news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Nijar-Kungiyoyin Fafutika Za Su Yi Zanga-zanga Kan Dokar Kara Haraji Ta 2018
0Africa
Akwai kananan yara da dama da ba a yiwa rigakafin shan inna ba a Najeriya
1Health
An Gargadi Babban Birnin Zimbabwe Harare Kan Hadarin Sakewar Barkewar Cutar Kwalara
1Health
Majalisar Wakilan Najeriya Ta Sanya Hanna A Kudirin Hana Amfani Da Leda
3Politics
Yan Ta'adda Sun Kashe Sojojin Nijar 12 A Inda Su Ka Kashe Na Amurka 4
4World
Uwargida Michelle Obama Tana Cika Shekara Guda Da Shirin Yaki Da Kiba A Tsakanin yara
1Health
Jam’iyyar APC Ta Dage Zaben Fidda Gwani Na Jihohi Shida a Najeriya
3Politics
Akwai Bukatar Rage Illar Shan Barasa
1Health
Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Kaddamar Da Allurar Rigafin Ciwon Shawara
1Health
Pakistan: An Kama Malamin Da Ake Zargi Da Kafa Kungiyar 'Yan Ta'adda
4World
EFCC Ta Musanta Zargin Yi wa 'Yan Adawa Da Shugaba Buhari Bi Ta da Kulli
3Politics
Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Dawo Daga Hutu Cikin Rigingimun Shugabanci
3Politics
Nijer Ta Bukaci Hadin Kan Jakadun kasashen waje Don Shirin Zaben Ta
0Africa
Macron Ya Sha Alwashin Sake Gina Mujami'ar Notre Dame Cikin Shekaru Biyar
4World
Tsaro: Gwamnatin Najeriya Da Sarakuna Za Su Hada Kai
2Nigeria
An Kaddamar Da Shirin Ruga Na Farko A Najeriya
2Nigeria
Shugaba Trump Ya Gargadi Kasar Iran
4World
Wata Kungiyar Agaji Ta Dauki Ma’aikatan Polio 350 A Jihar Bauchi
1Health
Dan Takarar Sanata A Jihar Naija Ya Maka INEC, Jam'iyyarsa A Kotu
3Politics
A Kasar Kamaru Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sarkin Balondo
0Africa
Jami’an Tsaro Za Su Raka El Zakzaky India Neman Magani
4World
Dage Zaben Bai Da Alaka Da Batun Tsaro Ko Katsalandan Siyasa-INEC
3Politics
Kungiyar Taliban Ta Kai Hari A Wani Sansanin Soja A Kudancin Afghanistan
4World
Manyan kamfanoni sun yi kira da a dage dokar kayyadewa masu HIV tafiye tafiye
1Health
Atone-Janar Na Amurka Ya Fitar Da Takaitaccen Rahoton Mueller
4World
Yan Sanda Sun Kama Wasu Masu Zanga-zanga a Rasha
4World
Kungiyoyi Masu Zaman Kansu, Sun Shiga Siyasa Dumu-Dumu
3Politics
Ministan Ruwa A Najeriya Ya Ce Ma'aikatar Ta Samu Ci Gaba Ainun Karkashin sa
3Politics
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Yana So A Sake Tsarin Yaki Da Cutar HIV
1Health
Ana Zaben Shugaban Kasa A Afghanistan
4World
Akwai Bukatar A Yi Nazari Sosai Kafin A Dauki Jami'in Tsaro Aiki - Inji Otaki Osana
2Nigeria
Mahajjata Suna Saba Ka'idar Daukar Kaya - Inji Mukhtar
2Nigeria
Gwamnatin Nijar Za Ta Fara Nada Shugabannin Jami’o’i Maimakon Zabensu
0Africa
Boko Haram Ta Kai Hari Kan Wasu Matafiya a Borno
2Nigeria
Babu Zakara A Zaben Gwamnan Jihar Osun
3Politics
Barkewar Annobar Ebola Matsala Ce Ta Gaggawa Ga Kasashe
1Health
Malamai A Yankin Bamenda Suna Gudanar Da Zanga Zanga Yayin Da Ake Jarrabawa
0Africa
A jihar Taraba Anyi Cincirindo Wajen Ganin Likita Kyauta
1Health
Ana Ci Gaba Da Zaman Dar-Dar A Garin Shinkai Na Jihar Taraba
2Nigeria
Dumamar Yanayi Zai Iya Kara Yaduwar Zazzabin Cizon Sauro
1Health
Za A Dawo Wa Alhazai Ragowar Kudi Naira Dubu 51
2Nigeria
An Bukaci A Yankewa Wadanda Suka Kashe Khashoggi Hukuncin Kisa
4World
An Rantsar Da Sabon Shugaban 'Yan sandan Najeriya
2Nigeria
Shugabannin kasashen Afirka sun jadada niyar kara hada hannu wajen shawo kan zazzabin malariya
1Health
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Akwai Sauran Zabi
4World
Saudiya Ta Karu A Cikin Masu Zargin Iran Da Kaiwa Tankokin Mai Hari
4World
Rikicin Zamfara: Sarakunan Gargajiyar Jihar Sun Ce Zasu Fasa Kwai
2Nigeria
Amurka Zata Kara Tsaurara Takunkumi Akan Rasha
4World
Cikakken Bayanin Cutar Maleriya Kashi Na Shida - Yadda Ake Ganowa Da Jinyar Maleriya
1Health
Jihar Kano Na Kwadayin Kafa Dokar Hana Sakin Aure Kamar Yadda Indiya Tayi
4World
Takala: Amurka Ta Gargadi Turkiyya Da Kurdawa
4World
Manjo Al-Mustapha Yace Wasu Manya ke Haddasa Rikici A Nigeria
2Nigeria
Tagwayen Bincike a Amurka Sun Gano Yadda Kwayar Cutar HIV Ke Zama Kanjamau
1Health
Rikicin Kaduna: Buhari Ya Kai Ziyarar Jaje
2Nigeria
Mata Masu Matsuwa Suna Sa Wannan Matsalar Ga Jariransu
1Health
Rundunar Sojan Amurka na Binciken Kashe Sojojinta Hudu a Nijer
4World
Cutar Ebola ta Sake Kashe Wata Likita a Kasar Saliyo
1Health
INEC Za Ta Kalubalanci Umurnin Dakatar Da Zaben Adamawa
3Politics
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa kananan yara miliyan 7.6 rigakafin shan inna
1Health
Mnangagwa Ya Dauki Rantsuwar Kama Aiki a Matsayin Shugaban Zimbabwe
0Africa
Spain: Jam'iyyar 'Yan Gurguzu Mai Mulki Ta Samu Kuri'u Masu Yawa
4World
Ci Gaba Da Rike El-Zakzzaky Zai Kawo Matsalar Tsaro-Masanin Tsaro
2Nigeria
Wasu nazarce nazarce da aka yi sun nuna cewa maganin jinyar kanjamau, suna kuma yin rigakafi
1Health
Kungiyar Sa-kan CJTF Ta Sako Daruruwan Yara
2Nigeria
An Kama Gulalai 'Yar Gwagwarmaya a Pakistan
4World
Minista ta Dauki Matakin Killace kan ta Bayan Mutuwar Direban ta Sanadiyar Ebola
1Health
An Kaiwa Masu Zanga-zanga Hari a Sudan
0Africa
Hukumar Lafiya Ta Duniya Tana Kokarin Kawar da Gubar Dalma
1Health
Antonio Guterres: Nasarar Yakin Sauyin Yanayi Na Sabulewa Duniya
4World
APC Ta Karbe Gombe, An Samu Akasi a Bauchi
3Politics
Sojojin Ethiopia Sun Mamaye Hanyoyi Da Gine-ginen Gwamnati A Yankin Gabashin Somalia
0Africa
CAN Ta Ziyarci 'Yan Gudun Hijira A Borno
2Nigeria
Ana Ci Gaba Da Sa In Sa Kan 'Yar Tinke A Jam'iyyar APC
3Politics
Shugaban Najeriya Ya Sa Sannu a Wata Dokar Yaki Da Sace Kudaden Kasa
2Nigeria
Mata Da Nakasassu Sun Fito Zabe A Jihar Niger
3Politics
Hong Kong Ta Dakatar Da Shirin Mika Masu Laifi Ga China
4World
Zaben 2019, Talakawa Sai Ku Zabi Masu Kaunarku
3Politics
Saudiyya Ta Tsare Mutum Takwas, Har Da Amurkawa Biyu
4World
Abin Sani Kan Rigakafin Yara
1Health
Masana Sunce Daya Cikin Mata Takwas, Na Da Hatsarin Kamuwa Da Kansa
1Health
Uganda na tuhumar wani dan adawa da laifin cin amanar kasa
0Africa
An Samu Sabanin Ra'ayi Game Da Yadda Za a Kawo Sauyi a Libya
4World
Tsaro: Matakan Da Muke Dauka Na Tasiri - Gwamnatin Zamfara
2Nigeria
Ana Samun Karin Hadin Kai Tsakanin Amurka Da Masar A Yaki Da Taaddanci
4World
Kasar Zambia Ta Maida Tendai Biti Zimbabwe
0Africa
Wata Kungiyar Mata A Najeria Na Kara Jan Hankali Akan Lafiyar Mata Masu Juna Biyu
1Health
A Niger Likitoci Suna Fadakar Da Mata Muhimmancin Shayar Da Nonon Uwa.
0Africa
Warin Kaji Na Iya Korar Jinsin Sauro Mai Sanya Cutar Maleriya
1Health
Amnesty Ta Zargi Sojojin Myanmar Da Laifukan Yaki
4World
Hana Hafsan Hafsoshin Indonesia Shiga Amurka Ya Jawo Takaddama Tsakanin Kasashen
4World
Ana Zaben Shugaban Kasa a Mauritania
0Africa
Majalisar Dinkin Duniya Ta Baiyyana Aikinta Bisan Lafiyar Kananan Yara
1Health
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana dokar ta baci kan cutar Polio
1Health
Kalubalen Da Ke Gaban Shugaba Buhari
3Politics
Wasu Jihohi a Nijeriya Sun Gudanar da Zaben Tsayar da Yan Takarar Gwamna
3Politics
Yan Adawa A Majalisar Dokokin Nijar Sun Kauracewa Zama
0Africa
Hukumar DSS Ta Bayyana Yadda Mal Lawal Daura Ya keta Ka'idojin Gwamnati
3Politics
Babbar Sallah: An Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Libya
0Africa
Nasarawa: PDP Za Ta Garzaya Kotu Kan Zaben Gwamna
3Politics
Babban Hafsan Mayakan Saman Nigeria Ya Bukaci 'Yan Bindigan Da Ke Zamfara Su Yi Saranda
2Nigeria