text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
Kwallon ta Lampard ita ce ta 26 a gasar cin Kofin FA da ya ci wa kungiyar wadda kuma ta bashi damar zama dan wasan da ya fi kowanne dan wasanta cin kwallo a gasar, har ma ya wuce Bobby Tambling. | ha |
A minti na 81 ne kuma John Terry ya jefa kwallo ta hudu kuma ta karshe a ragar Brentford wadda ta kara tabbatar wa Chelsean zuwanta gidan Middlesbrough ranar 27 ga watan Fabrairu domin haduwa. | ha |
A karawar farko dai a gidan Brentford wadda ta ke kasa da gasar Premier wato League One an tashi ne 2-2. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka | ha |
An cire wata ba'amurkiya bakar fata Jeanette Epps, da ta samu horo a bangaren ilimin sararin samaniya daga cikin wadan da zasu shiga sararin samaniya watanni kadan kafin tafiyar. | ha |
Har yanzu Hukumar Kula da sararin samaniya ta Amurka NASA, ba ta bayar da dalilin da ya sa aka cireta ba, sai dai ta ce za ta tara a gaba. | ha |
An haifi Jeanette Epps a Syracuse, ta kuma kammala karatun digiri na biyu a bangaren hada injinan jirgin sama a 2000. | ha |
Bayan ta kammala karatun ta yi aiki a fannin gwaje-gwaje na tsawon shekara biyu, kafin hukumar CIA ta dauketa aiki. | ha |
Image caption Za a maye gurbin Dr Epps will da Serena Auñón-Chancellor, wacce ta yi aiki da jami'an cibiyar sararin samaniya a Rasha. | ha |
A wata tattaunawa da aka yi da ita a mujallar Elle bara, Dr Epps ta ce," Na yi matukar farin ciki a lokacin da nake tunanin kasancewa a sararin samaniya, saboda ina kawatanta tafiyar da ta zuwa filin daga". | ha |
Ta kara da cewa ,"lokacin da mutane suka dawo daga sararin samaniya, naga yadda suke zumudin su kara komawa". | ha |
Wacce aka maye gurbinta mai suna Serena Aunon-Chancellor wata likita ce daga Fort Colins, a jihar Colarado. | ha |
A baya Dr Aunon-Chancellor ta shafe sama da wata tara tana aiki da jami'an sararin samaniya a kasar Rasha. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka. | ha |
Amurka ta jaddada bukatar sakin 'yan matan makarantar Chibok fiye da 200 wadanda kungiyar Boko Haram ta sace shekara guda da ta wuce. | ha |
Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnatin kasar, Marie Harf, ta fitar ranar Talata ta ce "ya kamata a gaggauta sakin dukkanin mutanen da kungiyar Boko Haram ta sace -- ciki har da 'yan matan Chibok-- ba tare da gindaya wani sharadi ba". | ha |
Marie ta tabbatar da cewa har yanzu dakarun Amurka na musamman suna Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya inda suke taimakawa a yunkurin da ake yi na kubutar da 'yan matan na Chibok. | ha |
A ranar Talata shugaban Najeriya mai jiran-gado, Janar Muhammadu Buhari, ya ce ba zai yi alkawari kai-tsaye cewa zai dawo da 'yan matan gida ba. | ha |
Sai dai ya sha alwashin zai zage dantse wajen yaki da 'yan kungiyar Boko Haram fiye da gwamnatin Goodluck Jonathan. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka | ha |
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa shan lemon gwangwani a kullum na kara yawan mizanin hawan jini. | ha |
Wani gwaji da aka yi a kan mutane 2,500 ya nuna cewa, shan lemon kwalba da kuma matsatsun ruwan 'ya-'yan itatuwa da ake sarrafawa da ya kai 355ml a kullum na kawo matsala ga lafiyar dan-adam. | ha |
An dai wallafa wannan bincike ne a mujallar ciwon suga da wasu masana a Burtaniya da Amurka su ka yi. | ha |
A karo hudu dai, an yi gwaji akan wasu mutane da ke zaune a Burtaniya da Amurka da shekarunsu ke tsakanin 40-59, inda aka sanya su rubuta abin da suka ci a ranar kuma bayan kwana guda aka gwada fitsarinsu da kuma jinin su. | ha |
An kara gano cewa wadanda ke shan lemun kwalba da wadanda su ka danganci kayan zaki fiye da sau daya a rana, sun fi samun ciwon hawan jini fiye da wadanda ba sa shan abubuwan da suka danganci suga. | ha |
Gabaki daya dai mutanen da ke shan lemun kwalba mai zaki an gano cewa basu da koshin lafiya kuma suna da kibar da ta wuce kima. | ha |
Farfesa Paul Elliott, wani wallafi a sashen lafiya ta kwalejin Imperial da ke London ya ce; "A sane yake a baya cewa idan mutum na shan gishiri da yawa, akwai yiwuwar zai kamu da hawan jini." | ha |
"Wannan bincike da aka gudanar ya kara nuni da cewa shan sukari da yawa ma na iya haddasa hawan jini." | ha |
Wanda ke ma'aunin hawan jinin da ya kai 135mmHg da ya haura 85mmHg akwai yiwuwar zai iya samun bugun zuciya ko kuma shanyewar bangaren jiki. | ha |
A binciken da aka gudanar an lura cewa mutanen da su ka fi shan suga da kuma gishiri sun fi kamuwa da hawan jini. | ha |
Cibiyar kula da masu ciwon zuciya ta Burtaniya ta ce sai an kara bincike domin karin sannin yadda suga ke hadasa hawan jini. | ha |
Victoria Taylor, wata jami'a a cibiyar ta ce kamata ya yi mutane su guji shan abubuwan masu zaki domin gujewa hawan jini da kuma ciwon zuciya da kuma yin kibar da ba ta da kima. | ha |
Farfesa Graham MacGregor, Shugaban kungiyar masu ciwon hawan jini ya ce binciken ba zai yiwa masu siyar da lemon kwalba dadi ba. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka | ha |
White Marmara Price Per Square Foot ne kamar yadda wadannan Ex factory. Farashin ne ga unpolished marmara slabs kawai. GST, loading, Shiryawa za su zama kamar ainihin. | ha |
A price list ne a India kuɗi da ɗan dama da Square feet, tsohon ayyukansu. Idan kana so price list of duk abu a FOB ko CIF akai, don Allah ka aika mana da email info@flodeal.com, akwai daban-daban na marmara da kuma masu girma dabam domin Import kuma fitarwa. | ha |
rdfs:seeAlso <http://experiment.worldcat.org/entity/work/data/32395968#CreativeWork/qin_shi_qian_zai_shi> ; # Qin shi qian zai shi. | ha |
<http://experiment.worldcat.org/entity/work/data/32395968#CreativeWork/qin_shi_qian_zai_shi> # Qin shi qian zai shi. | ha |
ParseHub yana daya daga cikin kayan aikin kayan aiki mafi kyawun shahara. Tare da wannan shafukan yanar gizo mai zurfi da sabuntawa, zaka iya sauke bayanai kuma kawai buƙatar danna kan shafukan da aka buƙata ko blog don samun shi gaba ɗaya ko kuma an cire shi. Yana da lafiya a ambaci cewa ParseHub shine ƙwarewa da sauƙi don amfani da shirin tattara bayanai. Akwai darasi na koyaswa don fara mana kan abubuwan da wannan shirin yake. Za mu iya matsawa zuwa ayyukan ci gaba na yanar gizo ba tare da wata matsala ba. Har ila yau, yana da sauƙi don farawa a kan shirin kyauta kuma ka yi hijira zuwa daidaitattun ka'ida kamar yadda kake bukata. Mafi mahimmanci shi ne cewa goyon bayan abokin ciniki na wannan kayan aiki yana da ban mamaki kuma an ba da shawarar da yawancin yan kasuwa. | ha |
Manufar ita ce ta sami daidaitattun ma'auni na kayan aiki mai sauƙin amfani da ke da mai amfani da sada zumunta da kuma kyauta kuma zai iya cire adadin bayanai daga kowane shafin ko blog. A al'ada, shirye-shiryen haɓaka bayanai yana da mahimmanci don ɗauka tare da iyakacin nau'i na siffofi ko matsala masu mahimmanci. Amma ParseHub yana hulɗar kuma ba ya haddasa bayanan yanar gizo na zamani da tsoho. Idan kana buƙatar kayan aiki guda ɗaya wanda yake kira ga kowa da kowa kuma bai samu nasara ba ta hanyar zalunci, ParseHub ya kamata ka zabi. Ana iya haɗa shi da Javascript da PHP lambobi daidai. | ha |
Ga masu ƙwarewar fasaha irin su masu zanen yanar gizo, masu tsarawa, da masu shirye-shirye, ParseHub yana bada cikakken iko game da yadda za a gyara, tsara kuma zaɓi abubuwa daban-daban don su ' Tana rubuta rubutun shafukan yanar gizo masu rikitarwa sau da yawa. Kuna iya amfani da wannan shirin kawai kuma ku rike duk tashoshinku na intanet, shafukan intanet da aka tabbatar da, abubuwan da aka tsara, ƙididdiga mara iyaka da siffofin yanar gizo. | ha |
Kuna iya nunawa kuma danna kan shafin yanar gizon da kake son cire bayanai kuma bari ParseHub yi sauran. Wannan shirin zai iya yin la'akari da irin wannan bayanan da abubuwa a kan intanet kuma zai shirya da tsara su a gare ku. Idan kana so ka yi amfani da matakan ta hanyar amfani da maganganun yau da kullum, ParseHub zai ba ka damar shiga sakonta na CSS domin ka iya shirya halayen halayen ba tare da wata matsala ba. Samo bayanai daga daruruwan zuwa dubban shafuka sauƙi. Kawai shiga shafin yanar gizon URL da kalmomi, kuma ParseHub zaiyi aikinsa ta atomatik. | ha |
Yadda ake arziki. By @younghstlrs ___________________________________________________ Translation to Hausa by @excel.kd . . ABUBUWAN YI . . 1. Ka fuskanci taimako da samar da karuwa. . . 2. Ka fara aiki wurjan jan. . . 3. Ka fara da manufa guda. . . ABUBUWAN GUDU . . 1. Fuskantar kudin . . 2. Kai ta neman hanyoyin alaye da algus. . . 3. Ka yi tsale daga nan zuwa nan. . . #motivation #hausawa #arewa #nigeria #abuja #kano #fulani arewamucanza #hausa #hausa_fulani @hausa_fulani #hoto #bellanaijaweddings #bellanaija #arewawomen #arewamafia #kano #kaduna #hausa #hausafulaniweddings @classiq @iceprincezamani @mi_abaga #abuja #kaduna #katsina #arewa | ha |
Rundunar ‘yan sandan jahar Kano sun harbe wasu yan fashi da makami guda Biyu a daidai kauyen Kwanar Dangora da ke karamar hukumar Bebeji a jahar. | ha |
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jahar, DSP Magaji Musa Majiya, shi ya sanar da haka ga manema labarai a jiya Alhamis. | ha |
A fadarsa, al’amarin ya faru ne a ranar Laraba a lokacin da yan sandan ke sintiri a hanyar da ta tashi daga Kano zuwa Kaduna da misalin karfe 8:15 na dare, yayin da ‘yan sandan suka yi kicibis da ‘yan fashin a yayin da suka tare hanya suna fashi. | ha |
Biyu daga cikin barayin sun mutu, inda uku kuma suka gudu da raunuka. Haka kuma yan sandan sun samu bindiga daya mallakar barayin da albarusai da wukake da layoyi. | ha |
Item Reviewed: 'YAN SANDA A JIHAR KANO SUN HARBE WASU 'YAN FASHI HAR LAHIRA Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba | ha |
Matasa a jihar Taraba sun yi ma dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Bali/Gassol Hon.Garba Hamman Julde ruwan duwatsu bisa zargin cewa dan majalisar ya yi watsi da su tun lokacin da ya je Fadar Majalisa da sunan wakiltar su. | ha |
Hakan ya faru ne a lokacin da Dan Majalisar ya raba babura 11 tare da mota 1 ga shugaban jam'iyar APC na karamar hukumar Bali ranar Asabar, sai matasa da suka harzuka suka afka mashi da ihu da jifa bayan ya gama jawabinsa yayin da ya ke kakarin mika makullan baburan. | ha |
Tuni dai wasu jama'a tare da jami'an tsaro suka ceto Dan Majalisar ta hanyar ba shi kariya zuwa wani waje. | ha |
Item Reviewed: Dan Majalisar wakilai a jihar Taraba ya sha ruwan duwatsu a hannun matasa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba | ha |
Kungiyar Kwadago Ta Goyi Bayan Yajin Aikin NASU, SSANU Da NAAT A Jami’o’i – Leadership Hausa Newspapers | ha |
Kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ta goyi bayan yajin aikin da ma’aikatan Jami’o’i na kasarnan ke yi, tana mai cewa, yajin aikin ya ci gaba, har sai an yi masu adalci. | ha |
Shugaban kungiyar na kasa, Kwamred Ayuba Wabba, ne ya fadi hakan a wajen taron gangamin hadin kai a tsakanin kungiyoyin na, NASU, SSANU, da NAAT, wadanda suka yi wani taro na musamman a harabar ma’aikatar ilimi ta kasa da kuma harabar Majalisun tarayya, domin kara janyo hankulan Majalisun, Shugaba Buhari, da kuma al’umma kan abin da ke faruwa a Jami’o’in namu. | ha |
Kwamred Wabba, ya ce, yin gangamin ya zama tilas, domin gwamnati ta ci gaba da saba alkawurran da aka yi da ita. Ya kara da cewa, yajin aikin zai ci gaba, har sai gwamnati ta yi abin da ya dace. | ha |
Wabba ya ce, “Gangamin ya zama tilas ne, domin gwamnati ta ci gaba da saba alkawurranta. Don haka tilas ne yajin aikin ya ci gaba, har sai an yi abin da ya dace, domin kuwa sashen na ilimi yana kara tabarbarewa ne. | ha |
“Ya wajaba a yi duk abin da ya dace wajen farfado da wannan sashen, ko domin zuriyarmu ta gaba. Don haka tilas ne ga gwamnati da masu ruwa da tsaki su mayar da hankulansu a kan wannan sashen. Dole ne mu tabbatar da an yi abin da ya dace. | ha |
Shugaban kwamitin hadin gwiwan, kuma shugaban kungiyar, SSANU, Samson Ugwoke, ya bayyana dalilansu na kiran gangamin, inda kuma ya yi karin haske kan dalilansu na shiga yajin aikin, a lokacin da wakilan Shugaban Majalisar Dattawa suka tarbe su a Majalisar. | ha |
Ugwoke, ya ce, “Muna son Majalisar kasa ta san dalilin nu na bacin ranmu, muna son su san su, su kuma magance su, a bisa rashin gaskiya da adalcin da ke faruwa a tsarin Jami’o’in kasarnan. | ha |
“Muna son Majalisa ta zo Jami’o’inmu ta binciki dalilin da ya sanya dalibanmu da suka sauke karatu ba sa samun aiki. Mu fa ba ma jin dadin yanda abubuwa suke, muna kuma da tabbacin matukar ku ka sanya baki, duk dalilan da suka sanya mu shiga yajin aikin nan za a magance su. | ha |
“Muna son mu janyo hankalin Shugaba, a kan wannan yajin aiki da muke yi, a bisa bukatarmu ta a aiwatar da yarjejeniyar shekarar 2009.” | ha |
Ya kuma yi nu ni da cewa, Kungiyoyin na su uku, sun sha yin taruka da gwamnatin tarayya, ba tare da wata nasara ba. | ha |
“Manyan bukatunmu su ne, a maido da ‘ya’yan kungiyoyinmu da aka sallama a makarantun ‘ya’yan ma’aikata, wadanda kuma aka cire su daga tsarin biyan albashi na Jami’o’in, wanda kuma tuni, Kotu ta yi na’am da bukatarmu a kan hakan. | ha |
“Na biyu, batun biyan alawus dinmu, wanda tuni gwamnati ta ware Naira bilyan 23 a watan Satumba na shekarar 2017, wanda wasu jami’an gwamnati suka canza masu fasali zuwa ga wata kungiyar ‘yar’uwarmu, inda suka bar mana kashi 11 na kudin kacal. | ha |
“Na uku, batun ragewa ‘ya’yan kungiyarmu albashi, inda sama da shekara kenan, wasu daga cikin ‘ya’yan kungiyar namu ba sa samun cikakken albashinsu. Na hudu, batun yin karin girma ga masu sana’ar hannu na matakan, CONTISS 14 da kuma 15, a bisa yarjejeniyar da muka cimma a baya da hukumar NAAT.” | ha |
“Na biyar, darewa kan mukaman mu da kungiyar malaman Jami’o’i, ta yi, na Shida, a magance matsalar cin hanci da rashawa da ta yi wa tsarin Jami’o’inmu katutu. | ha |
“Muna kuma son mu bayyana cewa, sau biyu kenen muna sanya hannu a kan takardar fahimta da Ministan kwadago, amma dai ba abin da aka yi. Ba kuma wani shiri na gaske a kasa, sai dai alkawurran baka kawai. | ha |
Sanata Bukar Abba Ibrahim, wanda shi ne ya wakilci Shugaban Majalisar ta Dattawa, ya tabbatar masu da cewa, Majalisar za ta yi duk abin da take iyawa wajen yakar cin hanci da rashawa a Jami’o’in. | ha |
“Ina kuma tabbatar maku da cewa, kowane ma’aikaci sai ya sami dukkanin hakkinsa, da ma sauran bukatun naku da ku ka zo mana da su. | ha |
Shi ma Sanata Shehu Sani, cewa ya yi, “Ina tabbatar maku, da sunan gwagwarmaya da kuma sunan al’ummar Nijeriya, zan yi duk abin da zan yi, wajen bin kadin bukatunku har karshe.” | ha |
Shi kuwa Daraktan hukumar kula da manyan makarantu, a ma’aikatar Ilimin ta kasa, Mista Joel Ojo, cewa masu gangamin ya yi, Ma’aikatar Ilimin ta kasa, tana yin duk abin da ya dace wajen ganin an warware matsalolin da ke addaban Jami’o’in da gaggawa. | ha |
1. Unique kuma robust zane, saman karfe farantin welded da CO2 gas-kare waldi da annealed ya zama m. 2. A gami eccentric shaft, ƙirƙira da kuma sanded ya zama m, a qazanta iya aiki. 3. High-yi shaft da kuma man lubrication tsawon rai, m aiki da sauki tabbatarwa. | ha |
4. Deep crushing kogo da kuma gyara juyawa gudun kyau guda biyu zuwa ga kwana tsakanin gyarawa da kuma m muƙamuƙi farantin tabbatar high iya aiki. | ha |
5. Hydraulically daidaitacce sallama kanti, sauki don amfani da kuma kula da, wanda damar isa ga manyan iya aiki. | ha |
Tsiri da tsiri kura an kore ta a mota, da m muƙamuƙi motsa sama da kasa via eccentric shaft. A kwana tsakanin gyarawa muƙamuƙi kuma m muƙamuƙi zama karami lokacin da m muƙamuƙi gudanar saukar, to, da kayan aka niƙa cikin guda. Yana zai zama ya fi girma a lokacin da m muƙamuƙi gudanar up. The m muƙamuƙi kwamitin ya fita daga gyarawa muƙamuƙi jirgin karkashin mataki na iyakacin duniya da kuma bazara, sa'an nan da karshen kayayyakin fito daga wurin, kawar da rami. | ha |
Wata yarinya 'yar shekara 10 da aka yi wa fyade a Indiya, wacce kuma kotun kolin kasar ta hana a zubar mata da cikin a watan da ya gabata, ta haifi 'ya mace. | ha |
Yarinyar dai ba ta san cewa tana shirin haihuwa ba. A lokacin da take da cikin, an shaida mata cewa akwai katon dutse a cikinta ne shi ya sa ya yi girma. An haifi jaririyar wacce ke da nauyin kilo 2.5 ne ta hanyar yi wa uwar tiyata a garin Chandigarh, da misalin karfe 3.52 […] | ha |
Mummunar ambaliyar ruwan da ta afkawa wasu yankunan jihar Gujarat a kasar Indiya ta hallaka sama da mutum 218, kamar yadda jimi'an gwamnati suka tabbatar. | ha |
Kwanaki biyu da yin ambaliyar ruwan, aka sake gano wasu karin gawawwakin sama da mutum 100. Jami’an jihar sun tabbatar da cewa, ambaliyar ruwan ta shafi a kalla mutum 450,000. A bana kadai jihohi 20 ne suka fuskanci ambaliyar ruwa a sassa daban-daban na kasar Indiya. Haka kuma a arewa maso gabashin jihar Assam ma […] | ha |
‘Yan sanda a kasar India sun ce sun cafke wani dattijo mai shekara 60 da ya hallaka matarsa ta hanyar bindigewa saboda bata gama abincin dare da wuri ba. A daren Asabar ne Ashok Kumar ya dawo gida cikin maye, inda gardama ta kaure tsakaninsa da matarsa , kamar yadda wani babban jami’in ‘yan sanda […] | ha |
Ka yi la’akari da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da yin amfani da jini a hanyar da ba ta dace ba, da kuma yadda aka yi amfani da shi don a cece mu. | ha |
The ColorSchaffTrendCycle nuna alama aiwatar a matsayin jerin candlesticks. Candlesticks bayyana a sakamakon dacewa price timeseries sarrafa ta ColorSchaffTrendCycle algorithm. | ha |
ColorSchaffTrendCycleCandle Metatrader 5 Nuna alama ne mai Metatrader 5 (MT5) nuna alama da jigon da forex nuna alama shi ne ya canza da tara tarihin bayanai. | ha |
ColorSchaffTrendCycleCandle Metatrader 5 Nuna alama azurta damar gane daban-daban peculiarities da alamu a price muhimmancin da suke ganuwa zuwa ido tsirara. | ha |
Rahotanni daga Kaduna sun nuna cewa wani malamin addinin Kirista mai suna Fasto Samuel Hamza ya rataye kansa har lahira a gidansa dake Unguwan Rimi a cikin garin Kaduna. | ha |
An ruwaito cewa Faston ya rataye kansa ne da igiya wadda ya daure a jikin fankar da ke cikin dakinsa. Makwaftansa ne suka gano shi bayan da suka balle kofar dakin nasa bayan ba su ji doriyarsa ba kamar yadda suka saba. Tuni dai rundunar ‘yan sanda ta fara bincike kan al’amarin. | ha |
Barawo Ya Sace Wayar Tsohon Gwamnan Jihar Neja A Masallaci - HausaMedia.Com _™ Hausa News And Entertainment Blog | ha |
Wannan wani sabon shiri ne da jaruman biyu keyi a Suga Naija Tv ke yi tare da rahama sadau da yakubu muhammad.wannan a cikinsa suna gunmar juna suna kiss tamkar ba musulmai ba, tamkar ba hausawa ba saboda ba al'adar bahaushe bane kiss din mace a gaban jama'a amma sai ka kalli wannan video domin tabbatarwa. | ha |
Wata mata ta shafe shekaru 25 ta na jinyar mijin ta a kasar Saudiya ba tare da gajiyawa ba ▷ Legit.ng | ha |
Jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, bincike ya bayyana yadda lahani na hayakin igiyar leko ya yiwa na karan sigarin fintinkau. | ha |
10PCS 210 * 130CM Tabbatar ruwa Tabbataccen gaggawar gaggawa ta hanyar tseren gaggawa - the shoppingdirect24.com - SD24 | ha |
Gida > 10PCS 210 * 130CM Tabbatar ruwa Tabbataccen gaggawar gaggawa ta hanyar kare lafiyar gaggawa Tsarin zafi na farko Na farko taimako Sliver tsĩrar bakin ciki waje | ha |
Shirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya dubi tagomashi da bunkasar damben gargajiya a Najeriya dama nahiyar Afirka baki daya. | ha |
Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Najeriya ta kan Zambia da ci 1-0 a birnin Uyo, abin da ya bai wa Super Eagles damar zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a shekara mai zuwa a Rasha. Shirin ya yi nazari kan abubuwan da suka taimaka har Najeriya ta kai ga gaci, yayin d ...… | ha |
A bangare daya, Legit.ng ta rahoto cewa Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bukaci Gwamna Abdullahi Ganduje da ya kira wani taro na shugabannin siyasa domin shirya yadda za’ayi zaben 2019 cikin lumana a jihar. | ha |
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi jajintawa mutan jihar Bauchi kan iftila'in da ya faru da su. | ha |
A cikin al'adun kabilar Abzinawa rawani nada mahimmancin gaske kuma da wuya Baabzine ya bar gidansa ba tare da daura rawani a kansa ba wanda yake kare masa rana da sanyi da iska | ha |
Abdulkadir Albijir wani baazine wanda yake zaune a birnin Agadez yace ga duk baabzine babu abun da yafi rawani a duniya a wurinsa saboda shi ne kariyar darajarsa da mutuncinsa. | ha |
A al'adarsu duk wanda rawani ke kansa ana kallonsa a matsayin dattijo kuma ya kamata ya kiyaye wasu abubuwa. Ko cin abinci idan a kawai rawani a kai dole ne mutum ya hakura komi yunwa. Karya al'ada ce baabzine ya bude rawani gaban jama' ya ci abinci. | ha |