news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Uwargidan shugaban Najeriya ta shawarci iyaye su bari a yiwa 鈥榶a鈥檡ansu rigakafi
1Health
Kamfanin Twitter Ya Ninka Adadin Harufa daga 140 Zuwa 280
4World
Shirin Haramta Almajirci A Najeriya Ya Janyo Cece-Ku-Ce
2Nigeria
An Yi Bikin Ranar Zaman Lafiya Ta Duniya A Garin Jos
1Health
Kotu: Jam'iyyar PDP A Jihar Kano Bata Da 'Dan Takarar Gwamna
3Politics
Jawabin Shugaba Trump Ga Sojojin Amurka a Kasar Japan
4World
Cuba ta Zargin Amurka da Gangan ta yi Karya a Kan harin wata cutar da ba a gano sanadinta ba
4World
Ina Jin Haushin Gwamnati Sosai - Inji Matashi Musa
2Nigeria
An Sami Raguwar Mutuwa Ta Dalilin Kanjamau
1Health
Kwana Da Jarirai Yakan Taimaka a Shayar Da Su Da Nonon Uwa
1Health
Shugaban Iran Rouhani Zai Gabatar Da Jawabi Yau
4World
Trump Na Halartar Taron MDD a Karon Farko
4World
Shugabannin Fulani Sun Yi Tir Da Rashin "Fulakun" Masu Sace Mutane
2Nigeria
Gwamnatin Kasar Nijar Zata Bada Tukuici Domin Yaki Da Kurkunu
1Health
Ingantaccen Shugabanci Na Da Muhimmanci Wajen Kula Da Albarkatun Kasa
3Politics
Dan Sandan Da Ya Kashe Direba Kan Na Goro Ya Hadu Da Fushin Jama鈥檃
2Nigeria
"Sun Yaudare Ni Zuwa Turai Don Tilasta Ni Karuwanci"
4World
Ana Ci Gaba Da Dambarwa A Kan Zaben Shugaban Kasar Laberiya
4World
Kungiyoyin Kare Hakkin Kananan Yara A Kano Sun Yi Tir Da Amfani Da Daliban Pramare A Harkar Siyasa
2Nigeria
Amurka Da Taliban Na Kokarin Samar Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya
4World
Jamhuriyar Nijer ta Gudanar da Shirin Kauda Cutar Cizon Sauro
1Health
Trump Ya Bayyana Kim A Matsayin Mai Zurfin Tunani
4World
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Jaddada Mahimmancin Inganta Dangantaka Tsakanin Saudiyya da Iraqi
4World
Rashin Nagartattun Hanyoyi Na Taimakawa Bata Gari
2Nigeria
Ina da ciki menene ya kamata in yi- ko kuma kada in yi- domin kula da kaina da jaririn dake ciki na? (cigaba)
1Health
Sama Da Mutane Dubu 10 Sun Tsere Daga Garin Baga Zuwa Maiduguri
2Nigeria
Anyi Girgizar Kasa Da Tsunami A Indonesia
4World
Obasanjo Ya Baiwa Atiku Goyon Bayansa
3Politics
Yan Bindiga sun sace mutane a Jihar Adamawa
2Nigeria
Rikicin Bayan Zabe Ya Janyo Asarar Rayuka A Taraba
3Politics
Ana Takaddama Kan Fara Shari'ar Sakamakon Zaben Congo
0Africa
Cikin Mako Guda Iran Ta Kama Jiragen Dakon Mai Na Wasu Kasashe
4World
Rex Tillerson ya Isa Gabas ta Tsakiya a Yau Jumma鈥檃
4World
Amurka ta Kashe Dala Biliyan $3.6 Domin Yakin Cutar Kanjamau a Shekaru 10
1Health
Kara Fahimta Gameda Cutar Ebola
1Health
Rikicin Dake Faruwa A Burkina Faso Ya Janyo Karancin Abinci
0Africa
Shan Taba Da Zarar Mutum Ya Tashi Zai Iya Sa Mutum Ya Kamu Da Cutar Sankara
1Health
Mike Pompeo Da Shugabanin Turkiyya Sun Gana Akan Bacewar Dan Jarida Khashoggi
4World
Matasa Wajen Miliyan 21 Basu Da Aikin Yi A Najeriya
2Nigeria
Zabe: "Marasa Kishin Kasa" Na Kokarin Ta Da Husuma - Buratai
3Politics
Ana Sukan Shugaban Amurka da Kin Tabo Wasu Manufofin Kasar Lokacin Ziyararsa a Nahiyar Asiya
4World
Dalilin Da Ya Sa Sojojin Najeriya Suka Mika Wasu Yara Ga Gwamnati
2Nigeria
An Raraba Gidan Sauro Da Maganin Kara Jini a Jihar Benuwe
1Health
Hukumar NSCDC Ta Kama 'Yan Fashi Da Makami Har 33
2Nigeria
Yara miliyan biyu da dubu dari shidda ke mutuwa a duk shekara
1Health
Za a Binne Dr. Sheikh Umar Khan Kamar Yadda Ake Binne Sauran Masu Ebola
1Health
India Ta Kasa Tuntubar Jirgin Da Ta Tura Duniyar Wata
4World
Dubban Mutane Na Cikin Mawuyacin Hali a Monguno - MSF
2Nigeria
A Niger Malaman Jami'o'in Gwamnati Sun Shiga Yajin Aiki
0Africa
Kungiyoyin Mayaka A Kongo Da Uganda Na Fakewa Da ISIS
0Africa
Amurka Ta Kalubalanci Sufetan 'Yan Sandan Najeriya Kan Zaben 2019
4World
An Fara Jana'izar Mutanen Da AKa A New Zealand
4World
Mutane 12 Suka Rasa Rayukansu A Rushewar Wani Gini
2Nigeria
Sri Lanka: Dumbin Rayuka Sun Salwanta a Hare-haren Mujami'u, Otel
4World
Wani Bincike Ya Musunta 'Yan Gudun Hijira Na Shiga Da Cuta Turai
4World
Buhari Ya Bukaci Wakilan Najeriya a Gasar Karatun Alkur'ani Mai Tsarki Su Zama Na Gari
2Nigeria
Bom Ya Kashe Akalla Mutane 6 A Mogadishu
0Africa
Dattawan Jihar Kano Sun Bukaci 'Yan Sanda Su Binciki Gwamna Ganduje
3Politics
Gobarar Siyasa Na Kara Ruruwa A Nigeria
3Politics
Jami鈥檃n Tsaro Sun Dukufa Wajen Yakar Rikicin Makiyaya Da Manona A Jihohin Adamawa Da Taraba
2Nigeria
An Sace Wasu Likitocin Kasar Cuba Biyu A Kenya
0Africa
Ba Maganar Wariya A Bijirewa Taken Amurka - Inji Shugaba Trump
4World
Najeriya: A Kalla Mutane Miliyan 200 Zasu Samu Lambar Zama Dan Kasa
2Nigeria
An Gano Wasu 'Yan Damfara 'Yan Najeriya Guda Biyu A Amurka
4World
Kasar Nijar Zata Fara Saida Man-Fetur Ga Makotan Kasashe
0Africa
Babbar Kotun Kano Ta Dakatar Da Majalisar Dokokin Kanon Binciken Ganduje
2Nigeria
Rasha Na Jan Kunnen Amurka Kan Yarjejeniyar Makamai
4World
Jam'iyyun Adawan Sudan ta Kudu Sun Ki Amincewa Da Sabuwar Yarjejeniya
0Africa
Kanfanoni a jihar Kaduna sun dauki matakin yaki da cutar kanjamau
1Health
Ana Samun Raguwar Tashe-Tashen Hankulla A Kasar Kongo
0Africa
Adadin Wadanda Suka Kamu Da Cutar Kwalara Ya Karu A Mozambique
1Health
An Baiwa Zawarawa Jari Bayan Da Suka Koyi Sana鈥檃 a Abuja
2Nigeria
Sojojin Sudan, Kungiyoyin 'Yan Adawa Sun Amince a Raba Mumakai
0Africa
Shin Za a Mika Korafe-Korafen 'Yan Rohingya Ga Kotun ICC?
4World
NIGER: Majalisar Dinkin Duniya Ta Shirya Taron Yaki Da Rashin Adalci
0Africa
Taron Yaki Da Cutar Kwalara A Bauchi Ya Kayatar
1Health
Dakarun Sojin Sama, Sun Murkushe 'Yan-Ta'adda A Garin Baga
2Nigeria
Jami'ar Sule Lamido A Jigawa Ta Yaye Daliban Farko
2Nigeria
Karancin Wakilcin Mata A Gwamnatin Buhari, Na Iya Kawo Nakasu
3Politics
Ana Ci Gaba Da Kwashe Fararen Hula Daga Baghuz
4World
Jami鈥檃r Dutse Ta Kirkiro Dinya-Jari
2Nigeria
Amurka Ta Soke "Visar" Shugabar Kotun ICC Fati Bensouda
0Africa
Jihohin Najeriya Da Dama Za Su Fuskanci Barazanar Ambaliya
2Nigeria
Yara Da Matasa Sun Samu Sabuwar Dama A Najeriya
1Health
Wani Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 26 Da Jikkata Wasu A Jihar Texas
4World
Rasha Ta Musanta Janye Ma鈥檃ikatan Tsaronta Daga Venezuela
4World
Masana Suna So Rika Yiwa Masu Ciki Gwajin HIV
1Health
Sojojin Venezuela Sun Toshe hanyar Shugowa Da Kayayakin Agaji
4World
Harin Da Boko Haram Ta Kai Wa Dakarun Najeriya
2Nigeria
Gwamnatin Tarayya Ta Dauki Matakin Shawo Kan Cutar Kwalera a Plato
1Health
Mai Shari'a Zainab Bulkachuwa Ta Janye Daga Sauraron Kararrakin Zabe
3Politics
Sabbin Matakan Tsaro Kan Fasinjoji da Jiragen Sama dake Shigowa Amurka Sun Fara Aiki Yau
4World
鈥榊an Majalisar Kasashen Afirka Sun Gudanar Da Taron Yaki Da Ta'addanci
0Africa
Yadda Kasuwar Masu Sana'ar Buga Hotunan 'Yan Siyasa Ta Bude
2Nigeria
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum 100 A Nigeria
2Nigeria
An Rattaba Hannu Kan Sabuwar Yarjejeniyar Zaman Lafiya a Sudan ta Kudu
0Africa
Gwamnatin jihar Katsina tana shirin yiwa yara sama da miliyan biyu rigakafin shan inna
1Health
Cibiyoyin Bakin Hauren Libya Na Bukatar Dauki
0Africa
Mataimakin Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Sabon Shirin RUGA A Adamawa
2Nigeria
Saraki Ne Ya Jawo Ma Kansa Fitinar Da Ya Shiga-Inji Senata Ndume
3Politics