text
stringlengths 0
727
|
---|
ashe kã gani idan (shi mai hanin) ya ƙaryata kuma ya jũya bãya |
kuma wanda ya yi shirka da allah to yanã kamar abin da ya fãɗo daga sama sa'an nan tsuntsãye su cafe shi ko iska ta fãɗa da shi a cikin wani wuri mai nisa |
kuma ya buga mana wani misãli kuma ya manta da halittarsa ya ce wãne ne ke rãyar da ƙasũsuwa alhãli kuwa sunã rududdugaggu |
mãsu yawan saurãre ga ƙarya ne mãsu yawan ci ga haram to idan sun zo maka sai ka yi hukunci a tsakãninsu kõ ka bijira daga gare su kuma idan ka bijira daga gare su to bã zã su cuce ka da kõme ba kuma idan ka yi hukunci to sai ka hukunta a tsakãninsu da ãdalci |
kuma kõ dã sun kasance a cikinku bã zã su yi yãƙi ba fãce kaɗan |
suna madawwama a cikinsa ya yi kyau ga zama matabbaci da mazauni |
kuma lalle shin haƙĩƙa yanã a cikin litattafan (manzannin) farko |
kuma akwai daga cikin ãyõyinsa ya nũna muku walƙiya a kan tsõro da ɗammãni kuma ya dinga saukar da ruwa daga sama sa'an nan ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu hankaltawa |
@ item spelling dictionary 1 dictionary name 2 file name |
sabõda haka dã lalle munã da (dãmar) kõmawa dõmin mu kasance daga mũminai |
kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga allah arzikinta yake kuma yanã sanin matabbatarta da ma'azarta duka sunã cikin littãfi bayyananne |
waɗanda suka tabbata cẽwa lalle ne su mãsu haɗuwa da ubangijinsu kuma lalle ne sũ a gareshi mãsu kõmãwa ne |
wannan fa dõmin allah shĩ ne gaskiya kuma abin da suke kira wanda bã shi ba shi ne ƙaryã kuma lalle a1lah shĩ ne maɗaukaki mai girma |
sunã mãsu zaman ginciri a cikinta a kan karagu bã su ganin rãnã a cikinta kuma bã su ganin jaura |
lalle allah a kan dukan kõme mai ikon yi ne |
ba ta kasance ba face tsawa guda sa'an nan sai gã su sõmammu |
lalle waɗanda ke yi maka mubãya'a allah kawai ne suke yi wa mubãya'a hannun allah nã bisa hannayensu sabõda haka wanda ya warware to yanã warwarẽwa ne a kan kansa kawai kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa allah a kansa to (allah) zai kãwo masa ijãra mai girma |
kuma waɗanda suke idan an tunãtar da su da ãyõyin allah bã su saukar da kai sunã kurame da makãfi |
keyboard key name |
mẽne ne ga wannan littãfi bã ya barin ƙarama kuma bã ya barin babba fãce yã ƙididdige ta |
kuma shaƙiyyi zai nisanceta |
mai girman kai bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri) |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
sabõda haka allah ya kama shi dõmin azãbar maganar ƙarshe da ta farko |
suka ce lalle ne mu zuwa ga ubangijinmu mãsu jũyãwa ne |
sai shi kuma ya ce |
gargaɗi wannan umarni na kama da wani abu wanda zai iya ba da amfani sosai kila ba za ka so yin haka ba da yake wannan applet na banza ne za mu shawarce ka kar ka yi amfani da s wa komai da zai sa applet ɗin ta zama na mai amfani ko mai ba da taimako |
kõ kuma ya haɗa su maza da mãtã kuma yanã sanya wanda ya so bakarãre lalle shi mai ilmi ne mai ĩkon yi |
ya ce ya ubangijĩna ka taimake ni sabõda sun ƙaryatã ni |
dõmin haka bã za su iya hawansa ba kuma bã zã su iya hujẽwa gare shi ba |
shin ba ka sani ba cewa lalle ne allah shi ne da mulkin sammai da ƙasa yanã azãbtar da wanda yake so kuma yanã yin gãfara ga wanda yake so kuma allah a dukkan kõme mai ĩkon yi ne |
mai yawan hanãwa ga alhẽri mai zãlunci mai shakka |
kuma muka saukar da darɓa da tantabaru a kansuku ci daga mãsu dãɗin abin da muka azurta kukuma ba su zãluncẽ mu ba kuma amma rãyukansu suke zãlunta |
lalle ne gaskiya ta zo muku daga ubangijinku to wanda ya shiryu yã shiryu ne dõmin kansa kawai kuma wanda ya ɓace yana ɓacewa ne a kansa kawai |
ubangjin mafita biyu na rãnã kuma ubangijin mafãɗã biyu na rãnã |
kuma ana kẽwayãwa a kansu da finjãlai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau |
inã rantsuwa da mãsu yin sahusahu (a cikin salla kõ yãƙi) |
allah bai riƙi wani abin haihuwa ba kuma bãbu wani abin bautãwa tãre da shi idan haka ne (akwai abin bautawa tare da shi) lalle ne dã kõwane abin bautawar ya tafi da abin da ya halitta kuma lalle ne dã waɗansu sun rinjãya a kan waɗansu tsarki ya tabbata ga allah daga abin da suke siffantãwa |
sai muka aika a kansu da iska mai tsananin sauti da sanyi a cikin kwãnuka na shu'umci dõmin mu ɗanɗana musu azãbar wulãƙanci a cikin rãyuwar dũniya kuma lalle azãbar lãhira ita ce mafi wulãƙantarwa kuma sũ bã zã a taimake su ba |
kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen aljanna biyu |
ka ce lalle ubangijĩna yanã shimfida arziki ga wanda ya so daga bãyinsa kuma yanã ƙuntatãwa a gare shi kuma abin da kuka ciyar daga wani abu to shĩ ne zai musanya shi kuma shĩ ne mafi fĩcin mãsu azurtawa |
abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasã ya yi tasbihi ga allah alhãli kuwa shi ne mabuwayi mai hikima |
sa'an nan muka karɓe ta (inuwa) zuwa gare mu karɓa mai sauƙi |
kuma lalle ne idan ka tambaye su wãne ne ya halitta sammai da ƙasa lalle zã su ce mabuwãyi mai ilmi ne ya halitta su |
sa'an nan idan suka jũya to ka ce nã sanar da ku a kan daidaita kuma ban sani ba shin abin da ake yi muku wa'adi makusanci ne kõ kuwa manĩsanci |
kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo |
kuma lalle ne sun ɓatar da (mutãne) mãsu yawa kuma kada ka ƙãrã wa azzãlumai (kõme) sai ɓata |
ya ce alamarka ita ce ka kãsa yi wa mutãne magana a darũruwa uku daidai |
kuma idan kun kirãye su zuwa ga shiriya bã zã su bĩ ku ba daidai ne a gare ku shin kun kirãye su kõ kuwa kũ mãsu kawaici ne |
kuma allah ne a kan dukkan kõme mai ĩkon yi |
a lõkacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to lalle nĩ na manta kĩfin kuma bãbu abin da yamantar da nĩ shi fãce shaiɗan dõmin kada in tuna shi sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku da mãmãki |
kuma wanda ya yi wannan to bai zama a cikin kõme ba daga allah fãce fa dõmin ku yi tsaro daga gare su da 'yar kãriya |
kuma idan ka yi mãmãki to mãmãkin kam shi ne maganarsu shin idan muka kasance turɓãya zã mu zama a cikin wata halitta sãbuwa |
kõ sunã cẽwa (muhammadu ne) ya ƙirƙira shi |
kuma ba mu aika wani mai gargaɗi ba a cikin wata alƙarya fãce mani'imtanta (shũgabanni) sunce lalle mũ mãsu kãfirta ne da abin da aka aiko ku da shi |
lalle waɗannan mutãne haƙĩka sunã cẽwa |
ka ce kõwa ya yi aiki a kan hanyarsa sa'an nan ubangijinka ne mafi sani ga wanda yake mafi shiryuwa ga hanya |
manajan tagan ka bai goyon bayan maɓalli na nuna kwamfyutan tebur ko kuma ba ka tafiyar da wani manajan taga |
kuma ban sani ba tsammãninsa ya zama fitina a gare ku kõ kuma don jin dãɗi zuwa ga wani ɗan lõkaci |
lalle allah bã zai shiryar da mutãne fãsiƙai ba |
ka ce allah ne yake tsĩrar da ku daga gare ta kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku kunã yin shirki |
kuma wanda ya zo da mugun aiki to an kife fuskõkinsu a cikin wuta |
ya ce ã'a ubangijinku shi ne ubangijin sammai da ƙasa wanda ya ƙãga halittarsu kuma ni inã daga mãsu shaida a kan haka |
kuma kada ku ce dõmin abin da harsunanku suke siffantawa da ƙarya wannan halas ne kuma wannan harãmun ne dõmin ku ƙirƙira ƙarya ga allah |
kuma daga cikinsu akwai wanda yake tsõkaci zuwa gare ka shin fa kai kana shiryar da makãfi kuma kõ dã sun kasance bã su gani |
sai aka tãra masihirta dõmin ajalin yini sananne |
kuma matattararsu jahannama ce tir da ta zama makõmar |
kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen fir'auna su na taya muku muguntar azãba su na yayyanke ɗiyanku maza su na rãyar da mãtanku kuma a cikin wancan akwai jarabawa mai girma daga ubangijinku |
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni |
sa'an nan kuma ya daidaita a kan al'arshi kuma ya hõre rãnã da watã kõwane yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce |
kõ kuwa kamar duffai a cikin tẽku mai zurfi tãguwar ruwa tanã rufe da shi daga bisansa akwai wata tãguwa daga bisansa akwai wani girgije duffai sãshensu a bisa sãshe idan ya fitar da tãfinsa ba ya kusa ya gan shi |
mãsu haƙuri da mãsu gaskiya da mãsu ƙanƙan da kai da mãsu ciyarwa da mãsu istingifari a lõkutan asuba |
kuma ina gayã muku abin da kuke ci da abin da kuke ajiyẽwa acikin gidãjenku |
to a lõkacin da ya jẽ mata sai aka kira shi cẽwa an tsarkake wanda yake cikin (wurin) wutar da yanda yake a gẽfenta kuma tsarki ya tabbata ga allah ubangijin halittu |
ã'a mun tafo musu da ambaton (darajar) su sa'an nan sũ daga barin ambaton su mãsu bijirẽwa ne bijirẽwa |
shĩ ne masanin fake da bayyane mabuwayi mai hikima |
kuma ka ambaci bãyinmu ibrahĩm da ls'hãƙa da ya'aƙũba ma'abũta ƙarfin (ɗaukar umurninmu) da basĩra |
a lõkacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyõyinsu da sarƙõƙi anã jan su |
kuma lalle ne haƙĩƙa wani manzo daga gare su ya jẽmusu sai suka ƙaryata shi sabõda haka azãba ta kãma su alhãli kuwa sũ ne mãsu zãlunci |
ka ce allah ¦ai ne yake da gabas da yamma yana shiryar da wanda yake so zuwa ga hanya madaidaiciya |
sunã rantsuwa da allah sabõda ku dõmin su yardar da ku |
wannan abũbuwan kula ne daga ubangijinku da shiriya da rahama ga mutãne waɗanda suke yin imãni |
zã su kãfirta da ibãdarsu kuma su kasance maƙiya a kansu |