text
stringlengths 0
727
|
---|
sun kasance a lõkaci kaɗan na dare suke yin barci |
ya ce wani abinci bã zai zo muku ba wanda ake azurtã ku da shi fãce nã bã ku lãbãrin fassararsa kãfin ya zo muku |
kada ka yi zaton waɗanda aka kashe a cikin hanyar allah matattu ne |
wanda ya sanya tãre da allah wani abin bautãwa na dabam sabõda haka kujẽfa shi a cikin azãba mai tsanani |
ba da tabbacin cire fanel |
ka ce shin wanin allah kuke umurni na da in bauta wa yã ku jãhilai |
suka ce munã nufin mu ci daga gare shi ne kuma zukãtanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne kã yi mana gaskiya kuma mu kasance daga mãsu shaida a kansa |
to me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba |
mai gane fanel mai babbar matsayi da ke ƙunsa da wannan abu |
kuma daga ƙauyãwã akawi waɗanda suke yin ĩmanida allah da rãnar lãhira kuma sunã riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibãdõdin nẽman kusanta ne a wurin allah da addu'õ'in manzonsa to lalle ne ita (ciyarwar nan) ibãdar nẽman kusanta ce a gare su |
ã'a shĩ ãyõyi ne bayyanannu a cikin ƙirãzan waɗanda aka bai wa ilmi |
kuma amma yaron to uwãyensa sun kasance mũminai to sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci |
waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu to sũ ba zã su yi ĩmani ba |
(dãwũda) ya ce lalle haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa |
shi ne wanda ya halitta sammai bakawi ɗabaƙõƙi a kan jũna bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (allah) mai rahama ka sãke dũbawa ko za ka ga wata ɓaraka |
shĩ ne wanda ya sanya ku mãsu maye wa junã a cikin ƙasã |
sabõda haka a yau a nan bã ya da masõyi |
yã mũsã lalle ne shi nĩ ne allah mabuwãyi mai hikima |
wannan hajjarmu ce an mayar mana da ita kuma mu nẽmo wa iyalinmu abinci kuma mu kiyãye ɗan'uwanmu kuma mu ƙãra awon kãyan rãƙumi guda wancan awo ne mai sauki |
lalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai |
kuma waɗannan da ke jãyayya a cikin al'amarin allah daga bãyan an karɓa masa hujjarsu ɓãtãcciya ce a wurin ubangijinsu kuma akwai fushi a kansu kuma sunã da wata azãba mai tsanani |
na sãme ta ita da mutãnenta sunã yin sujada ga rãnã baicin allah kuma shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu sabõda haka ya karkatar da su daga hanya sa'an nan sũ ba su shiryuwa |
me ya sãme ku yãya kuke yin hukunci (da haka) |
kuma allah mai yawan gõdiya ne mai haƙuri |
jin dãɗi ne a cikin dũniya sa'an nan kuma makõmarsu zuwa gare mu take sa'an nan mu ɗanɗana musu azãba mai tsanani sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci |
sa'an nan kuma muka aika waɗansu manzanni daga bãyansa zuwa ga mutãnensu suka jẽmusu da hujjõji bayyanannu to ba su kasance zã su yi ĩmãni ba sabõda sun ƙaryata shi a gabani kamar wannan ne muke rufẽwa a kan zukãtan mãsu ta'addi |
lalle ne haƙĩƙa mun aika nũhu zuwa ga mutãnẽnsa sai ya ce yã mutãnẽna |
kuma kamar haka ba mu aika wani mai gargaɗi ba a gabãninka a cikin wata alƙarya fãce mani'imtanta sun ce lalle mũ mun sãmi ubanninmu a kan wani addini kuma lalle mũ mãsu kõyi nea kan gurãbunsu |
sa'an nan ya matar da shi sai ya sanya shi a cikin kabari |
kuma lalle a kanka akwai la'anata har zuwa rãnar sakamako |
yã kai annabi |
lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni |
waɗannan matattãrarsu jahannama ce sabõda abin da suka kasance sunã tsirfãtawa |
kuma ya sanya a cikinta dũwatsu kafaffu daga samanta kuma ya sanya albarka a cikinta kuma ya ƙaddara abũbuwan cinta a cikinta a cikin kwanuka huɗu mãsu daidaita dõmin matambaya |
kuma a lõkacin da gaskiyar ta jẽ musu sai suka ce wannan sihiri ne kuma mũ mãsu kãfirta da shi ne |
suka ce shin ka zo mana ne dõmin ka jũyar da mu daga abin da muka iske ubanninmu a kansa kuma girma ya kasance gare ku ku biyu a cikin ƙasa |
waɗannan anã gitta su ga ubangijinsu kuma mãsu shaida su ce waɗannan ne suka yi ƙarya ga ubangijinsu |
shin lãbãrin bãƙin ibrãhĩm waɗanda aka girmama ya zo maka |
allah ne ya sanya muku kasã tabbatacciya da sama ginanniya kuma ya sũranta ku sa'an nan ya kyautata sũrõrinku kuma ya azurta ku daga abũbuwa mãsu dãɗi |
lalle waɗanda ke gabansu sun ƙaryata (manzanni) to yãya (ãƙibar) gargaɗina ta kasance |
lalle ne mutum yana a cikin hasara |
kuma suka ƙulla mãkirci kuma muka ƙulla sakamakon mãkirci alhãli sũ ba su sani ba |
kuma haƙĩƙa ni inã tsõro idan na sãɓã wa ubangijina ga azãbar wani yini mai girma |
ka ce kada ku yi gõrin kun musulunta a kaina |
wurin sanarwa |
kuma da dare sai ka yi hĩra da shi (alƙur'ãni) akan ƙãri gare ka akwai tsammãnin ubangijinka ya tãyar da kai a wani matsayi gõdadde |
(allah) ya ce yã ibilis |
sunã yi maka fatawa a cikin sha'anin mãtã ka ce allah yanã bayyana fatawarku a cikin sha'aninsu da abin da ake karantãwa a kanku a cikin littãfi a cikin sha'anin marãyun mãtã waɗanda ba ku bã su abin da aka rubũta musu (na gãdo) ba kuma kunã kwaɗayin ku aurẽ su da sha'anin waɗanda aka raunana daga yãra da sha'anin tsayuwarku ga marãyu da ãdalci |
to idan sun sallama haƙĩƙa sun shiryu kuma idan sun jũya to kawai abinda ke kanka shi ne iyarwa |
suna madawwama a cikinta matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama fãce abin da ubangijinka ya so lalle ubangijinka mai aikatãwa ne ga abin da yake nufi |
da nãman tsuntsãye daga wanda suke ganin sha'awa |
kada ka sanya wani abin bautawa na daban tãre da allah har ka zauna kana abin zargi yarɓaɓɓe |
ka ce shin to in gaya muku abin da yake mafi sharri daga wannan |
sabõda haka ya kira ubangijinsa (ya ce) lalle nĩ an rinjãye ni sai ka yi taimako |
lalle mũ mũ ne ke rãyar da matattu kuma mu rubũta abin da suka gabãtar da gurãbunsu kuma kõwane abu mun ƙididdige shi a cikin babban littãfi mabayyani |
kuma wanda ya bijire daga ambatõna (alƙur'ãni) to lalle ne rãyuwa mai ƙunci ta tabbata a gare shi kuma munã tãyar da shi a rãnar ¡iyãma yanã makãho |
a'aha zã su sani |
kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin ubangijinsu sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi |
shin ƙiren ƙarya (wãtau) gumãka wanin allah kuke bautãwa |
dõmin sakamako daga ubangijinka kyautã mai yawa |
kuma abin da kuka bãyar na zakka kanã nufin yardar allah to (mãsu yin haka) waɗancan sũ ne mãsu ninkãwa (ga dũkiyarsu) |
kuma a lõkacin da masĩfa ta auku a kansu sukan ce yã mũsã |
kuma allah ne da mulkin abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa |
ka ce shĩn kun gan ku idan azãbar allah ta zo muku kõ sã'ar tashin kiyãma ta zo muku shin wanin allah kuke kira idan dai kun kasance mãsu gaskiya |
kuma (muka hõre) wa sulaimãn iska mai tsananin bugãwa tanã gudãna da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda muka sanya albarka a cikinta |
ta ce lalle nĩ inã nẽman tsari ga mai rahama daga gare ka idan ka kasance mai tsaron addini |
kuma (alƙur'ãni) shaiɗãnu ba su ɗõra sauka da shĩba |
shin zã kahalaka mu sabõda abin da wãwãyen daga gare mu suka aikata |
rãnar da azãba ke rufe su daga samansu da kuma ƙasan ƙafafunsu kuma ya ce ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa |
ka kãma littãfi da ƙarfi |
lãlle ne ayyukanku dabamdabam suke |
to waɗanda suka kãfirta sũ ne waɗanda ake yi wa kaidi |
shin ba ka gani ba zuwa ga wasu mashãwarta daga bani isrã'ĩla daga bãyan mũsã a lõkacinda suka ce ga wani annabi nãsu naɗã mana sarki mu yi yãƙi a cikin hanyar allah |
dakatawa da cire ɓoyewar fanel farat ɗaya |
kuma waɗanda suke cẽwa ya ubangijinmu ka karkatar da azãbar jahannama daga gare mu |
shĩ ne na farko na ƙarshe bayyananne bõyayye kuma shĩ masani ne ga dukkan kõme |
kuma ba mu aiki wani manzo ba a gabãninka fãce munã yin wahayi zuwa gare shi cẽwa lalle ne shi bãbu abin bautãwa fãce nĩ sai ku bauta mini |
lalle ne idan bai hanu ba lalle ne zã mu ja gãshin makwarkwaɗa |
lalle shaiɗan maƙiyi ne a gare ku sai ku riƙe shi maƙiyi |
ku bauta wa allah bã ku da wani abin bautãwa fãce shi |
kada ku kasance kamar waɗanda suka cũci mũsã sa'an nan allah ya barrantar da shi daga abin da suka ce kuma ya kasance mai daraja a wurin allah |
kuma ya hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa gabã ɗaya daga gare shi yake |
kuma allah bai zama mai gafala ba daga abin da suke aikatãwa |
to munã rantsuwa da ubangijinka lalle ne muna tãyar da su da kuma shaianun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su da kuma shaiɗanun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su a gẽfen jahannama sunã gurfãne |
kamar wancan ne (allah) yake cika ni'imarsa a kanku tsammãnin ku kuna sallamawa |
mazinãciya da mazinãci to ku yi bũlãla ga kõwane ɗaya daga gare su bũlãla ɗari kuma kada tausayi ya kãma ku game da su a cikin addinin allah idan kun kasance kunã yin ĩmãni da allah da rãnar lãhira |
kuma musa ya ce ya fir'auna lalle ne nĩ manzo ne daga ubangijin halittu |
kuma wanda allah ya wulãkantar to bã ya da wani mai girmamãwa |
sai mũsã ya kõma zuwa ga mutãnensa yanã mai hushi mai baƙin ciki ya ce yã mutãnẽna shin ubangijinku bai yi muku wa'adi ba wa'adi mai kyau |
to wanda ya kasance daga gare ku majinyaci ko kuwa yana a kan tafiya sai (ya biya) adadi daga wasu kwanuka na dabam kuma a kan waɗanda suke yin sa da wahala akwai fansa ciyar da matalauci sai dai wanda ya ƙãra alhẽri to shi ne mafi alhẽri a gare shi |
kuma sunã tambayar ka daga duwãtsu sai ka ce ubangijina yana shẽƙe su shẽƙẽwa |
kuma suka ce shin idan mun kasance ƙasũsuwa da niƙaƙƙun gaɓãɓuwa ashe lalle ne mũ haƙĩƙa waɗanda ake tãyarwa ne a wata halitta sãbuwa |
kuma allah a kan dukkan kõme mai ĩkon yi ne |
shin to sũ sunã yin ĩmãni |
to idan kun mĩƙa musu dũkiyõyinsu sai ku shaidar a kansu kuma allah ya isa ya zama mai bincike |
masõya a yinin nan sãshensu zuwa ga sãshe maƙiya ne fãce mãsu taƙawa (sũ kam mãsu son jũna ne) |
sunã tasbĩhi dare da rãnã bã su yin rauni |
allah yanã sanin abin da kõwace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragẽwa da abin da suke ƙãrãwa |
a kind of mouse gesture hold down one mouse button then press another button |
wanda ya yi cẽto cẽto mai kyau zai sãmi rabo daga gare shi kuma wanda ya yi cẽto cẽto mummũna zai sãmi ma'aunidaga gare shi kuma allah yã kasance a kan dukkan kõme mai ƙayyade lõkaci |