0 katin haɗe yake da kyautar 1 ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta 2 za ta iya jin ciwo idan ta yi haka 3 shin ba wani abu da za su yi ranar juma'a 4 ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa 5 ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne 6 na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha 7 ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon 8 menene sunanka 9 da yau zan kira ta 10 zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala 11 ina ma ban aure shi ba 12 habibu ya nuna bai son kasancewa anan 13 abin farin akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi 14 ban taba kiran shi da wawa ba 15 ban san yadda ake kamun kifi ba 16 an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici 17 ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni 18 jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki 19 zan buƙaci kuɗi fiye da haka 20 ina aiki cikin abokanai kuma ina rayuwa cikin littafai 21 muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi 22 ba na tsammanin jami na da tabbacin abinda laditu ke son yi 23 an haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar 24 an fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya 25 na san ban yi zaɓin da ya dace ba 26 wajen ya yi kacakaca 27 wannan uzirin bai kai na barin aiki ba 28 sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar vietnam cikin kwanaki shida kacal 29 kamar bai faru ba 30 mercedes na ya fi naka girma 31 ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne bayan an yi garkuwa da shi 32 tun lokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani 33 kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila 34 ka kula da wannan labarin 35 ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu 36 abin na da ban tsoro 37 sai dai shagon bai da wani girma sosai 38 ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba 39 za mu iya ba tare da taimakon ibrahims ba 40 aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka 41 idan kin yi sau ɗaya to kar ki ƙara yi 42 hadizaam bakuwa ce a garin nan ko ba haka ba 43 jarumin ya mutu akan ki masoyiyata sarauniya ta 44 na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun 45 nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya 46 kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku 47 lola ta yi rawa tare da grace 48 amincewa da yanayi shi ne sirrin haƙurinta 49 ina tunanin ishaku da jummai na zargi 50 bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa 51 kamfaninmu yana tallacetallace na shekarashekara na yen dubu miliyan 52 abokina na son ya amsa laifi 53 ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani 54 rana tana bayar da zafi da haske da yawa 55 yusuf ya fadawa lare yadda suka hadu da hassan 56 wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai 57 aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki 58 akwai mamaki a ce bai san labarin ba 59 kina ta ɗaukar waje guda mun riga mun tattauna kan haka 60 linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe 61 yau ina fama da ciwon kirji 62 tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman 63 ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati 64 ya ji ruwan saman ya a fuskarsa 65 zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce 66 mutu ƙazami 67 ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace 68 habibu asabe hassan da aishaam duk suna magana da faransanci 69 bana jin jauro zai je bakin ruwa yau 70 otolalata jerin makamai 71 ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi 72 abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin 73 haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido 74 karen da yaga ba zai iya iso wajena ba ya fara haushi 75 eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai 76 yanzu dama ce mai kyau ta hukunta ishaku game da abinda ya aikata 77 ki bari mustapha ya sai miki wannan 78 bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani 79 bayan sati ɗaya abdullahi ya gundiri mutane 80 zan tambaye shi gobe 81 da fatan allah ta'ala ya faranta maka rai 82 lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta 83 shin kun ji labarin mu 84 gaskiya bani da wata alama 85 na yi tunani zan same ku a can 86 hayaƙin yana shaƙe ta 87 ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da daɗi 88 ina bukatan ku bayyana min wani abu 89 yin haka zai fi dadi ko me kuka gani 90 ni ma na ji 91 aliyu na tsoron yin magana dani ko ba haka 92 kamar bitrus ya gaji sosai 93 zan so idan hakan bai faru ba 94 na damu kwarai da wannan zafin kirji 95 kina sanye da kaya 96 an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr jones 97 ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci 98 ina tsoron kada ku cutar da aliyu 99 tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari 100 ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi 101 babangida ya isa landan tare da wasu gungun masana 102 ibrahim ya ce ya yi tsammanin hauwatu ta yi mamaki 103 an ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis 104 ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin 105 abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau 106 na gaji kuma ina jin yinwa kuma haka kowa yake ji 107 zan komo kansa 108 amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris 109 ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen da naje 110 habibu ya iya waƙa 111 na yi dariya sosai har da ciwon ciki 112 na san har yanzu yana can 113 yana min zafi a kirji 114 babu rigakafi amma hukumomi dabamdabam suna kokarin samo rigakafin 115 babangida ya kware a wasan tennis 116 ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka 117 kuma kuna da zazzaɓi yanzu 118 ka gaida min da matarka 119 bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa 120 akwai buƙatar ƙara bincike 121 ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba 122 za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba 123 na gaji kasuwancin daga mahaifina 124 yana zafi a tsakiyar kirji na 125 kana son ka zauna 126 ba wanda ya damu da ni 127 google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya 128 gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa namiji ne shugaban gida 129 mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi 130 ishaku bai damu da lare ba 131 muna da abin mamaki 132 na so yarda da shi 133 makon jiya wani ya raba godiyar sa ga aikin mu 134 kira ni bayan kun yi magana da su 135 tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta 136 kamar jauro na jin tsoron wani abu 137 ina bukatar wanda zan yi magana da shi 138 ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba 139 muna da gig gobe da daddare a gidan rawa 140 suna da kiranta da lena 141 cigaban rayuwa shi ne samun buɗi 142 jauro ya ce yana son wancan don haka na bashi 143 katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya 144 ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba 145 mun gwada hakan jiya 146 ban san yusuf yana bacci ba 147 ya fi dai da suka rufe bakunan su 148 ina mamakin idan an kama ishaku 149 na gaji sosai da tuki za ka tuka 150 dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci 151 yaushe ka sayawa kanka babur 152 abdullahi na tare da hoton zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci 153 na yi shirin zama muddin ka zauna 154 ka san ya aka yi hakan ta faru 155 bitrusa yana yawan tafiya 156 abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba 157 ni wayyaye ne 158 yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara 159 aliyu ya yankewa khalifat hukuncin cewar ta rabu da abdullahi 160 ibrahim ba zai zo gobe ba 161 an sami alamun shan ƙwaya a gwajin da aka yiwa babangida 162 wutar daji na afkuwa ne daga allah 163 bugun zuciyar shi ya kasance daidai ne 164 shin kun aikata hakan da kanku 165 ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku 166 ya yanka kanshi da reza 167 kuna da tarho a gidan ku 168 sanya jama'a yin zaɓe ta hanya mai kyau ba laifi bane 169 rediyo bata yi bayani akan hatsarin ba 170 bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da karshen watan yuni 171 idan zaku yii aiki zamu tallafa maka 172 diana ta fasa ƙwan ni kuma na hada kek 173 ba ka iya bada horo ba 174 sun ce da wuri 175 abdullahi na da kariya 176 na san aliko bai san hauwa ba za ta iya hakan ba 177 wasu marasa lafiya suna da alamu masu laushi masu kama da mura 178 har yanzu hassan bai san me yasa zainab ta yi haka ba 179 ya na lafiya 180 bitrus yayi matukar murna ko ba haka bane 181 tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin 182 aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan 183 akwai haɗin kai mai muhimmaci tsakanin ƙasashen nan biyu 184 ban san me yasa za ka yi haka ba 185 akwai maki hudu masu mahimmanci gabas kudu yamma da arewa 186 kuma yana jin zafin kirji 187 na yi tunanin ku biyun nan kun san juna 188 kasar ingila ta ƙwace tudun breed 189 har yanzu baza mu iya haka ba 190 ladi ba ta damu da yin haka ba 191 babangida ya saamu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi 192 kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar 193 ba wanda ya tsira 194 ba zan iya ba wannan lokacin 195 jirgin ruwa ne mai kyan tsari 196 ishaku na da son kai 197 wannan akwatin na da banbancin kala da waccan 198 a gidan wasan kwaikwayo kathy ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta 199 ginin gidaje ya yi aure da maaikatan soji da iyayensu 200 ta ji yadda aka karɓeta a matsayin baƙuwa 201 ina tabbatar ma cewar na gamsu da tunanina 202 yaushe kuka sayi wayar 203 habibu baya sha'awar baseball 204 habibu ya tsokani kowa a wajen 205 kuma kana fama da ciwon kirji 206 ainihin numbobin na bada asalin misalin fili 207 kamar na san wannan muryar 208 sun zargi shugaban kasar da rashin kulawa da mutumin 209 ya kamata na ga wani kan kasuwancin 210 ciyayi sun fara girma a hanya da ake bi zuwa majami'a da 211 kina da zare da allura 212 gaya min gaya min 213 mustapha ya ce mu jira anan 214 akwai wasu tsoffin biranen italiya rome da venice misali 215 me yasa iyaye amurkawa ke yabawa yayansu 216 menene dalilin hakan 217 da fatan za a karɓi taya murna ta ga nasarar ku a yau 218 akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin 219 idan ka sami lokaci dan allah ka yi hakan 220 bitrus ya ce zai yi hakan a yau 221 asabe bata faɗa mun dalilin dayasa zata je boston ba 222 na san musa ɗalibin jami'a ne 223 hassan bai taɓa faɗa wa kowa abin da ya faru a wannan ranar ba 224 me ya sa ki ke tunanin cewa aliko ba ya son ki 225 ban san abdullahi na da buƙatar yin hakan ba 226 ina bukatar samun bacci sosai 227 ibrahim da lare sun dan girme ni 228 za a bar filin jirgin a bude 229 mustapha bai buƙatar zuwa da kansa 230 kowanne ɓangare na hanyar bishiyoyin cherry ne 231 shirin bai yi daidai da masu shekarunki ba 232 fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari 233 na sa mai zane ya zana hotona a tsaye 234 ina gidan abokina 235 na yi tunanin jami bai sake yin hakan ba 236 mai kirki ne fiye da komai 237 ina mamakin ina a duniya jami zai iya kasancewa a yanzu 238 ban faɗawa musa ya tsaya ba 239 tun wane lokaci bitrus ke aiki a boston 240 wannan ya burge ni 241 kin iya dafa abinci sosai 242 an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr smith 243 yin hakan ba wani mummunan abu bane 244 ba bu damuwa idan na rufe taga ina jin sanyi kaɗan 245 waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba 246 kamar ishaku da aisha ba sa son kasancewa a nan 247 na gode da jagorar ku 248 masu magana kan ce wahala kan haifar da hawan jini 249 idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan za su yi zafi sosai 250 ta saka jaket wanda bai da matsi 251 yaronan bai da jiki 252 matsalarmu ba za ta ƙare ba 253 koyar da ni yadda ake wasan bututun mai kaya 254 cire shi daga baya yar da shi kuma wanke hannun ku 255 yaya yawan motsa jiki da ya kamata kayi 256 shin baban ka likita ne 257 falmata ta biya kudadenta 258 kana son 'ya'yan itatuwa 259 ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin 260 a cikin israila an amince da bincika hanyoyin sadarwa 261 mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida 262 sakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu 263 ni mutum ne mai son motoci 264 na gano cewa otal ɗin da na fi so ya daina kasuwanci 265 babu wani magani ko allurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar 266 dole japan ta dogara cinikayyar ƙasashen ƙetare domin kawo ƙarshen ganawar 267 kada ka tsallaka titin idan kararrawa yana kara 268 hamsatu ta ce ta gaji da yin wannan 269 sun tsaya cikin gosulo na tsahon rabin awa 270 ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba 271 allah ya saka wani a gefen kowane mutum da zai lura da shi 272 kawu na ya ba da bashin 273 gaskiya cikin harkar addini ita ce hanyar tsira 274 aliko na son taimakawa wasu 275 jamiyyar ku ta siyasa gaba ɗaya ta lalata 276 likita ya ɗauki matsayin da ya saba ya fuskanci grace 277 dole ne mu dakatar da wannan annoba mai hatsari 278 mene ne ainihin abinda ke zuciyar ka 279 a madadin gwamnati kafofin yaɗa labaran ba su kyauta ba 280 ina fama da busashen tari da sanyi da majina amai da gudawa 281 barka dai mister kayi duk abinda zaka yi 282 shirya lokacin haɗuwar 283 na si siyawa matata abin hannun zinare 284 bukatar sanya kariyar fuska a cikin jamaa 285 ba na so in ci gaba da zama a boston 286 ban tabbatar abun da abdullahi yake yi na samun kuɗi 287 sun share hawayensu 288 na yi tunanin ku biyun kun san juna 289 wanene kake tunani ne wannan mutumin 290 aliyu na jiran ɗansa ya komo gida 291 zan iya cutar da shi 292 harbin igwa ne ya rusa wannan cocin 293 za a iya cimma buri ko a kasa a las begas 294 ta ce ta ji sauki sosai 295 kuma ka san yadda yake ji kirjina kamar zai murkushe 296 me yasa ku ke kwashekwashen maza 297 superman za a haska wajen nuna finafinai wannan watan 298 ina ganin aliko na da zaɓi uku 299 duk da mun tabbatar da gaskiyar ko wane lokaci yaƙi bai da amfani 300 wasannin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yinsu da kansa 301 ban cika yin abu haka kawai ba 302 mustapha bai saya mini abin da nake so ba 303 ga abubuwan abun sha nan ka sha 304 yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo 305 bai kamata ka zama kwararre kan haka ba 306 wane irin ciwo kake ji a kirjin ka 307 ba na tunanin hassan zai kyale ni in yi hakan 308 zata yiwu aliyu yana yin wani abu 309 bangarorin biyu sun yarda su sasanta 310 an faɗa mani za ku yarda ku taimaka 311 jirgin ƙasan ya tsaya daidai rabin tsakanin tasoshin biyu 312 ya sare bishiyar cikin gidansa 313 bana son zama manaja 314 kuma tare da tarihin ciwon sukari 315 wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon karen nan ruwan ƙasa 316 kar a goge allo 317 matafiyan sun dakatar da jirgin kasa daga daukar wasiku 318 kamar tana cikin damuwa da bacin rai 319 bana jin musa da lare ba su san bai kamata su yi haka 320 idan da ni kai ne ba zan yi irin wannan abin ba 321 kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa 322 wannan wane irin shirme ne 323 menene sunan jakadar 324 na fara koyon yaren china satin da ya wuce 325 duk sun goyi bayan dan takarar 326 jauro zai faɗawa valantina duk abin da ya sani game da yanayin 327 aliko ya nace da tafiya 328 sunan malamin ingilishi na donald 329 tana magana da turanci 330 yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya 331 na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa 332 ina son wannan lafazi 333 greece tana ɗaukar matakan tsattsauran ra'ayi don hana rushe tsarin kuɗi 334 bitrus baya son ka sake yin hakan 335 yadda ya ke magana ya ja hankalin mashahurun marubucin 336 yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani 337 ina son allon hello kitty 338 kina son kammala wannan ko wane lokaci nan kusa 339 wannan littafin sifanish ne 340 a ganin mutane da yawa talauci abu ne mai girma rauni ne 341 wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan 342 hassan bai daukar isasshen lokacin karatu 343 ingancin kaya shi ne abu mafi muhimmanci fiye farashi 344 haka rayuwa take 345 zamu iya gyara wancan 346 yanzun nan muka gama magana da ita 347 cocin katolika na adawa da kisan aure 348 zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki 349 daga abinda za ku iya fada wane darasi kuka fi so 350 habibu ya faɗa mini cewa aisha a shirye take ta yi hakan 351 musa ya dawo gida don karshen mako don godiya 352 tokyo zagaye take da biranen alfarma 353 ta ce bata damu ba dan ta jira 354 mun tsaya a boston kwanaki uku kan hanyarmu ta zuwa chicago 355 wannan yarinyan nan ta shaida hatsarinan da karfe uku na wannan yammacin 356 ba ka yi kama da mai jin haushi ba 357 na tambaye su abu ɗaya 358 zan iya karanta faransanci amma ba zan iya magana da shi ba 359 da gani mr david ya gaji 360 ba zan iya zuwa yanzu ba 361 wace shawara ka yanke 362 kuma bayan haka kuna samun wahalar yin numfashi 363 mai nuna wajen shaƙatawar ya dauke min hankali na 364 rifkatu ba ta son baiwa jalal lambar wayarta 365 shi ne hotel na biyu a jerin waɗanda su ka fi 366 mista yusufl yanzu haka yana kan aiki 367 bai kamata ka bar danka ya dinga abu kamar wani sakarai ba 368 na san jalal kwararren mawaki ne 369 ina cikin wahala kadan 370 abdullahi da maimuna na jiranmu 371 an samar da kambun sarauniyar daga zinari 372 tsakanin su akwai alpha mai suna 'alpacacov 373 a wannan lokacin banbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗi ba ragi illa suttura 374 ya yi jinkiri sosai 375 bana jin kun fahimce ni 376 yin hakan ba shi ne abinda ya kamata a yi ba 377 kin tabbatar kina lafiya 378 ni banga fatalwa ba 379 bitrusa ya harbe falmata da bindiga 380 wa ya tafi tare da kai jiya 381 ni nace yusuf da hafsat likitoci ne 382 mustapha ya dawo a cikin jeep kuma ya fara injin 383 jarirai na son bacci da yawa 384 matashiyar na fama da matsanancin ciwo amma tana fatan samun lafiya 385 baza ka zaci haka ba ko zaka zata 386 duk da kokarin gwadawa fa zai yi da wuya ya sami nasara 387 walƙiya na iya faruwa yayin hadari 388 jalala da amsa sun shiga cikin mawuyacin hali a dangantakarsu 389 musa ya ce akwai yuwuwar ya yi hakan 390 ta kammala abinda ya kamata ta yi 391 akalla dai kana iya fadawa hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma 392 yana kasar waje 393 ina tsammanin yusuf yana ɓoye wani abu daga gare ni 394 yana ta tafiya kan titi 395 horar da zakuna yana da matukar hatsari 396 kai nan rufaffe ne 397 tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo 398 kamar jauro ba ya son yin haka amma akwai bukatar ya yi 399 bana rabuwa da tafiya ko yaushe tsakanin italy da afrika 400 yana tsoron manta layinsa fiye da komai 401 zainabtu da ishaku na kaunar su yi wasan golf 402 domin tsayawa da ƙafarsa sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa 403 mutane nawa ne suka tsira 404 mun kiyaye maganarmu 405 an ɗauki hayar chris domin fentin gidaje hakan zai sa ya sami kudi 406 ta zo da gudu idanunta na haske 407 dole ne dai a amsa 408 kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya 409 babu komai nawa anan 410 ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba 411 ilimi shi ne ginshiƙin samar da kyakkyawan rubutu 412 babban jamiin ya sayi injin gaske mai matukar karfi 413 muna jin daɗin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa 414 habibu gaskiya bai da wani hanya 415 gaba daya abinda ya faru ya lalata dangantaka ta da malamin mu na lissafi 416 dole ne ku fuskance tsoronku 417 an jinkirta mu a boston 418 a yabo ya cancanci sumbata 419 yanzu ka bar komai ya wuce 420 nasan tijjani baiyi hakan ba ko da yace yayi 421 ji mana nawa wannan 422 na gano kana shayeshaye daga ƴanyatsunka 423 wannan motar da ta bige ni 424 akwai maganganu da yawa game da wannan auren 425 fasaha ta canza kusan ko wanne fanni ciki har da bangaren fashon 426 bana tunanin ina da hawan jini 427 ba zai iya taimakawa ba amma yana tunaninta 428 mustapha na da kokarin sakin fuska 429 yawanci ina aiki da dare 430 ba zan ƙara yin irin haka ba 431 na gano wannan a bayan kabet 432 aliko ya sha kofi nan da nan 433 ishaku ya ce ba shi da damuwa 434 ko wane lokaci akwai abinda ake yi anan 435 dole na fara gajiya ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare 436 zan tafi austarlia a wannan lokacin na bazara 437 duk inda allura ta tafi zaren ya tafi kuma 438 bai iya barin abun shi kadai ba 439 na rasa tunani na 440 ba wanda ya ga jalal a kwanakin nan 441 jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan 442 ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina 443 ba ta ji daɗin nasarar da marilyn monroe ta samu ba 444 na cika damuwa 445 hulɗar kasuwanci ta kara bunƙasa tsakanin amurka da china 446 akwai abubuwa guda biyar a kan tire uku daga ciki sune maƙullan 447 bamu bata ba 448 sannu baba me ka ke yi 449 ta daina shan maganinta 450 wannan abun wuya ne da aka yi da kwal 451 jirgin ruwan dakon kayan ya iso awanni huɗun da suka huce 452 kyakkyawan kocin tamkar uba ne ga 'yan wasan sa 453 na sayi kaya da yawa a shagon nan 454 zamu yi hayar sanannen mai yin kwalliya don yiwa jariminmu kwalliya 455 yusuf yana ƙoƙari sosai 456 bani da tabbacin me za mu yi nan gaba 457 ya ce shi ba me kuɗi ba ne 458 habibu yace bai tabbata hauwa tana so ta yi hakan 459 sannan ina jin zafi a gaban jikina anan a kirji 460 fada min yadda ciwon kirjin yake 461 ina son na tabbatar akwai isasshe 462 buga kwallon bayan boncin 463 ina bukatan cokali cokali mai yatsa da wuka nagode 464 ba na wani jin daɗin yin hakan 465 na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin 466 bamu ƙosa ba tukunna 467 idan baka da fil ɗin maƙale kaya to dogon fil ɗin zai iya amfani 468 na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho 469 na yi tunanin kina da sha'awar hakan 470 chen malami ne 471 ki danna mukunnin har sai kin ji wani ɗan sauti ya fito 472 ba ni ma da saurayi 473 meyasa kake fushi haka 474 zan iya gwada magana da bitrus 475 jami ya ce baya son ya yi haka 476 koda yaushe yusuf ya ganni abu daya yake kara tambaya ta 477 an harbe dan sanda a bugun sa 478 ta dakatar da tafiyetafiye a birane shida na amurka 479 na zaci zaku so shi 480 mustapha da ladi na kallon hassan 481 ba bu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar 482 shin har yanzu kana jin ciwo a kirjinka 483 idan har hakan zai zama damuwa ka tsaya kai kaɗai 484 bitrus ya san ba zai yi nasara ba 485 yana iya ganin yanayin daga saman dutsen 486 ba na ma son ku a can 487 mene ne hangen ishaku 488 bus ɗin ba kowa amma duk da haka yana zaune kusa da ni 489 farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan 490 motar da abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi 491 yaruwata nada irin alamomin cutar 492 gilashin ya fashe a ƙasa 493 ina fama da ciwon kirji wasu lokuta 494 galibin masu magana da jafananci na da ladabi 495 hanyar iska tana kan hanya 496 ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen 497 sauran rigakafi kamar benzalkonium chloride da chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba 498 na san mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba 499 na san bitrus ya ji daɗi sosai 500 bitrus bai gan zuwan babbar motan ba 501 bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu 502 eh wannan zai zama mai girma 503 abdullahi da habiba na ƙaunar juna 504 bai kamata ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba 505 bugu da kari zamu ɗauki karin ayyukan sa ido 506 baka taba zuwa paris ba 507 wata kila aliyu ya fita 508 goerge ya sami zaki ni kuma na sami teddy bear 509 wata rana zaka yi da na sani 510 sai da muka zagaye dukkan kasar 511 yanzu zan je na yi magana da su 512 mambobin ƙungiyar sun kai talatin 513 bazan iya jinkiri ba yau 514 sara 'yar asalin kasar india 515 ibrahim ya aikata laifuka amma ba a taɓa yanke masa hukunci ba 516 igiyar tekun ta kaɗa kwalekwalen da suke ciki 517 babangida na ta jiran wannan 518 na koma daidai da shi 519 anne shirley me kuka yi wa gashinku me yasa kore ne 520 suna yawan son canza abubuwa a kantin nan 521 rukunin jinin o positive ya fi yawa 522 ba ku sani ba 523 a wasu hanyoyi akwai hadarin samun keɓe wani wuri a hanya 524 gaskiya halayyarsa ta ban mamaki 525 an yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa 526 ban fahimci abin da yake so ya faɗa mani ba 527 abin gangariya ne za mu haifi jariri 528 jalal ya ji tsoron tsallaka hanyar 529 karan aradu ya karya baccin sa 530 ba zan iya matse lemon nan ba ya bushe 531 ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba 532 jalal da aisha sun sayar da gidan su 533 hukumar tallacetallacen na da lissafi da yawa a asusunta 534 ana gudanar da bincike game da alurar rigakafi ko takamaiman magungunan rigakafi 535 ba haka bane mu abokaine kawai 536 sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa 537 sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu 538 injin cirar kuɗin ya ƙi karbar kati na 539 ba jabu bane 540 na nace sai mun canza shirin da muka yi 541 na turawa mijina saƙo 542 ko bindigar ka da harsashi 543 ina tsammanin mun ɓace 544 zazzabin da ya dame ni a kwanaki biyun da suka gabata 545 ina son karamar gida kuka 546 muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kadan 547 rayuwa tana da wahala ga kowa 548 mustapha ya yi kokarin tuntuɓar hafsat 549 a zahiri abdullahi na da matsala akan yanayi 550 majalisar united states ta yi dokoki 551 bari su ci gaba da ayyukansu 552 ni ban ce ina zama a australia ba 553 yana da sauki 554 kwallan ya gangaro kasa ta wurina 555 ya yi bayanin yadda za a samar da kwalekwale 556 suna cikin kurciya 557 ni gwame ne 558 a ina kake jin ciwo a kirjin 559 yusuf ya saka mayafin sa da hula 560 ina son mu kasance tare 561 gaskiya kai mutumin kirki ne 562 bitrus ya ci gaba da magana da faransanci 563 aliko ya nunawa margeret hoton 564 ʻyar uwata ta sami shiriya a yanzu ta zama malama 565 anan bitrus ya yi bacci 566 babu sanannen rigakafi ko wata kulawa domin kawar da ita 567 aisha ta ce ta yi tsammanin abdullahi ya fara gajiya 568 na sa fam biyar akan dokin 569 nan take mutum ya bayyana ya hade jakar kayana ya gudu 570 zan tafi gida daga nan 571 muna da isasshen iskar gas kuwa domin tafiyar 572 an samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwalekwalen 573 littafi shaida ne cewa ʻyanhabibu na iya abubuwan mamaki 574 ya kamata mu fante takobin don canza mata launi 575 masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar japan ba har da wasu ƙasashe 576 za ta dawo nan a kasa da mintuna goma 577 pedro na da babur kuma yana son tuƙawa 578 babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi 579 ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kan ka daga rauni 580 abdullahi na buga ƙwallo da ƙafar hagu amma yana rubutu da hannunsa na dama 581 ina da digiri a injiniya na lantarki 582 ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba 583 kuna son a ƙunshe muku kyautar 584 ta ce ta gama yin wancan 585 ina fatan haka 586 mene ne haka game da ibrahim 587 mr jordan ya farka katsahan 588 wannan shine a matsayin tuna miki 589 ƙwayar ishaku ce 590 kyaftin din ya ba da umarni na gaisuwa na kori 591 mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin 592 jirgi mai haɗi na da matsala 593 daga gani a wannan hoto wannan saurayi ne ya balaga 594 ni ne wanna aunt wong 595 ina ganin shawararsa ta cancanci yin laakari 596 na shirya kasuwanci da tare da mr brown 597 wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu 598 tabbatar da odar 599 zaki shi ne sarkin namun dawa 600 shin sun san wani abu game da juna kuwa 601 a mafi yawan lokuta haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci 602 menene kake buƙata a waje na 603 ina ta jira tun tuni 604 hafsat na jin kamar ta tashi sama 605 yana da muhimmanci na yi hakan 606 jalal bai da gida 607 ina kuke jin ciwo a kirjin 608 zan iya amsa wannan tambayar 609 a shekarar da ta gabata muka zo phoenix 610 yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya 611 bana tunanin tijjani ya san wane irin shiri amsa ke yi 612 nora ta kalli babarta 613 ka yi wasa 614 ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci 615 kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta spain ta nuna ƙwarewa a wasan 616 haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar 617 hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa 618 yusuf na da saurin kuka 619 spain ce ta ke sarrafa florida 620 ya kamata na baiwa aliyu wannan littafin 621 za mu daidaita a kan hanyarmu 622 a shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗaitaka 623 ina zan iya tura wasikun nan 624 dukkan wanda ya sami nasara shi zai karbi kyautar 625 har yanzu ya kamata hary ya yi wannan 626 ka ji hayaniya a bayan ka 627 jauro tamkar kowa ya ke 628 bana son zama da talakawa 629 ina da keke 630 gaba ɗaya ya ƙarar da abinda ya tara a wajen caca 631 tijjani na da kirki kwarai 632 kwanakin nan ina jin daɗin yadda yanayin yake 633 pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar 634 mista smith ya ba da shawarar aure ga jane 635 yawanci kurakuran mu na faruwa saboda rashin hakuri 636 yaushe zan zo wajen ku 637 baki ɗaya habibu ya fita daga hayyacinsa 638 ta amince tana shan koken 639 ta shirya sakin auransa 640 ibrahim ya san wajen da zai same ni 641 nan bada jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa 642 mun ga mac ya yi wani kyakkyawan hoto 643 a ƙasan garun muka san adon duwatsu 644 an ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman 645 kuma gasu nan 646 kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa 647 mikiya ita ce sarkin sararin samaniya 648 abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su 649 ina da zazzaɓi mai zafi ma 650 sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe 651 ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa litinin 652 ina jin cewa jami ba za ta bukaci yin hakan ba 653 jami na tuƙa wata yaluwar mota 654 ba wanda zai iya kamar yadda hassan zai yi 655 na yi tsammanin kaina zai tarwatse 656 mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa 657 kafa faɗaɗa tsarin samfurin barologi 658 kun yi kan lokaci ko ba haka ba 659 jalal na son ya taimaka 660 ba za su karɓi duk wani uzirin ƙin halartar taron ba 661 kamar yusuf na son austarlia 662 kuna tunatar da ni abokina marina babban malamin rashanci 663 zan tura ma hoto 664 jalal ya ce bai san wane ne mijin rifkatu ba 665 mustapha ba ya cikin wannan 666 ibrahima ya ce yana fatan ya dawo ranar litinin 667 za ka so ka rike hannu na 668 ƙofar na rufe daga ciki ba zai iya shiga cikin gidan ba 669 ka san irin alamun da take fama da ita 670 ina son ganin abinda ya faru 671 ƙasar amurka ta kusan zama ƙasa ta hudu a duniya mai yawan fursunoni 672 kusan wani tsawon lokaci ne waɗannan alamun ke gudana 673 hamsatu tace ta shirya zama har zuwa ranan litinin 674 bayan gidana ya ɗan yi ƙasa sosai fiye da ƙasan 675 baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza 676 ina jin tsoron yin haka 677 luke na da guntun gashi 678 ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka ta zuwa makaranta 679 ni fatalwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa 680 mustapha da rifkatu sun ce suna shirin zama a bostom a bazarar badi 681 na ziyarci tijjani sau da yawa a ostiraliya 682 a lokacin rubutu babu ingantaccen maganin rigakafi da aka tabbatar 683 duniya na da fadi inda kowa zai yi abinda yake so 684 ƙazamin yaron ashe yarima ne ya canza kama 685 ina fatan hakan ba zai wahalar da tijjani ba 686 jauro da aliko su zama kamar 'yan uwa na jini 687 na ji daɗi da kika yafe mini 688 menene ba su samu ba 689 wayanda da suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su daliban sakandari ne 690 wani dandano kake so 691 jami ya sanya hannunsa a kafaɗar wata budurwa 692 kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba 693 na hau wuyana cikin aiki 694 aliko ne ya karya tagar 695 lokacin tanadin hasken rana yana farawa ranar uku ga afrilu 696 ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba 697 rashin bacci na shafar aikin mawaƙa 698 tattara kayana zai ɗaukeni tsahon lokaci 699 shi ne dai malamin lissafinmu tun shekaru biyun da suka gabata 700 ban san hassana da falmata sun ƙware kan yin hakan ba 701 jauro na aiki a yankin bay 702 za ka turo min hotonka 703 jummai ƙawar cathrine ce da take ji da ita 704 ina da kara sarki da sarakuna uku a hannuna 705 na kamu da zazzaɓi jiya 706 a kasar amurka cikin ƙasa da shekaru takwas a kwaleji za ka zamo likita 707 kimiyya ba tare da manufa ba zai iya halakar da mutum 708 a ganina wannan ce hanyar da ya kamata a yi hakan 709 muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata 710 wai ma waye aliyu 711 shin akwai wani banbanci 712 wasu kashashen a africa sun ga karin kabilanci akan yan china 713 elaine na asibiti 714 aliko baya yawan magana 715 jauro ya nuna min yadda zan yi 716 me zai hana mu ga ko hassan yana so ya tafi tare da mu 717 amman na san mutane da yawa wanda suke min tari 718 ka saba da komai da komai 719 karkanda ya yi bacci kan ganyaye 720 ka da ku yi wannan maganar a gabansa 721 na san cewa hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba 722 dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo 723 zai fi idan ya zo gobe 724 asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya 725 kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau 726 gaskiya baka da lokaci 727 yusufa yana turawa jummai alamu masu bambanci 728 sun shiga tashin hankali 729 yaushe ne za ka koma austaraliya 730 ko muna da sauran giya 731 rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci 732 zan sa su farka 733 me ya sa ba za ki raba alawarku da bitrus ba 734 sun shiga nesa cikin yankin maƙiya 735 hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a indonesia 736 a kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu 737 ban jin zan so 738 na san abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu 739 jarida talabijin da radiyo ana kiransu kafar sadarwa 740 bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru 741 wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke 742 habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna 743 duk suka juyo suka kalle su 744 da sunans agnes 745 ina za ku je wannan karshen mako 746 bitrus ya ce yana son ziyartar santa claus dake arewacin pole 747 ka yi nazarin faransanci sosai 748 kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako 749 yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin linda 750 na san musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka 751 tunda kana da zazzabi 752 don haka p shi ne matsalar idan kuma q ne matsalar 753 zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki 754 har yanzu ban saba da aikin ba 755 babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa 756 ba na tunanin cewa habibu mai arziki ne 757 babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci 758 akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din 759 na san abin da kuke so ke nan 760 ya mutumi na 761 ɗabi'a ta ce karanta litattafai 762 dong ɗan kasar koriya ne 763 ko zan iya fara canka 764 mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa 765 ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin 766 ya zo da misalin ƙarfe huɗu 767 ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen 768 baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa 769 a'a a gaskiya bana son hakan sosai 770 aliko da rifkatu basu fadawa habibu abun da suke buƙatar siya ba 771 ibrahim ya yarda 772 ya zo nan wancan lokacin 773 ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka 774 zan aureta ta ko wacce hanya 775 shin ku biyu kuna gardama akai 776 zan iya ɗaukar yanayin girmanku madam 777 wannan abin kunya ne 778 ina son riga mai kwala me kyau 779 ya cancanci hakan 780 waɗanne yankunan da abin ya shafa 781 yi sauri kuma zaka iya isowa makaranta da wuri 782 kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare 783 musa ba zai iya haka shi kadai ba ina fatan lare ta taimaka masa 784 ko idan kuna da hawan jini 785 zuma ba ta lalacewa 786 ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin 787 ina son yadda kuke magana 788 na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwajegwaje 789 malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci 790 na yi fatan yin hakan 791 idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama 792 ka yi ƙoƙari yusuf 793 na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta 794 menene ka ke yi a can 795 ina so in nemi afuwa akan abin da nayi 796 ka samo amsar wannan tambayar 797 duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar joan rivers 798 hukumomin lafiya na koriya da china sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine 799 ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu 800 ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba 801 na haɗu da mazaje mara kyau da yawa 802 a ina ta buge ki 803 akwai haɗarin durƙusarwa 804 wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu 805 iyayensa na zama ne a babban birnin garin 806 bayin sun sami ƙarfin addini 807 sun shirya tafiya da kansu 808 bayan hura hanci tari ko atishawa 809 abdullahi da amsa sun ce laifinsu ne 810 samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau 811 ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken 812 yana jan ƙafarsa 813 gaskiya akwai abin da ke damun musa 814 yana da haɗari ka gaya wa chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa 815 kamar yusuf da alama shi ya aikata laifin 816 gaskiya ba sa son sharuɗan 817 za su taimaka muku ku ji dimi 818 jiya na ziyarci abokaina jalal da aishatu 819 aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu 820 gara kada na yi waka da daddare 821 shark suna cin kifi 822 yau muna nan 823 shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin 824 jauro ya fahimci cewa hamsatu bata so yin haka ba 825 idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi 826 ina tsammanin na gano 827 aliko bai gane waye wannan ba 828 tabbas har yanzu abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau 829 na hadu da naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira 830 tsahona ya kai ƙafa shida da inci biyu 831 trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin 832 marc na ɗakin bacci 833 habibu da karensa na jira a waje 834 tijjani bai sani ba ko aisha na son yin wannan ko kuma a'a 835 sojojin mexico sun harbo jirgin mai saukar ungulu 836 yanyin ya sanya murmushi 837 ina mafarkin zama model wata rana 838 bana son in kara ma wani matsala 839 na buga wasan ƙwallon kwando a bara 840 kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa 841 bahon wanka ya cika 842 ina son na warware komai cherlie ba saurayi na ba ne 843 menene lambar daki na 844 laifinsa ya cancanci hukuncin kisa 845 na gayyace ta cin abincin dare 846 jami na min kirki fiye da zainab 847 abdullahi ya yi zaton kamar jummai ba za ta zo fatin sa ba 848 yusuf ya bugu sosai 849 akwai bambancebambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu 850 sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane 851 jalal ya fada mun yana tunani an raine jummai 852 habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar 853 rubutun labarai ne na aikinsa 854 na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan 855 nasan cewa yusuf tsohon abokin ka ne sosai 856 kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a 857 georgia ita ce asalinta 858 gaba ɗaya mustapha da amsa sun san abinda ya faru 859 wannan akwai babban sakamako 860 na yi tsammani jalalu ya mutu 861 ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan haka ne 862 me ka ke tunanin ya faru 863 ishaku bai taɓa tunanin hadiza za ta so yin haka ba 864 bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba 865 rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani 866 ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu 867 kodayake yana ɗan yaro yana da ƙarfin zuciya sosai 868 mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan oktoba 869 yana da karfin fada a ji 870 yanzu ya na da karancin kudi 871 mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara 872 ken ya sumbaci budurwar aliyu 873 kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake 874 laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata 875 na san musa ba dattijo bane a harvard shi ƙarami ne 876 ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum 877 akwai wuya yarda da hakan 878 na san ya kamata yusuf ya yi tun jiya 879 babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci jami 880 fatin zai iya zama mara dadi 881 yana da kyau ka tambaya 882 ya kamata na gayyaci musa amma ban yi hakan ba 883 ana kiran mahaifin tijjani jean 884 kada ka yi amfani da haƙurin mutum dole wata rana zai gaji 885 bitrus mugu kuma ana kiransa yusuf mai adalci 886 yar uwata ta maƙale kan smack 887 an bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar sin 888 wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta 889 amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya 890 zan iya magana da ke kadai 891 wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na abdullahi pan