text
stringlengths
18
125
clean_label
stringclasses
5 values
clean_label_id
int64
0
4
noisy_label
stringclasses
5 values
noisy_label_id
int64
0
4
Najeriya Da Nijar Suna Aiki Tare Ta Fuskar Difilomasiyya Da Soja-Buratai
Africa
4
Africa
4
Man Fetur Ya Wadata A Lokacin Kirsimeti
Nigeria
1
World
0
Zimbabwe: Mugabe Na Shan Yabo Da Suka
Africa
4
Nigeria
1
An Gano Wani Sinadari Dake Hana Yaduwar Cutar Daji
Health
2
Health
2
Masarautun Jihar Nasarawa Sun Dauki Matakan Samar Da Zaman Lafiya
Nigeria
1
World
0
Masana kimiyya a Amurka sun sakewa Sauro fasalin halittar sa
Health
2
World
0
Sojojin Myanmar Sun Yi Niyyar Kisan Kare Dangi Ma Kabilar Rohingya - Rahoton MDD
World
0
World
0
Cece Kuce Diplomasiyya Tsakanin Kasashen Duniya akan Iran
World
0
World
0
Yau Ce Ranar Hada Mangunguna Ta Duniya
World
0
Nigeria
1
Dangin Kofi Annan Sun Yi Bankwana Ma Gawarsa
Africa
4
World
0
Ruwan Da Aka Sako Daga Kasar Kamaru Ya Hadasa Ambaliyar Ruwa A Adamawa Da Taraba
Africa
4
Africa
4
Burtaniya Na Son Wuce Amurka a Zuba Hannun Jari a Afirka
World
0
World
0
Gwamnatin Jihar Yobe ta Yi hobbasa a yaki da cutar kanjamau
Health
2
Health
2
Tasirin Tsohon Shugaba Ibrahim Babangida A Siyasar Nigeria
Politics
3
Politics
3
Yadda Aka Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da Abin Da Ya Biyo Baya
Politics
3
Politics
3
Najeriya: Shugaba Buhari Ya Karbi Wasu Tsoffin Gwamnoni Biyu
Nigeria
1
Nigeria
1
Gwamnatin Pakistan Ta Sasanta Da Kungiyoyin Islama Masu Zanga Zanga.
World
0
World
0
Taron Kabilar Kambari Ya Ja Hankali Kan Zaben Kasa
Politics
3
Politics
3
Boris Johnson Ya Maye Gurbin Theresa May
World
0
World
0
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama
Nigeria
1
Nigeria
1
Yan Adawan A Kamaru Sun Koka A Kan Yanda 'Yan Sanda Ke Hana Su Zanga Znaga
Africa
4
Africa
4
Wata Kungiya Ta Sayawa Shugaba Buhari Fom Din Tsayawa Takara
Politics
3
Nigeria
1
Nijar: Musabbabin Zanga Zangar Da Ta Barke a Maradi
Africa
4
Africa
4
Ana Cuwa-cuwar Tikitin Jirgin Kasa A Kaduna
Nigeria
1
World
0
Kwamitin Lafiya Ya Bukaci A Rika Yiwa Wadanda Suka Manyanta Gwajin Cutar HIV
Health
2
Health
2
Cutar Ebola Ta Shafi Lardi Na Biyu A Congo
Health
2
Health
2
Yara Miliyan Daya Ake Kokarin ba Maganin Rigakafin Polio Yanzu Haka a Anambra
Health
2
Health
2
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Kaiyyana Karuwar Ciwon Hanta
Health
2
Africa
4
Magungunan Cutar HIV Yana Iya Taimakon Marasa HIV
Health
2
Health
2
Taraba: Jam鈥檌yyun Adawa Sun Zargi Gwamnati Jiha Da Cin Zarafin Ma鈥檃ikata
Politics
3
World
0
An Fara Yiwa Dalibai Gwajin Cutar SIDA a Damagaram
Africa
4
Health
2
Turkiyya Ta Shirya Karbar Ikon Birnin Manbij Dake Hannun Kurdawan Syria
World
0
World
0
Bom Ya Tashi Cikin Ofishin Kamfe A Kudancin Afghanistan
World
0
Nigeria
1
An Rage Wa Tsoffin Gwamnoni Biyu A Najeriya Zaman Gidan Yari
Nigeria
1
World
0
Su Waye Ke Hura Wutar Rikicin Jahar Zamfara?
Nigeria
1
Nigeria
1
Sajojin Rasha Sun Azabtar Da Mahamat Nour Mamadou
Africa
4
World
0
Bakin Haure 83 Daga Nahiyar Afirka Sun Mutu a Teku
Africa
4
Nigeria
1
Akalla Mutane Hudu Sun Mutu A wani Harin Bam A Afghanistan
World
0
World
0
Zamfara: Kotun Koli Ta Kori Karar Jam'iyyar APC
Politics
3
Politics
3
Hadarin Jirgin Sama Ya Kashe Mutane 19 a Sudan Ta Kudu
Africa
4
Africa
4
Yan Sandan Faransa Sun Karya Lagon Masu Zanga-Zangar Kasar
World
0
World
0
Asusun tallafi na Bill da Milinda Gates zai tallafa wajen aiwatar da wani sabon salon rigakafin shan inna
Health
2
World
0
Ana Ganin Haske a Taron Da Amurka, Taliban Ke Yi Na Sasanta Rikicin Afghanistan
World
0
World
0
Buhari, Atiku Sun Yi Allah Wadai Da Kisan 鈥榊ar Shugaban Afenifere
Nigeria
1
Africa
4
Fiye da mata dubu goma da tamanin ne suke kamuwa cutar dajin bakin mahaifa a Nigeria
Health
2
Health
2