text
stringlengths
18
125
clean_label
stringclasses
5 values
clean_label_id
int64
0
4
noisy_label
stringclasses
5 values
noisy_label_id
int64
0
4
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Fara Rigakafin Cutar Shawara A Jihar
Health
2
Health
2
Najeriya Ta Samu Rigakafin Cutar Sankarau Ta Kananan Yara
Health
2
Health
2
Boko Haram Ta Aikata Cin Zarafin Bil Adama.
Health
2
Nigeria
1
Gwamnatin jihar Kaduna Ta Kafa Dokar Hana Fita A Kajuru
Nigeria
1
World
0
Yaki Da Ta'ammali Da Miyagun Kwayoyi Da Kuma Bangar Siyasa
Nigeria
1
World
0
Dillalan Shanu Da Kayan Abinci Na Barazanar Yajin Aiki
Nigeria
1
World
0
Afurka Ta Kudu: Mutum 10 Sun Mutu A Rikicin Kin Jinin Baki
Africa
4
Africa
4
An Saki Madugun Adawar Kasar Kamaru
Africa
4
Africa
4
Shugaba Buhari Ya karbi Wakili Na Musamman Daga Afirka Ta Kudu
Africa
4
Nigeria
1
Ana Tattaunawa Da Masu Garkuwa Da Malam Suleiman - JIBWIS
Nigeria
1
World
0
An Yi Nasarar Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Libya
Africa
4
World
0
Rigima Bata Bar Musulmi ko Kiristoci ba - inji Nakasassu
Health
2
World
0
Bude Gidan Rawa A Saudiya Ya Huskanci Koma Baya
World
0
World
0
Jamhuriyar Nijer Ta Samu Daman Zama A Kwamitin Sulhun MDD
World
0
Africa
4
Shin Siyasar Najeriya Ta Raba Kan Kannywood Kenan Har Abada?
Politics
3
Nigeria
1
Jihar Jigawa Zata Yiwa Yara Miliyan 1 Allurar Rigakafin Shan Inna
Health
2
Nigeria
1
Ana Bukatar Rage Hadarin Gubar Dalma A Gidaje
World
0
World
0
Kisan Janar Idriss: Kotu Ta Ce a Cigaba Da Tsare Wasu Mutane 19
Nigeria
1
Nigeria
1
Majalisar Dokoki Bata Da Hurumin Binciken Badakalar Ganduje
Politics
3
World
0
Cutar Ebola ta Kashe Akalla Mutane 2,000 a Yammacin Afirka
Health
2
Health
2
Jihar Katsina Na Cikin Wadanda Suka Samu Nasarar Yaki Da Polio A 2013
Health
2
World
0
Pakistan Ta Damke Wadanda Ake Zargi Da Kai Hari A Yankin Kashmir
World
0
World
0
Britaniya Zata Ninka Gudumawarta Ga Yaki Da Cutar Polio
Health
2
Health
2
Rundunonin Sojin Najeriya Da Na Nijar Sun Hada Kai Wajen Yakar 'Yan Bindiga
Africa
4
Africa
4
Nakasassu A Najeriya Zasu Sha Romon Demokaradiyya
Politics
3
Nigeria
1
An Umurci Dakarun Amurka Su Zauna cikin Shirin Ko Ta Kwana Saboda Koriya ta Arewa
World
0
World
0
Najeriya Tana Shirin Kafa Dokar Haramta Nunawa Masu Kanjamau Wariya
Health
2
Africa
4
Hisbah na Cigaba da Binciken Samarin da ta Kama Su na Kokarin Auren Juna
Health
2
World
0
Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 11 a Jihar Filato
Nigeria
1
World
0
An Yi Jinyar Wani Rukunin Masu Fama Da Cutar Kanjamau A Faransa
Health
2
Health
2
An Bayyanar Da Sakamakon Zaben 'Yan Takara A Jihar Imo
Politics
3
Politics
3
Gwamnatin Buhari Ta Na Yiwa Kotuna Da'a
Nigeria
1
Nigeria
1
Zaben Gwamnoni: APC, PDP Sun Ja Daga a Adamawa
Politics
3
Politics
3
Birtaniya Tayi Alkawarin Biliyan $1.6 Domin Yaki Da Kanjamau, Tarin Fuka Da Cizon Sauro
Health
2
Health
2
Fadar Vatican Ta Tsige Wani Limamin Katolika a Amurka
World
0
World
0
Syria: Farmakin Baghuz Ya Fuskanci Tsaiko
World
0
World
0
An Maido Da Hanyoyin Sadarwar Talho, Yanar Gizo a Kashmir
World
0
World
0
Gwamnatin Najeriya Ta Kara Kaimi Wurin Daukar Matakan Tsaro
Nigeria
1
Africa
4
MDD Ta Kwashe 'Yan Gudun Hijira 149 Daga Libya
World
0
Africa
4
Masana Sun Gargadi Mata Kan Kayyade Haihuwa
Health
2
Nigeria
1
Yan-Ta'addar Boko Haram Sun Yi Ma Hauwa Liman Kisan Gilla
Nigeria
1
Nigeria
1
Nijer: Shirin Komawa Makaranta
Africa
4
Africa
4
Rushewar Gidaje: An Bukaci Legas, Oyo Su Biya Diyya
Nigeria
1
Nigeria
1
Yan Gudun Hijira Sun Koka Kan Rashin Sabunta Katunan Zabe
Politics
3
World
0
Za a Hada "Wazobia" a Majalisar Kwamishinonin Jihar Legas
Politics
3
Nigeria
1
Gwamnatin Najeriya Tayi Kasafin Naira Miliyan 415 Don Cutar Kanjamau, Kansa, Da Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro
Health
2
Health
2
Tsohon Shugaban Amurka George W.H. Bush Ya Mutu
World
0
Africa
4
Duk Da Yarjajjeniyar Da Aka Cimma A Sudan Ta Kudu, Ba a Sako Fursunan Yaki Ko Guda Ba.
Africa
4
Africa
4
MDD Ta Bukaci A Yi Shari’a Da Adalci A Yankin Sahel
World
0
Nigeria
1
Kasar Angola ta sami ci gaba a yaki da cutar Polio
Health
2
Health
2
CAN Ta Shirya Taro A Kan Zaman Lafiyar Najeriya
Nigeria
1
World
0
Rawar Da Sojoji Suka Taka A Zabe Itace Inganta Tsaro
Nigeria
1
World
0
Yan bindiga Sun Kashe 'Yan sanda Biyu a Nijar
Africa
4
Africa
4
Guguwa Da Ruwan Sama Da Aka Lakabawa Suna Nate Ta Dumfaro Amurka
World
0
World
0
Hukumar MDD Tana Horas Da Matasan Najeriya Domin Su Dogara Da Kansu
World
0
World
0
Amurka Ta Dakatar da Baiwa 'Yan Turkiya Takardar Shiga Kasarta
World
0
World
0
Afrika Tana Samun Ci Gaba A Sufurin Jiragen Sama
Africa
4
World
0
Zuma Ya Ba Da Bahasi a Gaban Kwamitin Da Ke Bincikensa
Africa
4
World
0
Amurka Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Masu Zanga Zanga A Sudan
World
0
World
0
Facebook Ya Rufe Daruruwan Shafukan Bogi a India, Pakistan
World
0
World
0
Fashin Bakin Masana Kan Tantance Ministoci a Majalisa
Politics
3
World
0
An Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe 'Yan sanda a Kaduna
Nigeria
1
World
0
Taraba: Ba Ayi Zabe Ba a Wasu Yankuna
Politics
3
Nigeria
1
Kamfanin Boeing Ya Dakatar Da Sayar Da Samfurin Jirgin MAX 737
Africa
4
World
0
Mutanen da Ebola ta Kashe Ya Haura Zuwa Zuwa Kusa da 900
Health
2
Nigeria
1
Abin Da Ya Sa Yari Ya Nemi a Kafa Dokar Ta-baci a Zamfara
Nigeria
1
World
0
Yadda Aka Gudanar Da Zabe a Jihar Filato
Politics
3
World
0
A Karon Farko MDD Ta Yi Zama Kan Rikicin Kamaru
World
0
Africa
4
Kwastam: Sai Munga Bayan Masu Shigowa Da Miyagun Kwayoyi
Nigeria
1
World
0
Amurka Za Ta Tura Sojoji da Jiragen Yaki Gabas Ta Tsakiya
World
0
World
0
Kungiyar Kwadago Ta Umarci Ma'aikata Da Fara Yajin Aiki
Nigeria
1
Africa
4
Ana Cigaba Da Muzgunawa Fararen Hula A Myanmar
World
0
World
0
Turkiya Ta Sake Wani Faston Amurka Bayan Ta Daure Shi Shekaru Biyu
World
0
World
0
Ana Barin Wuta a Gabas Ta Tsakiya
World
0
Nigeria
1
An Kaddamar Da Rundunar GARSI Don Yaki Da 'Yan Ta'adda a Yankin Sahel
Africa
4
World
0
Yan Kamaru Sun Ja Daga A Gwada Musu Inda Aka Kai Fursinonin Da Aka Sauyawa Wuri
Africa
4
Africa
4
Yan Tawayen Syria Sun Kwato Raqqa Daga Hannun ISIS
World
0
World
0
An shiga rana ta uku da fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa
Health
2
Health
2
Fashewar Bututun Mai a Yankin Niger-Delta
Nigeria
1
World
0
Gaskiya Ne APC Ta Siyarwa Joshua Dariye Fom Na Tsayawa Takara
Politics
3
Politics
3
Wasu Gwamnonin APC da PDP Suna Nada Wadanda Za Su Gajesu
Politics
3
Politics
3
Masu Zanga Zanga A Hong Kong Na Neman Shugaba Trump Ya 'Yantar Da Su
World
0
World
0
Siyasar Gazawa Daga Jam'iyyun Siyasa Ta Kankama A Najeriya
Politics
3
Nigeria
1
Masar Ta Hallaka 'Yan Bindiga 12 A Birnin Al-Kahira
Africa
4
World
0
Majalisar Dattawa Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Binciki Bacewar Janar Alkali
Politics
3
Africa
4
Maganin Kwari Ne Ya Kashe Mutane a Jihar Ondo-WHO
Health
2
Nigeria
1
An Kaddamar Da Sabon Sansanin Sojin Najeriya a Birnin Gwari
Nigeria
1
World
0
Muhimmancin Zuwa Awo Ga Mata Masu Ciki
Health
2
Nigeria
1
Wata Kungiya Tana Yunkurin Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro
Health
2
Health
2
An Samu Rashin Jituwa Tsakanin Jami'an Tsaro Da Jama'ar Adamawa
Nigeria
1
World
0
Koriya Ta Arewa Ta Janye Ofishin Huldar Ta Da Koriya Ta Kudu
World
0
Africa
4
Ciwon Tarin Asma Na Zama Matsala Wajen Daukar Ciki
Health
2
Nigeria
1
Gidauniyar Kudi Ta Duniya Na Neman Dala Biliyan $15 Domin Yaki Da Manyan Cututtuka
Health
2
World
0
Majalisar Dinkin Duniya ta fara babban taronta na shekarar 2017
World
0
World
0
Onnoghen Ya Ajiye Aikinsa
Nigeria
1
Nigeria
1
Sauya Sheka Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Cin Hanci a Najeriya – CISLAC
Nigeria
1
World
0
Dalilin Da Ya Sa Kamaru Ta Kama ‘Yan Najeriya 30
Africa
4
Africa
4
Ministan babban birnin tarayya Abuja ya kaddamar da yaki da cutar shan Inna matakin karshe
Health
2
Health
2
An Haramta Zanga Zanga, Gangamin Murnar Lashe Zabe a Bauchi
Politics
3
World
0
Najeriya: Kama Karya Wayen Tsayar Da ‘Yan Takara Na Mayar Da Hannun Agogo Baya
Politics
3
World
0