African-NER / inputs /Hausa /Example6.txt
abdullahmubeen10's picture
Upload 58 files
908edf6 verified
raw
history blame contribute delete
342 Bytes
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya , kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 karkashin jam’iyya...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya , kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 karkashin jam’iyyar adawa ta PDP , Atiku Abubakar , ya yi Allah wadai da yunkurin da wasu sojoji suka yi na kifar da “ zababbiyar gwamnatin Habasha .