the Revolution and the country and who have laid down their lives and offered their youth to the Revolution and the glory of the country, the honorable families of our martyrs, our disabled war veterans and their self-sacrificing families, all those who made sacrifices during the war, and those who work and make efforts for the glory of the country on the auspicious occasion of Norouz and the beginning of the new year - which is the beginning of spring and revitalization of nature.
Ina isar da sakon tayar murnar wannan babban idi da kuma sabuwar shekara - wanda mafari ne na wannan lokaci mai kyawun dabi'a - ga dukkanin al'ummar mu masu girma a duk inda suke rayuwa a duk fadin wannan kasar, haka nan kuma ga dukkanin Iraniyawa a duk inda suke a duk fadin duniya wadanda kuma suke da idanuwan fata ga kasarsu mai girma, musamman ma ga matasa, maza da mata daga cikin wadanda suka sadaukar da rayukansu wajen cimma manyan manufofi na juyin juya halin Musulunci da kuma wannan kasar; suka gabatar da rayuwarsu da rayukansu saboda wannan juyi da kuma daukakar kasar nan; haka nan ga iyalan shahidai masu girma, da wadanda suka sami raunuka a wajen yaki da iyalansu masu sadaukarwa, haka nan ga dukkanin masu sadaukarwa da kuma dukkanin wadanda suka ba da himma wajen daukakar wannan kasa da kuma gudanar da ayyukansu.
0.006768
0.018522
Our youth are making progress in this arena with high morale, and they believe that they can do anything, anything for which the country has the necessary infrastructures.
Matasan mu suna ci gaba da gudanar da wannan aiki cikin karfin gwuiwa, sannan kuma sun yarda da cewa dukkanin wadannan ayyuka wadanda tushe ne na ci gaban wannan kasar lamurra ne da za su iya gudanar da su.
0.07852
0.070171
Therefore, it is necessary to be careful.
A saboda haka wajibi ne mu lura.
-0.110396
-0.022961
It is necessary to be constantly vigilant.
A ra'ayina wajibi ne a dau lamarin samar da sabbin abubuwa da dukkan karfi.
-0.435826
-0.123554
Such acts are unheard of in Iran. In the Islamic era and in the Islamic Republic, harassing non-Muslims by Muslims is unheard of.
A Iran dai ba mu da irin wannan yanayin; wato a lokacin Jamhuriyar Musulunci ba a taba samun lokacin da wasu musulmi suka kai hari ga wadanda ba musulmi ba.
0.114976
0.031101
There are many things that I would like discuss with you dear friends, brothers and youth, but there is not enough time. I hope Allah the Exalted bestows success on you.
Ni dai ina da abin fadi da yawa gare ku 'yanuwa maza da mata masu girma; to amma babu lokaci. ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya ba ku dacewa da kuma taimaka muku. Ya Ubangiji Allah!
0.204134
0.036753
Being pessimistic about one's capabilities is ingratitude to God's blessings, and neglecting help from God and the laws of creation amounts to slipping into the morass of entertaining "evil thoughts about Allah."
Mummunan zato ga irin karfin da ake da shi, kafirce wa ni'imar Ubangiji ne; sannan kuma gafala ce daga taimako na Ubangiji da kuma fadawa cikin tarkon zamiya. "masu zaton mugun zato game da Allah" (Suratul Fath 48:6).
-0.213063
-0.002361
Deadly raids of drones on defenseless families in the villages and underprivileged areas of Afghanistan and Pakistan, which have turned weddings into mourning ceremonies on many occasions, the Blackwater crimes in Iraq and the killing of Iraqi civilians and prominent figures, supporting bombers in Iran, Iraq and Pakistan, assassinating nuclear scientists in Iran with the cooperation of MOSSAD, shooting down the Iranian passenger plane in the Persian Gulf and killing around 300 innocent children, men and women - these are examples of this disgraceful and unforgettable trail of crimes.
Hare-haren da jiragen sama marasa matuka na Amurka suke kai wa kan iyalai marasa kariya a kauyuka da garuruwan kasar Afghanistan da Pakistan wadanda a lokuta da dama sun mayar da bukukuwan aure zuwa ga bukukuwa na juyayi, ayyukan ta'addancin kungiyar Black Water a kasar Iraki da kisan gillan da ake yi wa masanan kasar, taimakon kungiyoyi masu dana bama-bamai a kasar Iran da Iraki da Pakistan, kashe masanan fasahar nukiliya a Iran bisa taimakon kungiyar MOSSAD (kungiyar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila), harbe jirgin fasinja na Iran a Tekun Fasha da kashe kimanin kananan yara dari uku da kuma maza da mata matafiya.....(dukkanin wadannan ayyuka) wani bangare ne na wadannan danyen aiki na su da ba za a taba mancewa da su ba.
0.048026
0.032591
They label as terrorists the resistance fighters who are defending their legitimate right of countering occupiers and interferers, but they do not recognize as terrorists their evil and mercenary centers which are threatening the life and security of innocent people.
A wajen su 'yan gwagwarmayar da suke amfani da wannan hanya ta gwagwarmaya wajen neman halaltattun hakkokinsu da kuma fada da 'yan mamaya to wadannan 'yan ta'adda ne, to amma ba sa ganin lalatattun 'yan amshin shatansu wadanda suka zamanto annoba ga rayuka da tsaron mutanen da ba su ci ba su sha ba a matsayin 'yan ta'adda.
-0.265071
-0.021865
Dear God, make the world of Islam and the Islamic Ummah stronger and more successful on a daily basis.
Ya Ubangiji Allah! Ka kara ba wa al'ummar musulmi karfi da daukaka a kullum.
0.15559
0.010247
A vigilant look at the scene of domestic conflicts clearly reveals the enemy's hands behind these tragedies.
Dubi da idon basira cikin irin rikice-rikice na cikin gida da ke faruwa a kasashen musulmi, a fili zai iya bayyanar da hannayen makiya cikin hakan.
-0.009666
0.024187
Therefore, books are a valuable phenomenon and a precious entity.
A saboda haka littafi wani lamari ne mai muhimmanci da kuma kimar gaske.
0.021925
0.054507
And Allah the Exalted will bless their efforts.
Lalle Allah Madaukakin Sarki zai sanya albarka cikin lamarin.
-0.061212
0.007062
They lived a happy life just like other taghuti governments in the world, all in the name of laborers.
Suna rayuwa ta jin dadin tamkar sauran dawagitan duniya; duk dai da sunan ma'aikata.
-0.232756
-0.033167
Sometimes they even harass the female family members of the pilgrims. Who are these people?
Wadannan mutane (masu aikata irin wannan danyen aiki) ba ‘yan Shi'a ne ba kuma ‘yan Sunna ba ne.
-0.025575
-0.008109
And we had started to believe these things. Instilling a sense of inability - with the purpose of making nations lose faith in their capabilities - is one of the effective ways in which domineering powers spread their domination over different nations.
Kuma wasu sun yarda da hakan. Daya daga cikin makami mai tasiri da makiya suka rika wajen tabbatar da ikonsu a kan sauran al'ummomi, shi ne sanya musu jin cewa ‘ba za su iya ba', don mutane su yanke kauna, su dinga fadin cewa babu wani abin da za mu iya yi.
0.057755
0.064668
They should promise that they will not prefer the interests of foreigners over the interests of the Iranian nation under different pretexts.
A aikace suna fifita manufofin wadancan mutane sama da manufofin kasa. Lalle wannan kuskure ne.
-0.032357
0.021033
For the first time in the history of revolutions in the world, a Revolution has been carried out that will present itself to the world and will pursue its original principles with all its power. And by Allah's favor, the Revolution will achieve its ultimate goals.
A karon farko cikin tarihin juye-juyen hali daban daban na duniya ne aka samar da wani juyi wanda kuma ya gabatar da kansa ga duniya wanda kuma bai yi watsi da maganganu da akidunsa na farko ba sannan kuma ya ci gaba da riko da su da dukkan karfinsa, kuma da yardar Allah zai kai ga manufarsa ta karshe.
-0.081225
-0.018262
Therefore, this movement is an important movement.
A saboda haka, wannan yunkurin wani yunkuri ne mai muhimmanci.
0.295709
0.030407
Why are they threatening another country with a nuclear attack?
Me ya sa kake barazanar amfani da makaman nukiliya?
0.448051
0.169895
During the reign of taghut, we had to depend on foreigners even for the smallest elements of production and machinery.
A lokacin dagutu, don samar da komai kashin abubuwan da ake bukata a masana'antu da injuna sai mun bukaci ‘yan kasashen waje.
-0.04917
-0.005828
The liberation of Palestine from the savage claws of the Zionists is also a great objective.
Haka nan kuma ‘yantar da Palastinu daga zaluncin sahyoniyawa ma wata manufa ce mai girma.
-0.10587
0.023827
I announced that the opposite was true.
Na gaya musu cewa lalle lamarin sabanin haka ne.
-0.22319
0.051009