text
stringlengths
0
727
kõ mun bã su wani littãfi ne a gabãninsa (alƙur'ãni) sabõda haka da shĩ suke riƙe
filin da alamomin sanarwa zasu fito
ka aiko a cikinsu wani manzo daga gare su yana karanta musu ãyõyinka kuma yana karantar da su littãfin da hikimar kuma yana tsarkake su
kuma idan kun yi tafiya a cikin ƙasa to bãbu laifi a kanku ku rage daga salla idan kun ji tsõron waɗanda suka kãfirta su fitine ku lalle ne kãfirai sun kasance a gare ku maƙiyi bayyananne
halittarku bã ta zama ba kuma tãyar da ku bai zama ba fãce kamar rai guda
sabõda haka kada ku sanya wa allah wasu kĩshiyõyi alhãli kuwa kuna sane
kuma idan wata cũta ta shãfi mutum sai ya kira ubangijinsa yanã mai mai da al'amari zuwa gare shi sa'an nan idan ya jũyar da cũtar da ni'ima ta daga gare shi sai ya manta da abin da ya kasance yanã kira zuwa gare shi a gabãnin haka kuma ya sanya wa allah waɗansu abõkan tarẽwa dõmin ya ɓatar (da su) daga hanyarsa
su ce lalle ne allah ya haramtã su a kan kãfirai
ka ce ku ciyar a kan yarda kõ kuwa a kan tĩlas bã zã a karɓa daga gare ku ba
awa 24
kuma a cikin wancan akwai jarrabãwa daga ubangijinku mai girma
ya ku mutãne idan kun kasance a cikin shakka a tãshin ¡iyãma to lalle ne mũ man halittaku daga turɓaya sa'an nan kuma daga gudãjin jini sa'an nan kuma daga taõka wadda ake halittãwa da wadda ba a halittawa dõmin mu bayyana muku
ã'a sun ƙaryata game da abin da ba su kẽwaye da saninsa ba kuma fassararsa ba ta riga ta jẽ musu ba kamar waɗancan ne waɗanda suke a gabãninsu
kuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu a kan maryama ƙiren ƙarya mai girma
ashe waɗancan bã su tabbata cẽwa lalle sũ ana tãyar da su ba
to a lõkacin da ya jẽ wa sulaiman ya ce shin za ku ƙãra ni da dũkiya ne
kuma allah mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa
kuma allah shĩ ke yin hukunci da gaskiya waɗannan da kuke kira waninsa bã su yin hukunci da kõme
kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗã kuma ka ƙaurace musu ƙauracẽwa mai kyãwo
allah ne hasken sammai da ƙasa misãlin haskensa kamar tãgã a cikinta akwai fitila fitilar a cikin ƙarau ƙarau ɗin kamar shi taurãro ne mai tsananin haske anã kunna shi daga wata itãciya mai albarka ta zaitũni bã bagabashiya ba kuma bã bayammaciya ba manta na kusa ya yi haske kuma kõ wuta ba ta shãfe shi ba haske a kan haske allah na shiryar da wanda yake so zuwa ga haskensa kuma allah na buga misãlai ga mutãne kuma allah game da dukan kõme masani ne
kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa
kuma ga allah abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku suke yin sujada kuma bã su kangara
haka nan muke aikatãwa da mãsu yin laifi
kuma dã munã so lalle ne dã mun sanya malã'iku daga ci kinku a cikin ƙasa sunã mayẽwa
kuma lalle ne shi gaskiya ce ta yaƙshẽni
sa'an nan daga gare ku akwai kãfiri kuma daga gare ku akwai mũmini kuma allah mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa
kwatankwacin al'adar mutãnen nũhu da ãdãwa da samũdãwa da waɗanda ke a bãyansu kuma allah bã ya nufin zãlunci ga bãyinsa
kuma ka ambaci bãyinmu ibrahĩm da ls'hãƙa da ya'aƙũba ma'abũta ƙarfin (ɗaukar umurninmu) da basĩra
kuma allah a kan kõme mai ĩkon yi ne
ethiopian weekday 4 longdayname
da (adadi na) cikã da (na) mãrã
kuma a lõkacin da ibrãhĩm ya ce yã ubangijina ka sanyã wannan gari amintacce kuma ka nĩsanta ni nĩ da ɗiyãna daga bauta wa gumãka
al'amari na allah ne a gabãnin kõme da bãyansa kuma a rãnar nan mũminai zã su yi farin ciki
kuma wancan bai zama mabuwãyi ba ga allah
(wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi
kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle munã kankare musu miyãgun ayyukansu kuma lalle munã sãka musu da mafi kyaun abin da suka kasance sunã aikatãwa
kuma bã ya yin magana daga son zuciyarsa
kuma suka ce bãbu mai shiga aljanna fãce waɗanda suka zama yahũdu ko nasãra waɗancan tãtsũniyõyinsu ne
lalle ne mũ mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta dõmin mu jarraba su wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki
lalle ne girgizar ƙasa ta tsayuwar sa'a wata aba ce mai girma
kuma sunã tambayar ka daga duwãtsu sai ka ce ubangijina yana shẽƙe su shẽƙẽwa
lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo
kuma idan dabbõbin dãji aka tattara su
ko ka ƙara kansa kuma ka kyautata karanta alƙu'ãni daki daki
mi_ƙa
shawarar kayan aiki da aka nuna wa durowa ko mazaɓa
kuma lalle shĩ ne ya yi halitta nau'inau'i namiji da mace
zai shiryar da su kuma ya kyautata hãlãyensu
kuma lalle allah ne yake sanin abin da kuke aikatãwa
wani mai magana daga cikinsu ya ce kada ku kashe yũsufu ku jẽfa shi a cikin duhun rĩjiya wasu matafiya su tsince shi idan kun kasance mãsu aikatãwa ne
kuma ku yãƙi waɗanda suke yãƙinku a cikin hanyar allah kuma kada ku yi tsõkana lalle ne allah bã ya son mãsu tsõkana
sabõda haka ka yi haƙuri ga hukuncin ubangijinka kuma kada ka bi daga cikinsu mai zunubi ko mai kãfirci
sun saya da ãyõyin allah 'yan kuɗi kaɗan sa'an nan suka kange daga hanyar allah lalle ne sũ abin da suka kasance sunã aikatãwa yã mũnana
lalle ne shĩ (allah) yanã sanin bayyane daga magana kuma yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa
domin yanke hamzari ko dõmin gargadi
allah ne yake shimfiɗa arziki ga wanda yake so kuma yanã ƙuntatãwa kuma sun yi farin ciki da rãyuwar dũniya alhalikuwa rãyuwar dũniya ba ta zama ba dangane ga ta lãhira fãce jin dãɗi kaɗan
shin ba su gani ba da yawa muka halakar da wani ƙarni daga gabãninsu mun mallaka musu a ckikin ƙasa abin da ba mu mallaka muku ba kuma muka saki sama a kansu tanã ta zuba kuma muka sanya kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashinsu sa'an nan muka halakã su sabõda zunubansu kuma muka ƙãga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu
haƙĩƙa bai i da aikata abin da allah ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari)
ya ce kaitõna
su ce na'am gaskiya ne mun rantse da ubangijinmu sai ya ce to ku ɗanɗani azãbar sabõda abin da kuka kasance kunã yi na kãfirci
shin yanã yi muku wa'adin (cẽwa) lalle kũ idan kun mutu kuma kuka kasance turɓãya da ɓasũsuwa lalle ne kũ waɗanda ake fitarwa ne
to shin munã da wasu mãsu cẽto su yi cẽto gare mu kõ kuwa a mayar da mũ har mu aikata wanin wanda muka kasance muna aikatãwa
mẽ yã sãmi waɗanda suka kãfirta a wajenka sunã gaugãwar (gudu)
suka ce yã bãbanmu lalle ne mun tafi munã tsẽre kuma muka bar yusufu a wurin kãyanmu sai kerkẽci ya cinye shi kuma kai bã mai amincẽwa da mu ba ne kuma kõ dã mun kasance mãsu gaskiya_
ashe zã mu yi sujada ga abin da kuke umurnin mukuma wannan (magana ta ƙãra musu gudu
ka ce lalle ne nĩ an umurce ni da in kasance farkon wanda ya sallama kuma kada lalle ku kasance daga mãsu shirki
(mazon ya ce) ku kãwo mini (ĩmãninku) ya bayin allah
kuma a lõkacin da luƙmãn ya ce wa ɗansa alhãli kuwa yanã yi masa wa'azi yã ƙaramin ɗãna
shin ba su gani ba (cẽwa) lalle mun halitta musu dabbõbi daga abin da hannayenmu suka aikata sai sunã mallakar su
to a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa ya ce wannan daga falalar ubangijĩna yake dõmin ya jarraba ni shin zan gõde ne kõ kuwa zan butulce
sai ya tsinkãya sai ya gan shi a cikin tsakar jahim
a cikin hannãyen mala'iku marubũta
wannan dõmin lalle su sun sãɓa wa allah da manzonsa alhãli kuwa wanda ya sãɓa wa allah to lalle allah mai tsananin uƙũba ne
ã'a yã zo musu da gaskiya alhãli kuwa mafi yawansu ga gaskiya mãsu ƙi ne
da tsuntsãye waɗanda ake tattarawa kõwannensu mai kõmãwa ne a gare shi
ya ce lalle ne kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri
kuma sunã tambayar ka daga duwãtsu sai ka ce ubangijina yana shẽƙe su shẽƙẽwa
da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta
a kan hanya madaidaiciya
har a lõkacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa kuma ya kai shẽkara arba'in ya ce ya ubangijĩna ka kange nidõmin in gõde wa ni'imarka wadda ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifãna biyu kuma dõmin in aikata aikin ƙwarai wanda kake yarda da shi kuma ka kyautata mini a cikin zuriyata
lalle ne mãsu taƙawa nã da a wurin ubangijinsu gidãjen aljanna na ni'ima
ã'a sun kasance bã su ƙaunar tãyarwa (a ¡iyãma)
to mazaunin mãsu girman kai yã mũnana
kuma lalle ne azzãlumai haƙĩƙa sunã a cikin sãɓãnimai nĩsa
akwai matabbata ga dukan lãbãri kuma zã ku sani
bãbu wani abin bautãwa fãce shĩ mahaliccin dukan kõme sabõda haka ku bauta masa kuma shi ne wakĩli a kan dukan kõme
lalle ne ubangijĩna haƙĩƙa mai gãfara ne mai jin ƙai
sama za ta tsãge a cikinsa wa'adinsa yã kasance mai aukuwa
nã kãsa in kasance kamar wannan hankãka dõmin in turbuɗe gãwar ɗan'uwana
lalle ne waɗanda suka kãfirta kuma suka yi zãlunci allah bai kasance yana yi musu gãfara ba kuma bã ya shiryar da su ga hanya
sabõda haka ku yi ĩmani da allah da manzonsa da hasken nan da muka saukar kuma allah ga abin da kuke aikatãwa mai labartawa ne
kada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (alƙur'ãni)
kuma allah bã ya son azzãlumai
kuma bã ya kasancẽwa ga wani mutum allah ya yi masa magana fãce da wahayi kõ daga bãyan wani shãmaki kõ ya aika wani manzo sa'an nan ya yi wahayi da izninsa ga abin da yake so lalle shĩ maɗaukaki ne mai hikima
dakata
qiodevice
to idan kun jũya to a kansa akwai abin da aka aza masa kawai kuma a kanku akwai abin da aka aza muku kawai kuma idan kun yi masa ɗã'ã za ku shiryu kuma bãbu abin da yake a kan manzo fãce iyarwa bayyananna
abin da suke hukuntãwa yã mũnanã
@ action
meta