text
stringlengths
1
6.82k
an kaddamar da sabuwar motar kabu kabu mai tashi sama hausamediacom _™ hausa news and entertainment blog
home» kimiyya da fasaha» an kaddamar da sabuwar motar kabu kabu mai tashi sama
ana iya ganin yadda ruwa ya janye ta kowane janibi
previous articleuwargidan shugaban kasa ta nemi a dauki mataki kan tarin fuka
sassan jiki da barasa(giya) ke musu illa a jikin dan adam _ 1arewacom
» kiwon lafiya » sassan jiki da barasa(giya) ke musu illa a jikin dan adam
sassan jiki da barasa(giya) ke musu illa a jikin dan adam
kasancewar barasa akwai dadin dandano a baka da kuma harshe hakan bai sanya ta tsarkaka da illata masu ta'ammalli da ita ba ta yadda a wani sa'ilin take rugurugu da dukkan wata garkuwa ta lafiya da jikin dan adam yake da ita
a yau jaridar naijcom ta kawo muku jerin wasu cututtuka da sassan jiki da barasa ke yiwa lahani kamar haka
shan barasa ya kan sanya cututtuka da suka hadar da cutar daji hawan jini mutuwar barin jiki da kuma karya garkuwar jiki
title sassan jiki da barasa(giya) ke musu illa a jikin dan adam
description kasancewar barasa akwai dadin dandano a baka da kuma harshe hakan bai sanya ta tsarkaka da illata masu ta'ammalli da ita ba ta yadda a
0 response to sassan jiki da barasa(giya) ke musu illa a jikin dan adam
daga https//hawikipediaorg/w/indexphptitle=usershrikarsan&oldid=28029
kamfanin shirya finafinan hausa dake kano
daga https//hawikipediaorg/w/indexphptitle=categoryuser_lv&oldid=32652
shugaban darikar eyn ya gargadi shugabannin addini su daina raba kawunan jama'ar najeriya 3' 14
maman kawo hasken rana
a kididdigar da aka yi an ce yanzu haka a nan kasar sin yawan masu shan miyagun kwayoyi sun zarce miliyan 14 wanda kuma ke ci gaba da karuwa baya ga haka matsalar miyagun kwayoyi na janyo asarori da suka kai kimanin kudin sin yuan biliyan 500 a fannin tattalin arziki har wa yau kisan kai da kuma laifuffuka a sanadin shan miyagun kwayoyi ma na faruwa a kai a kai
yau za mu kawo muku wani labari mai armashi sosai game da wasu mata da ke lardin guizhou a kudu maso yammacin kasar sin wadanda suke taimakawa masu shan miyagun kwayoyi wajen dakatar da shan su
4 baje kolin kamfanonin wayar hannu
na cikin gida da dumama
na cikin gida da dumama2
1 barga sashi watsawa shugaban matsa lamba dadi to sa
2 fata kushin earmuffs amfani da fatam fata abu da kuma super taushi kankunne gammaye cewa shi ne mafi dadi ga dogon lokaci da lalacewa
√ an headband da manyan direban naúrar iko bass kuma focus on wasa wasa na tsarin headphone
√ wireless belun kunne aiki soke m amo kyale ka ka ji dadin your audio a kan jirgin karkashin kasa bas jirgin sama da kuma sauran m yanayi
√ sound analytical 50mm manyan drive naúrar iya kai bayyana sauti da kuma zurfin bass ga real game
√ za ka iya 't aikata ba daidai ba tare da wani dadi sturdy da kuma zurfinsoundin
port xiamen ko shenzhen kamar yadda ake bukata
quality selection tabbacin inganci 1 ofc biyarcore jan waya
high daidaituwa akwai sanyi a kan sanyi game da kunnuwa
a lokacin da ka yi yãƙi a cikin wasan like
belun kunne da haske duhu duniya mai haske
tabo tsoro ya kama abokan adawar
features 1 dakatar da headband babu matsin lamba
2 barga sashi highƙarfi abu
4 braided waya ci gaba barga watsa
5 gold plated jack mafi kyawun ingancin sauti
6 da girma da iko sauki sarrafa
samfurin gabatarwa 1 rataya headband rage matsin lamba
2) fata kushin earmuffs amfani da fatam
fata abu da kuma super taushi kankunne gammaye cewa
shi ne mafi dadi ga dogon lokaci da lalacewa 2 the headband da manyan direban naúrar iko
kyale ka ka ji dadin your audio a kan jirgin karkashin kasa bas
jirgin sama da kuma sauran m yanayi
50mm manyan drive naúrar iya kai bayyana sauti da kuma
m reno for daidai sakawa da girma
ƙwarai a daukana up sautuna
na'urorin haɗi information
kaya masu nauyi
alaka da samfurori
muna da isasshen gwaji takardar shaidar for mu samfurin kamar az rohs fsc da dai sauransu oem da odm umarni ne akwai
kara karantawa
domin binciken game da kayayyakin mu ko pricelist don allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours
igiyar ruwa
ilimin halayyar d'an adam
injin d'aga kayan ginegine
injin d'aga manyan kaya
injin ɗaga kayan ginegine
irin wannan
sun g shi y
hahah iya ce d
kawai na hito wa dare da
kirei na hito wa dare da
d`a kum nan quiao)
ba a tattauna maganar yadda za a raba kudade ga jihohi ba a taron faac premium times
you are athome»babban labari»ba a tattauna maganar yadda za a raba kudade ga jihohi ba a taron faac
ba a tattauna maganar yadda za a raba kudade ga jihohi ba a taron faac
taron majalisar zartaswar tattalin arzikin kasa a yau alhamis ya kasa shawo kan yadda za a magance hanyar da za a kasafta kudaden da gwamnatin tarayya ke raba wa kan ta da jihohi da kuma kananan hukumomi
premium times ta tabbatar da cewa ba a ma tattauna batun ba a taron da majalisar ta gudanar yau a fadar shugaban kasa a abuja
da wadannan kudaden ne ake biyan albashin maaikata da sauran ayyukan yau da kullum a jihohi da kananan hukumomi har da tarayya baki daya da hakan yasa har yanzu wasu jihohin basu iya biyan albashin maaikatan su na watan yuni ba
wannan majalisa ta kunshi mataimakin shugaban kasa wanda shine shugaban ta da kuma daukacin gwamnonin najeriya da ministan abuja
saboda karancin kudade a aljihun jihohi tare da kasa samun kudade na watan yuni da tarayya akasarin jihohi har yau ba su biya albashin watan yuni ba
bayan fitowa daga taron gwamnan jihar bauchi mohammed abubakar ya shaida wa manema labarai cewa batun kasafta kudaden watan yuni ba ya ma cikin ajandar taron na su na yau
sai dai kuma tun a jiya ne gwamnoni suka yi ta ganawa a tsakanin su domin tattauna maganar kasafta kudin na wannan watan
zazzabin lassa ta yi ajalin mutane uku a jihar bauchi premium times
you are athome»kiwon lafiya»zazzabin lassa ta yi ajalin mutane uku a jihar bauchi
zazzabin lassa ta yi ajalin mutane uku a jihar bauchi
shugaban hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko na jihar bauchi (bsphcda) ibrahim gamawa ya tabbatar da cewa mutane uku sun rasu daga cikin mutane 25 din da ake zaton sun kamu da cutar zazzabin lassa a kananan hukumomi 7 dake jihar
ya ce wadannan kananan hukumomin sun hada da alkaleri bauchi bogoro dass tafawa balewa toro da warji
gamawa ya sanar da haka ne a taron wayar da kan jamaa game da illolin dake tattare da cutar wanda aka fara ranar talata a bauchi
ya kuma kara da cewa tsakanin watannin janairu zuwa maris sun sami tabbacin mutane biyar da suka kamu da cutar daga cikin 25 din da ake zaton sun kamu da cutar
gamawa ya yi kira ga maaikatan kiwon lafiya da su tabbata sun yi wa duk wanda ke fama da zazzabi ko wani irine gwaji kafin su bashi magani