xls-r-hausa-40 / log_mozilla-foundation_common_voice_8_0_ha_test_targets.txt
Mofe's picture
Update eval
2c959bb
0
katin haɗe yake da kyautar
1
ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta
2
za ta iya jin ciwo idan ta yi haka
3
shin ba wani abu da za su yi ranar juma'a
4
ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa
5
ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne
6
na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha
7
ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon
8
menene sunanka
9
da yau zan kira ta
10
zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala
11
ina ma ban aure shi ba
12
habibu ya nuna bai son kasancewa anan
13
abin farin akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi
14
ban taba kiran shi da wawa ba
15
ban san yadda ake kamun kifi ba
16
an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici
17
ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni
18
jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki
19
zan buƙaci kuɗi fiye da haka
20
ina aiki cikin abokanai kuma ina rayuwa cikin littafai
21
muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi
22
ba na tsammanin jami na da tabbacin abinda laditu ke son yi
23
an haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar
24
an fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya
25
na san ban yi zaɓin da ya dace ba
26
wajen ya yi kacakaca
27
wannan uzirin bai kai na barin aiki ba
28
sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar vietnam cikin kwanaki shida kacal
29
kamar bai faru ba
30
mercedes na ya fi naka girma
31
ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne bayan an yi garkuwa da shi
32
tun lokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani
33
kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila
34
ka kula da wannan labarin
35
ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu
36
abin na da ban tsoro
37
sai dai shagon bai da wani girma sosai
38
ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba
39
za mu iya ba tare da taimakon ibrahims ba
40
aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka
41
idan kin yi sau ɗaya to kar ki ƙara yi
42
hadizaam bakuwa ce a garin nan ko ba haka ba
43
jarumin ya mutu akan ki masoyiyata sarauniya ta
44
na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun
45
nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya
46
kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku
47
lola ta yi rawa tare da grace
48
amincewa da yanayi shi ne sirrin haƙurinta
49
ina tunanin ishaku da jummai na zargi
50
bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa
51
kamfaninmu yana tallacetallace na shekarashekara na yen dubu miliyan
52
abokina na son ya amsa laifi
53
ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani
54
rana tana bayar da zafi da haske da yawa
55
yusuf ya fadawa lare yadda suka hadu da hassan
56
wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai
57
aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki
58
akwai mamaki a ce bai san labarin ba
59
kina ta ɗaukar waje guda mun riga mun tattauna kan haka
60
linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe
61
yau ina fama da ciwon kirji
62
tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman
63
ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati
64
ya ji ruwan saman ya a fuskarsa
65
zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce
66
mutu ƙazami
67
ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace
68
habibu asabe hassan da aishaam duk suna magana da faransanci
69
bana jin jauro zai je bakin ruwa yau
70
otolalata jerin makamai
71
ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi
72
abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin
73
haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido
74
karen da yaga ba zai iya iso wajena ba ya fara haushi
75
eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai
76
yanzu dama ce mai kyau ta hukunta ishaku game da abinda ya aikata
77
ki bari mustapha ya sai miki wannan
78
bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani
79
bayan sati ɗaya abdullahi ya gundiri mutane
80
zan tambaye shi gobe
81
da fatan allah ta'ala ya faranta maka rai
82
lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta
83
shin kun ji labarin mu
84
gaskiya bani da wata alama
85
na yi tunani zan same ku a can
86
hayaƙin yana shaƙe ta
87
ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da daɗi
88
ina bukatan ku bayyana min wani abu
89
yin haka zai fi dadi ko me kuka gani
90
ni ma na ji
91
aliyu na tsoron yin magana dani ko ba haka
92
kamar bitrus ya gaji sosai
93
zan so idan hakan bai faru ba
94
na damu kwarai da wannan zafin kirji
95
kina sanye da kaya
96
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr jones
97
ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci
98
ina tsoron kada ku cutar da aliyu
99
tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari
100
ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi
101
babangida ya isa landan tare da wasu gungun masana
102
ibrahim ya ce ya yi tsammanin hauwatu ta yi mamaki
103
an ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis
104
ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin
105
abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau
106
na gaji kuma ina jin yinwa kuma haka kowa yake ji
107
zan komo kansa
108
amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris
109
ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen da naje
110
habibu ya iya waƙa
111
na yi dariya sosai har da ciwon ciki
112
na san har yanzu yana can
113
yana min zafi a kirji
114
babu rigakafi amma hukumomi dabamdabam suna kokarin samo rigakafin
115
babangida ya kware a wasan tennis
116
ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka
117
kuma kuna da zazzaɓi yanzu
118
ka gaida min da matarka
119
bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa
120
akwai buƙatar ƙara bincike
121
ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba
122
za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba
123
na gaji kasuwancin daga mahaifina
124
yana zafi a tsakiyar kirji na
125
kana son ka zauna
126
ba wanda ya damu da ni
127
google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya
128
gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa namiji ne shugaban gida
129
mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi
130
ishaku bai damu da lare ba
131
muna da abin mamaki
132
na so yarda da shi
133
makon jiya wani ya raba godiyar sa ga aikin mu
134
kira ni bayan kun yi magana da su
135
tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta
136
kamar jauro na jin tsoron wani abu
137
ina bukatar wanda zan yi magana da shi
138
ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba
139
muna da gig gobe da daddare a gidan rawa
140
suna da kiranta da lena
141
cigaban rayuwa shi ne samun buɗi
142
jauro ya ce yana son wancan don haka na bashi
143
katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya
144
ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba
145
mun gwada hakan jiya
146
ban san yusuf yana bacci ba
147
ya fi dai da suka rufe bakunan su
148
ina mamakin idan an kama ishaku
149
na gaji sosai da tuki za ka tuka
150
dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci
151
yaushe ka sayawa kanka babur
152
abdullahi na tare da hoton zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci
153
na yi shirin zama muddin ka zauna
154
ka san ya aka yi hakan ta faru
155
bitrusa yana yawan tafiya
156
abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba
157
ni wayyaye ne
158
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara
159
aliyu ya yankewa khalifat hukuncin cewar ta rabu da abdullahi
160
ibrahim ba zai zo gobe ba
161
an sami alamun shan ƙwaya a gwajin da aka yiwa babangida
162
wutar daji na afkuwa ne daga allah
163
bugun zuciyar shi ya kasance daidai ne
164
shin kun aikata hakan da kanku
165
ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku
166
ya yanka kanshi da reza
167
kuna da tarho a gidan ku
168
sanya jama'a yin zaɓe ta hanya mai kyau ba laifi bane
169
rediyo bata yi bayani akan hatsarin ba
170
bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da karshen watan yuni
171
idan zaku yii aiki zamu tallafa maka
172
diana ta fasa ƙwan ni kuma na hada kek
173
ba ka iya bada horo ba
174
sun ce da wuri
175
abdullahi na da kariya
176
na san aliko bai san hauwa ba za ta iya hakan ba
177
wasu marasa lafiya suna da alamu masu laushi masu kama da mura
178
har yanzu hassan bai san me yasa zainab ta yi haka ba
179
ya na lafiya
180
bitrus yayi matukar murna ko ba haka bane
181
tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin
182
aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan
183
akwai haɗin kai mai muhimmaci tsakanin ƙasashen nan biyu
184
ban san me yasa za ka yi haka ba
185
akwai maki hudu masu mahimmanci gabas kudu yamma da arewa
186
kuma yana jin zafin kirji
187
na yi tunanin ku biyun nan kun san juna
188
kasar ingila ta ƙwace tudun breed
189
har yanzu baza mu iya haka ba
190
ladi ba ta damu da yin haka ba
191
babangida ya saamu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi
192
kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar
193
ba wanda ya tsira
194
ba zan iya ba wannan lokacin
195
jirgin ruwa ne mai kyan tsari
196
ishaku na da son kai
197
wannan akwatin na da banbancin kala da waccan
198
a gidan wasan kwaikwayo kathy ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta
199
ginin gidaje ya yi aure da maaikatan soji da iyayensu
200
ta ji yadda aka karɓeta a matsayin baƙuwa
201
ina tabbatar ma cewar na gamsu da tunanina
202
yaushe kuka sayi wayar
203
habibu baya sha'awar baseball
204
habibu ya tsokani kowa a wajen
205
kuma kana fama da ciwon kirji
206
ainihin numbobin na bada asalin misalin fili
207
kamar na san wannan muryar
208
sun zargi shugaban kasar da rashin kulawa da mutumin
209
ya kamata na ga wani kan kasuwancin
210
ciyayi sun fara girma a hanya da ake bi zuwa majami'a da
211
kina da zare da allura
212
gaya min gaya min
213
mustapha ya ce mu jira anan
214
akwai wasu tsoffin biranen italiya rome da venice misali
215
me yasa iyaye amurkawa ke yabawa yayansu
216
menene dalilin hakan
217
da fatan za a karɓi taya murna ta ga nasarar ku a yau
218
akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin
219
idan ka sami lokaci dan allah ka yi hakan
220
bitrus ya ce zai yi hakan a yau
221
asabe bata faɗa mun dalilin dayasa zata je boston ba
222
na san musa ɗalibin jami'a ne
223
hassan bai taɓa faɗa wa kowa abin da ya faru a wannan ranar ba
224
me ya sa ki ke tunanin cewa aliko ba ya son ki
225
ban san abdullahi na da buƙatar yin hakan ba
226
ina bukatar samun bacci sosai
227
ibrahim da lare sun dan girme ni
228
za a bar filin jirgin a bude
229
mustapha bai buƙatar zuwa da kansa
230
kowanne ɓangare na hanyar bishiyoyin cherry ne
231
shirin bai yi daidai da masu shekarunki ba
232
fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari
233
na sa mai zane ya zana hotona a tsaye
234
ina gidan abokina
235
na yi tunanin jami bai sake yin hakan ba
236
mai kirki ne fiye da komai
237
ina mamakin ina a duniya jami zai iya kasancewa a yanzu
238
ban faɗawa musa ya tsaya ba
239
tun wane lokaci bitrus ke aiki a boston
240
wannan ya burge ni
241
kin iya dafa abinci sosai
242
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr smith
243
yin hakan ba wani mummunan abu bane
244
ba bu damuwa idan na rufe taga ina jin sanyi kaɗan
245
waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba
246
kamar ishaku da aisha ba sa son kasancewa a nan
247
na gode da jagorar ku
248
masu magana kan ce wahala kan haifar da hawan jini
249
idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan za su yi zafi sosai
250
ta saka jaket wanda bai da matsi
251
yaronan bai da jiki
252
matsalarmu ba za ta ƙare ba
253
koyar da ni yadda ake wasan bututun mai kaya
254
cire shi daga baya yar da shi kuma wanke hannun ku
255
yaya yawan motsa jiki da ya kamata kayi
256
shin baban ka likita ne
257
falmata ta biya kudadenta
258
kana son 'ya'yan itatuwa
259
ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin
260
a cikin israila an amince da bincika hanyoyin sadarwa
261
mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida
262
sakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu
263
ni mutum ne mai son motoci
264
na gano cewa otal ɗin da na fi so ya daina kasuwanci
265
babu wani magani ko allurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar
266
dole japan ta dogara cinikayyar ƙasashen ƙetare domin kawo ƙarshen ganawar
267
kada ka tsallaka titin idan kararrawa yana kara
268
hamsatu ta ce ta gaji da yin wannan
269
sun tsaya cikin gosulo na tsahon rabin awa
270
ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba
271
allah ya saka wani a gefen kowane mutum da zai lura da shi
272
kawu na ya ba da bashin
273
gaskiya cikin harkar addini ita ce hanyar tsira
274
aliko na son taimakawa wasu
275
jamiyyar ku ta siyasa gaba ɗaya ta lalata
276
likita ya ɗauki matsayin da ya saba ya fuskanci grace
277
dole ne mu dakatar da wannan annoba mai hatsari
278
mene ne ainihin abinda ke zuciyar ka
279
a madadin gwamnati kafofin yaɗa labaran ba su kyauta ba
280
ina fama da busashen tari da sanyi da majina amai da gudawa
281
barka dai mister kayi duk abinda zaka yi
282
shirya lokacin haɗuwar
283
na si siyawa matata abin hannun zinare
284
bukatar sanya kariyar fuska a cikin jamaa
285
ba na so in ci gaba da zama a boston
286
ban tabbatar abun da abdullahi yake yi na samun kuɗi
287
sun share hawayensu
288
na yi tunanin ku biyun kun san juna
289
wanene kake tunani ne wannan mutumin
290
aliyu na jiran ɗansa ya komo gida
291
zan iya cutar da shi
292
harbin igwa ne ya rusa wannan cocin
293
za a iya cimma buri ko a kasa a las begas
294
ta ce ta ji sauki sosai
295
kuma ka san yadda yake ji kirjina kamar zai murkushe
296
me yasa ku ke kwashekwashen maza
297
superman za a haska wajen nuna finafinai wannan watan
298
ina ganin aliko na da zaɓi uku
299
duk da mun tabbatar da gaskiyar ko wane lokaci yaƙi bai da amfani
300
wasannin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yinsu da kansa
301
ban cika yin abu haka kawai ba
302
mustapha bai saya mini abin da nake so ba
303
ga abubuwan abun sha nan ka sha
304
yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo
305
bai kamata ka zama kwararre kan haka ba
306
wane irin ciwo kake ji a kirjin ka
307
ba na tunanin hassan zai kyale ni in yi hakan
308
zata yiwu aliyu yana yin wani abu
309
bangarorin biyu sun yarda su sasanta
310
an faɗa mani za ku yarda ku taimaka
311
jirgin ƙasan ya tsaya daidai rabin tsakanin tasoshin biyu
312
ya sare bishiyar cikin gidansa
313
bana son zama manaja
314
kuma tare da tarihin ciwon sukari
315
wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon karen nan ruwan ƙasa
316
kar a goge allo
317
matafiyan sun dakatar da jirgin kasa daga daukar wasiku
318
kamar tana cikin damuwa da bacin rai
319
bana jin musa da lare ba su san bai kamata su yi haka
320
idan da ni kai ne ba zan yi irin wannan abin ba
321
kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa
322
wannan wane irin shirme ne
323
menene sunan jakadar
324
na fara koyon yaren china satin da ya wuce
325
duk sun goyi bayan dan takarar
326
jauro zai faɗawa valantina duk abin da ya sani game da yanayin
327
aliko ya nace da tafiya
328
sunan malamin ingilishi na donald
329
tana magana da turanci
330
yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya
331
na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa
332
ina son wannan lafazi
333
greece tana ɗaukar matakan tsattsauran ra'ayi don hana rushe tsarin kuɗi
334
bitrus baya son ka sake yin hakan
335
yadda ya ke magana ya ja hankalin mashahurun marubucin
336
yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani
337
ina son allon hello kitty
338
kina son kammala wannan ko wane lokaci nan kusa
339
wannan littafin sifanish ne
340
a ganin mutane da yawa talauci abu ne mai girma rauni ne
341
wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan
342
hassan bai daukar isasshen lokacin karatu
343
ingancin kaya shi ne abu mafi muhimmanci fiye farashi
344
haka rayuwa take
345
zamu iya gyara wancan
346
yanzun nan muka gama magana da ita
347
cocin katolika na adawa da kisan aure
348
zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki
349
daga abinda za ku iya fada wane darasi kuka fi so
350
habibu ya faɗa mini cewa aisha a shirye take ta yi hakan
351
musa ya dawo gida don karshen mako don godiya
352
tokyo zagaye take da biranen alfarma
353
ta ce bata damu ba dan ta jira
354
mun tsaya a boston kwanaki uku kan hanyarmu ta zuwa chicago
355
wannan yarinyan nan ta shaida hatsarinan da karfe uku na wannan yammacin
356
ba ka yi kama da mai jin haushi ba
357
na tambaye su abu ɗaya
358
zan iya karanta faransanci amma ba zan iya magana da shi ba
359
da gani mr david ya gaji
360
ba zan iya zuwa yanzu ba
361
wace shawara ka yanke
362
kuma bayan haka kuna samun wahalar yin numfashi
363
mai nuna wajen shaƙatawar ya dauke min hankali na
364
rifkatu ba ta son baiwa jalal lambar wayarta
365
shi ne hotel na biyu a jerin waɗanda su ka fi
366
mista yusufl yanzu haka yana kan aiki
367
bai kamata ka bar danka ya dinga abu kamar wani sakarai ba
368
na san jalal kwararren mawaki ne
369
ina cikin wahala kadan
370
abdullahi da maimuna na jiranmu
371
an samar da kambun sarauniyar daga zinari
372
tsakanin su akwai alpha mai suna 'alpacacov
373
a wannan lokacin banbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗi ba ragi illa suttura
374
ya yi jinkiri sosai
375
bana jin kun fahimce ni
376
yin hakan ba shi ne abinda ya kamata a yi ba
377
kin tabbatar kina lafiya
378
ni banga fatalwa ba
379
bitrusa ya harbe falmata da bindiga
380
wa ya tafi tare da kai jiya
381
ni nace yusuf da hafsat likitoci ne
382
mustapha ya dawo a cikin jeep kuma ya fara injin
383
jarirai na son bacci da yawa
384
matashiyar na fama da matsanancin ciwo amma tana fatan samun lafiya
385
baza ka zaci haka ba ko zaka zata
386
duk da kokarin gwadawa fa zai yi da wuya ya sami nasara
387
walƙiya na iya faruwa yayin hadari
388
jalala da amsa sun shiga cikin mawuyacin hali a dangantakarsu
389
musa ya ce akwai yuwuwar ya yi hakan
390
ta kammala abinda ya kamata ta yi
391
akalla dai kana iya fadawa hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma
392
yana kasar waje
393
ina tsammanin yusuf yana ɓoye wani abu daga gare ni
394
yana ta tafiya kan titi
395
horar da zakuna yana da matukar hatsari
396
kai nan rufaffe ne
397
tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo
398
kamar jauro ba ya son yin haka amma akwai bukatar ya yi
399
bana rabuwa da tafiya ko yaushe tsakanin italy da afrika
400
yana tsoron manta layinsa fiye da komai
401
zainabtu da ishaku na kaunar su yi wasan golf
402
domin tsayawa da ƙafarsa sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa
403
mutane nawa ne suka tsira
404
mun kiyaye maganarmu
405
an ɗauki hayar chris domin fentin gidaje hakan zai sa ya sami kudi
406
ta zo da gudu idanunta na haske
407
dole ne dai a amsa
408
kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya
409
babu komai nawa anan
410
ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba
411
ilimi shi ne ginshiƙin samar da kyakkyawan rubutu
412
babban jamiin ya sayi injin gaske mai matukar karfi
413
muna jin daɗin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa
414
habibu gaskiya bai da wani hanya
415
gaba daya abinda ya faru ya lalata dangantaka ta da malamin mu na lissafi
416
dole ne ku fuskance tsoronku
417
an jinkirta mu a boston
418
a yabo ya cancanci sumbata
419
yanzu ka bar komai ya wuce
420
nasan tijjani baiyi hakan ba ko da yace yayi
421
ji mana nawa wannan
422
na gano kana shayeshaye daga ƴanyatsunka
423
wannan motar da ta bige ni
424
akwai maganganu da yawa game da wannan auren
425
fasaha ta canza kusan ko wanne fanni ciki har da bangaren fashon
426
bana tunanin ina da hawan jini
427
ba zai iya taimakawa ba amma yana tunaninta
428
mustapha na da kokarin sakin fuska
429
yawanci ina aiki da dare
430
ba zan ƙara yin irin haka ba
431
na gano wannan a bayan kabet
432
aliko ya sha kofi nan da nan
433
ishaku ya ce ba shi da damuwa
434
ko wane lokaci akwai abinda ake yi anan
435
dole na fara gajiya ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare
436
zan tafi austarlia a wannan lokacin na bazara
437
duk inda allura ta tafi zaren ya tafi kuma
438
bai iya barin abun shi kadai ba
439
na rasa tunani na
440
ba wanda ya ga jalal a kwanakin nan
441
jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan
442
ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina
443
ba ta ji daɗin nasarar da marilyn monroe ta samu ba
444
na cika damuwa
445
hulɗar kasuwanci ta kara bunƙasa tsakanin amurka da china
446
akwai abubuwa guda biyar a kan tire uku daga ciki sune maƙullan
447
bamu bata ba
448
sannu baba me ka ke yi
449
ta daina shan maganinta
450
wannan abun wuya ne da aka yi da kwal
451
jirgin ruwan dakon kayan ya iso awanni huɗun da suka huce
452
kyakkyawan kocin tamkar uba ne ga 'yan wasan sa
453
na sayi kaya da yawa a shagon nan
454
zamu yi hayar sanannen mai yin kwalliya don yiwa jariminmu kwalliya
455
yusuf yana ƙoƙari sosai
456
bani da tabbacin me za mu yi nan gaba
457
ya ce shi ba me kuɗi ba ne
458
habibu yace bai tabbata hauwa tana so ta yi hakan
459
sannan ina jin zafi a gaban jikina anan a kirji
460
fada min yadda ciwon kirjin yake
461
ina son na tabbatar akwai isasshe
462
buga kwallon bayan boncin
463
ina bukatan cokali cokali mai yatsa da wuka nagode
464
ba na wani jin daɗin yin hakan
465
na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin
466
bamu ƙosa ba tukunna
467
idan baka da fil ɗin maƙale kaya to dogon fil ɗin zai iya amfani
468
na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho
469
na yi tunanin kina da sha'awar hakan
470
chen malami ne
471
ki danna mukunnin har sai kin ji wani ɗan sauti ya fito
472
ba ni ma da saurayi
473
meyasa kake fushi haka
474
zan iya gwada magana da bitrus
475
jami ya ce baya son ya yi haka
476
koda yaushe yusuf ya ganni abu daya yake kara tambaya ta
477
an harbe dan sanda a bugun sa
478
ta dakatar da tafiyetafiye a birane shida na amurka
479
na zaci zaku so shi
480
mustapha da ladi na kallon hassan
481
ba bu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar
482
shin har yanzu kana jin ciwo a kirjinka
483
idan har hakan zai zama damuwa ka tsaya kai kaɗai
484
bitrus ya san ba zai yi nasara ba
485
yana iya ganin yanayin daga saman dutsen
486
ba na ma son ku a can
487
mene ne hangen ishaku
488
bus ɗin ba kowa amma duk da haka yana zaune kusa da ni
489
farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan
490
motar da abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi
491
yaruwata nada irin alamomin cutar
492
gilashin ya fashe a ƙasa
493
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta
494
galibin masu magana da jafananci na da ladabi
495
hanyar iska tana kan hanya
496
ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen
497
sauran rigakafi kamar benzalkonium chloride da chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba
498
na san mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba
499
na san bitrus ya ji daɗi sosai
500
bitrus bai gan zuwan babbar motan ba
501
bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu
502
eh wannan zai zama mai girma
503
abdullahi da habiba na ƙaunar juna
504
bai kamata ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba
505
bugu da kari zamu ɗauki karin ayyukan sa ido
506
baka taba zuwa paris ba
507
wata kila aliyu ya fita
508
goerge ya sami zaki ni kuma na sami teddy bear
509
wata rana zaka yi da na sani
510
sai da muka zagaye dukkan kasar
511
yanzu zan je na yi magana da su
512
mambobin ƙungiyar sun kai talatin
513
bazan iya jinkiri ba yau
514
sara 'yar asalin kasar india
515
ibrahim ya aikata laifuka amma ba a taɓa yanke masa hukunci ba
516
igiyar tekun ta kaɗa kwalekwalen da suke ciki
517
babangida na ta jiran wannan
518
na koma daidai da shi
519
anne shirley me kuka yi wa gashinku me yasa kore ne
520
suna yawan son canza abubuwa a kantin nan
521
rukunin jinin o positive ya fi yawa
522
ba ku sani ba
523
a wasu hanyoyi akwai hadarin samun keɓe wani wuri a hanya
524
gaskiya halayyarsa ta ban mamaki
525
an yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa
526
ban fahimci abin da yake so ya faɗa mani ba
527
abin gangariya ne za mu haifi jariri
528
jalal ya ji tsoron tsallaka hanyar
529
karan aradu ya karya baccin sa
530
ba zan iya matse lemon nan ba ya bushe
531
ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba
532
jalal da aisha sun sayar da gidan su
533
hukumar tallacetallacen na da lissafi da yawa a asusunta
534
ana gudanar da bincike game da alurar rigakafi ko takamaiman magungunan rigakafi
535
ba haka bane mu abokaine kawai
536
sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa
537
sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu
538
injin cirar kuɗin ya ƙi karbar kati na
539
ba jabu bane
540
na nace sai mun canza shirin da muka yi
541
na turawa mijina saƙo
542
ko bindigar ka da harsashi
543
ina tsammanin mun ɓace
544
zazzabin da ya dame ni a kwanaki biyun da suka gabata
545
ina son karamar gida kuka
546
muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kadan
547
rayuwa tana da wahala ga kowa
548
mustapha ya yi kokarin tuntuɓar hafsat
549
a zahiri abdullahi na da matsala akan yanayi
550
majalisar united states ta yi dokoki
551
bari su ci gaba da ayyukansu
552
ni ban ce ina zama a australia ba
553
yana da sauki
554
kwallan ya gangaro kasa ta wurina
555
ya yi bayanin yadda za a samar da kwalekwale
556
suna cikin kurciya
557
ni gwame ne
558
a ina kake jin ciwo a kirjin
559
yusuf ya saka mayafin sa da hula
560
ina son mu kasance tare
561
gaskiya kai mutumin kirki ne
562
bitrus ya ci gaba da magana da faransanci
563
aliko ya nunawa margeret hoton
564
ʻyar uwata ta sami shiriya a yanzu ta zama malama
565
anan bitrus ya yi bacci
566
babu sanannen rigakafi ko wata kulawa domin kawar da ita
567
aisha ta ce ta yi tsammanin abdullahi ya fara gajiya
568
na sa fam biyar akan dokin
569
nan take mutum ya bayyana ya hade jakar kayana ya gudu
570
zan tafi gida daga nan
571
muna da isasshen iskar gas kuwa domin tafiyar
572
an samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwalekwalen
573
littafi shaida ne cewa ʻyanhabibu na iya abubuwan mamaki
574
ya kamata mu fante takobin don canza mata launi
575
masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar japan ba har da wasu ƙasashe
576
za ta dawo nan a kasa da mintuna goma
577
pedro na da babur kuma yana son tuƙawa
578
babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi
579
ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kan ka daga rauni
580
abdullahi na buga ƙwallo da ƙafar hagu amma yana rubutu da hannunsa na dama
581
ina da digiri a injiniya na lantarki
582
ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba
583
kuna son a ƙunshe muku kyautar
584
ta ce ta gama yin wancan
585
ina fatan haka
586
mene ne haka game da ibrahim
587
mr jordan ya farka katsahan
588
wannan shine a matsayin tuna miki
589
ƙwayar ishaku ce
590
kyaftin din ya ba da umarni na gaisuwa na kori
591
mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin
592
jirgi mai haɗi na da matsala
593
daga gani a wannan hoto wannan saurayi ne ya balaga
594
ni ne wanna aunt wong
595
ina ganin shawararsa ta cancanci yin laakari
596
na shirya kasuwanci da tare da mr brown
597
wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu
598
tabbatar da odar
599
zaki shi ne sarkin namun dawa
600
shin sun san wani abu game da juna kuwa
601
a mafi yawan lokuta haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci
602
menene kake buƙata a waje na
603
ina ta jira tun tuni
604
hafsat na jin kamar ta tashi sama
605
yana da muhimmanci na yi hakan
606
jalal bai da gida
607
ina kuke jin ciwo a kirjin
608
zan iya amsa wannan tambayar
609
a shekarar da ta gabata muka zo phoenix
610
yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya
611
bana tunanin tijjani ya san wane irin shiri amsa ke yi
612
nora ta kalli babarta
613
ka yi wasa
614
ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci
615
kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta spain ta nuna ƙwarewa a wasan
616
haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar
617
hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa
618
yusuf na da saurin kuka
619
spain ce ta ke sarrafa florida
620
ya kamata na baiwa aliyu wannan littafin
621
za mu daidaita a kan hanyarmu
622
a shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗaitaka
623
ina zan iya tura wasikun nan
624
dukkan wanda ya sami nasara shi zai karbi kyautar
625
har yanzu ya kamata hary ya yi wannan
626
ka ji hayaniya a bayan ka
627
jauro tamkar kowa ya ke
628
bana son zama da talakawa
629
ina da keke
630
gaba ɗaya ya ƙarar da abinda ya tara a wajen caca
631
tijjani na da kirki kwarai
632
kwanakin nan ina jin daɗin yadda yanayin yake
633
pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar
634
mista smith ya ba da shawarar aure ga jane
635
yawanci kurakuran mu na faruwa saboda rashin hakuri
636
yaushe zan zo wajen ku
637
baki ɗaya habibu ya fita daga hayyacinsa
638
ta amince tana shan koken
639
ta shirya sakin auransa
640
ibrahim ya san wajen da zai same ni
641
nan bada jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa
642
mun ga mac ya yi wani kyakkyawan hoto
643
a ƙasan garun muka san adon duwatsu
644
an ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman
645
kuma gasu nan
646
kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa
647
mikiya ita ce sarkin sararin samaniya
648
abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su
649
ina da zazzaɓi mai zafi ma
650
sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe
651
ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa litinin
652
ina jin cewa jami ba za ta bukaci yin hakan ba
653
jami na tuƙa wata yaluwar mota
654
ba wanda zai iya kamar yadda hassan zai yi
655
na yi tsammanin kaina zai tarwatse
656
mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa
657
kafa faɗaɗa tsarin samfurin barologi
658
kun yi kan lokaci ko ba haka ba
659
jalal na son ya taimaka
660
ba za su karɓi duk wani uzirin ƙin halartar taron ba
661
kamar yusuf na son austarlia
662
kuna tunatar da ni abokina marina babban malamin rashanci
663
zan tura ma hoto
664
jalal ya ce bai san wane ne mijin rifkatu ba
665
mustapha ba ya cikin wannan
666
ibrahima ya ce yana fatan ya dawo ranar litinin
667
za ka so ka rike hannu na
668
ƙofar na rufe daga ciki ba zai iya shiga cikin gidan ba
669
ka san irin alamun da take fama da ita
670
ina son ganin abinda ya faru
671
ƙasar amurka ta kusan zama ƙasa ta hudu a duniya mai yawan fursunoni
672
kusan wani tsawon lokaci ne waɗannan alamun ke gudana
673
hamsatu tace ta shirya zama har zuwa ranan litinin
674
bayan gidana ya ɗan yi ƙasa sosai fiye da ƙasan
675
baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza
676
ina jin tsoron yin haka
677
luke na da guntun gashi
678
ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka ta zuwa makaranta
679
ni fatalwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa
680
mustapha da rifkatu sun ce suna shirin zama a bostom a bazarar badi
681
na ziyarci tijjani sau da yawa a ostiraliya
682
a lokacin rubutu babu ingantaccen maganin rigakafi da aka tabbatar
683
duniya na da fadi inda kowa zai yi abinda yake so
684
ƙazamin yaron ashe yarima ne ya canza kama
685
ina fatan hakan ba zai wahalar da tijjani ba
686
jauro da aliko su zama kamar 'yan uwa na jini
687
na ji daɗi da kika yafe mini
688
menene ba su samu ba
689
wayanda da suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su daliban sakandari ne
690
wani dandano kake so
691
jami ya sanya hannunsa a kafaɗar wata budurwa
692
kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba
693
na hau wuyana cikin aiki
694
aliko ne ya karya tagar
695
lokacin tanadin hasken rana yana farawa ranar uku ga afrilu
696
ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba
697
rashin bacci na shafar aikin mawaƙa
698
tattara kayana zai ɗaukeni tsahon lokaci
699
shi ne dai malamin lissafinmu tun shekaru biyun da suka gabata
700
ban san hassana da falmata sun ƙware kan yin hakan ba
701
jauro na aiki a yankin bay
702
za ka turo min hotonka
703
jummai ƙawar cathrine ce da take ji da ita
704
ina da kara sarki da sarakuna uku a hannuna
705
na kamu da zazzaɓi jiya
706
a kasar amurka cikin ƙasa da shekaru takwas a kwaleji za ka zamo likita
707
kimiyya ba tare da manufa ba zai iya halakar da mutum
708
a ganina wannan ce hanyar da ya kamata a yi hakan
709
muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata
710
wai ma waye aliyu
711
shin akwai wani banbanci
712
wasu kashashen a africa sun ga karin kabilanci akan yan china
713
elaine na asibiti
714
aliko baya yawan magana
715
jauro ya nuna min yadda zan yi
716
me zai hana mu ga ko hassan yana so ya tafi tare da mu
717
amman na san mutane da yawa wanda suke min tari
718
ka saba da komai da komai
719
karkanda ya yi bacci kan ganyaye
720
ka da ku yi wannan maganar a gabansa
721
na san cewa hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba
722
dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo
723
zai fi idan ya zo gobe
724
asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya
725
kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau
726
gaskiya baka da lokaci
727
yusufa yana turawa jummai alamu masu bambanci
728
sun shiga tashin hankali
729
yaushe ne za ka koma austaraliya
730
ko muna da sauran giya
731
rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci
732
zan sa su farka
733
me ya sa ba za ki raba alawarku da bitrus ba
734
sun shiga nesa cikin yankin maƙiya
735
hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a indonesia
736
a kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu
737
ban jin zan so
738
na san abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu
739
jarida talabijin da radiyo ana kiransu kafar sadarwa
740
bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru
741
wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke
742
habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna
743
duk suka juyo suka kalle su
744
da sunans agnes
745
ina za ku je wannan karshen mako
746
bitrus ya ce yana son ziyartar santa claus dake arewacin pole
747
ka yi nazarin faransanci sosai
748
kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako
749
yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin linda
750
na san musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka
751
tunda kana da zazzabi
752
don haka p shi ne matsalar idan kuma q ne matsalar
753
zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki
754
har yanzu ban saba da aikin ba
755
babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa
756
ba na tunanin cewa habibu mai arziki ne
757
babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci
758
akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din
759
na san abin da kuke so ke nan
760
ya mutumi na
761
ɗabi'a ta ce karanta litattafai
762
dong ɗan kasar koriya ne
763
ko zan iya fara canka
764
mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa
765
ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin
766
ya zo da misalin ƙarfe huɗu
767
ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen
768
baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa
769
a'a a gaskiya bana son hakan sosai
770
aliko da rifkatu basu fadawa habibu abun da suke buƙatar siya ba
771
ibrahim ya yarda
772
ya zo nan wancan lokacin
773
ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka
774
zan aureta ta ko wacce hanya
775
shin ku biyu kuna gardama akai
776
zan iya ɗaukar yanayin girmanku madam
777
wannan abin kunya ne
778
ina son riga mai kwala me kyau
779
ya cancanci hakan
780
waɗanne yankunan da abin ya shafa
781
yi sauri kuma zaka iya isowa makaranta da wuri
782
kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare
783
musa ba zai iya haka shi kadai ba ina fatan lare ta taimaka masa
784
ko idan kuna da hawan jini
785
zuma ba ta lalacewa
786
ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin
787
ina son yadda kuke magana
788
na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwajegwaje
789
malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci
790
na yi fatan yin hakan
791
idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama
792
ka yi ƙoƙari yusuf
793
na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta
794
menene ka ke yi a can
795
ina so in nemi afuwa akan abin da nayi
796
ka samo amsar wannan tambayar
797
duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar joan rivers
798
hukumomin lafiya na koriya da china sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine
799
ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu
800
ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba
801
na haɗu da mazaje mara kyau da yawa
802
a ina ta buge ki
803
akwai haɗarin durƙusarwa
804
wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu
805
iyayensa na zama ne a babban birnin garin
806
bayin sun sami ƙarfin addini
807
sun shirya tafiya da kansu
808
bayan hura hanci tari ko atishawa
809
abdullahi da amsa sun ce laifinsu ne
810
samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau
811
ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken
812
yana jan ƙafarsa
813
gaskiya akwai abin da ke damun musa
814
yana da haɗari ka gaya wa chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa
815
kamar yusuf da alama shi ya aikata laifin
816
gaskiya ba sa son sharuɗan
817
za su taimaka muku ku ji dimi
818
jiya na ziyarci abokaina jalal da aishatu
819
aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu
820
gara kada na yi waka da daddare
821
shark suna cin kifi
822
yau muna nan
823
shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin
824
jauro ya fahimci cewa hamsatu bata so yin haka ba
825
idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi
826
ina tsammanin na gano
827
aliko bai gane waye wannan ba
828
tabbas har yanzu abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau
829
na hadu da naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira
830
tsahona ya kai ƙafa shida da inci biyu
831
trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin
832
marc na ɗakin bacci
833
habibu da karensa na jira a waje
834
tijjani bai sani ba ko aisha na son yin wannan ko kuma a'a
835
sojojin mexico sun harbo jirgin mai saukar ungulu
836
yanyin ya sanya murmushi
837
ina mafarkin zama model wata rana
838
bana son in kara ma wani matsala
839
na buga wasan ƙwallon kwando a bara
840
kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa
841
bahon wanka ya cika
842
ina son na warware komai cherlie ba saurayi na ba ne
843
menene lambar daki na
844
laifinsa ya cancanci hukuncin kisa
845
na gayyace ta cin abincin dare
846
jami na min kirki fiye da zainab
847
abdullahi ya yi zaton kamar jummai ba za ta zo fatin sa ba
848
yusuf ya bugu sosai
849
akwai bambancebambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu
850
sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane
851
jalal ya fada mun yana tunani an raine jummai
852
habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar
853
rubutun labarai ne na aikinsa
854
na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan
855
nasan cewa yusuf tsohon abokin ka ne sosai
856
kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a
857
georgia ita ce asalinta
858
gaba ɗaya mustapha da amsa sun san abinda ya faru
859
wannan akwai babban sakamako
860
na yi tsammani jalalu ya mutu
861
ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan haka ne
862
me ka ke tunanin ya faru
863
ishaku bai taɓa tunanin hadiza za ta so yin haka ba
864
bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba
865
rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani
866
ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu
867
kodayake yana ɗan yaro yana da ƙarfin zuciya sosai
868
mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan oktoba
869
yana da karfin fada a ji
870
yanzu ya na da karancin kudi
871
mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara
872
ken ya sumbaci budurwar aliyu
873
kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake
874
laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata
875
na san musa ba dattijo bane a harvard shi ƙarami ne
876
ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum
877
akwai wuya yarda da hakan
878
na san ya kamata yusuf ya yi tun jiya
879
babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci jami
880
fatin zai iya zama mara dadi
881
yana da kyau ka tambaya
882
ya kamata na gayyaci musa amma ban yi hakan ba
883
ana kiran mahaifin tijjani jean
884
kada ka yi amfani da haƙurin mutum dole wata rana zai gaji
885
bitrus mugu kuma ana kiransa yusuf mai adalci
886
yar uwata ta maƙale kan smack
887
an bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar sin
888
wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta
889
amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya
890
zan iya magana da ke kadai
891
wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na abdullahi pan