news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Kashe Wasu Mayaka 8
4World
Matakin Kama Ali Tera Ya Janyo Muhawara a Nijer
0Africa
Ma'aikacin Gidan Gwamnatin Jihar Borno Ya Hallaka Kansa.
2Nigeria
An Bukaci Kotu Ta Dakatar Da Rantsar Da Shugaba Buhari
3Politics
Ana Samin Ci Gaba a Fannin Kiwon Lafiya a Duniya
4World
Korea Ta Arewa Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami
4World
Kamfanin Microsoft Ya Dauki Aniyar Yalwata Kasashen Afrika
4World
Kemi Adeosun Ta Fice Daga Najeriya - Rahotanni
2Nigeria
Kwararru Sun Gargadi Najeriya Kan Fadawa Kangin Bashi
2Nigeria
Masarautar Anka Ta Fito Da Wani Sabon Tsari Na Tattaro Hancin Rugagen Fulani
2Nigeria
Hare Haren Jiragen Sama Da Aka Kai A Saudiyya Sun Shafi Ayyukan Hakar Man Kasar
4World
Mahajjata: Saudiyya Ta Wajabta Nuna Shaidar Rigakafi
2Nigeria
Hukumar Taimaka wa Kasashe na Amurka USAID.
1Health
Yan Adawa Na Yunkurin Tsige Firai Ministan Jamhuriyyar Nijar
0Africa
Al'ummar IGDLAN Sun Bukaci Hukumomin Nijar Su Saka Harshensu Cikin Na Kasa
0Africa
An Gano Gawarwaki 14 Na 'Yan Afrika Masu Zuwa Turai A Tekun Tunisia
0Africa
Fiye da kananan yara dubu 100 suke mutuwa da cutar sikila
1Health
Wani Maganin Ebola Da Aka Yi Gwaji Kan Dabbobi Ya Nuna Babbar Alamar Yin Aiki
1Health
Shugaban Likitocin Zimbabwe Ya Bayyana Bayan Da Ya Yi Batan-Dabo
0Africa
Da Alama Shugaban Amurka Donald Trump Zai Cire Kasar daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
4World
Ina bukatar kulawa bayan haihuwa? Kashi Na Daya (chigabawa)
1Health
Rundunar Tsaro Ta Kaddamar Da Yaki Da Miyagun Ayyuka A Plato
2Nigeria
An Sami Maganin Hana Mata Zuban Jini Bayan Haihuwa
1Health
Taron Koli Kan Dakile Yahudar Cutar HIV A Afrika
1Health
Kowane Dan Najeriya Nada Hurumin Zama Inda Ya Keso
2Nigeria
Kisan Jamal Khashoggi Shiryayyen Abu Ne - Saudiyya
4World
Kasashen G20 Sun Amince a Sauya Tsarin Karbar Kudaden Haraji
4World
Hukumar Kiwon Lafiya Ta Duniya Ta Ce Shayar Da Nonon Uwa Shi Zai Ceci Rayukan Jarirai
1Health
Yadda Bishiya Ta Halaka Wata Mata a Mozambique
0Africa
Bakin Haure Sun Ce Su Na Fuskantar Ukuba A Libiya
0Africa
Likitoci a Nijar Sun Yi Gargadi Kan Zazzabin Cizon Sauro
1Health
Kotu Ta Hana INEC Kammala Tattara Sakamakon Zaben Jihar Bauchi
3Politics
Somaliya Za Ta Gayyaci Kamfanonin Hako Mai
0Africa
Guguwar Kenneth Ta Lalata Gidaje Sama Da Dubu Uku a Mozambique
0Africa
Jiragen Yakin Syria Sun Auna Jerin Gwanon Motocin Sojojin Turkiya A Syria
4World
Amurka Tace Babu Wani Farin Hula Da Aka Kashe A Harin
4World
Hukumar Zabe Ta INEC Tana Ci Gaba Da Tattara Sakamakon Zabe
3Politics
Yadda Masu Zabe A Karon Farko Suke Ji
3Politics
Saudi Arabia Ta Tabbatar Da Mutuwar Kashoogi
4World
Sudan Ta Kudu Ta Fara Sasanta Kasar Sudan
0Africa
A karon Farko 鈥榊an Awaren Kamaru Sunyi Amfani Da Bam
0Africa
Matakan Maganin Ciwon Sankarau
1Health
Aminu Tambuwal Ya Sauya Sheka Zuwa PDP
3Politics
Yawan Mutanen Da Suka Mutu a Harin Boko Haram Ya Kai 65
2Nigeria
An Samu Rudani Kan Ficewar Shekarau Daga PDP
3Politics
Ramadan: Kiristocin Nijar Sun Yi Wa Musulmi Fatan Alheri
0Africa
Canada Zata Taimaka Da dala Miliyan 18 Don Yakar Polio A Najeriya
1Health
Red Cross Ta Tura Masu Ceto Da Kayan Agaji Zuwa Mozambique
0Africa
Iran Ta Musanta Harbo Jirginta Mara Matuki Da Amurka Ta Yi
4World
Majalisar Zartaswar Najeriya ta Karbi Rahoton Kwamitin Yakar Cutar Shan Inna
1Health
Trump na Shirin Sanar da Sabon Mataki a Kan Yarjejeniya Nukiliyar Iran
4World
Ruwan Sama Ya Rusa Gidaje Kimanin 118 A Jihar Borno
2Nigeria
Manoman Auduga Sun Samu Tallafi a Jihar Pilato
2Nigeria
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Ta Kulla Yarjejeniya Da Bankin Musulunci
0Africa
CAN Ta Tabbatar Da Kama Mabiyanta
2Nigeria
Yau Litinin ne ake sa ran mahaukaciyar guguwar na ta Irma zata rage karfi
4World
Dubban 'Yan Rasha Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Birnin Moscow
4World
Rasha Tace Ba A Kai Ga Musayar Ba-Amurken Nan Whelan Da Maria Ba
4World
Buhari Ya Bukaci Sabbin Ministoci Su Maida Hankali Kan Manufofi 4
3Politics
Masu dauke da kwayar cutar HIV sun nemi a daina nuna masu wariya
1Health
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai jagoranci kwamitin kula da rmata da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya
1Health
NASARAWA: Mutane Uku Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Ruwa
2Nigeria
Hukumar INEC a Jihar Nasarawa Ta Gargadi 'Yan Siyasa Gabanin Zabe
3Politics
Yan Ta'adda Sun Bad Da Kamanni Sun Kashe Sojojin Amurka
4World
Birtaniya: Majalisar Dokoki Ta Yi Watsi Da Kiran Sabon Zabe
4World
An Kama Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamishina
3Politics
Majalisar Dokokin Najeriya Ta Hana Kayyade Shekaru A Daukar Aiki
3Politics
Shugaba Buhari Ya Bukaci Hadin Kan 鈥榊an Nigeria
3Politics
Jirgin Farko: Yan Najeriya 182 Sun Dawo Gida Daga Afrika Ta Kudu
0Africa
Ana Nuna Yatsa Tsakanin Alkalai Da Gwamnatin Nijar
0Africa
Amurka Ta Tabbatar Da Mutuwar Sojanta Na Hudu A Nijar Sakamkon Harin Kwanton Bauna.
4World
Gwamnatin Najeriya Na Daukar Matakan Dakile Karuwan Al'umma
2Nigeria
An Kama Wani Mutum Da Harsasai 900 A Kan Iyakar Najeriya
2Nigeria
Mutanen Sudan Na Murnar Hambarar Da Gwamnatin Shugaba Omar Al-Bashir
0Africa
Mutuwar Khashoggi: Wani Hoton Bidiyo Ya Bayyana
4World
An Yi Garkuwa Da Mutane 15 A Jihar Taraba
2Nigeria
Muhawara Kan Makomar Shugabannin Majalisun Tarayyar Nigeria
3Politics
Bello Matawalle Na PDP Ya Zama Gwamman Jihar Zamfara
3Politics
Najeriya Ce Kasa Ta 3 Da Ta Fi Fuskantar Ayyukan Ta'addanci a Duniya
4World
A Najeriya Za'a Jarraba Maganin Gargajiya A Kan Ebola
1Health
Jami'an Tsaron Sudan Sun Kaiwa Masu Zanga-Zanga Hari
4World
Yawan Wadanda Cutar Kwalara Ta Kashe A Najeriya Ya Karu
1Health
Kwararru A Harkokin Shari'a Na Ci Gaba Da Tsokaci Akan Kalaman Shugaba Buhari
2Nigeria
Wayar Da Kan Al'umma Kan Tazarar Haihuwa
2Nigeria
Mutanen Da Suka Mutu a Guguwar Idai Sun Haura 300
0Africa
Sudan Na Bikin Samar Da Yarjejeniyar Siyasa a Kasar
0Africa
Ya Kamata Hausawa Da Fulani Su Yi Ma Kawunansu Fada Game Da Polio In Ji Shaihin Malami
1Health
Nigeriya Tana Kan Hanyar Shawo Kan Cutar Ciwon Shan Inna
1Health
Amurka Zata Halarci Taron Kasuwani A Saudiya-Inji Sakatren Bitalmlin Amurka
4World
Daga Karshe An Ceto Bakin Hauren Nan Da Suka Makale A Teku
4World
Mahara Sun Kai Farmaki A Madagali
2Nigeria
Macedonia Ta Sanya Hannu Kan Neman Shiga NATO
4World
An Rufe Sashen 'Yan Sanda Dake Kula Da Zirga-Zirgar Ababen Hawa a Jihar Borno
2Nigeria
Malaman Addinai A Najeriya Sun Gudanar Da Addu'o'i Na Musamman
2Nigeria
Yaran Nigeriya Miliyan Sha Daya Suna Fama Da Rashin Abinci Mai Inganci
1Health
Sojojin Najeriya da Chadi Sun Hallaka 鈥榊an Boko Haram 124
0Africa
Taron MDD: Shugaban Ghana Ya Yi Tir Da Rashin Adalci A Duniya
4World
Jam'iyyar APC A Jihar Nasarawa Na Kokarin Hada Kan 'Yan Jam'iyyar Biyo Bayan Zaben Fidda Gwani
3Politics
Zanga Zanga: An Sake Curewa a Hong Kong
4World
Likitoci Sun Fara Yajin Aiki a Nijar
1Health