tweet
stringlengths 17
337
| label
class label 3
classes |
---|---|
@user Bama iya biyan kudin jarrabawa ba maganar gaskiya Ganduje azzalumi ne wlh taya banda zalunci har a shiga azumi ace ba'a biya yan1 pension albashin wlh ganduje ka kiyayi haduwarka da Allah idan ka isa idan ya kiraka kace ba zaka ba 🤔 | 2negative
|
@user Nayi bakin ciki rasa damar kallah 🇦🇱🥺😢😢😣☹️😟 | 2negative
|
@user @user Yau kuma 🤔 Amma ai shine yace @user ya kullemu sbd yanada Hospital yanasamum kudi .😎😎 | 2negative
|
@user @user Koma dai miye kece kika jawo, wazai alfahari dake da abinda kikai Fisibilillahi 😭 | 2negative
|
@user @user Idan ba don zagin shugaba ba kyau ba ko!!😟😟😟😟idan ma abin kirki kakeyi zaka gani a gaban mahalicchi idan ma akasin haka ne duk zamu gani | 2negative
|
@user Toh mu asuwa da kuke tambayarmu in har zaku tambayemu muwa zamu tambaya yau naga iskanci Kai🤔🤔🤔🤔🤔 | 2negative
|
@user Idan ya siya mana ai sai mu saka koh banda rainin wayo shima ai ba sakawa yake ba 🤔 | 2negative
|
@user Abeg suyi su dawo abi sai mun hada da protest?🤣 | 2negative
|
@user Karyane kuma wannan😡 yau dinnan yayi hira da yan jarida amma be fadi wata magana makamancin haka bh, hasalima kalaman kwarin gwiwa yayi akan dan wasan🤧 A rage ta gobe ko a sha koko🚶 | 2negative
|
@user Hhhh baba Ali nuhu yaranka ba tarbiya😂😂😂 | 2negative
|
@user Wannan ai ba komai bane a lanjeriya... Da dai talaka neh ya jefi wani ɗan siyasa aka kama shi daga baya wasu suxo su ƙwace shi, to pah nanne xaka san akwai hukuma a lanjeriya...👌 | 2negative
|
@user Ruwan zafi ba wajan wasan kwado bane. Suje 🇹🇩 Chadi mana | 2negative
|
@user Wai BBC a Niger kaɗai ake cirani da ku da wawayen wakilan ku da ke Niger, Babu abin hidi duk duniya babu inda ba a cirani Ko se Niger da ku rena 🤮🤫 | 2negative
|
@user aikin banza😏😏😏 zaima dawo | 2negative
|
@user Kiris ya rage apara tsintar gawar yan karota akan titina😣😣domin daga su har shugabannin nasu basuda ilimi cikakke | 2negative
|
@user @user Talauci bazai bari mugane haka ba😅 | 2negative
|
@user @user Gaskiya dai munji kunya. Dafa duka din nan da muke yawan tsarguwan su akan basu iya ba.😥 | 2negative
|
@user @user Akwai abubuwa dayawa wadan yakama ta ayi bawai iya karin masarautu ba amma anyi biris dasu 😷😷 | 2negative
|
@user Kaji maganar banza. Mutum yazo da bindiga, sannan bashida addini ko kadan, ba tausayi ba imani, a ko yaushe ze'iya harbinka sannan kace wae kar'aji tsoronshi 🤔 toh idan ba'aji tsoronshiba ubanwa za'aji tsoro? Kaji hauka. | 2negative
|
@user Buhariya masifa 😂taji wuya | 2negative
|
@user Abin haushi, wannan retirement din babu pension. 😂😂😂sun ji da kansu | 2negative
|
@user Hanci 👃sai kace kwankwalati... | 2negative
|
@user Gaskiya ne wato aci gaba da fitowa daga daji ana kashe alumma shine burinka aradu buhari bakason yan arewa, wato #zoo xakison maidamu, Monkey's kadaukemu ne😲 | 2negative
|
@user bafa wanda zai kulaku 😐 | 2negative
|
@user Kay mu abun yayi yawa gashi govnati bata iya samarwa da muta ne kome 🙉 sede wahala👅😋😭😠 | 2negative
|
@user Matsalan ba su bayar bane, at the end talakawa me da asara.... Saboda dole zasu nemo Hanyar dazasu mai da x10 na abinda sukavayar....🙂🤷🏽♂️ | 2negative
|
@user Yazaayi farin jinin sa yakaru yana bacci, baya iya wata biyar baifita waje ba, wadanda suka zabeshi yabarsu cikin hali mai wuya, Abubuwa dayawa sun tabarbare, talaka bashi da gata sai Allah, kuma talakan ma na Arewa, kasarka tanada Arziki amma wadanda Suke ciki sune yanwahala 🤦🏾♂️ | 2negative
|
@user Gaskiya likimo dan Wahala ne Aradu 🙄🤔 | 2negative
|
@user In babu shuka. Banza ce 😂 | 2negative
|
@user Suna ruwa Kuwait😂😁 | 2negative
|
@user What do you expect from watce ta zubar da tarbiyan da iyayenta suka bata daman🤔 https://t.co/0tdqHU2H7a | 2negative
|
@user In kana raye zaka sha kallo😂. Ikon Allah, shi kuma wannan a haka nasa haukan yake! | 2negative
|
@user Tauraruwa mai wutsiya....jin ki da Ganin ki ba alheri ba 😂 | 2negative
|
@user Ja ira kafira annamimiya yar wuta la anana munafika....allah yasa tsakanin mu dake,ina rokon allah yadauke mumuna mataki a kanki sabida wanan yazama darasi. amin ya allah✍🏾😢 | 2negative
|
@user Ama sabo da hassada Ka dage sai ya sauka 👊 | 2negative
|
@user Haba shiyasa ake mulkin hauka ashe 🤔🤔 | 2negative
|
@user Yanzu har lalacewar Greizmann takai haka.? 😂 | 2negative
|
@user @user Wannan aika aikan, akwai lauje cikin nadi 🤔 it's not just like that, suna da wata manufa a xuciyarsu. | 2negative
|
@user Ancusai bazai barsu suyi shuruba🤣🤣 | 2negative
|
@user Ticket din yayi tsiya ko😎 | 2negative
|
@user Ni dukkansu babu wanda zanyabawa tsakaninmu dasu allah ya Isa baruwa bahuta ba hanyoyi masu kyau babu asibitoci isasu babu abinci mai kyau ga talaka tir da mulkisu duka musammama buhari allah wadaransa yafi kowa cutar damu 😭 | 2negative
|
@user Mufa ba zabar ka mukayi ka dinga yin Allah wadai ba! Muma duk zamu iya yin Allah wadai ai! Mun zabe ka ne ka kare mana rayukanmu da dukiyarmu cikin ikon Allah, ba ka zauna kana Allah wadai ba 😡 | 2negative
|
@user 😅 Kaaai Alawadaran naka ya lalace | 2negative
|
@user Tafiyarsa da zamansa duk dayane basuda bambanci a domin ko yana cikin gida baya hana abmyi abinda akeda niyyaryi bashida bambanci da Empty din kwali a Bola wllh😭😭 | 2negative
|
@user Pls n pls sadau din nan kanwar uwar wani ne a app dinnan ne???...ku barta tayi abun da taga shine daidai idan taje can ta hadu da mahaliccin ta...kowa yaje yaji a nasa zunuban pls.. haba ba dama mutum ya bude twitter sai ya ga mgna akanta. Haba😠😠😠 wlh am so anoyyed | 2negative
|
@user @user kunason lalata mu fah da wannan direct kalmomin nan naku🤥 | 2negative
|
@user Sukashe kansu Dan mijn uwarsu duk makiyan mune Yan wahala 😏 | 2negative
|
@user Zabo na yawo wataran za'a hade😂😂😂 | 2negative
|
@user @user Pariiii😬😹😸, kowa ya mutu? Lalle abinshi ba kyau | 2negative
|
@user 😂😂😂 f***k shit yar minista gdan karya | 2negative
|
@user Gaskia kam, suyi ta bawa desperate mutane abubuwan da suke burkuta ciki.Sannan ya kamata a hana masu tallan magungunan asibiti ma da suke yawo. Duk yan ci rani ne fa😅 | 2negative
|
@user Matsalar manya yen siyasar kasar mu shine Akwai su da iya fadan magana amma ba da zuciya daya suke magana ba😟 | 2negative
|
@user 😢😢😢😢😢😢 mu yau aka mana low down. wlh ba shiga ba fita anan daura wlh abin sai aduu'a gaskiya ya kamata arage ba ci atashi tsaye Akan wannan cucar ko wlh sai ji tausa yimmu ya bamu maganinta... | 2negative
|
@user To Dan uban mutum what did he expect from us idan ma sun harbe shi mu ina ruwanmu mu dai a raye muke ai 🙄🙄 | 2negative
|
@user @user Gwamnan mata kenn 😂 | 2negative
|
@user Hhhhhhh 😂😂😂😂🤣 wannan itace ƙasata ta haihuwa Najeriya, kaji wani labari irin na teburin mai shayi, to fisabilillahi meye amfanin ƙawanyan da jami'an tsaro sukayi musu, mu buƙatarmu anan itace a kuɓutar da yaran daga hannun ƴan ta'adda, amma batu na gaskiya gwamnati ta gaza. | 2negative
|
@user Nigeria 🇳🇬 karshan munnafukai | 2negative
|
@user Xasu ci uwarsu dan Tselen uwar su🧐🖕🏼🖕🏼🖕🏼🖕🏼 | 2negative
|
@user wannan shine zancen gobnatin buhari kullum tsawan shekara 2xuwa 3 mungaji da Karyar Buhari da yan barandarsa 🇳🇬🇳🇬bad government | 2negative
|
@user 😀😀Kurabu dashi ai cewa Yakeyi qarya ce | 2negative
|
@user Wannan mahukace fa🚯🚯🚯 | 2negative
|
@user Sedai a Kuwait 🇰🇼 din Amman badai a Nigeria 🇳🇬 bah Don ko ankawo bara muyi bah tau 😕 | 2negative
|
@user Oho dai Andai je kunya Wallahi 🙄🙄shame on you ppl common rice kun buyi chai | 2negative
|
@user Ana ga Kidnappers kana ga Allurar Corona.. 👌👌 | 2negative
|
@user Shifa Buhari xe iya barin wasiyya yace ko ya mutu Dan Allah asashi a jirgi a dan zagaya dashi sannnan a binneshi😂😂 | 2negative
|
@user Yan bayan mu ne kawai marasa amfani😎😎😎😎😎😎😎 | 2negative
|
@user Kaji hauka. Lkchn babu sauran me rai se dan siyasa kenan 😳 | 2negative
|
@user Hege boss😎ba rami meya kawo Rami😂🤣😂 | 2negative
|
@user To atafi da mulkin qiyama mugani talakawan 9jar wlh saita Allah tayi Duk rintsi duk wuyah dole asauka abaiwa wani hhhhhhhhh😂😂😂😂 | 2negative
|
@user Wallahi dole ake samun zuri'a marasa albarka sabida hanyar da mukebi wajen neman auren tazama ta shaidan😏😏😏 | 2negative
|
@user Rashin hangan nesan #Buhari ne ai. Ya tara mana munafike a gumnati 🙃 | 2negative
|
@user Kaji karya mu bada labari😂😂😂 | 2negative
|
@user Uwarku kuda zafin🙄 | 2negative
|
@user To duk basu da gaskiyar da za azabesu batare da sunbuyaba koba haka bane yan uwa😻😻😻😻😻 | 2negative
|
@user Ka naɗa sarakuna anje wajen taro ka sasu a kujerar baya ka nuna cewa a hukumance ba sarakuna bane kenan 🤣🤣🤣 | 2negative
|
@user allah yakara tsinemaku all ire iren macron yayan shegun wllh kunyi kadan kutabamana annabin S A W 😭😭😭 | 2negative
|
@user Wanda ya saci kudin alummah fa?😉 | 2negative
|
@user Baku da aiki sai fadar sharri, har wani DA DUMI-DUMI kuke cewa 🙄 | 2negative
|
@user End time😭💔Sunnan annabi suke son watsarwa | 2negative
|
@user Kai abinda mamaki! Shikuma na kaduna sai gashi ya kamu bayan tarin cudedeniyar da sukayi🤔 | 2negative
|
@user Baba dole sai ya hau Jirgi ko a cikin gida ne😂😂😂 | 2negative
|
@user @user Dama ai kukuke hada mana wuta inba iskanchi ba ina ruwan ka da shiga abunda babu ruwan ka inba hada fada ba😡😡 | 2negative
|
@user What is this for love of God? Haka zamu rika zama? Shuwagabannin mu suna cutar mutane don neman mulkin banza. 😖 | 2negative
|
@user @user Gaskiya kwaya batayiba kai kana ganin bakin Ayuba wabba kasan bakin dan kwaya ne, ji abunda ya turo yaransa yake fadi, wai sun sanya tukuici a kamo gwamna, maye kawai a sarari alaji, ai in nine Elrufai NDLEA zan tura musu😂😂😂 https://t.co/6VFJtaLAwh | 2negative
|
@user Mun gama karatu kun barmu da takardu a hannu🗞️ Kun rufe boda kunce mu koma gona Mun koma gona ana kashe mu⚔️ Mun hakura mun dawo daki muna salatin annabi da istigfari muna ganin coins suna tashi🔃 kuma yanzu kuce wai kun haramta to uban kuturu yayi kadan | 2negative
|
@user Allah ya fika 🙌🏽 karshan kanw yaxo Insallah | 2negative
|
@user @user Eh, amma abon haushi da banga suna nan ba 🙄 | 2negative
|
@user 😂😂😂 zazzagi zai sha shayin karnuka kenan da bakin tuwo, gobema yakara tare hanya burutai. | 2negative
|
@user No wonder bahaushe yace:- Jahilci yafi Hauka. Kin nunawa duniya cewa keh typical jahila ce, da kikace mace ta maye masarautar musulunci.😏 | 2negative
|
@user Amma dae akwae banhaushi anan, shugaban qasa da kallon danbae, 🤐🤐🤐 Shinae aykinsa😄😄😄😄 | 2negative
|
@user Najeriya tab dijan sauro ma ya ishe Ka😂😂😂 | 2negative
|
@user In bai karba ba yasan sauran aii😂😂 | 2negative
|
@user An raina su din. Sun suke ayi tarai rayar su ne? 🤔🤔 | 2negative
|
@user Lol 😅kun gani ko? Tana kiranku jobless! Kuci gaba da shiga rayuwanta. You guys are stalking her too much. | 2negative
|
@user Ina bindigar da ta harbe su da ita? An ce an rufe boda amma ana shigowa da ƴar banzar coronar nan bindiga ta ɓarauniyar hanya saboda rashin bin doka🙄 | 2negative
|
@user hmm gaskiya t fara fitowa ana cin dukiyarmu da sunan maganin corona. Allah ya saka mana 🙏 | 2negative
|
@user Wlh irin wannan abun da kukeyi shine babban abinda ke haddasa masifa acikin al'umma. Kuna yada labaran karya dana shirme🇳🇬🇳🇬 | 2negative
|
@user 😂 sheikh dahiru bauchi neh kawae aka kwashe almajiransa? Abeg bbc stopped this sh*t out | 2negative
|
@user yunwa ta fara yawa yasin 😂 | 2negative
|
@user Gobnati na tsoron ya mutu a hannun ta ne kawai 👌 | 2negative
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.