text
stringlengths
0
727
ka ce wa bãyĩna waɗanda suka yi ĩmãni su tsayar da salla kuma su ciyar daga abin da muka azurtã su a asirce da bayyane daga gabãnin wani wuni ya zo bãbu ciniki a ciki kuma bãbu abõtaka
@ item license
a rãnar dl allah yake cika musu sakamakonsu tabbatacce kuma sunã sanin (cẽwa) lalle allah shi ne gaskiya bayyananna
kuma a gidãjensu mu sanya) ƙyamãre da gadãje a kansu suke kishingiɗa
kuma a lõkacin da muka karɓi alkawarin baniisrã'ĩla kada ku bauta wa kõwa fãce allah kuma ga mahaifa ku kyautata da mai zumunta da marãyu da matalauta kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutãne kuma ku tsayar da salla kuma ku bãyar da zakka sa'an nan kuka jũya bãya fãce kaɗan daga gare ku alhãli kuwa kuna mãsu bijirẽwa
kuma bã mu da abõki masõyi
shin yã tsinkãyi gaibi ne kõ kuwa yã ɗauki wani alkawari daga mai rahama ne
kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka yi hijira kuma suka yi jihãdi a cikin hanyar allah kuma da waɗanda suka bãyar da masauki kuma suka yi tamiako waɗannan sũ ne mũminai da gaskiya sunãda gãfara da wani abinci na karimci
kuma fir'auna ye ce yã hãmana ka gina mini bẽne dammãnĩna zã ni isa ga ƙõfõfi
samũdãwa da ãdãwa sun ƙaryatar da kiran gaskiya mai dũkar zũciya
bãbu mai shãfa shi fãce waɗanda aka tsarkake
kuma waɗanda aka bai wa littafi ba su sãɓa wa juna ba face bayan hujjar ta je musu
kuma mutãnen nũhu a lõkacin da suka ƙaryata manzanni muka nutsar da su kuma muka sanya su wata ãya ga mutãne kuma muka yi tattalin azãba mai raɗaɗi ga azzãlumai
bã tũba ba ce ga waɗanda suke aikatãwar mũnanan ayyuka har idan mutuwa ta halarci ɗayansu ya ce lalle ne ni na tũba yanzu kuma bã tũba ba ce ga waɗanda suke mutuwa alhãli kuwa sunã kãfi rai waɗannan mun yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi
sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare
dõmin wanda yake halaka ya halaka daga shaida kuma mai rãyuwa ya rãyu daga shaida kuma lalle allah ne haƙĩƙa mai ji masani
yana cẽwa na halakarda dũkiya mai yawa
ka cika mana haskenmu kuma ka yi mana gãfara lalle kai a kan dukkan kõme yã kai mai ikon yi ne
kamar wancan ne kalmar ubangijinka ta tabbata a kan waɗanda suka yi fãsiƙanci cẽwa haƙĩƙa sũ bã zã su yi ĩmãni ba
wannan ita ce hanya ta ubangijinka madaidaiciya
kuma mun zo maka da gaskiya kuma lalle ne mũ haƙĩƙa mãsu gaskiya ne
sai ya jũya bãya tãre da ƙarfinsa kuma ya ce mai sihiri ne kõ kuwa mahaukaci
kuma allah yana ƙarfafa wanda yake so da taimakonsa
yin amfani da s
shin bã su ganin cẽwa anã fitinar su a cikin kõwace shẽkara sau ɗaya kõ kuwa sau biyu sa'an nan kuma bã su tũba kuma ba su zama sunã tunãni ba
fomat na ɗabi'a
farã mai dãɗi ga mashãyan
sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan to waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi
yã banĩ isrã'ĩla lalle mun tsẽrar da ku daga maƙiyinku kuma mun yi muku wa'adi a gẽfen dũtsen nan na dãma kuma mun sassaukar da darɓa da tattabaru dõminku
sai ya zuba dũka a kansu da hannun dãma
ɓoye fanel
to wannan a rãnar nan yini ne mai wuya
allah wanda ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasã kwatankwacinsu umuruinsa yanã ta sauka a tsakaninsu dõmin ku san lalle allah mai ĩkon yi ne akan dukan kõme kuma lalle allah haƙĩƙa ya kẽwaye ga dukan kõme da sani
kuma wanda ya kashe wani mũmini da ganganci to sakamakonsa jahannama yana madawwami a cikinta kuma allah yã yi fushi a kansa kuma ya la'ane shi kuma ya yi masa tattalin azãba mai girma
ka ce bã ni sãmu a cikin abin da aka yõ wahayi zuwa gare ni abin haramtãwa a kan wani mai ci wanda yake cin sa fãce idan ya kasance mũshe kõ kuwa jini abin zubarwa kõ kuwa nãman alade to lalle ne shi ƙazanta ne kõ kuwa fãsiƙanci wanda aka kurũrũta dõmin wanin allah da shi sa'an nan wanda larũra ta kãmã shi bã mai fita jama'a ba kuma bã mai ta'addi ba to lalle ubangijinka mai gãfara ne mai jin ƙai
bã su yankẽwa kuma bã a hana su
shin to wannan lãbãrin ne kuke mãsu wulãkantãwa
mai yiwuwa ne ubangijinmu ya musanya mana da wani abu da yã fi ta
kuma ba mu bã su waɗansu littattafai ba waɗanda suke karãtun su kuma ba mu aika wani mai gargaɗi ba zuwa gare su a gabãninka
kuma suka ƙulla mãkirci kuma muka ƙulla sakamakon mãkirci alhãli sũ ba su sani ba
suka ce yã bãbanmu mẽne ne a gare ka ba ka amince mana ba a kan yũsufu alhãlikuwa lalle ne mũ haƙãƙa mãsu nashĩha muke a gare shi
sa'an nan ya zama gudan jini sa'an nan allah ya halitta shi sa'an nan ya daidaita gaɓõɓinsa
kashe dainawa da ƙarfi
suka ce ka jinkirtar da shĩ shĩ da ɗan'uwansa kuma ka aika da mãsu gayyar mutãne a cikin garũruwa
kuma allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa kuma allah yã isa ya zama wakĩli
kuma ba ka kasance ba ga gẽfen rãfi na yamma a lõkacin da muka hukunta al'amaru zuwa ga mũsã kuma ba ka kasance daga halartattu ba
mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa
to a rãnar nan bãbu wani mai yin azãba irin azãbar allah
shin to bã zã ku yi tunãni ba
game da aikinsu masu yarda ne
a lõkacin da ya je wa dangijinsa da zũciya kuɓutacciya
requested minimummaximum
bã ya sanya ƙiba kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba
yã sassaukar da littãfi a gare ka da gaskiya yana mai gaskatãwa ga abin da ke gaba gare shi kuma allah yã saukar da attaura da linjĩlã
bone ya tabbata ga dukan mai yawan ƙiren ƙarya mai laifi
bã zã su yi daidai ba
wanda ya kasance yanã fãtan gamuwa da al1ah to lalle ajalin allah mai zuwa ne kuma (allah) shĩ ne mai ji masani
domin jin dãɗi a gare ku ku da dabbobinku
wancan shĩne allah ubangijinku
da duwatsu yã kafe ta
aka ce ya nũhu
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
lalle mũ mun sanya shi abin karãtu na lãrabci tsammãninku kunã hankalta
lalle ne waɗanda suka kãfirta kuma suka taushe (mutãne) daga hanyar allah da masallaci mai alfarma wanda muka sanya shi ga mutãne alhãli kuwa mazauni a ciki da baƙauye daidai suke kuma wanda ya yi nufin karkatar da gaskiya a cikinsa da zãlunci zã mu ɗanɗana masa daga wata azãba mai raɗadi
kuma kada ku zauna ga kõwane tafarki kunã ƙyacẽwa kuma kunã kangẽwa daga hanyar allah ga wanda ya yi ĩmãni da shi kuma kunã nẽman ta ta zama karkatacciya kuma ku tuna a lõkacin da kuka kasance kaɗan sai ya yawaita ku kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu fasãdi ta kasance
wanda ya sanya muku wutã daga itãce kõre sai gã ku kunã kunnãwa daga gare shi
shawarar kayan aiki da aka nuna wa durowa ko mazaɓa
to a lõkacin da mazannin suka jẽ wa mutãnen lũɗu
sa'an nan kuma muka sanya ku mãsu mayẽwa a cikin ƙasa daga bãyansu dõmin mu ga yãya kuke aikatãwa
waɗannan anã sãka musu da bẽne sabõda haƙurin da suka yi kuma a haɗa su a cikinsa da gaisuwa da aminci
kuma lalle ne ubangijinka shi ne mabuwãyi mai jin ƙai
allah bãbu wani abin bautawa fãce shi rãyayye mai tsayuwa da kõme
lalle ne shĩ (alƙur'ãni) haƙĩƙa magana ce dakidaki
ka ce abin sani kawai ubangijina yã hana abũbuwanalfãsha abin da ya bayyana daga gare su da abin da ya ɓõyu da zunubi da rarraba jama'a bã da wani hakki ba kuma da ku yi shirki da allah ga abin da bai saukar da wani dalĩli ba gare shi kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba ga allah
ka ce wa bãyĩna waɗanda suka yi ĩmãni su tsayar da salla kuma su ciyar daga abin da muka azurtã su a asirce da bayyane daga gabãnin wani wuni ya zo bãbu ciniki a ciki kuma bãbu abõtaka
lalle ne ga wannan akwai ãyã kuma mafi yawansu bã su kasance mãsu ĩmãni ba
kuma ya ce wa yaransa ku sanya hajjarsu a cikin kãyansu tsammãninsu sunã gãne ta idan sun jũya zuwa ga mutãnensu tsammã ninsu zã su kõmo
to a rãnar nan bãbu wani mai yin azãba irin azãbar allah
me ya sãme ku bã ku taimakon jũna
ka ce (masa) ka ji dãɗi da kãfircinka a ɗan lõkaci lalle kai daga 'yan wutã ne
an kasa buɗe fayil na kwamfyutan tebur s wa mai gabatar da fanelss
sai waɗanda suka yi zalunci suka sake magana watar wannan da aka ce musu saboda haka muka saukar a kan waɗanda suka yi zãlunci da azãba daga sama sabõda abin da suka kasance suna yi na fãsiƙanci
yã ubangijina
ka ce ina neman tsari ga ubangijin safiya
mafificinsu (hankali) ya ce ban gaya muku ba yã kamata ku tsarkake allah
kuma shin lãbãrin mãsu husũma ya zo maka a lõkacin da suka haura gãrun masallaci
kuma lalle ne' haƙĩƙa rantsuwa ce mai girma dã kun sani
dõmin me bã zã ka zo mana da malã'ĩku ba idan ka kasance daga mãsu gaskiya
suka ce kai daga mãsu sihiri kurum kake
su_nayen filinaiki
ko kuma a wurinsu ne ake ajiye taskõkin rahamar ubangijinka mabuwãyi mai yawan kyauta
kuma abin da ke cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasã na allah kawai ne dõmin yã sãka wa waɗanda suka mũnana da abin da suka aikata kuma ya sãka wa waɗanda suki kyautata da sakamakon da ya fi kyau
yã 'yar'uwar hãrũna ubanki bai kasance mutumin alfãsha ba kuma uwarki ba ta kasance kãruwa ba
ka ce wanda ya kasance maƙiyi ga jibirilu to lalle ne shi ya saukar da shi a kan zũciyarka da izinin allah yana mai gaskatãwa ga abin da yake gaba gare shi kuma da shiriya da bishãra ga mũminai
allah ubangijinku kuma ubangijin ubanninku farko
idan wani mĩki ya shãfe ku to lalle ne wani mĩki kamarsa ya shãfi mutãnen kuma waɗancan kwãnaki muna sarrafa su a tsakãnin mutãne dõmin allah ya san waɗanda suka yi ĩmãni kuma ya sãmi mãsu shahãda daga gare ku kuma allah ba ya son azzãlumai
kuma shĩ ne wanda ya sanya muku dare ya zama tũfa da barci ya zama hũtãwa dã yini ya zama lokacin tãshi (kamar tashin ¡iyãma)
sa'an nan yanã barin (wurinsu) faƙo mai santsi
sa'an nan tabbas zã ku sani
ka ce shin kun gani idan azãbarsa ta zo muku da dare ko da rãna mẽne ne daga gare shimãsu laifi suke nẽman gaggãwarsa