Kan haka Majalisar Dinkin Duniya ta zabi Aliko Dangote , da shugaban bankin raya Afirka , da wassu m... Kan haka Majalisar Dinkin Duniya ta zabi Aliko Dangote , da shugaban bankin raya Afirka , da wassu mutane 25 a fadin duniya su jagoranci magance matsalar tamowa , kafin shekara 2030 .