mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
In John 14:6, Jesus says, “I am the way and the truth and the life.
A cikin Yahaya 14:6, Yesu ya ce, "Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai.
0.532959
0.164386
We will rejoice all the more because we can praise and worship the Lord in the company of other believers, especially those we loved on earth.
Za mu yi farin ciki sosai domin za mu iya yabo da bautar Ubangiji tare da sauran masu bi, musamman waɗanda muke ƙauna a duniya.
0.084526
0.07457
In Jesus’ amazing life, He kept the entire Old Testament law perfectly and fulfilled the prophecies concerning the Messiah (Matthew 5:17).
A cikin rayuwar Yesu mai ban mamaki, Ya kiyaye dukkan dokar Tsohon Alkawari kamalalle da cikar annabtai game da Mahadi (Matiyu 5:17).
0.164943
0.02742
Peter, speaking to the Sanhedrin, clearly proclaimed Jesus as the only way to heaven: “Salvation is found in no one else, for there is no other name under heaven given to mankind by which we must be saved” (Acts 4:12).
Yesu ne kaɗai hanyar ceto domin shi ne kaɗai hanya ɗaya wanda zai iya biya mana hukuncin zunubanmu (Romawa 6:23).
-0.017589
0.072192
Judas was a manifestation of perdition.
Bayan da ya tsarkake zunubanmu, sai ya zauna a dama da Maɗaukaki a can Sama.”
-0.744784
-0.172576
At the judgment seat of Christ, believers are rewarded based on how faithfully they served Christ (1 Corinthians 9:4-27; 2 Timothy 2:5).
A kursiyin shari'a na Kristi, ana ba wa masu imani lada bisa ga yadda suka yi wa Kristi aminci (1 Korantiyawa 9:4-27; 2 Timothawus 2:5).
-0.015961
0.020506
However, humanity brought sin into the world, and is therefore separated from God.
Amma dai, ɗan adam ya kawo zunubi zuwa cikin duniya, kuma saboda haka ya rabu daga Allah.
0.130796
0.032476
We can ask God to increase our faith and knowledge of Him.
Muna iya roƙon Allah ya ƙara mana bangaskiya da saninsa.
0.042101
0.083759
James 1:5 proclaims, “If any of you lacks wisdom, he should ask God, who gives generously to all without finding fault, and it will be given to him.” A good place to start is 1 Thessalonians 5:12-24, which outlines many things that are God’s will for us.
Gwargwadon fahimtar Kalmar Allah, da kyau zamu san abin da za mu yi addu'a a gare shi (Yahaya 15:17).
-0.048755
0.008163
This does not mean you have to give up all your friends who do not know the Lord Jesus as their Savior.
Wannan ba ma’ana ce zaka yanke ƙauna da dukan abokananka waɗanda basu san Ubangiji Yesu a matsayin mai cetonsu ba.
0.024478
0.054953
There are also books and websites available that refute every one of these supposed errors.
Hakanan akwai littattafai da shafukan yanar gizo waɗanda ke musanta kowane ɗayan waɗannan kurakuran da ake tsammani.
0.079396
0.079982
A “worldview” refers to a comprehensive conception of the world from a specific standpoint.
"Ra'ayin duniya" yana nufin cikakkiyar fahimta ta duniya daga wani takamaiman ra'ayi.
0.11214
0.113379
Also, we are not to defile our bodies by having premarital sex (1 Corinthians 6:9, 13; 2 Timothy 2:22).
Hakanan, kada mu ƙazantar da jikinmu ta hanyar yin jima'i kafin aure (1 Korantiyawa 6:9, 13; 2 Timothawus 2:22).
0.389672
0.123314
The human father should never present himself as the ultimate authority to determine truth and duty.
Uban mutum ba zai taɓa gabatar da kansa azaman babban iko don ƙayyade gaskiya da aiki ba.
-0.274593
0.017073
Mark 4:2).
Markus 4:2).
0.367278
0.115403
• no more night (Revelation 22:5)
•babu sauran mutuwa (Wahayin Yahaya 21:4)
-0.446771
-0.057513
Nearly every sin could be placed in one of those seven categories.
Kusan kowane zunubi za'a iya sanya shi a ɗayan waɗannan rukunoni bakwai.
-0.494857
-0.048857
This common morality—this global understanding of right and wrong—points to a Supreme Moral Being who gave us such scruples.
Wannan hali kirki na gama-gari –wannan fahinta na abin da ke daidai da ba daidai ba koina a duniya- tana nuni ga Tarihi Mafi Dukka mai halin kirki wanda ya bamu irin waɗannan tunani.
-0.658101
-0.108629
That verse teaches us several things.
Wannan ayar tana koya mana abubuwa da yawa.
0.312187
0.132764
Paul includes a statement not found in the Gospels: “Therefore, whoever eats the bread or drinks the cup of the Lord in an unworthy manner will be guilty of sinning against the body and blood of the Lord.
Bulus ya hada da wata sanarwa ba samu a cikin Linjila: “Saboda haka duk wanda ya ci gurasar nan, ko ya sha a ƙoƙon nan na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulakanta jikin Ubangiji da jininsa ke nan.
-0.17727
-0.015592
So, God is not against killing in all circumstances, but only murder.
Don haka, Allah baya adawa da kisa a kowane yanayi, amma kisan kai kawai.
0.159505
0.047325
It is a simple yet powerful method of explaining why we need salvation, how God provided salvation, how we can receive salvation, and what are the results of salvation.
Tana da sauƙi duk da haka ƙaƙƙarfar hanyar bayyana dalilin da yasa muna bukatar ceto, da mene ne ceto ke haifarwa.
0.078363
0.040907
At the same time, the fact that money is wasted on other things does not justify gambling.
A lokaci guda, batun cewa an ɓad da kuɗi kan wasu abubuwa bai baratad da caca ba.
-0.29086
-0.012899
Through faith in Christ, we can be free from sin’s consequences, and ultimately free from sin itself.
Ta wurin bangaskiya cikin Kristi, zamu iya samun yanci daga sakamakon zunubi, kuma daga ƙarshe mu sami 'yanci daga zunubi kanta.
0.110179
0.084193
But some claim that a mandate by Constantine in A.D. 321 “changed” the Sabbath from Saturday to Sunday.
Amma wasu suna da'awar cewa umarnin da Constantine ya bayar a A.D. 321 "ya canza" Asabar daga Asabar zuwa Lahadi.
0.008043
-0.002885
The tongues interpreter would then communicate the message of the tongues speaker to everyone else, so all could understand.
Mai fassarta harsuna zai sadar da saƙo na mai magana da harsuna ga kowane kuma, don duk su iya ganewa.
-0.247466
0.073198
And there is nothing wrong with seeking outside help; in fact, one of the purposes of the church is to “spur one another on toward love and good deeds” (Hebrews 10:24).
Kuma babu wani laifi a cikin neman taimako daga waje; a zahiri, ɗaya daga cikin dalilan coci shine “a zuga juna a kan ƙauna da kyawawan ayyuka” (Ibraniyawa 10:24).
0.262805
0.108326
Yet God in His infinite love has provided a payment for sin and a way of reconciliation so that sinful man can escape His wrath.
Duk da haka kuma munga Allah mai tsarki da adalci wanda shine alkalin duk waɗanda suka ƙi biyayya da maganarsa kuma suka ƙi bauta masa, suna juyawa
-0.173709
-0.026523
His eyes are like blazing fire, and on his head are many crowns.
Idanunsa kamar harshen wuta suke, kansa da kambi da yawa, yana kuma da wani suna a rubuce, wanda ba wanda ya sani sai shi.
-0.260036
-0.043254
Hippolytus recognized 22 books (A.D. 170-235).
Hippolytus ya amince da littattafai 22 (A.D. 170-235).
0.080579
0.036247
God allowed Satan to do everything he wanted to Job except kill him, and Satan did his worst.
Allah ya bar Shaiɗan ya yi duk abin da yake so ga Ayuba ban da kashe shi, kuma Shaiɗan ya yi mafi munin abin da ya yi.
0.039499
0.029531
Triniti ta ƙunshi mutum uku: Farawa 1:1; 1:26; 3:22; 11:7; Ishaya 6:8; 48:16; 61:1; Matiyu 3:16-17; 28:19; 2Korantiyawa 13:14.
2)
-0.330797
-0.014347
A grocer sees an asset and inventories it.
Mai sayar da abinci zai ga kadara kuma ya ƙirƙira ta.
-0.240963
-0.036835
Jesus declared their willful blindness to be unpardonable.
Yesu ya ayyana makantar da kansu ya zama ba za'a iya gafartawa ba.
-0.41479
-0.05385
This relationship goes far beyond sensual or emotional attraction and into the realm of spiritual “oneness” that can only be found as both partners surrender to God and each other.
Wannan dangantakar ta wuce fiye da son sha'awa ko kuma motsin rai kuma zuwa yankin "kadaitaka" ta ruhaniya wanda kawai za'a iya samu yayin da dukkan abokan biyu suka mika wuya ga Allah da juna.
0.154151
0.088178
The debate begins with the discussion of Jesus’ full identity.
Gardama takan fara ne sa’anda ana zancen fanni na cikakken shaidar Yesu.
-0.54134
-0.161166
Angels are an entirely different order of being than humans.
Mala'iku tsari ne daban daban na mutum.
-0.021458
-0.056705
Another way of expressing this same basic thought is when people say, “The God of the Old Testament is a God of wrath while the God of the New Testament is a God of love.” The fact that the Bible is God’s progressive revelation of Himself to us through historical events and through His relationship with people throughout history might contribute to misconceptions about what God is like in the Old Testament as compared to the New Testament.
Wata hanyar nuna irin wannan tunani na asali ita ce lokacin da mutane suka ce, "Allah na Tsohon Alkawari Allah ne mai fushi yayin da Allah na Sabon Alkawari kuma Allah ne na ƙauna."
-0.003965
0.027986
The Bible teaches that physical discipline is appropriate, beneficial, and necessary.
Littafi Mai Tsarki ya koyar da cewa horo na jiki ya dace, yana da amfani, kuma yana da muhimmanci.
0.343733
0.138836
12.
English
-0.614709
-0.107291
It gives instructions on how slaves should be treated (Deuteronomy 15:12-15; Ephesians 6:9; Colossians 4:1), but does not outlaw slavery altogether.
Yana ba da umarni kan yadda ya kamata a bi da bayi (Kubawar Shari'a 15:12-15; Afisawa 6:9; Kolosiyawa 4:1), amma bai hana bautar ba gaba ɗaya.
0.186394
0.037706
Who could possibly separate us from the grip of both the Father and the Son?
Duk da Yesu da Uban sun riƙe mu kankan cikin hanun su.Wanene ya yiwu ya iya raba riƙewar duk Uban da Ɗan?
-0.487435
-0.02311
Fasting is to be done in a spirit of humility and a joyful attitude.
Ana yin azumi cikin ruhun tawali'u da ɗabi'a mai cike da farin ciki.
0.110696
0.044704
Theists believe that God exists.
Masu koyarwar sun gaskata cewa akwai Allah.
-0.052274
0.024406
Nicodemus had come to Jesus at night with some questions.
Nikodimu yazo wurin Yesu daddare.
0.069653
-0.001074
the Father of compassion and the God of all comfort, who comforts us in all our troubles, so that we can comfort those in any trouble with the comfort we ourselves receive from God.
“Godiya ta tabbata a gare shi, … Uba mai yawan jinƙai, Allah na dukan ta'aziyya, shi da yake yi mana ta'aziyya a dukan wahalarmu, domin mu kuma mu iya ta'azantar da masu shan kowace irin wahala, da ta'aziyyar nan da mu ma muka samu a gun Allah.
-0.378737
-0.041969
It is because of God’s righteousness and justice that, in order for our sins to be forgiven, Jesus had to experience God’s wrath when our sins were placed upon Him (Exodus 9:27; Matthew 27:45-46; Romans 3:21-26).
Allah yana ganin dukkan mugunta kuma tana fusatar da shi; kullum ana ambaton wuta cikin Littafi Mai Tsarki tare da tsarki.
-0.114954
0.001842
However, it was not the act of contraception that caused the Lord to put Onan to death; it was Onan’s selfish motives behind the action.
Koyaya, ba a bayyane yake aikin hana daukar ciki ba ne ya sa Ubangiji ya kashe Onan; Manufofin son kai ne na Onan suka aikata aikin.
-0.604756
-0.102174
While the Bible does not explicitly mention gambling, it does mention events of “luck” or “chance.” As an example, casting lots is used in Leviticus to choose between the sacrificial goat and the scapegoat.
Caca cikin Littfi Mai Tsarki: Yayin da Littfi Mai Tsarki a fili bata amfani da caca ba, ya amshi wasannin “sa’a” ko “ƙaddara.” Alal misali, anyi amfani da jefa ƙuri’a cikin Littafin Lissafi don a zaɓi tsakanin bunsurun hadaya da da wanda za a kora zuwa jeji da rai.
-0.378117
-0.059399
Jesus was simply exposing the hypocrisy of the Pharisees.
Yesu kawai yana fallasa munafuncin Farisiyawa.
0.176758
0.06855
It is not uncommon today for people to believe that two diametrically opposed religions could both be equally “true,” even though both religions claim to have the only way to heaven or teach two totally opposite “truths.” People who do not believe in absolute truth ignore these claims and embrace a more tolerant universalism that teaches all religions are equal and all roads lead to heaven.
Baƙon abu ne a yau mutane su gaskata cewa addinai biyu masu adawa da juna na iya zama “masu gaskiya” daidai, duk da cewa duka addinan suna iƙirarin suna da hanya ɗaya kaɗai zuwa sama ko kuma koyar da “gaskiya” biyu da ke gaba ɗaya.
0.002093
0.055046
King Solomon, the writer of Ecclesiastes, had wealth beyond measure, wisdom beyond any man of his time or ours, hundreds of women, palaces and gardens that were the envy of kingdoms, the best food and wine, and every form of entertainment available.
Cikin Wahayin Yahaya, littafin ƙarshe na Littafi Mai Tsarki, a ƙarshen abubuwa da dama na ƙarshen zamani, Allah ya bayyana cewa zai hallakar da duniya ta yanzu da sammai kanda mu san su da kuma shigo da madawwamin zamani ta halittar sabuwar sama da sabuwar duniya.
-0.362328
-0.058524
Therefore, the gifts of prophecy, knowledge, wisdom, etc.
Saboda haka, kyaututtukan annabci, ilimi, hikima, da sauransu sun zama dole domin Kiristoci na farko su san abin da Allah zai so su yi.
-0.589737
-0.148549
If I found an encoded message, I would seek out a cryptographer to help break the code.
Idan na samo saƙo ta hanyar rubutun asiri, zan nemi mai warwarewa ya taimaka da fashe tsarin rubutun.
-0.14809
0.034258
For example, the ideal of love is universally esteemed, while the act of lying is universally condemned.
Alal misali, aƙidar ƙauna ta zama abin girmamawa na koina a duniya, amma dai yin ƙarya an hukunta koina a duniya.
-0.308841
0.015315
Ephesians 1:22–23 says, “And God placed all things under his feet and appointed him to be head over everything for the church, which is his body, the fullness of him who fills everything in every way.” The body of Christ is made up of all believers in Jesus Christ from the day of Pentecost (Acts 2) until Christ’s return.
Ikkilisiya ita ce jikin Almasihu, cikar mai cika dukkan abu.” Jikin Kristi ya ƙunshi duka masu ba da gaskiya ga Yesu Kristi daga ranar Fentikos (Ayukan Manzanni sura 2) har zuwa dawowar Kristi.
-0.262406
0.020978
In contrast, if you analyzed soil from the most barren desert on earth or the most frozen dirt in Antarctica, you would find it teeming with micro-organisms.
Sabanin haka, idan ka binciko ƙasa daga hamada mafi ƙanƙara a duniya ko mafi datti mai daskarewa a Antarctica, za ka ga yana cike da ƙananan ƙwayoyin cuta.
0.062883
0.08544
It was simply a matter of God’s convincing His human followers which books should be included in the Bible.
Al’amari ne kawai na gamsar da mabiyansa na Allah waɗanne littattafai ya kamata a saka a cikin Littafi Mai Tsarki.
-0.135137
-0.024545
Unfortunately, in many versions of the Bible, translators are not consistent, or correct, in how they translate the Hebrew and Greek words for “sheol,” “hades,” and “hell.”
Abin baƙin ciki, a cikin juzu'i da yawa na Littafi Mai-Tsarki, masu fassara ba su daidaita, ko daidai ba, a yadda suke fassara kalmomin Ibrananci da Helenanci don "lahira," "hades," da "jahannama."
-0.017453
-0.005796
Spirit-filled believers are to be worshipful (5:19), thankful (5:20), and submissive (5:21).
Afisawa 5:24 ya ce, “Kamar yadda Ikkilisiya take bin Almasihu, haka kuma mata su bi mazansu ta kowane hali.” A cikin aure, yin biyayya ne na ba da girma da girmamawa ga miji (duba Afisawa 5:33) da kuma kammala abin da ya rasa.
-0.424738
-0.077273
Tell God how much you love Him and how much you appreciate all He does for you.
Ka gaya ma Allah yawan ƙaunarka zuwa greshi kuma da yabawarka da dukan abin da yana yi maka.
-0.076737
0.087417
That is true biblical Christianity.
Hakanan, yayin da tsarin addinai masu yawa suna bukatar mutum yayi waɗansu abubuwa ko da yayi waɗansu abubuwa, Kiristanci tana game da samun dangantaka da Allah.
-0.41523
-0.12217
I write these things to you who believe in the name of the Son of God so that you may know that you have eternal life” (emphasis added).
Na rubuto muku wannan ne, ku da kuka gaskata da sunan Ɗan Allah, domin ku tabbata kuna da rai madawwami.” Wanene yake da dan?
-0.122476
0.012882
Modern theories of evolution, in practice, are almost entirely a naturalistic science.
Ka'idojin zamani na juyin halitta, a aikace, kusan dukkaninsu ilimin kimiyane ne.
-0.476669
-0.081615
Others take a deistic view of God, believing He exists but is not involved in the world, and everything proceeds along an uninterrupted, natural course.
Sauran suna daukar rainin hankali game da Allah, suna gaskanta cewa ya wanzu amma ba ya shiga cikin duniya, kuma komai yana faruwa ne ba tare da tsangwama ba.
-0.153081
0.053894
There are also external evidences that indicate the Bible is truly the Word of God.
Ban da shaidun ciki cewa Littafi Mai Tsarki ce da gaske maganar Allah akwai kuma shaidun waje masu nuna Littafi Mai Tsarki da gaske maganar Allah ne.
-0.154307
0.065511
The first half of Romans 6:23 declares, "For the wages of sin is death…" Eternal death is what we have earned for our sins.
Rabin farko na Romawa 6:23 tana shaida, “ Gama sakamakon zunubi mutuwa ne …” Mutuwa na har abada ita ce ladan aiki don zunubanmu.
-0.318022
0.061139
An illustration would be a man randomly handing out money to five people in a crowd of twenty.
Wani kwatanci zai kasance mutum ne da yake rarraba kuɗi ga mutane biyar cikin taron mutane ashirin.
0.036506
0.032412
While practicality does not determine right from wrong, if the Bible’s message on sex before marriage were obeyed, there would be far fewer sexually transmitted diseases, far fewer abortions, far fewer unwed mothers and unwanted pregnancies, and far fewer children growing up without both parents in their lives.
Allah bai hana mana jima’i kafin aure ya ƙwace mana jin daɗi ba, amma ya ƙare mu daga juna biyu da ba a so da yaran da an haifa ga iyaye waɗanda basa son su ko basu shirya domin su ba.
-0.084543
0.059106
They appear before God (Job 1:6; 2:1).
Suna bayyana a gaban Allah (Ayuba 1:6; 2:1).
0.237393
0.093934
What is the prayer of salvation?
Amin!”
-0.233551
-0.122997
In addition, we must evaluate our actions not only in relation to God, but also in relation to their effect on our family, our friends, and other people in general.
Bugu da kari, dole ne mu kimanta ayyukanmu ba wai kawai dangane da Allah ba, har ma dangane da tasirin su ga danginmu, abokanmu, da sauran mutane gaba daya.
0.354499
0.138906
He has taken what is good and right (loving sex between a husband and wife) and replaced it with lust, pornography, adultery, rape, and homosexuality.
Ya ɗauki abin da yake mai kyau da daidai (jima'i na soyayya tsakanin mata da miji) kuma ya maye gurbinsa da muguwar sha'awa, batsa, zina, fyade, da kuma liwadi.
0.087412
0.087579
The concept that Jesus went to hell after His death on the cross comes primarily from the Apostles’ Creed, which states, “He descended into hell.” There are also a few Scriptures which, depending on how they are translated, describe Jesus going to “hell.” In studying this issue, it is important to first understand what the Bible teaches about the realm of the dead.
Yayin nazarin wannan batun, yana da mahimmanci a fara fahimtar abin da Littafi Mai-Tsarki yake koyarwa game da yanayin matattu.
-0.061264
0.027076
A person who is spiritually mature and walking with God is more prepared for marriage than anyone else.
Mutumin da ya manyanta a ruhaniya kuma yana tafiya tare da Allah ya fi kowacce shiri don aure.
0.0098
0.053261
This is thought to be the same pinnacle where Satan had taken Jesus during the temptation.
Wannan ana zaton shine daidai inda Shaiɗan ya kama Yesu a lokacin jaraba.
-0.333357
-0.03955
Ever since 1948, there has been great hostility between Israel and its Arab neighbors.
Tun daga wannan, an sami babban ƙiyayya tsakanin Isra'ila da maƙwabtanta Larabawa.
0.534442
0.139235
He never says, “I did not claim to be God.” When Jesus said, “I and the Father are one” (John 10:30), He truly was claiming equality with God.
Allah Uba ya zama mashaidi na cikakken shaidar Yesu ma, “Amma game da Ɗan ya ce, “Kursiyinka, ya Allah, na har abada abadin ne, Sandan sarautarka sanda ne na tsantsar gaskiya.” Annabtan Tsohon Alkawari game da Kiristi na sanar da Allahntakarsa, “Gashi, an haifa mana ɗa!
-0.285311
-0.039885
While this does not necessarily indicate that the church could not also be present, it does bring into question why the church would need to be on the earth during that time.
Duk da cewa wannan ba lallai bane ya nuna cewa cocin ma ba za ta iya kasancewa ba, yana kawo tambaya me yasa cocin zai buƙaci zama a duniya a wannan lokacin.
-0.293631
0.028873
Flesh gives birth to flesh, but the Spirit gives birth to spirit.
Abin da mutum ya haifa mutum ne, abin da kuma Ruhu ya haifa ruhu ne.
-0.074728
0.015052
So, what are we to do when someone approaches us with an alleged Bible error?
Don haka me za mu yi yayin da wani ya tunkare mu da kuskuren da ake zarginsa da shi daga Littafi Mai Tsarki?
0.182937
0.041131
Baptism illustrates a believer’s identification with Christ’s death, burial, and resurrection.
Baftismar Kiristi na da muhimmanci don ta zama matakin biyayya –a sanar a fili da bangaskiya cikin Kiristi da miƙa wuya gare shi, kuma da kamantuwa tare da mutuwar Kiristi, binnewa, da tashi daga matattu.
-0.263818
-0.049673
However, God’s ultimate purpose for Israel—that of bringing the Messiah into the world—was fulfilled perfectly in the Person of Jesus Christ.
Koyaya, ainihin nufin Allah ga Isra'ila - na kawo Almasihu cikin duniya - ya cika daidai a jikin Yesu Kiristi.
0.289779
0.092373
The three primary views on the identity of the sons of God are 1) they were fallen angels, 2) they were powerful human rulers, or 3) they were godly descendants of Seth intermarrying with wicked descendants of Cain.
Manyan ra'ayoyi uku na ainihi game da asalin 'ya'yan Allah sune 1) mala'iku ne masu fadowa, 2) sun kasance masu mulki ne na mutane masu ƙarfi ko 3) sun kasance zuriyar Allah ne masu bautar Allah tare da mugayen zuriyar Kayinu.
0.010462
0.023796
In our humanistic culture, people lose sight of the meaning of life.
A cikin jam’iyyarmu na ɗan adam, mutane suna bi manufofi da dama, da tunani cewa a cikinsu zasu sami ma’ana.
-0.066042
0.014169
We are all three times condemned due to inherited sin, imputed sin, and personal sin.
Saboda mun gaji dabi'ar zunubi daga Adamu, muna aikata zunubai na mutum, na kanmu, komai daga rashin gaskiya kamar marar laifi zuwa kisan kai.
-0.354301
-0.051171
For instance, Acts 20:7 states that “on the first day of the week we came together to break bread.” In 1 Corinthians 16:2 Paul urges the Corinthian believers “on the first day of every week, each one of you should set aside a sum of money in keeping with his income.” Since Paul designates this offering as “service” in 2 Corinthians 9:12, this collection must have been linked with the Sunday worship service of the Christian assembly.
Kowa dai yă zauna a cikin haƙƙaƙewa, a kan ra'ayinsa” (Romawa 14:5).
-0.238402
-0.040329
“God made him who had no sin to be sin for us, so that in him we might become the righteousness of God” (2 Corinthians 5:21).
“Shi da bai san zunubi ba, Allah ya mai da shi zunubi saboda mu, domin mu mu sami adalcin Allah ta wurinsa” (2 Korintiyawa 5:21).
-0.203023
0.035232
Similarly, darkness does not exist; it is the absence of light.
Hakanan, duhu bai wanzu ba; rashin haske ne.
-0.527375
-0.051008
That pattern is 1) a responsibility, 2) a failure, 3) a judgment, and 4) grace to move on.
Wannan tsarin shine 1) nauyi, 2) gazawa, 3) hukunci, da 4) alheri cigaba.
0.078977
0.048662
What about believers in Christ’s day, prior to the cross and resurrection?
Me game da masu imani a cikin ranar Kristi, kafin gicciye da tashinsa daga matattu?
-0.297739
-0.056114
The Bible presents children as a gift from God (Genesis 4:1; Genesis 33:5), a heritage from the Lord (Psalm 127:3-5), a blessing from God (Luke 1:42), and a crown to the aged (Proverbs 17:6).
Allah ya umurce mutum “ya zama mai ba da’ ya’ya” (Farawa 1:28).
-0.148864
-0.068497
“Love is patient, love is kind.
“Ƙauna tana sa haƙuri da kirki.
-0.538173
-0.122143
You will hear of wars and rumors of wars, but see to it that you are not alarmed.
Za ku kuma riƙa jin labarin yaƙe-yaƙe da jitajitarsu.
-0.26145
-0.073287
In forgivability?
Cikin yafiya?
-0.607981
-0.209316
Ephesians 2:8 tells us that it is “…by grace you have been saved, through faith—and this not from yourselves, it is the gift of God.”
Afisawa 2:8 tana gaya mana cewa”Domin ta wurin alheri ne aka cece ku saboda bangaskiya, wannan kuwa ba ƙoƙarin kanku bane, baiwa ce ta Allah.” Kirista na gaskiya shine wanda ya tuba daga zunubansa ko zunubanta kuma ya sa bangaskiya da amincewa cikin Yesu Kiristi kadai.
-0.125466
-0.001227
Is salvation by faith alone, or by faith plus works?
Ceto ta bangaskiya kaɗai ne, ko ta bangaskiya haɗe da ayyuka?
-0.299741
-0.050338
Some parents find that “time-outs,” grounding, and/or taking something away from the children is more effective in encouraging behavioral change.
Wasu iyaye suna ganin cewa "fitar lokaci," tushe, da/ko karɓar wani abu daga yaran ya fi tasiri wajen ƙarfafa canjin hali.
0.176426
0.089209
While many of the Bible’s references to the military are only analogies, several verses directly relate to this question.
Duk da yake yawancin nassoshin da Littafi Mai Tsarki yayi game da sojoji kwatanci ne kawai, ayoyi da yawa sun shafi wannan tambayar kai tsaye.
0.175094
0.11023
The Bible commands us not to forsake the assembling of ourselves together but to use that time for encouraging one another in love and good works (Hebrews 10:24).
Ya umarce mu da kar mu fasa tattaruwar mu gu ɗaya yadda waɗansu suka saba yi amma mu mori lokacin don ƙarfafa juna cikin ƙauna da ayyuka masu kyau (Ibraniywawa 10:24-25).
0.08544
0.040988