mt
stringlengths
2
2.18k
src
stringlengths
2
1.16k
score_wmt20-comet-qe-da
float64
-1.17
1.06
score_wmt21-comet-qe-da
float64
-0.38
0.34
Their lives and deaths testify to the fact that the Bible truly is God’s Word.
Rayukan su da mace-macen su sun shaida gaskiya cewa Littafi Mai Tsarki ne da gaske maganar Allah.
0.276008
0.070867
A key may be in Genesis 6:3: “The Lord said, ‘My Spirit will not contend with humans forever, for they are mortal; their days will be a hundred and twenty years.’” Many people see the reference to “a hundred and twenty years” as the new, divinely appointed limit on man’s age.
Mabuɗin yana iya zama cikin Farawa 6:3: “Sai Ubangiji ya ce, ‘Numfashina ba zai zauna cikin mutum har abada ba, gama shi mai mutuwa ne.
-0.246963
0.010641
The question arises, though, why does the Bible not speak out strongly against slavery?
Tambayar ta taso, duk da haka, me ya sa Littafi Mai Tsarki bai yi magana mai ƙarfi game da bautar ba?
0.292309
0.093762
May Galatians 3:28 be completely realized, “There is neither Jew nor Greek, slave nor free, male nor female, for you are all one in Christ Jesus.”
Bari Galatiyawa 3:28 ya zama cikakke, “Ba sauran cewa Bayahude ko Ba'al'umme, ko ɗa, ko bawa, ko namiji ko mace.
-0.219517
-0.011038
Although not stated in the text, it would seem the allowance for remarriage after divorce is God’s mercy for the one who was sinned against, not for the one who committed the sexual immorality.
Ko da yake ba a rubuta cikin nassin ba, yarda a sake yin aure bayan kisan aure ya zama rahama ga wanda aka yi wa zunubin, ba ga wanda yayi zunubin fasiƙanci ba.
-0.201692
0.003455
The governing body of the Watchtower Bible and Tract Society is the only body in the cult that claims authority to interpret Scripture.
Hukumar da ke kula da Hasumiyar Tsaro da Fili Jama’a ita kaɗai ce ƙungiyar da ke ikirarin ikon fassara Nassi.
-0.107549
-0.014002
Bartholomew, also known as Nathanael, was a missionary to Asia.
Bartalamawas, wanda aka fi sani da Nata’ala, mishan ne a Asiya.
-0.020764
-0.061119
Therefore what God has joined together, let man not separate” (Matthew 19:6).
Abin da Allah fa ya gama, kada mutum ya raba” (Matiyu 19:6).
-0.011876
0.007058
Questions about the Bible
English
0.031612
-0.05705
We deserved to be the ones placed on that cross to die because we are the ones who live sinful lives.
Mun cancanci mu kasance waɗanda aka ɗora a kan gicciyen don mu mutu saboda mu ne muke rayuwa da zunubi.
-0.009299
0.037478
In its most basic sense, the word soul means “life”; however, beyond this essential meaning, the Bible speaks of the soul in many contexts.
A mahimmancin ma'anarta, kalmar "rai" tana nufin "rayuwa."
-0.209964
0.036312
Jesus said, “I am the way and the truth and the life.
Yesu ya ce, "Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai.
0.060855
-0.002771
From these brief accounts we learn how Jesus used two of the frailest of elements as symbols of His body and blood and established them as a monument to His death.
Daga cikin wannan taƙaitaccen labarin mun koya yadda Yesu yayi amfani da abubuwa biyu masu rauni a matsayin alamun jikinsa da jininsa kuma ya kafa su a matsayin abin tunawa ga mutuwarsa.
-0.029862
0.028741
If we are to recognize God’s voice, we must belong to Him.
Idan har za mu gane muryar Allah, dole ne mu zama nasa
-1.036327
-0.283561
However, the vast majority of evolutionary scientists hold that life evolved entirely without any intervention of a higher being.
Koda yake, mafi yawan masana kimiyyar juyin halitta sun yarda cewa rayuwa ta samo asali ne gaba daya ba tare da sa hannun wani mahaluki ba.
-0.034248
0.112414
(f) In a conclusive argument, Scripture says, "For I am convinced that neither death nor life, neither angels nor demons, neither the present nor the future, nor any powers, neither height nor depth, nor anything else in all creation, will be able to separate us from the love of God that is in Christ Jesus our Lord" (Romans 8:38–39).
(f) Ga gardama mafi kawo ƙarshen magana, Ina tunani Littafi Mai Tsarki ta faɗe ta da mafi kyau da kanta, “Domin na tabbata, ko mutuwa ce, ko rai, ko mala’iku, ko manyan mala’iku, ko al’amuran yanzu, ko al’amura masu zuwa, ko masu iko, ko tsawo, ko zurfi, kai ko kowace irin halitta ma, ba zasu iya raba mu da ƙaunar da Allah ke yi mana ta wurin Almasihu Yesu Ubangijinmu ba” (Romawa 8:38-39).
-0.119671
0.016052
The Bible does not specifically link physical healing with spiritual healing.
Ayar tana magana ne game da zunubi da adalci, ba cuta da cuta ba.
-0.311416
0.002891
Fasting is not a way to appear more spiritual than others.
Azumi ba wata hanya ce ta bayyana fiye da wasu ba.
-0.112868
0.00925
This is not because men are necessarily better teachers or because women are inferior or less intelligent (which is not the case).
Wannan ba don mazaje ne lalle sun fi zama malamai masu kyau ba, ko don mataye sun gaza da daraja ko basira ba (wanda ba shi ne ba).
0.248905
0.074414
I place my trust in You for salvation.
Na juyo daga zunubaina kuma na sa amincewa tawa a cikinka don ceto.
-0.654339
-0.11416
Many parents do not spank their children for fear of being reported to the government and risk having their children taken away.
Iyaye da yawa ba sa yiwa 'ya'yansu duka saboda tsoron kada a kawo musu rahoto ga gwamnati kuma hakan zai sa yaran su tafi da su.
-0.150755
-0.011998
Believers are told to resist the devil (James 4:7; 1 Peter 5:8-9), not to cast him out.
An gaya wa masu imani su yi tsayayya da shaidan (Yakubu 4:7; 1 Bitrus 5:8-9), kada su fitar da shi.
0.094201
0.0428
If a husband and wife both agree that they want to try something (e.g., oral sex, different positions, sex toys, etc.
Idan mata da miji duk sun yarda cewa suna son gwada wani abu (misali, jima'i ta baki, matsayi daban-daban, kayan wasan jima'i, da sauransu), to, Littafi Mai Tsarki bai ba da kowane dalili da ya sa ba za su iya ba.
0.040627
0.026248
◦ “Outward adornment” is not as important as the development of the “inner self” and should not be the focus of a Christian (1 Peter 3:3–4).
Hakanan, ko da yake masu bada gaskiya a yau basa ƙarƙarshin dokar Tsohon Alƙawari (Romawa 10:4; Galatiyawa 3:23-25; Afisawa 2:15), gaskiyar cewa da ma akwai doka gaba da jarfa ya isa ya sa mu tambaya.
-0.368278
-0.097282
Genesis 38:10 says, “What he did was wicked in the LORD’s sight; so He put him to death also.” Onan’s motivation was selfish; he used Tamar for his own pleasure, but refused to perform his legal duty of creating an heir for his deceased brother.
Farawa 38:10 ya ce, “Amma abin nan da ya yi, mugun abu ne a gaban Ubangiji, shi ma Ub-angiji ya kashe shi.” Dalilin Onan shine son kai: ya yi amfani da Tamar don son ransa, amma ya ƙi yin aikinsa na doka na ƙirƙirar magajin ɗan'uwansa da ya mutu.
-0.058914
0.051046
Fasting changes us, not God.
Azumi yana canza mu, ba Allah ba.
-0.597315
-0.060832
The creation of the new heavens and new earth brings the promise that God “will wipe every tear from their eyes” (Revelation 21:4).
Halittar sababbin sammai da sabuwar duniya suna kawo alƙawarin cewa Allah “zai share dukan hawaye kuma daga idanunsu” (Wahayin Yahaya 21:4).
-0.174708
0.035838
The Ten Commandments are essentially a summary of the 613 commandments contained in the Old Testament Law.
Dokoki Goma sune ainihin taƙaitattun dokoki 613 da ke ƙunshe cikin Dokar Tsohon Alkawari.
0.113213
0.035449
Hell is described as a lake of fire where the inhabitants will be tormented day and night forever and ever (Revelation 20:10).
Ana kwatancin jahannama da kamar rami marar matuƙa (Luka 8:31; Wahayin Yahaya 9:1), da kuma tafkin wuta , mai ƙonewa da farar wuta, inda mazauna zasu sha azaba dare da rana har abada da abadin (Wahayin Yahaya 20:10).
0.068233
0.018268
That’s the essence of biblical faith, including faith in the existence of God.
Littafi Mai Tsarki ta furta, “ Dubi yadda sararin sama ka bayyana ɗaukakar Allah!
-0.353866
-0.068828
While the Bible does address homosexuality, it does not explicitly mention gay marriage/same-sex marriage.
Yayinda Littafi Mai Tsarki yayi magana game da luwaɗi, amma a bayyane bai ambaci auren 'yan luwadi/auren jinsi ba.
0.396265
0.110266
Be baptized.
Kayi Baftisma
-0.278078
-0.129848
The birds will eat the flesh of all those who oppose Him (v. 17-18).
Tsuntsayen za su ci naman duk waɗanda suka saba masa (aya 17-18).
-0.44503
-0.107254
Anyone with power over death deserves to be heard.
Kuma, kowane wanda yake da iko akan mutuwa ya cancanci a saurara.
0.028401
0.08397
But Jesus Christ took the punishment that I deserve so that through faith in Him I could be forgiven.
Amma Yesu Kiristi ya ɗauki hukuncin da ya cancance ni, don ta wurin bangaskiya a cikinsa in sami gafartawa.
0.007798
0.067339
Some claim that physical discipline (corporal punishment) such as spanking is the only method the Bible supports.
Wadansu suna da'awar cewa horo na zahiri (horo na jiki) kamar duka, hanya ce kawai da Littafi Mai Tsarki ke goyon baya.
-0.125295
0.003282
The Sabbath was given to Israel, not the church.
Ba a ba Assabaci Isra’ila ba coci.
-0.819371
-0.215885
Of course not.
Ko kaɗan ba haka bane.
-0.136319
-0.030047
When He returns, He will undo the curse that has existed since Adam (Revelation 21–22).
Idan ya dawo, zai kankare la'anar da ta kasance tun Adam (Wahayin Yahaya 21-22).
-0.233511
0.020399
All these are the beginning of birth pains.” An increase in false messiahs, an increase in warfare, and increases in famines, plagues, and natural disasters—these are signs of the end times.
Za a kuma yi yunwa da raurawar ƙasa a wurare dabam dabam.” Ƙaruwa almasihu na ƙarya, ƙaruwar yaƙi, ƙaruwa a cikin yunwa, annoba, da bala'o'i - waɗannan alamun ƙarshen zamani ne.
-0.127053
-0.014697
There are many things in this world that we do not understand.
Akwai abubuwa da yawa a wannan duniyar da ba mu fahimta ba.
0.139038
0.188818
The genealogy in Genesis 5 records the line of the godly descendants of Seth—the line that would eventually produce the Messiah.
Asalin asalinsu a cikin Farawa 5 ya rubuta zuriyar zuriyar Shitu-layin da zai haifar da Almasihu daga ƙarshe.
-0.414159
-0.068302
It is important to understand that sin was imputed to Him, but He did not inherit it from Adam.
Kafin a ba da Dokar Musa, ba a lasafta zunubi ga mutum ba, ko da yake har yanzu mutane masu zunubi ne saboda zunubi da aka gada.
-0.546308
-0.037918
The Watchtower bases its beliefs and doctrines on the original and expanded teachings of Charles Taze Russell, Judge Joseph Franklin Rutherford, and their successors.
Hasumiyar Tsaro tana kafa hujja da koyarwa a kan ainihin koyarwar Charles Taze Russell, Alkali Yusuf Franklin Rutherford, da waɗanda suka biyo bayansu.
0.127151
0.033107
Romans 10:13 says it again, "for everyone who calls on the name of the Lord will be saved."
Romawa 10:13 kuma tana cewa,” Duk wanda kuwa yayi addu’a da sunan Ubangiji zai sami ceto.” Yesu ya mutu da ya biya hukunci don zunubanmu kuma ya tserad da mu daga mutuwar har abada.
0.155674
0.039546
Because “Adam was created first, then Eve.
Saboda- “Ai, Adamu aka fara halitta , sa’anan Hawwa’u.
-0.304852
-0.06227
If there are no absolutes, no reality, chaos ensues.
Idan babu cikakke, babu gaskiya, rikici zai faru.
-0.634016
-0.121144
James 1:5 proclaims, “If any of you lacks wisdom, he should ask God, who gives generously to all without finding fault, and it will be given to him.” A good place to start is 1 Thessalonians 5:12-24, which outlines many things that are God’s will for us.
Yakubu 1:5 yayi shela, “In waninku ya rasa hikima, sai ya roƙi Allah, mai ba kowa hannu sake, ba tare da gori ba, sai kuwa a ba shi.” Kyakkyawan wurin farawa shine 1 Tassalunikawa 5:12-24 wanda ke bayyana abubuwa da yawa waɗanda nufin Allah gare mu.
-0.15647
0.020751
Jesus died to pay the penalty for sin (1 John 2:2).
Yesu ya mutu ne domin ya biya bashin zunubi (1 Yahaya 2:2).
0.125944
-0.00364
Since that time, several more missions to Mars have been launched.
Tun daga wannan lokacin, an ƙaddamar da wasu ƙarin manufa zuwa Mars.
0.187497
0.114079
3) How can we fix it?
1) Daga ina muka fito?
-0.478704
-0.109394
Many people believe answered prayer is God granting a prayer request that is offered to Him.
Mutane da yawa sunyi imanin cewa amsar addu'ar shine Allah ya ba shi addu'ar da aka gabatar masa.
-0.121782
0.035125
Clearly, our standards of right and wrong are in conflict.
A bayyane yake, mizananmu na nagarta da mugunta suna cikin rikici.
-0.025548
0.021556
Many Scriptures do in fact promote physical discipline.
Nassosi da yawa sunyi da gaske inganta horo na jiki.
-0.505134
-0.087885
10) “You shall not covet your neighbor’s house.
8) "Kada ka yi sata."
-0.577407
-0.045942
Hebrews 12:2 keeps our focus where it belongs: “Fixing our eyes on Jesus, the pioneer and perfecter of faith.” Jesus is our blessed hope, no other (Titus 2:13).
Ibraniyawa 12:2 yana ci gaba da mai da hankali ga inda ya dace:
-0.074924
0.022614
God Himself uses discipline to correct us and lead us down the right path and to encourage repentance for our wrong actions (Psalm 94:12; Proverbs 1:7; 6:23; 12:1; 13:1; 15:5; Isaiah 38:16; Hebrews 12:9).
Allah da kansa yana amfani da horo don gyara mu da jagorantar da mu kan madaidaiciyar hanya da ƙarfafa tuba ga ayyukanmu marasa kyau (Zabura 94:12; Misalai 1:7; 6:23; 12:1; 13:1; 15:5; Ishaya 38:16; Ibrananci 12:9).
0.393685
0.111852
If you have a dream and feel that perhaps God gave it to you, prayerfully examine the Word of God and make sure your dream is in agreement with Scripture.
Idan kana da mafarki kuma ka ji cewa wataƙila Allah ne ya ba ka, ka yi addu'a sosai ka bincika Maganar Allah kuma ka tabbata cewa mafarkin naka ya yi daidai da Nassi.
-0.015255
-0.008486
◦ God sees the heart, and our motivation for anything we do should be to glorify God (1 Corinthians 10:31).
“To, duk abin da kuke yi, ko ci, ko sha, kuyi kome saboda ɗaukakar Allah” (1Korantiyawa 10:31).
0.095596
0.028103
The Bible states that both man (Genesis 2:7) and animals (Genesis 1:30; 6:17; 7:15, 22) have the “breath of life”; that is, both man and animals are living beings.
Littafi Mai Tsarki ta furta cewa duk da mutum (Farawa 2:7) da dabbobi (Farawa 1:30; 6:17; 7:15,22) suna da numfashin rai.
0.163957
0.063791
This view of the Scriptures is often referred to as “verbal plenary inspiration.” That means the inspiration extends to the very words themselves (verbal)—not just concepts or ideas—and that the inspiration extends to all parts of Scripture and all subject matters of Scripture (plenary).
Wannan yana nufin wahayi ya fadada har zuwa kalmomin kansu (na magana) - ba kawai ra'ayoyi ko ra'ayoyi ba- kuma cewa wahayi ya game dukkan sassan Littattafai da duk abubuwan da suka shafi Littattafai.
-0.227679
0.038999
God’s intent was for the Jews to be a kingdom of priests, ministering to the Gentile nations.
Nufin Allah shine yahudawa su zama masarauta ta firistoci, masu yiwa al'umman al'umma hidima.
-0.469872
-0.119085
We should expect some minor differences.
Ya kamata mu yi tsammanin wasu ƙananan bambance-bambance.
0.169368
0.054705
Mothers have a unique and crucial role in the lives of their children.
Iyaye mata suna da matsayi na musamman da mahimmanci a rayuwar 'ya'yansu.
0.452167
0.13639
It is not just the trial, but the “hour” of trial.
Bawai kawai fitina bane, amma "sa'ar" fitina.
-0.748812
-0.222995
Visions should never be given equal or greater authority than the Word of God.
Bai kamata a ba wahayi daidai ko kuma iko fiye da Maganar Allah ba.
-0.093718
0.026561
Assurance means freedom from doubt.
Tabbatarwa yana nufin yanci daga shakka.
-0.325261
-0.01976
Because of that, they are to be separate from the world—in the world, but not of the world—and nowhere is that more important than in life’s most intimate relationship—marriage.
Saboda haka, ya kamata su zama dabam daga duniya-a duniya, amma ba ta duniya ba-kuma babu inda ya fi muhimmanci kamar a cikin mafi kusancin alaƙar rayuwa - aure.
-0.314299
0.006929
However, when we arrive in heaven, we will not have anything to complain about or be saddened by.
A sakamakon haka, duk zunubin da aka yi a gare shi ya cancanci azabtarwa ta har abada.
-0.286775
-0.073817
Another thing to consider is whether or not the loved one is a good candidate for being a mate.
Wani abin da za a yi la’akari da shi shi ne ko ƙaunataccen ɗan takara ne mai kyau don zama abokiyar zama.
0.000954
0.02693
We have Christ’s words to Peter in the Garden of Gethsemane, just before Peter’s denial.
Sa’anda kuma ka dubi Bitrus, zaka sami kalmomin Kiristi gare shi cikin Gonar Gatsemani kafin musun Bitrus.
-0.551927
-0.093743
We either take in just enough to keep us alive spiritually by eating from the Word (but never ingesting enough to be healthy, thriving Christians), or we come to feed often but never meditate on it long enough to get spiritual nutrition from it.
Ina bada shawara kuma ka fara mujallar yini (ko dai a na’ura mai ƙwaƙwalwa idan kana mai bugawa da sauri fiye da rubutun hannu) ko cikin littafin rubutun da aka ɗaura, da sauransu.
-0.559515
-0.170164
If pets/animals do have a “soul” or immaterial aspect, it must therefore be of a different and lesser “quality.” This difference possibly means that pet/animal “souls” do not continue in existence after death.
Idan dabbobin gida/dabbobi suna da “kurwa” ko ɓangaren da ba a iya gani ba, dole ne hakanan ya zama na dabam da “cancanta” mai gazawa.
-0.367451
-0.063831
Where do you go when you die?
Ko ka yanke shawara domin Kiristi saboda abin da ka karanta anan?
-0.628892
-0.11989
Paul means that the court system exists for matters of this life that are outside the church.
Bulus yana nufin cewa tsarin kotu ya kasance don al'amuran rayuwar wannan waɗanda ba a waje da coci ba.
-0.288254
0.015176
Acts 14:3 describes the gospel message being “confirmed” by the miracles Paul and Barnabas performed.
Ayukan Manzanni 14:3 ya bayyana sahihan bishara an “tabbatar da shi” ta mu’ujizoji da Bulus da Barnaba suka yi.
0.202768
0.066472
A child should never be disciplined physically to the extent that it causes actual physical damage.
Yaron kada ya kasance ana horo ta jiki har hakan yana haifar da lahani na zahiri.
-0.281008
0.008343
That ever-existing thing is what we call God.
Wannan abin da yake wanzu shine muke kira Allah.
-0.495638
-0.024819
The Bible presents a clear path to eternal life.
Littafi Mai Tsarki ta bayar da tafarki a zahiri zuwa rai madawwami.
-0.151702
0.019244
God loves us.
Allah ya cece mu, Allah na ƙaunar mu.
-0.035023
-0.031955
Part of this is surely answering for the sins we committed.
Wani ɓangare na wannan hakika yana amsa zunuban da muka aikata.
0.012139
0.080541
The Bible also does not restrict women from teaching children.
Littafi Mai Tsarki kuma bata taƙura wa mataye daga koyar wa yara ba.
-0.537415
-0.048438
2 Peter 3:9 tells us, "…He is patient with you, not wanting anyone to perish, but everyone to come to repentance."
2 Bitrus 3:9 tana cewa, “… amma mai haƙuri gareku, baya so kowa ya halaka, sai dai kowa ya kai ga tuba.” Allah na da marmari yayi mana gafara, haka nan ne yayi tanadi don gafararmu.
-0.110057
0.039159
Walking worthy of Christ is to submit ourselves in humility to the only Way, the only Truth and the only Life on a day-by-day, moment-by-moment basis.
Yin tafiya wanda ya cancanci Almasihu shine mika kanmu cikin tawali'u zuwa hanya madaidaiciya, Gaskiya ɗaya tak da kuma Rai ɗaya a kan kowace rana, lokaci-lokaci.
-0.091774
-0.03189
He tries to appear as something good.
Yana ƙoƙari ya bayyana a matsayin wani abu mai kyau.
-0.076782
-0.052512
Praying for things that are in agreement with God’s will is the essence of praying in Jesus’ name.
Yin addu’a domin abubuwan da suka yi daidai da nufin Allah shine ainihin addu’a cikin sunan Yesu.
0.145097
0.065379
A fourth view, commonly known as pre-wrath, is a slight modification of the mid-tribulational position.
Ra'ayi na huɗu, wanda aka fi sani da pre-fushin, shine ɗan ƙaramin gyare-gyare na matsakaicin matsin lamba.
-0.434355
-0.085058
Proverbs 1:7 tells us, “The fear of the LORD is the beginning of knowledge, but fools despise wisdom and discipline.”
Misalai 1:7 ya gaya mana,
-0.170794
-0.050219
All of the Old Testament prophecies of Jesus’ first coming were fulfilled literally.
Duk annabcin Tsohon Alkawari game da zuwan Yesu na farko sun cika a zahiri.
0.137947
0.110822
The apostle Paul definitely recognized the power of the government to institute capital punishment where appropriate (Romans 13:1-7).
Babu shakka manzo Bulus ya yarda da ikon gwamnati don kafa hukuncin kisa a inda ya dace (Romawa 13:1-7).
0.238703
0.080766
Yes, as the Bible says, we will have to give an account of ourselves.
Haka ne, kamar yadda Littafi Mai Tsarki ya ce, za mu ba da lissafin kanmu.
-0.151105
-0.012485
When one is in a committed relationship, whether dating or courting, it is important to remember to love the Lord above all else (Matthew 10:37).
Lokacin da mutum yake cikin ƙawancen sadaukarwa, ko yin soyayya ko neman aure, yana da mahimmanci a tuna a ƙaunaci Ubangiji sama da komai (Matiyu 10:37).
0.331369
0.089279
This is not God’s intent.
Wannan ba nufin Allah bane.
0.354794
0.123636
Heaven and earth will pass away (Mark 13:31), and they will be replaced by the new heavens and the new earth.
Sama da ƙasa zasu shuɗe (Markus 13:31), kuma za'a maye gurbinsu da sababbin sammai da sabuwar duniya.
0.020787
0.108475
The younger son wasted his father’s gift in shameful sin (verse 13).
ƙaramin ɗan ya lalatar da kyautar babansa cikin zunubi mai kunyatarwa (aya 13).
-0.003118
0.040366
Jesus was “chosen by God” to be the Savior (1 Peter 2:4).
Basu fahimce sako game da ɗaukakar Kiristi, wanda yake ainihin kamanin Allah” (2 Korantiyawa 4:4).
-0.285085
-0.075353
Therefore, since there could never have been absolutely nothing, something had to have always been in existence.
Saboda haka, tunda ba za a taɓa samun komai kwata-kwata ba, dole wani abu ya kasance koyaushe.
-0.586721
-0.135303
Certain biological features defy the standard Darwinian random-chance explanation, because they appear to have been designed.
Wasu fasalolin halittu sun sabawa daidaitaccen bayanin kwatsam na Darwin, saboda sun zama kamar an tsara su ne.
-0.186404
0.05509
The problem is “there is no one who understands, no one who seeks God” (Romans 3:11).
Matsalar ita ce “Babu wani mai fahimta, babu wani mai neman Allah” (Romawa 3:11).
0.134065
0.07339
Do you believe that Jesus died to pay the penalty for your sins and rose again from the dead (John 3:16; Romans 5:8; 2 Corinthians 5:21)?
“Wato, in kai da bakinka ka bayyana yarda, cewa ‘Yesu Ubangiji ne,’ ka kuma gaskata a zuciyarka Allah ya tashe shi daga matattu, za ka sami ceto.” (Romawa 10:9).
0.196477
0.049498