news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Yan Bindiga Sun Kai Hari A Ziarat Kasar Pakistan
4World
Kotu Ta Umarci Hukumomin Nijar Su Biya 'Yan Fafutuka Diyya
0Africa
An Samu Raguwar Mutuwar Masu Kanjamau a Jihar Neja
1Health
Masu Zanga Zanga Sun Bijrewa Umurnin Sojin Sudan
0Africa
Buhari Ya Yi Yekuwar Neman Samun Nasarar Zaben 2019
3Politics
Amurka Ta Kalubalanci Rasha, Iran Kan Kai Hare-Hare a Syria
4World
Gwamnatin Kasar Mali Na Binciken Kasancewar Cutar Ebola
1Health
Buhari Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Kan Rikicin Dake Faruwa a APC
3Politics
An Yi Amfani Da 鈥榊an Banga A Zabukan Karshe - Inji E.U. -
4World
Ruwan Sama Ya Haifar Da Gocewar Laka a Brazil
4World
An sami koma baya a shayar da yara nono
1Health
Adadin Masu Mutuwa a Teku Na Karuwa - Rahoto
4World
Nigeriya Tafi Yawan Masu Ciwon Suga A Africa
1Health
Borno Ta Kashe Sama Da Milyan 500 Don Sayen Kayan Aikin Wasu Hanyoyi a Jihar
2Nigeria
EFCC Ta Kama Masu Sayen Kuri'a A Jihar Gombe
3Politics
Ministan Ilimin Nigeria Ya Umurci Jami'oi Da su Bada Ilimi Mai Inganci
2Nigeria
El Zakzaky Na Shirin Neman Magani A Wata Kasa Baicin India
4World
Mata Masu Ciki 60,000 Suke Mutuwa Kowacce Shekara
1Health
Za'a Gina Tashar Motoci Ta Zamani A Obolo Afor Da Ke Jihar Enugu
2Nigeria
A Yau Akayi Jana'izar Tsohon Shugaban Kasar Masar Morsi
0Africa
Sojoji 18 Sun Rasa Rayukansu A Harin 'Yan Ta'adda A Kasar Nijar
0Africa
Tawagar Kwallon Kafa Na 'Yan-Matan Najeriya Sun Sake Kafa Tarihi
2Nigeria
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ayyana Dokar Ta Baci Game Da Cutar ZIKA
1Health
Dakarun Najeriya Sun Dakile Harin Boko Haram a Bama
2Nigeria
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Bukaci Ayi Dokar Hana Binciken Shi
3Politics
An dasawa tsohon mataimakin shugaban Amirka zuciya.
1Health
NIJAR: An Bude Wata Sabuwar unguwa A Yankin Tilabery
0Africa
Masana Suna Garagdi ga Masu Ziyara a Kasar Saudiyya Su Kiyaye Tsabtar Hanu Kuma Su Kula....
4World
ECOWAS: Yarjejeniyar Yaki Da Laifukan Fashi, Safarar Mutane a Teku
0Africa
Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Shirin Yin Sababbin Masarautu A Jihar
3Politics
Amurka Ta Ce Dole Ne Zimbabwe Ta Yi Wasu Sauye-sauye
4World
Donald Trump Zai Dauki Matakan Hana Kafofin Tsaron Cuba Mamaye Harkokin Tattalin Arziki
4World
Rikicin Siyasa A Jamhuriyyar Nijar Ya Dau Sabon Salo
0Africa
MDD Ta Koka Da Kisan Fararen Hula a Yankin Tafkin Chadi
4World
Wata Fitacciyar Makarantar Addinin Musulunci A Duniya Ta Goyi Bayan Yaki Da Cutar Polio
1Health
Papa Roman Ya Zaiyarci Kasashen Larabawa
4World
Matasan Kirista Sun Yi Taron Yaki Da Ta'addanci a Nijar
0Africa
Da Alamar Agogon Khashoggi Ya Dau Yadda Aka Kashe Shi
4World
Likitoci a Kasar Nijar Sun Dauki Matakan Kiyaye Cutar Yoyon Fitsari
1Health
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Jaddada Aniyar Inganta Tsaro a Yankin
3Politics
Amurka Za Ta Wargaza Farfagandar Rasha
4World
Batun Takaita Hutun Makarantu na Jawo Muhawara
1Health
Yan Fansho a Jihar Kebbi Sun Koka Akan Kudaden Su
2Nigeria
Ma'aikatar Bitalmali Ta Kakabawa Maduro Jr. Takunkumai
4World
Hukumar dake Kula da Abinci da Magani, FDA, Ta Amince da Fasahar da Ake Sakawa Jikin Kwayar Magani
4World
An Kashe Sojojin Najeriya Uku a Filato
2Nigeria
Tsohon Shugaban Najeriya Shehu Shagari Ya Rasu
2Nigeria
Masana A canada Sun Gano Wata hanyar Yaki Da Cutar Sankara
1Health
Turkiyya Ta Caccaki China Saboda Kuntata Ma Kabilar Uighur
4World
Ana Zaton Guguwar Irma Ta Isa Florida Ranar Lahadi
4World
Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tara Ta Fara Aiki A Yau Talata
3Politics
Abin Da 鈥榊an Najeriya Ke Nema Ga 鈥榊an Takarar Shugabancin Kasar
3Politics
Abin Da Ya Haddasa Faduwar Jirgin Da Ke Dauke Da Osinbanjo
3Politics
Tababar Sakin Wasu Masu Garkuwa Da Mutane a Masarautar Shani
2Nigeria
Fatan 'Yan Majalisar Dokokin Najeriya Ga Majalisa Ta Tara
3Politics
Rufe Iyaka Ya karya Wasu 'Yan Kasuwar Najeriya - Dan Iyan Nassarawa
2Nigeria
Shirin Bai Wa Jami'an Kiyaye Hadurra Makamai a Najeriya
2Nigeria
Abinda Kake Bukatar Sani Gameda Bakon Dauro
1Health
Jagoran Dakarun Da Suka yi Juyin Mulki a Sudan Ya Yi Murabus
0Africa
Gwamnatin Nijar Na Shirin Tsaurara Matakan Gina Wuraren Ibada
0Africa
鈥榊ar Shugaban Kasar Amurka Ta Ziyarci Kasar Ivory Coast
4World
Sauyin Sheka Ya Sa An Kori Dan Majalisar Jiha a Neja
2Nigeria
Adamawa: 'Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Shugabannin Kungiyoyin Fulani
2Nigeria
Jama'ar Jihar Kano Sun Yi Mamakin Dage Zabukan Najeriya
3Politics
Kwararru Sun Nemi a Magance Matsalar Shaye-Shaye a Najeriya
1Health
Aisha Buhari Tace Bata Bada Umarnin Damke Dogarin Ta Ba
3Politics
Birtaniya: Theresa May Ta Kalubalanci Jeremy Da Suyi Muhawara
4World
Shugabar Hong Kong Ta Yi Magana Kan Batun Masu Zanga-zanga
4World
Mahajjatan Jihar Kano Da Kaduna Sun Fuskanci Matsalar Abinci
2Nigeria
APC Ta Karyata Zargin Shirin Tube Sarkin Musulmi
3Politics
Firayim Ministar New Zealand Na Dab Da Zama Amarya
4World
Venezuela: Majalisar Dinkin Duniya Ta Nemi a Kai Zuciya Nesa
4World
An Sako Tagwayen Da Yan Bindiga Su Ka Sace a Zamfara
2Nigeria
Kungiyar ECOWAS Ta Bukaci Gwamnatoci Su Shiga Tsakanin Makiyaya Da Manoma
0Africa
Masu Zanga Zanga Sun Sake Bijirewa Hukumomin Hong Kong
4World
A Kula Da Masu Tabun Hankali-WHO
1Health
Wani Jakadan Amurka Na Musamman A Ukraine Ya Yi Murabus
4World
Bala Muhd Na PDP Ya Ci Zaben Gwamnan Jahar Bauchi
3Politics
An Sake Zanga Zanga Kan Take-Taken Indiya A Kashmir
4World
Yan Sanda a Kano Sun Kama Wasu Matasa da Kayan Zabe
3Politics
Yin Tafiya Kadan Na Kauda Hatsarin Kamuwa Da Ciwon Suga
1Health
Jihar Nassarawa ta kaddamar da yaki da cutar kanjamau na tafi da gidanka
1Health
Za A Kafa Rundunar JTF A Zamfara
2Nigeria
Guguwar Irma: Miliyoyin Mutane Sun Rasa Wutar Lantarki a Florida
4World
Trump Ya Gana Da Shugabannin Kamfanin Jirgin Sama Na Boeing 737-Max 8
4World
Ana Ci Gaba Da Tashin Hankali A Arewa Maso Gabashin Brazil
4World
Boko Haram Ta Halaka Dakarun Najeriya 13
2Nigeria
Ayyukan Karfi Na Illa Ga Rayuwar Yara - Inji Hukumar ILO
0Africa
An Daure Wasu Na Hannun Daman Tsohon Shugaban Kasar Algeria
0Africa
An Fara Taron Majalisar Manoman Najeriya, Karo Na 43
2Nigeria
Mutane 11 Sun Mutu A Sabuwar Zanga-Zanga A Sudan
0Africa
Rayuka Fiye Da Goma聽Suka Salwanta A Harin Da Aka Kai Taraba
2Nigeria
Gwamnan Jihar Taraba Ya Kai Ziyarar Farko Yankin Mambilla
2Nigeria
SOKOTO: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 25
2Nigeria
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Kammala Ziyarar da Ya Kai Nahiyar Asiya
4World
Shugaba Donald Trump Na Amurka Yace Za Ayi Wa Aikin Gwamnati Kwaskwarima.
4World
Wane Alkawari Buhari Ya Yi wa Mutanen Jihar Borno?
3Politics
Wasu Fasinjan Jirgin Ruwan Shakatawa Sun Tsallake Rijiya Da Baya
4World
Gwamnatin Amurka Na Neman Ta Rage Adadin 'Yan Gudun Hijira Masu Shigowa Kasar.
4World
Kotu Ta Yi Watsi Da Zargin "Toronto" Da Ake Ma Bindow
4World